← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 15

Sashe 1

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
_Rayuwa za
i biyu take bamu.

Na farko kodai ka toshe kunne ka kuma rufe idanu daga duk wani kayan kyale kyale da ru
u na Duniya domin samun tsira.

Na biyu ko kuma kabi son zuciya da kyale kyale tare da kuma ru
in duniya kai ma a dama da kai.

Daga
arshen
arshe tarin nadama mara amfani ta biyo baya.

To kamar hakan ta kasance a wannan labarin.

Ku biyo ni cikin wannan labari don ji yadda ta kasance...!_
Copy is not allowed.

Ba kuma zan Lamunci a canzan labari kota wata siga ba.
_Na sadaukar da wannan Labarin kacokan
in sa ga
awata kuma Aminiyata Ameenatou I Ibrahim (Nanameera) Ina Tayaki Murnar
arin Shekara, Ubangiji ya
aro Shekaru Masu Albarka
*BA TABBAS!*
BY
*KHADEEJARTH SABI'U YAHYAH*
*Nainarh KD
Nkd's
Wattpad @Nainarhkd3
Arewabooks @Nkds.

BA TABBAS @AREWABOOKS.

MARUBUCIYAR:
1.

SARAUNIYAR KYAU
2.

TSANTSAR SO
3.

ANEESERH (Innocent Girl.)
4.

KIN CUCENI.
5.

RANAR BIYAN BU
6.

BA TABBAS.

Perfectly Pen's
Lafazi Writer's Association...
1.
*Somewhere near forest Kaduna State, Nigeria.*
9:35pm.
*Mahmoud POV.*
i yake kuma cikin tattausan muryarsa mai cike da kamala ya ci gaba fa
ara ha
uri ka
an na kusa minti ka
an ya rage kiga masoyin ki a dab dake nima nayi kewarki sosai Habibty.

Ya yi maganar cike da kulawa fuskarsa
auke da kyakkyawan murmushi kai da gani kasan wacca yake wayar da ita tana da Babban matsayi a wurinsa, matarsa ce Hairat Abar
aunarsa wacca bai ha
aunar da yake ma ta da kowa ba, watanni goma da suka gabata suka yi Aure kuma suke zaune anan Kaduna cike da
aunar juna tare da Ahalinsa, yanzu haka Hairat tsohon ciki gareta haihuwa Yau ko gobe wanda hakan yana daga dalilin da ya saka ya kai dare wurin dawowa daga wurin aikinsa can Abuja da ya yi.

Ya tsaya siyayyan kayan jarirai kamar yadda ya saba baya ko gajiya, bayan ya shigo Kaduna wanda hakan shi ne ya jawo masa kai dare, shi ne yanzu suke waya yake tabbatar ma ta da ya shigo Kaduna kuma yana dab da
ari sawa gare ta, bai fa
a ma ta abin da ya tsayar da shi ba saboda bazata yake so ya yi ma ta.

Ya kuma gyara ri
on da ya yi ma steering yana sauraren yadda muryar Hairat ya cike motar da yake wayar a speaker take, tana zubo masa shagwa
ar ta da take rikirkita gaba
aya duniyar Mahmoud, tana fa
a masa yadda ta yi kewarsa tsawon watanni biyu da basa tare, ta kuma ci gaba da fa
in ta
osa ta ga kyakkyawar fuskarsa ta kasa ko da cin abinci har sai ya iso lafiya, shi ma bai yi
asa a gwiwa ba wurin ci gaba da rarrashin Abar
aunarsa.
*Sarkar Gang's Team Pov's.*
Ma za ka shirya ga motar ta iso.

Saurayin da ba zai haure kimanin shekaru Ashirin zuwa da
aya ba, mai suna Yar, ya fa
a hakan ga
ayan matashin saurayin da ba zai haura shekaru goma sha takwas ba, bayan ya saka mask mai hoton damisa ya toshe fuskarsa yana gyara dalleliyar touch light dake hannunsa.

