← Book details Banana Island Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 33

Sashe 27

Banana Island Complete Hausa Novel · about 9 min read

what do you want?
(Me kake bu
ata?)

I want you
(Ke nake bu
ata)
Ya bata amsa cikin rashin kula da a gidan surukai suke
me yasa za kayi mun haka?
Ni ba inda zan bika ka bari su kaini gidanmu
Ba inda zakije ki barni
inaso nima inga family
ina na gama makaranta ka dawo dani gidanka ,don't you think you're too selfish?
Batayi aune ba kawai taga yuuuu ya
agata ya sa
a ta a kafa
ya cigaba da tafiya da ita tana watsal watsal da
afafuwan ta ,haka sukayi ta wuce maaikatan gidan suna binsu da ido cikin mamaki ,har saida ya sakata a cikin jirgin sannan shima ya shigo ya zauna ya kullesu ya cire babbar rigar jikinsa ya wurgar .
Adnan baka mun adalci
Dam gabansa ya fadi ,na farko ta kirasa da Adnan gatsal.
Na biyu kalmar rashin adalci
Me nayi maki?
Kullum sex...Kullum sex! Baka bani kula baka lura da satisfactory
ina Kawa
kanka ka sani ....
A mamakance yace baki fada mun ba ,me kike so da na tauyeki Sex din da nikeyi dake na fada maki bisa yardanki bisa yardanki kuma nake fucking
inki...Amma fadamun me kikeso kuma
Hannu takai zata shafa fuskarsa da sauri ya cire hannunta yina kafeta da ido
kagani ko? Ta
a ka bazaka bari Inyi ba, in Kayi release baka damuwa koni na gamsu , inason in ta
a jikinka ,inason in maka....
bata
ara sa ba ta ha
e bakinsu waje guda ta ma
ale wuyarsa da hannunta tana kissing
in shi passionately . Gaba
aya jikinsa saki yayi ya mi
a mata kansa gaba
aya suna kissing juna a zafafe.
Oum Aphnan
09065990265
_I'm back Alhmdllh ,masu kirana a waya masu tambayata ta WhatsApp gameda jikina ,masu tura mun text messages Nagode sosai ,jiki Alhmdllh na samu sauki_
_*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *V*

