Sashe 7
Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da Zaki da kuma Yar, wa da
ani ne Zaki shi ne babba sai Yar mai bi masa tun shekaru shida baya suka shigo
ungiyar Sarkar a lokacin Yar yana
an shekara goma sha shida.
Cobra wani sunane da yake firgita duk wasu manya da
ananun Tantirai domin mamallakin sunan ya wuce tunanin duk wani mai tunani shi ya sa yake amsa sunan Gamshe
a domin koda yaushe sauya she
a yake yi.
Wannan shi ne Anwar a ba
ini da yake amsa sunan Cobra kuma yake aikata duk wa
an nan abubuwan domin hakan ya za
arwa kansa kuma bai ta
a dana sani a kan hakan ba sannan ya tabbatar wa kansa ba zai ta
a yi ba har abada.
You see?
Wannan shi ne ba
ini na ka girgiza ba?.
Cobra ya yi maganar lokacin da ya dafa
un Zang.
Dubansa Zang ya yi tare da jinjina kai ya ce.
Amma me ya sa ka za
i wannan rayuwar bayan kasan ya ya
arshen duk wani mai yin kalarta yake kasancewa?.
Cobra ya
an yi Murmushi na gefen baki wannan karon jijjiga
afadun Zang ya yi kana ya basa amsa da fa
Rayuwa za
i biyu take bamu, kodai ka zama na banza ko kuma na kirki, to ni wannne ne a ciki?.
Zang da yake masa duban mamaki ya basa amsa da fa
Duka biyun.
To a hakan ta ya ya kake ganin zan yi
arshe irin wanda kake tunani bayan kuma a koda yaushe bakin mutane cikin Addu'o'i na fatan Alkhairi da nasarar rayuwa suke ga Sheikh Anwar.
Haka zalika ta gefe guda bakunan matayen da a ka kashe ma miji da kuma mutane da a ka zalunta da mahaifiyar da a ka lalata Rayuwar
anta koda yaushe cikin tsinewa da fatan tozarta suke ga Rayuwar Cobra ba....
Wani saurayi cikin mambobin
ungiyar da yake tsaye daga gefe kansa a
asa ya fa
a zuciyarsa tana wani irin tafarfasa.
Shu'ayb ke nan ya shigo
ungiyar Sarkar watanni goma baya zuciyarsa da wata iriyar muradi na fansa...
Naji labarin abin da ka aikata, me ya sa?, Kuma naji bayan kaji Labarin ala
ar dake tsakanina da mutumin da ka kashe baka razana ba.
Cewar Cobra yana duban Zang.
Zang ya yi murmushi a karo na farko tun fara maganar su.
Dalilina na kashesa shi ne saboda ya zubar min da jini kuma ya kunna abin da ban ta
a sanin ina da shi ba wato zafin kai da fusata sai dai hakan ya sa na fahimci Wane ne ni kuma bana dana sani a tsintar kaina da nayi a wurin da nake a halin yanzu.
Ya basa wannan amsar a amsance cike da yarda da kai.
Maraba da shigowa Sarkar Gangsters yaro ka zama cikakken
ungiya.
Cewar Cobra yana rungume Zang domin rashin tsoron yaron ya burgesa kuma hakan da ya yi yana nuni da
ungiyar Sarkar ta yi na'am da Zang.
Sakin baki Zaki ya yi yana duban Cobra cike da mamaki, koda yake bai kamata ya yi mamaki ba dan Cobra bai yi hukunci akan Zang na kashe mijin
anwar sa da ya yi ba, wannan shi a ke kira cikakken Tantiri, Lallai Cobra ya amsa sunan sa Gamshe
a.
Zaki ya ayyana hakan a ransa.
Once A Gangster!
Always A Gangster...
*Tashan Jirgi, Soba Local Government, Kaduna State.*
*5:50 Na Yamma.*
*Khalisah POV.*
Kai da ganin yadda take tafiyar a wahalce sannan kuma cikin gala
aita, zaka fahimci ba
aramin azaba take kwasa ba, duba da yadda take rumtse ido tana cije baki, amma haka ta daure ta ci gaba da tafiya a titin bokitin
arfe dake kanta da yake sha
are da ruwan da ta
ibo a mono yana rinjayarta sai ta yi kamar zata kifa amma haka zata daure ta cije ta ci gaba da tafiya a haka harta
ari sa wurin da zata tallaka titin ta shiga Unwaguwar su ta Hayin kwashe a yanayin da take ciki ba tare da ta dubi titin ko akwai abin hawa mai tahowa ba ko babu gadan gadan ta shiga titin ta fara tafiya domin ta tsallaka a ka yi katari kuma a daidai lokacin Samarin biyu suka
anano machine
in su a 360 suka shigo titin.
Zaro ido kawai Khalisah take yi lokacin da ta hango machine
in da ya taho sai ta kasa ci gaba tafiyar ta tsaya
am a tsakiyar titin gata ta saitin da machine
in take tahowa kawai sai ta lumshe ido tana jiran mai afkuwa ta afku dan kuwa tasan tata ta riga da ta
are.