Jin bai amsa masa ba ya dakata da yun
urin tafiya da ya fara tare da juyowa ya dube matashin saurayin ya
an ja tsaki ganin yadda gaba
aya jikin saurayin yake rawa da alama bai saba abin da suke shirin yi ba ko ace bai ma ta
a ba gaba
aya, kai wannan ma shi ne karo na farko da a ka fito da shi tun shigarsa Sarkar Gangsters
ungiyar da ta shahara da aka kuma santa a duniyar ta'addanci da rashin imani da tausayi da sace sace su kansu sauran
ungiyoyin daba na Kaduna da kewaye dama duka
asar jikinsu kakkarwa yake idan suka ji sunan Sarkar Gangsters ko kuma suka yi clash da member na
ungiyar.

Especially ma Yar da ya kasance ba
ar kura ko nace kuliya manta sabo sam Yar bashi da imani ko ka
an zai iya aikata uban komai.

Shi kansa bai san adadin mutane da ya kashe ya kuma raunata ba a wa
an nan
an shekaru nasa da ba zasu gaza Ashirin zuwa da
aya ba.

Kai dallah Zang banason shashanci, mene ne hakan kake wani kyarmar jiki?, kasan bazaka iya ba ka fara?, a ba'a ma kake yaro, ai tun da ka riga ka shigo
ungiyar Sarkar Gangsters bayan kayi signing kaji ka gani zaka bada Rayuwarka a kan
ungiyar bayan ka gama karanta duk wasu
a'idoji da tsara tsare da kuma dokoki na Sarkar Gangsters ai tun daga wannan lokaci imani da tausayi tare da tsoro ya kamata duk kayi bye bye dasu, ka gane ko?.

Ya yi maganar yana waro masa
ananan jajayen idanunsa,
an dakata wa da maganar ya yi, kamar ba shi ne ke murmushi ba, lokaci guda ya
aure fuska tare da dam
o hannun Arzang da bayan shigarsa
ungiyar Sarkar Gangsters sunansa ya tashi daga Arzang ya koma Zang.

Ya gyara masa ri
on da ya yi ma
aramar kaifaffar wu
ar dake hannunsa.

Ka ga wannan da ita zaka yi masa barazana, zaka saita ta saitin wuyansa, ka gane ai?.

Yar ya tambaye sa yana dubansa.

Jinjina kai Zang ya yi alamar "e", ba kuma tare da ya iya furta komai ba har lokacin kuma jikinsa bai dena rawa ba.

Good boy, oh ya muje gashi ya
ari so.

Yar ya yi maganar tare da jan hannun Zang, bayan Zang
in shima ya toshe fuskarsa da mask same na Yar mai hoton damisa da alama yana daga cikin tambarin
ungiyar su.

Da gudu suka
ari sa tare da ta re motar suka sha gabanta, Yar ya
ari sa wurin motar tare da kwankwasa Glass na motar.

Mahmoud da tsananin mamaki ya kusan kasheshi dan ya fahimci zancen wato dai they're criminal thief's da yake jin labari, ba tare da gardama ba ya sauke Glass
in ai kuwa ta ke Yar ya dallare masa fuska da wannan touch light mai tsananin haske, a bazata hakan ta kasance ga Mahmoud wannan dalilin ya sa cikin sauri ya kai hannu yana kare fuskarta tare da rumtse ido saboda tsananin hasken touch
in ya so ya mai illa, da wannan damar Yar ya yi amfani wurin dam
o Mahmoud bayan ya bu
e motar ya yo waje da shi.

Zubewa Mahmoud ya yi a kan gwiwowinsa har kuma lokacin idanunsa basu dawo daidai ba, dishi dishi ma yake ganin mutane biyun dake kansa.

