Sashe 12
Banana Island Complete Hausa Novel · about 8 min read
ku i ne Regular 300# VIP 500 Special 1k Zaki biya ta katin mtn ma wannan Number 09065990265 Ko ki tura ma asusun banki na 7782217014 Mohammed Hassana,fcmb bank Shaidar biya ta nan 09065990265 Oum Aphnan _*BANANA ISLAND*_ _(Billionaire's paradise)_ Book 2 Page *B* Na... Oum Aphnan ```Littafin ku i ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani``` ________ ...Sunana Mohammed Adnan J. Babana bafullatanin Yola mamana Baturiyar asar... katsesa Tayi da sauri Meye J. Jalaludden jinjina kai tayi Nice one sunan yarona na fari kenan ,Jalal sunan an gayu Bakince an biyu sau bakwai zakiyi ba ko kin fasa? No!... Hassan da Hussaini sai su koma Jalil da Jalal Jan Numfashi yayi Hmm... Nayi Nursery zuwa primary 2 a 9ja Daganan sauyawar aiki ta maida babana Uganda anan na gama primary dina ,natafi turkey acan nayi secondary ina ,Daganan na wuce U.S.A nayi karatun degree ina na farko inda na karanci tu in jirgin sama,a degree ina na biyu na zama technician ... Yanzu ka iya tu a jirgin sama kuma ka iya gyara shi ? jinjina mata kai yayi. Amma me yaja ra'ayinka na zama pilot despite all the scientific courses we have? challenge!... I told you na tsani mota tun ina aramina lokacin ina schooling a Nigeria ,daga ranar da mota ta lalace ban sake hawa mota ba har yau ,infact na tsani mota ...wannan dalilin ya samun jin dole ne in koya tu a jirgi Kinji dalili....bayan nayi degree na farko I now come to think of business ,Amma banason kasuwancin da kowa yikeyi I believe on ka bau e a abunda mutane keyi zaka sanu...hakan ya sani shiga makarantar koyar da sana a a asar China ,na fa a masu kalar business in da nikeso suka sani a hanya ,babana kuma ya arfafeni da jari na fara saida jirage da farko daga baya kuma har na kai matsayin da muke kai a yanzu. Ku nawane a wajen iyayenku? Ni da anwata tayi aure shekaru biyu da suka wuce tana da yaro daya da mijinta yanzu haka suna Spain da mijinta Turo baki tayi cikin sigar shagwa Uhm baka iya ba haka wai ake bada labari? Ya ya kamata in Yi? keep doing shaaaa...baka fa a mun ina iyayenka suke ba ok Iyayena suna zaune a Asokoro garin Abuja a halin yanzu ,nan ne permanent gidan mu a Nigeria amma kinsan wanda suka saba da yawo so ina jin muna da gidaje a asashe kusan 23 including Saudi,America,England ,India da Dubai saboda sune asashen da mukafi zuwa... Abun zai baki mamaki in Nace maki na ta a aure...I mean nasha yin aure amma auren baya lasting yake rugujewa tsananin sa sati guda ,dalilin haka yasa na ebi aure na watsar ,na cigaba da Addu'a Allah ya kawo mun mata daidai Ni ,wannan dalilin yasa mutane da yawa suke ganin kamar bani da feelings ne wasu kuma suyi mun sharri suna cewa wai Ni an luwadi ne (gay) shiyasa mace bata dameni ba...but in a real sense matanne ba type ina bane...tun Ina aure da sanin dangina yanzu ma na daina Kaiko wani irin matsala kenan kake dashi Sha'awa...jaraba....harijanci! Rufe fuskar ta tayi da sauri Ki bu e fuskar ki magana muke na gaskiya da gaskiya ina fucking mace badly they use to undergo surgery Amma a banza last su da kansu suke demanding saki....ummata tanason Taga na yi aure na zauna da matata amma bata sanin dalilin rabuwar mu Ni kuma ban taba gaya mata ba Allah ya kyauta Ubangiji ya baka mata daidai kai Ai na samu mata saidai kace Allah yasa matar nawa ta jure nauyina wacece ita aina take zaune kuma ,a banana island? Unguwar an gayu? kinason banana island ko? Jinjina masa kai tayi kawai saboda wani abu mai suka da taji ya turnike mata rai me kamada kishi tunda ya furta mata yina da mata karki damu zaki iya rayuwar ki a banana island Ni talaka ce bazan ta a auren mijin da ya fito daga upper class ba,so ta Ina zan zauna a banana island? Wajen da ma zamushiga da mai keke ne mu cire watan ido aka hana mu shiga... tayi maganar cikin rauni idonta ya ciko da walla Me ya sauya ki nan take? Babu komai wallahi...muje ka kaini wajen mamata ka maidani makaranta mun dade tare nasan daga yau bazamu sake haduwa ba ko? Matarka bazata yarda ba hmm kishi Kishi ? Dawa zan kishi Ni mana Girgiza masa kai tayi A'ah ok ya isa ,baki tambayeni me najeyi a garinku ba kuma ya akayi na dauko Ummanmu na kawo ta asibiti Tagumi tayi ta zuba masa idon da tara masa walla duk karsashinta ya tafi Tun da muka rabu dake a ranar farko na haduwarmu naji na kwadaitu da Son kasancewa dake kawai surarki ta burgeni komai naki mai kyau ne ,gashi na bukaci sanin wani abu a kanki Kinki bani haske sanadiyyar hakan ,naje school dinku aka bani bio-data dinki,naje har garinku ,ban ta a sanin talauci ba sai a ranar ,naso a bani umma in Tafi da ita nearest Asibiti