Jin shiru babu abin da ya faru ne ya sa ta
an bu
e ido ka
an ai kuwa daidai lokacin wani bahagon mari da bata tantance ta ina ya taho ba ya sauka ta right side na fuskarta kafin ta yi wani yun
uri an kuma kifa ma ta wani marin ta Left side na fuskar nata ai kuwa a gigice ta saki bokitin dake kanta gaba
aya ruwan ciki ya malale a jikin wanda ya yi marin, zurawa ta yi a guje cikin tsananin gigitan da ta shiga tun lokacin da ya mare tan suka yi ido hu
u da shi da hakan ya
ara saka ta firgici har ta sakar masa bokitin ruwan dake kanta tsoron abin da zai je ya dawo ne da kuma tuna wane ne wannan mutumin da rashin imani irin nasa ya saka ta ranta ana kare ko waiwaye batayi ba nan tabar bokitin dan kuwa hakan shi ne mafi a'ala a ganinta, shi kuwa Akhil cikin tsananin
acin rai yake duban jikinsa da yake ji
e sharkaf da ruwa, ayyana irin hukuncin da zai yi ma wannan Yarinyar yake baya tunanin idan ya kamata zai ma ta da sau
Wayyo Allah ku
ina kai Alkhil babu abin da ya sama Cocaine
in nan dai ko? mu gani suna ina? ruwan bai ji
a su ba?.
ayan saurayin da suke tare ya
ari so wurin lokacin da ya samu ya
a ga machine
in su da ta fa
i gefe guda a yun
urin da suka yi na kaucewa Yarinyar da har hakan ya yi sanadiyar fa
uwar su, shi ne fa cikin
acin rai Alkhil ya
ari sa wurin Khalisah ya kife ta da mari, yayin da shi kuma Salim ya tsaya
a ga machine
in shi ne fa ya
ari so wurin cikin tashin hankali yana tambaya a kan Cocaine
in sa da ya kashe ma
udan ku
e ya sara a wurin Mahaifiyar Alkhil
in wato Baraka Dillaliya a lokacin da Alkhil
in ya kawo masa bai kar
a ba acewarsa sai sun
ari sa wurin da zasu rabu tukunna zai kar
a saboda tsaro.
_Kujimin wata lukutar bala'i wai da gaske SHEIKH ANWAR dai shi ne Cobra shugaba ga
ungiyar Sarkar Gangsters
Akwai Rikici fa, shin wane ne wannan Shu'ayb
in?
Wani irin fansa zai
auka da har ta kai sa ga shiga
ungiyar Sarkar?_
Paid Book 300
8081129487,
SABIU KHADIJA,
Moniepoint MFB
Sai Ka/Ki Turo Shaidar Biya Ta
aya Daga Cikin Lambobin Da Zan Rubuta.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
A yi sharing domin Allah.
*BA TABBAS!. 5...*
BY Nainarh KD.
Nkd's
Perfectly Pen's.
Lafazi Writer's Ass...
BA TABBAS @AREWABOOKS
_____
A kufule Akhil yake duban Salim tsaban takaici da
acin rai ma kasa mayar masa da martani ya yi, wato ma shi ta Cocaine
in sa yake, bama abin da wannan kucakar Yarinyar ta yi masa ba, cikin mur
iyar muryarsa ya ce da Salim.
Wacece wannan Yarinyar da ta aikatamin haka?, koma wacece ita taja ma kanta salalar bala'i don ko ta ta
o tsuliyar dodo, babu abin da zai hana na
auki mummunar hukunci a kan ta.
ari sa maganar a fusace ya nufa wurin da machine
in su take ya hau.
Salim da jin kalaman Akhil ya sa har ya fara tausaya ma Khalisah don ko yasan wanene Akhil da ba
ar zuciyarsa ta gado babu abin da ba zai iya aikata wa ba.
A'a fa Akhil kada dai a sha ruwa da ciyawa.
Salim ya fa
a lokacin da ya
ari sa shima ya hau machine
Tsaki Akhil yaja zuciyarsa har zuwa yanzu a
untace take na abin da wancan Yarinya da bai ma san koda sunanta ba ta yi masa, hasali ma bai ta
a ganinta ba sai yau.
Wai amma mene ne zaka ma ta ne ma?, don naga alamar ranka ya
aci sosai.
Salim ya tambaya lokacin da Akhil ya ta da machine
in suka hau hanya.
Kasheta zan yi mana ko hukuncin yayi ma ta ka
an ne?.
Akhil ya basa amsa hankali kwance.
ut!
Salim ya ha
iye yawun tsoro da jin abin da Akhil ya fa
a, ya san shi farin sani kaifi
aya ne baya ta
a fa
ar abu bai aikata ba.
Ya sani abin da Khalisah ta yi masa bai kai ya ce zai kasheta ba, amma gudun abin da zai je ya dawo idan ya musa masa ne ya sa shi canza maganar da fa
Ina fata Cocaine
ina babu abin da ya sameta?
Kasan fa wannan shi ne karo na na farko tsoro nake karna na fara da rashin Sa'a, a to don ko Ba a yin nutso a masaki..
Banza Akhil ya yi masa bai kulasa ba, shi kuma ganin haka sai ya yi shiru, amma fa gefe guda na zuciyarsa yana tausaya wa Khalisah yasan Yarinyar tun tana
aramar ta domin kusan unguwa
aya suke duk da shi yana tashan jirgi ne ita kuma unguwan su na gaba da tashan jirgin.
*Khalisah POV.*
A tsorace take tafiya cikin unguwar tasu mai rangwamen tsafta kana gani kaga cikakken yankin yaku bayi ziryan, tsoronta Allah tsoronta hukuncin da Addana zata yanke a kan ta musamman idan ta gane ta bar mata bokitin da ta saka ta
ibo ruwa a can wani wuri, wata
ila ma zuwa yanzu mutumin ya tafi da bokitin a tunanin ta tun da ai sabo ne domin kuwa ko wata guda Addana batayi da siya ba, ita kam ta gama sada
arwa da tata ta
are don ko Addana ba raga ma ta zatayi ba.