← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 15

Sashe 11

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tayi shiru bayan ta fa
a hakan, domin batasan kuma mai zata
ara fa
a ba, a duk lokacin da a ka mata ta'aziya sai dai tayi shiru bata bada amsa a fili sai dai a
asan ranta, domin rasa ma mai zata ce take yi, ita har zuwa yanzu ta kasa yarda Mahmoud ya tafi ya barta, duk da a gabanta komai ya faru, gani take wannan abu dake faruwa duk wasa ne ko kuma a ce mafarki wanda take fata ya kasance haka
in ne domin ba zata iya
auka ba, shi ya sa ma ta
osa a sallame ta don a Ganinta tana komawa gida zata tarar da Habibin ta yana jiran ta.

Ai Hairat da sauran ki fa ki bari ki
ara warware wa sannan sai a fara batun sallama da so samu ma sai kin haihu kawai.
ayar matar ta fa
a bayan Hafsaah ta amsa ma Hairat da fa
in.

Allah Ubangiji ya
ara lafiya da kuma ha
urin rashi.

Gaba
ayan suka amsa da Ameen sannan Abbakar da Hairat suka gaisa haka ma Hafsaah da wannan matar da tayi maganar.

Lallai Aunty Hauwa ai kuwa so kike wata rana a neme ni a rasa cikin asibitin nan kuwa.

Hairat ta fa
a tana turo baki jin abin da Auntyn nata ta fa
Lallai ne Hairat mai zakiyi ke nan?.

Husna ta tambaya.

Kinji ki da wani zance sister Husna guduwa zan yi mana.

Gaba
aya suka saki baki har Abbakar suna duban Hairat da tayi maganar gaskiyarta
aya, tana wani ya mutsa fuska kai da ganin ta kasan rigima ce irin ta masu ciki ke
awainiya da ita a wannan ta
Ah Bama za'a yi hakan ba ki kwantar da hankalin ki
anwata in sha Allah kina
ara samun sau
i za'a sallame ki kinji Tawan?.

Abbakar ne ya yi maganar a gare ta cike da kulawa.

Murmushi tayi.

That's my Yah Prince oh na ma manta wannan ita ce amaryar tamu ba.

Tayi maganar tana nuni da Hafsaah.

Abbakar yana murmushin ganin ta saki ranta ya jinjina ma ta kai murmushin fuskarsa yana
ara ninkuwa.

Tabarakhallahu Ahsanul khaliqin ma sha Allah amma fa Yah Prince ka iya za
e, tayi sosai Allah nuna mana Ranar Aure, amma mene ne sunan Auntyn tawa ma?.

Abbakar ne ya bata amsa da fa
in.

Ameen ya Rahim, gata nan ai ta fa
a miki da kanta.

Ya fa
a yana ma ta nuni da Hafsaah'n.

Sunana Hafsaah.

Cewar Hafsaah tana murmushi, ita ma Hairat murmushin tayi nan kuma a ka bu
e babin sabuwar gaisuwa.

Girgiza kai kurum Aunty Hauwa tayi zuciyarta cike da tausayin
anwar nata Hairat a kwana biyun nan sun rasa gane kanta gaba
aya, wasu lokutan sai ta zauna tayi shiru har ta shafe wuni guda ba tare da tayi magana ba, wasu lokutan kuma idan ta fara zance komawa take tamkar Radio maras birki, abin har tsoro yake basu kar yaje
walwarta ne ta ta
u, wannan dalilin ya sa Aunty Hauwa ta gama yanke shawarar samun Doctor dake kula da Hairat
in domin ya
ara duba lafiyarta da kyau.

Ita kam Hairat ta
angaren ta bata gama yarda Mahmoud
in ta ya tafi ya barta ba, shi ya sa ta a je komai a gefe burinta a sallame ta koma Gidanta taga Mijinta Habibinta domin tasan yana can yana dakon ta.
(Allah Sarki Hairat
Sallama a ka yi tare da turo
ofar Room
in wata farar mace ta shigo Fadwa dake janye da akwati da alama dawowarta garin ke nan tana bin bayan ta.

Wa'alaiki Salam Matar Yayah Khabir sannu da
ari sowa kice tare kike dasss...!

Husna ta kasa
ari sa maganar da take
arin yi ganin wacca take tare da Matar Yayah Khabir
in, ta kutuntumo wani zagi tana shirin saki ta tuna ba su ka
ai ne ba a Room
in, wannan dalilin ya sa tayi shiru zuciyarta na tafarfasa na ganin wannan mara mutuncin a ganinta wato Fadwa.

Daidai lokacin kuma Abbakar ya mi
e tsaye yana duba expensive Rolex watch dake hannunsa ganin haka ita ma Hafsaah ta mi
e tsaye tana dubansa.

Hairat Allah ya
ara lafiya bari na kai Hafsaah gida and wata
ila na dawo zuwa dare.

Ya fa
a yana duban Hairat
in da hankalin ta ya koma kan mutanen da suka shigo Room
in, ta dubesa da murmushi ta amsa da fa
in.

To Yah Prince na gode sosai, Amaryar mu Allah ya tsare hanya na gode Allah saka da Alkhairi.

Amsa wa suka yi sannan suka yi musu sallama bayan sun gaisa da Matar Yayah sannan suka fito daga Room
in.

Ai kuwa Husna da kamar jira take su fita gadan gadan ta nufa Fadwa da niyyar dam
o ta, Fadwa ta zazzaro ido waje ganin abin da Husna ke shirin yi.

Matar Yayah a'ina kuma kika samo wannan?.