fafur en rugan suka i .nikuma abun ya dameni don haka naje nayi magana da Sarkin Gombe wanda ya kasance Aminin babana,yazo har ruganku yayi masu magana a bani umma in Tafi da ita ,Nan suka fara jero mun tambayoyin tuhuma wane ne Ni? Nace saurayinki ne...naji Haushin yanda suke zaginki wai dama zaki aika Karuwanci a Lagos the thing pain me....hakan yasa banyi dogon shawara ba nace masu ai ke kikace inzo neman Aurenki shiyasa ma na kawo sarki ya zama waliyyina , basu wani yarda dani ba aka daura mana aure ,nidai duk burina a bani umma mu tafi amma sai suka ce bazasu iya bada ita gareni ba ,wai zan saida itane,saidai in Za'a tafi dasu duka....Yes i promised them on that na ebe su duka motar mocopolo guda muka shigo garin Gombe ,saidai ina ganin babbar doctor in dake garin yace mun shawara in kawo umma India sune suke da wararrun likitoci ,wannan yasa na dam a ma PA dina ragamar tafiyarsu na koma wajen aikina,bayan sati guda akayi masu duk cuku cuku suka taho India ,yanzu haka mamanki da family dinki duka suna asar nan sai mamanki ta warke zasu koma kuma Alhamdulillah likita yace tana samun sauki don tana magana tana motsa afafuwarta inshort ana mata passive exercise Tunda yake magana ta zabga uban tagumi batace komai ba ganin duk maganar da yakeyi kawai mafarkine let her not to be foolish ta farka ta ganta a gadon hostel ,all her dreaming become vanished Washe mata baki yayi gamida blowing Iskar bakinsa a kusa da fuskar ta wannan ya sata an yin firgigit Yadai? Humm m sorry na Aureki ba tare da consent dinki ba Adnan wake me up from this foolish dream ba mafarki bane gaskiya ne babe and na Aureki ne saboda kauna ba wai don tausaya wa ba Oum Aphnan 09065990265 _*BANANA ISLAND*_ _(Billionaire's paradise)_ Book 2 Page *C* Na... Oum Aphnan ```Littafin ku i ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani``` _____ Kafesa da ido tayi kamar mai doubting Tashi yayi daga inda yake zaune yazo ya fuskanceta table ya raba tsakaninsu,amma tsabagen kusancinsu da juna har numfashinsa na gwaruwa da nata Tunanin me kikeyi? meye matsayina a zuciyarka ? U mean kana sona...and zaka gwada harijancinka a kaina shiyasa ka turo mun da list din dokokinka ko me kake nufi? Bana making love ...uhm uhm I fuckkkk Murmushin ya e tayi gamida sunkuyar da kai da sauri tana wasa da yatsun hannunta ewa tsaye yayi akan afafunsa ,ya mi a mata hannu Oya zonan Hakanan taji gabanta ya fadi amma ta daure ta mi a masa hannu ya agota suka fara kewaye gidan ,yina nuna mata tsarin gidan Ya kikaga gidan? Ya ha u karshe Zaro makulli yayi a Aljihunsa ,ya danka mata a tafin hannunta Ki adana makullin gidan ki nasan zamufi jin dadin amarcinmu a nan ba wanda yasan inda muke,na tanadar mana duk wasu kayan da zasu sa rayuwar auren mu ya zama mai dadi anan Kamar wawuya ta tsaya tana kallonsa Topah kamar mene ? Sex tools a masa mukullin tayi Bude mun dakin in gani Matsawa jikin ofar yayi ya daddana wasu numbobin security na ofar ,sai ga kofar ta bu e da kanta ,a hankali yasa kansa a ciki ita kuma tabi bayansa auke wuta tayi tana bin wajen da kallo Injina ne na bulalai ,belt ,hanger ,handcuf , bayansu ba komai sai gadon karfe irin masu warin gaske in nan shi kadai ne a tsakiyar dakin yasha shimfidu na alfarma . A hankali ta taka zuwa tsakiyar dakin tana bin jerin bulalen tana shafa su Maida kofar yayi ya rufe sannan ya biyo bayanta Wannan bulalen fa? Inada dokoki in kika bisu zakiji da i ,in ba haka ba ,zan punishing dinki washe baki tayi cikin mamaki tace Ka hukuntani kuma ,da bulalan? Jinjina mata kai yayi ,sannan ya kama hannunta suka fita a dakin ,suka shiga wani daki da yagaji da haduwa Tom nan shi zai zama dakinki Shikuma can fa ? Sex room Hmm...kenan anan zamu ringa barci Ni da kai? Aah akina yina down stairs...so ki yarda dani mu hada kai mu jiyarda junanmu dadi and... aga masa hannu tayi Man full stop Please!....Ni ba er iska bane daga ka daukoni daga makaranta shikenan aure ya dauru ba in ka rabani da budurcina babu mai aurena ya kimantani so ka maidani inda ka daukoni ban yarda ka aureni ba kina tunanin zan zauna kawai in baki labarin nan don in tsara ki? Ko daya kawai Inaso ka tabbatar mun da gaskiyar ka aurenin ne Zo muje Fita sukayi a gidan gabadaya ,daga gidan basu dade ba suka sauka a asibitin da maman ta take Akan wani irin gado da ake daura wanda sukayi paralys na matan masu kudi ta ga mahaifiyarta akai tana tacin dambu yaji ananun hanta gefenta ruwan roba. Wangale baki Ifty tayi kawai ta ruga jikinta da gudu Mamana kece haka ? Kinyi lafiya ? Waya kawo maki dambu anan asar? Nice khairi wannan ai taimakon mijinkine don Allah ar nan ki ara mana godiya a wajensa nasan