Sashe 17
Babban Yaro Part 2 Complete Hausa · about 5 min read
Jikina nake dubawa babu Riga sai brez itama da ita gwara babu tunda duk ga breast dina nan a waje, siket dina duk ya tattare cinyoyina a waje.
Zuciyata nayi min wani irin zafi na mike zaune hade da d'aukar rigata ina sanyawa.
Naji yace." Yanzu ni dake waye d'an iska? Kawai daga tab'a ki kin wani lanjare har kina rungume ni kina kara bude min jikin ki ummmm!. Ki bani amsa ta."
Fad'ar halin bakin cikin da nake ciki a bata lokaci ne, rigar ta na sanya na dauki dankwalina na d'aura hade da gyara siket dina na soma kokarin bude kofar motar
Wani guri naga ya danna jikin kujerar sai ta mike zaune dani na zauna kusa dashi.
Har yanzu da murmushi a fuskarsa yace." Kinyi shiru baki bani amsa ba."
Muryata na rawa nace"Bude min kofa in futa Allah zai saka min."
Dariya yasa yana nuna ni da hannunsa yace." Allah zai saka miki kika ce.? Hummmm Asma'u manya mata."
Shiru nayi masa ina dauke Kaina.
Yace." Ki Bari lokaci nan zuwa da zan tsotse ki na shanye ki tasss!!!!! Lokacin da ya fad'i maganar wani irin fleenges ne ya zo min lumshe idona nayi gabana na fad'uwa Yace." Muje ki rakani in duba Momyna in wuce ina da gurin zuwa yanzu. "
Kallonsa na danyi nayi saurin kauda kaina zuciyata na raya min kila zai tafi gurin karuwarsa ne ya biyawa kansa bukata.
Rai a bace nace"Kaji tsoron Allah a duk inda kake."
Babu yabo babu fallasa Yace." Tom Malama ta nagode da wa'azi." Kofar motar ya bude na futa, shima ya futo Idonsa sakaye da glass mai duhu, naji yana fadin"Wannan unguwar taku banda dalilin Ku ban tab'a shigowa cikin ta ba."
Banza nayi dashi na tsallaka titi ya biyo bayana Cikin yanayin tafiyarshi ta jarumai yazo ya wuce ni
Da sauri na bi bayansa domin kar ya wuce gidan.
Tsayuwa nayi kofar gidanmu har ya k'araso ya tsaya muna kallon junanmu nace"Sai ka Bari in Sanar da Masu gidan."
"Owk" yace yana bin gidan da kallo, shiga nayi na barshi tsaye a gurin.
Mamaki yake sosai yanzu dama acikin wannan gidan Asma'u take rayuwa? Duka girman gidan bai kai b'angaran mai gadin gidan shi girma ba, gyada kansa yake yana duba 'yan gujub-gujub din gidajen dake layin namu a cikin zuciyarsa yake fadin talaka na ganin rayuwa me zai hana baza'ayi zazzab'in maleria ba kwataci duk sun bi hanya sauro da kudaje da bola ko ina.
Tsaye na ganshi jikin bango hannunsa nan nade a k'irjinsa nace"Shigo to"
Gaba nayi yana bina a baya
Umma na zaune gefen sabuwar tabarmar da ta shimfid'a masa tana sanye da farin hijab fuska a sake take amsa sallamarsa.
Cikin ladabi naga ya tsaya bakin kofar ya cire hadd'adan takalimsa karfashi sanye da wata lafiyayyar safa ya karasa kan tabarmar .
Umma fad'i take"Sannu da zuwa yaron arziki Mara ba lale.
Zama yayi kanshi a kasa yace." Barka da yamma Umma na same Ku Lafiya."?
Umma tace"Lafiya Lou Alhmdullahi ya kokarin ka da fama da jama'a. "?