Na...
Oum Aphnan
___________
Tunda suka isa gida barci kawai takeyi mai
unshe da damuwa ta rasa gane kan mijinta ,koda yaushe Sex ? Wani mutum ne wannan?
Sai wajen 2pm ya shigo
akin ganin still tana barci . Yasa ya sama gefen gadon ya zauna ya juya mata baya . Sarai taji shigowarsa Amma ta
i magana ,kuma bata motsa ba bare ta bu
e ido . Shima a
angarensa yasan tana jinsa don haka ya soma magana
Iftihal na damu da damuwarki ,banajin dadin yanda nike takura maki Saidai halittana ne se*x halittana ne in fucking mace badly ,nasan I'm too selfish Amma wata kila Genesis ne wannan. I mean blood line dinmu haka Babana yake amma girma yasa ya sauya
ila nima zan sauya....kiyi hakuri nasan bana maki adalci ,bayan kinyi barci momy ta kirani kuma tayi mun fada sosai akanki nasan ta fahimci abinda naso inyine a gaban surukanta maza da kannnena da iyayena ....Mrs mie bansan ne yasa ba nikan zama blind idan inason in fucking mace.
tsit tayi duk jawabinsa baisa tayi magana ba
Yanzu ,do you like to go?
Idonta a
ulle tace
Ina ?
Gidanku mana
e ido tayi gaba-daya sannan tace
Yes i do
Ki shirya in kaiki
Na rokeka ka Barni in bi commercial ,wallahi banajin dadin ko'ina ina yawo a jirgi nidai nafison mota ,banaso inje ma iyayena a matsayin superior
4pm
Yasa aka kaita filin jirgin ,daga ita sai school bag da tarkacen kayanta da zata bukata a can
Mutane sunkai 20 wa'inda suka shiga jirgin,kowa kafin ya shiga zai nuna ticket
in sa a nuna masa inda zai shiga, kafin aka zo kanta,itama ta nuna nata tikitin maaikaciyar na ganin itace jiki na rawa tace tazo a kaita Vip .
ura baki tayi a ranta tace Adnan Yayi mun fuck up ,a jirgin ma sai ya nuna ma mutane Ni watace.
Kunna wayarta tayi ta tura masa
Gamu zamu tashi ,Nagode da abinda kayi mun amma zan zauna inda gama garin mutane suke
Minti biyu ya turo mata da amsa
Me yasa kika kashe wayarki? Ki bat wayarki a kunne ,sannan kibi umurnin da na bada....safe journey
Suna isa ta hadu da drivern mamanta ,yazo
aukanta mamaki abun ya bata don ita bata sanshi ba ,don haka tace bazata bishi ba ,saida ya kira wayar maman taji muryarta sannan ta biyoshi .....aikuwa tasha kukan murna don batasan Adnan ya sauya masu rayuwa ba har haka ,wai mamanta ne takeda driver? Ga mai mata gyaran gida da girki ,ga abinci a store available ,ga lafiya ya samu .....A sarari take jero ma Adnan Addu'a tana hawaye mamanta na amsa mata da amiin
Lafiyayyen tuwon semo aka kawo mata dukda ba'a san da zuwan taba ,miyan yaji nama da busashen kifi ,da kunun ayanta mai sanyi
Tunda aka shimfida mata ledan cin abincin ta zauna ta tasa abincikan a gaba ta kasa loma uku ,kawai tunanin rayuwarsu na baya suke ,a ranta tace ko Adnan baici darajan in masa biyayya saboda aurensa ba ,zan masa biyayya saboda mahaifiyata da ya sauya ma rayuwa .
arshenta dai barin abincin tayi ta wuce daki tayi wanka da sallah ta sauya kayan barci ta haye gado . Ta kashe lamp.
Ummanta data leka gidan har
o duba jikin matarsa ta barta tana cin abinci ganin ta dawo Bataci wani abincin kirki ba yasa ta bita daki don taji dalili ,da sababinta ta shiga
an boko bakucin tuwo sai rayis ko?
shiru tayi ganin dakin an kashe fitila ,tasan ta kwaso gajiyar hanya tabbas tan bukatar hutu. Sa
awa tayi taje ta tofe mata jiki da addu'a ta ja mata bargo ta fita.
Itama tana fita Ifty ta bu
e ido ta tashi zaune tana cigaba da tunanika kala kala
A sanyaye ta lalubi wayarta ta tura ma Adnan sako
Nayi missing
inka sosai ....kana kusa kuwa?
Message
in ya shigo wayar Adnn ne daidai ya fita da abokinsa Faisal (Yaron shugaban kasan Canada...yazo Nigeria ne a matsayin yayi ma iyayensa yaji sun matsa masa ya fidda mata shi kuma yace baida ita su samo masa gashi duk wanda aka samo sai yace batayi ba ,sanadiyyar hakan ya gudo wajen abokinsa Adnan don ya samu rlf zuwa su huce don iyayen sunce Yina zubar masu da mutunci a wajen iyayen yaran da suke nemo masa )