Aunty Hauwa da ta mi
e tsaye ta tambaya.

Sai da Matar Yayah ta zauna ko'a jikinta da yanayinsu ta ce.

Anan asibitin na ha
u da ita shi ne kawai ta biyo ni dama nan
in ta taho, da wani abu ne?.

Ta tambaya tana duban Aunty Hauwa wacca zuwa yanzu farar fatar fuskarta tayi jajur saboda
acin rai.

Oops!

Kaga na manta da wayata a Room
in sorry bari na koma na
auko please.

Hafsaah ta fa
a tana duban Abbakar, da sauri ba tare da ta jira ya amsa ba, ta juya da saurin ta ta nufa Room
in da suka fito, sai da ta tura
ofar sannan tayi sallama ai kuwa tayi kyakkyawar gani duk da bata wani fahimci komai ba da sauri ta
ari sa ta
auki wayarta a inda ta zauna
azu, sannan ta dubi Husna wacca a lokacin da take
arin cakumo Fadwa ne ita kuma Fadwan tana
arin kare kanta Hafsaah ta shigo Room
Sorry na katse ku wayata dana manta ita na dawo na
auka, ku ci gaba.

Hafsaah ta fa
a da sauri ta bu
ofar ta fita cike da mamaki gefe guda tana dariyar kanta da abin da fa
a musu wai su ci gaba.

Oh Allah dai ya shirye ni, ni Hafsaatooh wai fa su ci gaba nace, to ko sun ci gaba
in oho.

Ta fa
a tana kuma dariya, ta
ari sa wurin Abbakar dake tsaye wurin da ya yi parking yana jiran ta, shiga motar suka yi sannan ya tada motar suka bar asibitin direct unguwar su Hafsaah
in da bashi da nisa da asibitin suka nufa suna
an fira, Hafsaah kamar ta basa Labarin abin da ta tarar a room
in yana shirin faruwa sai kuma ta share kawai bata fa
a masa komai ba.

Uban mene ne ya kawo ki nan Asibitin wani ba
in halin naki kika zo ki nuna Mana bayan wanda kika yi a baya saboda tsaban rashin tausayi ace Yarinyar nan tana matsayin
anwar mijin ki, mijinta ya rasu amma ki tsallake kije wani taron banza taron biki sai kace ba
a Mace kike ba.

Husna ce take wannan maganar rai a
ace tana duban Fadwa da ta raka Hafsaah da ido har ta fita daga Room
in bata sa ni ba.

Mayar da kallon ta kan Husna da tayi maganar tana sakin huci, Fadwa tayi tana ma ta duban baki kai nayi musayar yawu dake ba, ba tare da damuwa da ba
en kalaman da Husna tayi amfani dasu ba wurin yi ma ta magana ba, Fadwa ta kawar da kai daga duban Husnar sannan ta duba Hairat daga inda take tsayen ri
e da akwati tana taunar chewing gum da yake bada sautin
ass!
asss!!!

Ta ce.

Sorry Hairat Wallahi na shiga Busy ne tun da naje Lagos
in ban samu na kira ki nayi miki ta'aziya ba, shi ya sa yanzu ina sauka na taho asibitin nan da Honey yace Min nan a ka kwantar dake, my condolence Allah ya yi masa rahama ke kuma ya sauke ki lafiya, bari na tafi zan dawo gobe idan ba'a sallame ki ba
Rufe bakinta da ta wage Hairat tayi sannan cikin sanyin muryarta ta amsa ma ta da fa
Bakomai Aunty Fadwa sannu da hanya na gode da kulawa.

Amsa ma ta Fadwa tayi.

My pleasure.
sannan ta juya zata bar Room
in domin tayi abin da ya kai ta.

Aunty Hauwa da zuciya yazo ma ta iya wuya na abin da Fadwa tayi ga kuma ita ma Hairat shashasha da ta kulata.
acin ran Aunty Hauwa ya nin ku da har bata san lokacin da tayi wani super ba sai gata gaban Fadwa dake shirin fita, hannu tasa ta dam
o ta tayo baya da ita har Scarf
in dake yane saman kan Fadwa yana fa
i, mari Aunty Hauwa ta kifa ma Fadwa, tare da sa
afa ta kwarfe Fadwan ai kuwa ta zube tana sakin ihu dukanta Aunty Hauwa ta fara baji ba gani, Husna tana tayata duk irin ihu da tururuwan neman agaji da Fadwa take yi basu saurareta ba, har sai da suka gama fitar da takaicin ta na shekaru biyu tun bayan aurenta da
an uwansu basu ta
a jin da
in ta ba gashi Hajiya Mayrama bata ta
a yarda su yi ma ta komai kullum cikin kareta take yi, ita kuma tana abin da ranta ke so to wannan karon abin da tayi ya kai su bango Bama su ka
ai ba har ita Hajiyar tasu kasa magana tayi lokacin da labari ya sameta duk wa
an nan takaicin sai da suka gama fitar da shi ta hanyar yi ma ta dukan ji a jiki bana wasa ba, sannan ne ganin suna shirin kisa Matar Yayah da take danna waya ko'a jikinta ta
ari sa wunin ta janye Fadwa tana bin su da kallon hala hankalinsu baya tare da su ne?.

Fadwa kuwa tana ganin an ceceta daga hannun wa
an nan mutanen da tayi ma la
abi da azzalumai cikin hanzari ta
auki mayafin ta tsaban sauri a hannu ta ri
e sannan ta janye akwatin ta ta bar Room
in da saurin ta.
Chapter 11 · 0% Book details