Yace." Alhmdullahi wallahi ya me jiki kuma."?.Tace" Jiki yayi sauk'i ai bs wani tsanani Yayi ba Asma'u ta ta soka." Murmushi yayi tare da fadin"Dama yau nayi niyar in shigo mu gaisa sai kuma take fadamin Momyna babu lafiya."
Umma tace"Wallahi kuwa tari take amma da sauk'i dai tunda Aminu ya siyo mata magani Tasha ta samu tayi bacci."
Yace." Tou Alhamdullahi Allah ya kara sauk'i. "
Yanda suke hira da Umma sai abun ya bani mamaki kamar Wanda suka shekara da sanin juna Umma sai shi masa albarka take da fadin"Muna ganin taimakon talakawa da kake yi a garinan muna jin dad'i Ubangiji Allah ya tsare ka ya kare ka daga sharrin masu sharri. " yaji dadin adduoin da Umma take masa ga yanayin yanda yake amsawa
Mimi dake kwance a daki tana bacci kamar a mafarkin taji muryar shi firgigt ta tashi ta zauna k'irjinta yayi mata nauyi sosai rarrafowa tayi ta futo tsakar gida tana dafa bango
Nice na fara ganinta ganin kamar tana kokarin fad'uwa ya sanya naje da sauri na rike ta muka karasa kusa dasu Umma
Tace." Yauwa ai gata nan ma ta tashi sannu Mimi."
Zaunar da ita nayi kusa da shi, na matsa gefe
Amjad mamaki ramar Mimi yake duk da yake dare ne kuma tsakar gidan babu wadataccan haske sai da ya fahimci tana jin jiki.
A hankali yace." Momyna ya jikin ki? Ashe haka Abu yayi tsanani. "
Cikin sanyayyr murya tace." Jiki da sauk'i ." gyada kansa yayi tare da kallon Umma yace." Kunje asibiti da ita kuwa."?
Kafin Umma tace Wani Abu Yaya Aminu ya shigo gidan.
Gabansa ne ya fad'i ganin Mutumin dake zaune ga gidan jininsa Mimi kenan a zaune a kusa dashi, lokaci guda ya b'ata fuskarsa hade da yin kicin-kicin da ita sama-sama suka gaisa dashi Yana mamakin me ya kawo shi, zama yayi gefen rijiya yana sauraran maganar da suke yi da Umma.
[11/9, 6:44 PM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*
*Mallakar_BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.*
*46*
Nafi minti goma da magana banji motsin sa ba, nace"Zan tafi tunda dai baza ka futo ni kam na daina shiga motar ka."
Daga ciki naji muryar shi a hankali yace." Ki shigo ciki shi yafi arziki ko kin manta da yanda nake cikin jama'a ? Yanzu zaki zama abun kallo, bayan haka kuma ga sauro a gurin , bana kaunar cizon sauro."
Nayi mamakin yanda yayi min magana Cikin kyakyawan lafazi nace" kayi alk'awarin baza ka kaini ko ina ba."?
Kai tsaye yace." Eh nayi alk'awari."
Motar na shiga wani irin sanyi da k'amshin sa suka cika min hanci.
Ina kokarin rufe motar ne ya ziro hannunsa ya rufe jikinmu ya had'u gurin haka.
Nace"Ka gani ko."?
Kallona Yayi tare da fadin"Me kuma nayi."? Shiru nayi masa ina dauke kaina.
Yace." Duk kin sanya sauro ya cika min mota dole a kaita car wash gobe. "
Ni dai bance masa komai ba.
Gyaran murya yayi tare da fadin"Babu gaisuwa ne."?
A hankali nace "Ina wuni."?
" Lafiya Lou ya halin ki."?
Ya fada yana min wani irin kallo.
Kauda kaina nayi zuciya ta tana wani irin bugawa bana son in kalleshi ballanta in rasa kuzari na shiyasa nake kiyayewa yana sanye da kananun kaya As'usuel ya kyau kamar ka sace ka gudu.