Sashe 9
Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A raunace Khalisah ta
a go tana duban Addana wannan tambayar da Addana tayi ma ta ba sabon abu ba ne a wurin ta domin tun tasowarta take a hakan muddun ta kalla mutum suka ha
a ido ko kuma ta ta
e sa tofa dukkanin abin da yake a Rayuwarsa zai bayyana gare ta ma'ana dai zata ga komai tamkar wacca komai ya faru da a gaban ta, ita kanta bata sani ba shin wannan baiwa ne daga Ubangiji ko kuwa tun tana jaririya ce Addana ta asirce ta domin ta dinga bata bayanan?, wata
ila ma da aljanu ta ha
a ta shi ya sa da ta kalla mutum take sanin meke zuciyarsa, haka kawai Khalisah take tunani ta saka a ranta, kuma bata jin da
in wannan abu sam saboda kowa yana da Sirrin sa da ba zai so wani ya sani ba, da
i da
ari bata jin da
i ace da gudunmawarta Addana take abin da take yi a harkar bokancin da ta sa kanta...
So samun ta ace Addana ta tuba ta dena abin da take yi koda ba zata dena azabar da ita ba taji ta aminta muddun Addana zata dena harkar bokancin.
Cikin muryarta da tayi rauni
asa
asa ta ce.
Sunanta Hajiya Turai kuma a Abuja take da zama ita da mijinta da yaransu, tazo ne domin a rusa auren
an Yayanta da yake matsayin Sarki a wani yanki na garin Kaduna saboda tanaso
an Yayan nata Sarki ya Auri
iyarta Sumayya da ta mace a kan son sa shi kuma bata ita yake ba domin ya mallaka gaba
aya zuciyarsa ga wacca zai aura nan bada da
ewa ba ita ka
ai yake so, shi ne tazo domin a rusa maganar auren gaba
aya.
ari sa maganar tana
asa da kai tana kuma sauraren mai kuma Addana
in zata kuma fa
Dariya irin ta jin da
i Addana tayi sannan ta kuma duban Khalisah a zafafe kamar ba ita ce mai dariya yanzu ba ta ce.
Ita ma Hajiya Meron sai na tsaya tambayar ki a kan meke tafe da ita ne?.
Girgiza kai Khalisah tayi kana ta ce.
Ita tazo ne domin a
ara sabon aiki a kan lalata Rayuwar
an Kishiyar ta kamar yadda a ka saba saboda tana kishin bata da
a namiji shi ya sa take so Rayuwar
an Kishiyar ya
ara tagayyara duk da cewar basa tare da Kishiyar nata ta da
e da korar ta a gidan amma ganin yadda mijinta ya
aura
ulafuci a kan yaron nasa da ya zama saurayi ya bar gaban Maman sa ya dawo garesa shi ya sa take so a yi ma ta aikin da za'a tarwatsa Rayuwar yaron.
Khalisah tana kai wa nan a zancen tayi shiru.
Sai a lokacin Addana data tabbatar ta gama jin abin da take son ji ta mi
e tsaye tana fa
To kaska uwar labari fa
i ba'a tambaye ki ba, daga tambayar ki abu ka
an kin saki baki kina zubo zance ke ga gwana ta gwanaye ko?.
Ta kai
arshen maganar lokacin da ta kai
ofa har zata fita ta dawo da baya ta dubi Khalisah Sannan ta ce.
Ki fito ki
aura abinci tun kafin na fara jin yunwa dan kin san bana da juriya ta wannan fannin.
Shiru Khalisah tayi bata amsa ma ta ba, ita kuma Addana ta fice domin
ari sawa wurin ba
in nata su Hajiya Mero.
Yayin da Khalisah tayi shiru tana tunanin Rayuwa musamman ma irin nata da farin ciki ya yi
aranci, ta yi matu
ar gajiya maganar ma da kyar take yi ga sha
a da ta sha, har yanzu wuyanta zafi yake ma ta, amma take yi ma ta maganar wai taje ta
aura girki tsaban rashin tausayi sai dai da yake ta saba da wahalar don cikinta ta taso hasali ma wahalar ta zama tamkar abinci ne a gare ta, daurewa tayi ta mi
e daga zaunen da take ta fito wajen ta fara aikin girkin yayin da gefe guda na zuciyarta take tuna abin da ta gani tattare da Akhil bata san shi ba kuma bata ta
a ganinsa ba tana dai jin labarin sa sosai bakin mutanen gari shi da mahaifiyarsa...
A lokacin da ta ha
a ido dashi cikin kwayar idonsa ta ga komai na Rayuwarsa da shi ne dalilin firgita da tayi har ta gudu musamman da taga abin da ya aikata a daren jiya gaba
aya a tsorace take ta rasa yadda zatayi ma haka dai ta daure take aikin a gala
aice...
KADUNA, NIGERIA...
____
Ana ta payment fa kuna ina !!
Paid Book 300
8081129487,
SABIU KHADIJA,
Moniepoint MFB
Sai Ka/Ki Turo Shaidar Biya Ta
aya Daga Cikin Lambobin Da Zan Rubuta.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
A yi sharing domin Allah.
*BA TABBAS!. 6...*
BY Nainarh KD
Nkd's
Perfectly Pen's.
Lafazi Writer's Ass...
BA TABBAS ON @AREWABOOKS
*KADUNA, NIGERIA.*
_Kaduna Glamour Models_
*Hafsaah POV.*
Na shirya, zamu iya fara wa yanzu.