Zang ne ya
ari sa tare da saita wu
ar hannunsa saitin wuyan Mahmoud yayin da shi kuma Yar ya yi amfani da wannan damar ta hanyar fara bincike motar yana
aukar duk wasu ababe masu daraja, Mahmoud bai yi wani yun
uri dan hanasa ba har sai da yaga ya
auki wani abu da yake mallakin Hairat
in sa wanda ba zai so ya rabu da shi ba yana
arin sakawa a aljihu, Mahmoud bai san lokacin da ya tashi ya yi wani kukan kura ba ya
ari sa tare da dam
ar Yar ya fara kici kicin kwatar zoben da Yar yake yun
urin sakawa a aljihu, shi kuma Yar ya
i basa dama nan suka fara kokawa.

Zang da gaba
aya jikinsa babu inda baya rawa ya
ari sa tare da yun
urin kamo Mahmoud ai kuwa Mahmoud ya buga masa wani azababben naushi a baki, wani irin baya Zang yayi yana
arin zubewa a
asa amma ya dake ya shafa wurin da hannunsa, ya yi matu
ar ka
uwa ganin jini ya zuba, nan da nan wata iriyar zuciya ta taso masa, gadan gadan ya mi
e ya taka yana
ari sawa wurin ba tare da
ata lokaci ba da
ari sawarsa wurin Mahmoud da ya yi nasarar amsar zoben a hannun Yar bayan ya kwantar da shi, shi kuma yana
arin mi
ewa a daidai lokacin kuma Zang ya
ari so gadan gadan ya
a ga wu
ar dake hannunsa bai sauke ko'ina ba sai a tsakiyar kan Mahmoud, da yake yun
urin juyowa sakamakon kwala masa kira da Hairat da komai yake faruwa a idanunta tamkar tana wurin a dalilin video call da suka koma sunayi, a lokacin da Mahmoud ya fito daga motar bai kashe wayar ba a idanunta komai ya faru wayar ta fa
i a
asa lokacin da Mahmoud suke kokawa da Yar wannan ne ya bawa Hairat daman ganin abin da Zang yake
arin yi, shi ne kurma ihun da ta yi tare da kwala kiran sunan Mahmoud a daidai lokacin da yake yun
urin juyowa kuma Zang ya da
a masa wannan wu
ar a tsakiyar kansa.

Wani irin tartsatsi jini ya yi tare da fallatsa ya wanke fuskar Zang dake rufe da mask, ya kuma shafa screen na wayar, a daidai lokacin kuma Hairat ta yanka wani gigitaccen ihu tare da zubewa sumammiya.

Wani irin aman jini Mahmoud ya fara idanunsa suna
arin rufe wa ya kai hannu ya kama wurin da har lokacin jini bai dena zuba kamar an bu
e famfo ba,
ayan kuma ya kai ya dam
o mask dake fuskar Zang ya cizge, fuskar Zang ta bayyana, ganin haka Zang da ya yi suman tsaye jikinsa ya yi wani irin shock da har wu
ar dake hannunsa ta fa
i, ya ja baya ganin Mahmoud yana
arin fa
a wa jikinsa, da sauri ya kuma
aukar wu
ar bai jira komai ba ya kuma da
a masa a ciki ya
ara ya
ara
ara wa zuwa lokacin gaba
aya fuskarsa ji
e take sharkaf da jinin Mahmoud, sakin Mahmoud ya yi ya fa
asa yana wani irin gurnani da numfarfashi na fitar rai, ganin haka Zang babu tausayi ya saka takalmin
afarsa ya take saitin wuyan Mahmoud domin ya
ari sa sa.

Ganin dai da alama ya mutu amma Zang kamar ma baya a hayyacinsa dan ya
i barin abin da yake yi, yasa Yar da yake dafe da cikinsa da Mahmoud ya nausa ya
ari sa tare da kamo Zang yana fa
Ya riga ya mutu mu tafi Zang, akwai hatsari ci gaba da tsayawar mu anan kwalawa zasu iya zuwa a kowani lokaci.
Chapter 1 · 0% Book details