Gani na fito dinner da abokina
Tana kwance ne tayi maza ta mike zaune ,in da bata daukan motsinsa a komai ynz tanaji saboda tasan Yina tsananin bu
atar mace kar rashinta ya sashi afkawa zunubi .
Da sauri ta tura msa da sakon
Wani abokin?
A da
ale ya tura mata
Dont worry about that
Shiru tayi ta rasa wani amsa zata bashi don haka ta maida wayar ta ajiye .
Jin shiru shiru bata sake magana ba yasa ya nemo numberta ya soma kiranta ,Ifty tana kwance ta ma
ale kanta a pillow tana kuka sai ga wayarsa ya shigo wayarta
Kallon wayar tayi ta sharesa
Haka ya cigaba da kiranta
arshe ma ta sashi a Flight .
Next day
Wajen 11 ta shirya masu outing ita da mamanta ,wajen shan ice cream ta fara kaisu a motar da Adnan ya Bata ,coz tana zuwa ta ganshi pake an turo mata daga Lagos
in tun kafin ta iso ,ashe ita bata sani ba .
Zama sukayi a conducive waje suna jiran a kawo masu abinda suka hada ordern
Tana kallon maman tana bata labarin makaranta da rayuwar Lagos gaba
aya.
Wayarta ne ya soma
urari .
Kallon wayar tayi ta sharesa
Umman a hankali tace
Dauki wayar mana
ta masa magana. Da fulatanci.
Umma...
kafin tasan maganar da zata ce mata ta ganshi a gabansu,da drivern mama a gefenshi kenan shi ya kawo shi .
Masu wajen suna ganinsa sunga kudi gashi jar fata suka fara rawar jikin tambayarsa mai za'a kawo ,waigawa yayi ya kallesu ya fara hora ma'aikatan wajen da ha
en turancinsa da suke tsintar kalmomin ciki da
yar,haka ya lissafo masu abinda yikeso wanda a ciki babu
aya da suke dashi sai ruwan Eva.
Don haka suka bashi hakuri suka wuce.
Umman Ifty ha
a ido da
arta tayi ta murmusa itakuwa iftyn ta daure fuska
me kike ma murmushi
ta tambayeta da yarensu
Kawai yayi mun ne ,surukina ha
e baki tayi saboda juyowar sa yayi kansu ,a mutunce ya gaishe da umman kafin Ifty tayi zaraf tace
Me ya kawo ka?
da turanci
A sanyaye yace
I come to see you
(Nazo in ganki ne)
Umma cak ta mike tabi driver
in ta ya maida ita gida ,Yina ganin hakan ya murmusa yayi maza ya samu kusa da ita ya zauna ya daura hannunsa akan kujeran da ta jingina bayanta ya ha
e fuskarsu kusa da kusa ,shonewa tayi tai maza ta dauki abun ice cream din takai kusa da fuskarta zata sha ,hannu yasa ya amsa ya ajiye a gefen table
in da suke
Ina bukatar natsuwarki
a tausashe tace
Yaya dinner dinku kaida friend dinkan?
dafe kai yayi
Ayyah ,ya salam! Shiyasa kikaki daukar wayata ? I seemed so. Oya now , Namiji ne fa ,sunanshi Faisal Yaron pr
sident of canada...yazo wajena yesterdays late evening shikann
Ajiyar zuciya tayi
Uhm na
auka macece
sa hannu yayi yaja tsinin hancinta
To kinji ba hakan bane ba...tashi muje yau ranar farko kin sani na karya dokan zuciyata na hau mota ,saboda In ganki ,duk kin ruda Ni ,tnk god motar gidansu matata na hau nasan I'll be safe
zaro ido tayi
Really da mota kazo nan?
jinjina mata kai yayi ,jirgina na wajen gidanku zo muje
Kallonsa tayi
Bari insha ice cream
ina mana
Ba dadi muje In
din kikeso zan kaiki America kisha OG 1 ba wannan ba
Batada za
i sai na ta bisa subar wajen
Suna fita car lot ya Mika mata hannu
Ban car key
in let me drive u
Taf ka manta yanda ake tu
a mota wlh karka watsar damu a lalataccen titinmu na Gombe
ki bani ko In maki cakulkuli
da sauri ta mi
a masa tana murmushi ,tasan zaya iya
Driving yakeyi a kasaitance kamar ya samu titin gidansu ,ganin ya dauke titin fita wajen gari yasa ta tambayesa
Ina zaka kaini?
Wait abit surprising
inki zanyi
Lumshe Ido tayi
Kullum dama na saba amsar cluster of suprises
Waigawa yayi ya kafeta da ido ,da sauri tayi masa pointing hanya
Man ka kalli hanya kar ka watsar damu a kwalta ,nan ba titin jirgi bane da babu cunkoso
Kince na saba baki tarin mamaki ....any?
Yanzu haka ma a cikin mamakin nake kawai sai gaka dirif a Gombe babu notice!
Oum Aphnan
09065990265
_*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire's paradise)_
Book 3
Page *W*
Chapter 27 · 0% Book details