Kyakkyawar Budurwar Model fara tass da ita kuma doguwa mai kyan diri ta fa
a hakan a lokacin da ta fito daga Dressing Room Glam shirye tsaf.
Murmushi kawai Style Stella take saki a lokacin da Hafsaah ta
ari sa wurin kana ta ce.
Madam!
This way please.
Ta fa
a tana ma ta nuni da hanyar da zasu bi domin
ari sawa photoshoot room
Hanyar suka bi har suka
ari sa Room
in, nan bada
ata lokaci ba, suka fara aiwatar da abin da ya ha
a su gaba
aya, sosai Hafsaah ta basu ha
in kai a matsayinta na kwararriyar model suka gudanar da Portfolio Shoot
in yadda ya kamata komai ya tafi daidai.
Misalin
arfe hu
u da rabi na marece fitowarta ke nan daga Kaduna Glamour Models bayan sun kammala gudanar da shooting
in, kunnen ta waya ce ma
ale, waige waige take
an yi ganin bata hango abin da take son gani ba ya sa ta fa
Oh common Yalla
ai na lura so kake ka
ara wahalar dani, na gaji sosai fa, Please nasan kana hango ni shi ne ka
uya ko?.
Ta yi maganar murya can
asa sannan cike da gajiya domin kuwa har ga Allah ta fara gajiya da tsayuwar gashi mutumin nata so yake sai ya
ara wahalar da ita, kuma tasan yana hango ta daga inda ya faka motar nasa da bata riga ta hango ba.
Ya mutsa fuska ta kuma yi tana sauraren sa sannan ta
an yi Murmushi tana fa
Dadai yafi ai.
Bata
ara sakanni talatin a wurin ba, wata mota ja End of discussion ta
ari so wurin a gabanta a ka faka motar kafin daga bisani sannu da a hankali Tinting Glass na motar a ka sauke shi gaba
aya, kyakkyawar fuskarsa mai cike da haiba ta bayyana yana zaune a gaban motar mazaunin driver ya kame cikin suit na kamfanin Armani pink color da suka dace da zubinsa.
Murmushi ya yi ma ta lokacin da ta
an rangwafo tana le
a cikin motar, ita ma ta mayar masa tana ci gaba da fa
Zan iya shigowa Yalla
ai?.
Dubanta ya yi a tsanake kafin daga bisani ya bu
e motar kana ya bata amsa da fa
A'a Madam ki
an jira tukunna kinji?.
Girgiza kai tayi tana murmushi ta shiga motar, bayan ta zauna shi kuma ya tayar da motar, ta
an dubesa ka
an ta ce.
My Prince yau fa na wahala gashi kai ma kaso ka
ara min wata wahalar wannan tsayuwar dana sha.
Idanunsa na kallon titi ya bata amsa da fa
Karki damu kwana ka
an ya rage na
auke ki daga shan wannan wahalar Madam
ita ko bakyaso?.
ari sa maganar tare da jefo ma ta tambayar yana mayar da idanunsa kanta.
Shiru tayi don batasan mai zata ce ba, kamar ba zata yi magana ba sai kuma can ta ce.
Wai kana nufin da wannan shigar na jikinka zamuje gaisar da mara lafiyar?.
Ta zuba masa ido bayan ta yi masa tambayar tana jiran amsa.
Kallon suit
in dake jikinsa ya yi sannan ya kalle ta, hannu ya kai ya
an lakuci hancinta yana fa
Mene ne aibin shigar dake jikana Malama kece ya kamata nayi ma wannan tambayar ai, dubi shigar dake jikin ki fa.
Dariya ta
an yi tana duban shigar dake jikinta English gown ce maroon mai adone stones sai kuma mayafin rigar da ta yana a kan ta.
Girgiza kai tayi sannan ta bu
e ledar dake hannunta tana fa
Ai gwarani tun da dai ga Hijjab zan
aura.
ari sa maganar lokacin da ta fito da dogon farin Hijjabin daga cikin ledar tana kici kicin sakawa.
Dubi yadda kika yi kyau fa, da ace da Hijjab kuke wannan Ayyukan naku na models ai da su kan su wa
an da kuke ma tallace tallacen da sauransu sai kunfi janyo musu customers da wuri.
Dubansa tayi tana
oye dariya a
asan ta ce.
Abbakar ke nan baka da dama.
A fili kuwa sai cewa tayi.
Yanzu fisabilillah da'ace da wannan zumbulelan Hijjabin ka fara ganina a Ranar da muka fara ha
uwa wurin shooting
in zakaji na burge ka?, dubeni fa sai kace wacca zata tafi gidan mutuwa?.
Tayi maganar tana nuna masa kanta.
Girgiza kai kurum Abbakar ya yi yana murmushi ba tare da ya ce komai ba sai dai ta basa dariya.
Ita ma murmushin tayi tana jingina da kujerar motar ta
an lumshe ido tana tuna Ranar da suka fara ha
uwa da shi a wurin shooting watanni takwas ke nan a baya sai kuma gashi cikin ikon Allah saura wata guda aurensu.
Kar fa kiyi bacci mun kusa
ari sawa Asibitin.
Ya fa
a yana dubanta.
Amsa masa tayi da fa
in.
Ba bacci nake ba.
To me kike yi?.
Tunani mana.
Ta basa amsa.
Wani kalan tunani kikeyi haka har da lumshe ido?.
Sai da ta bu
e ido a yanzu kana ta cire Glass da ta kwama a idanun nata sannan ta dubesa fuskarta a
awace da kyakkyawan murmushi ta ce.