Sashe 15
Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kam Hafsaah tunaninta a kan irin ku
in wannan bawan Allah Shu'ayb da taci ne a lokacin da suke soyayya idan ta tuna wani abun sai dai tayi dariya kawai wani kuma tayi murmushi komai da lokaci, haka har suka
ari sa gidan Mama Bilkisu suka gaisheta kamar yadda Umma ta umarce basu wani da
e ba suka wuce gidan Hajiya Sa'a domin kar
o sa
o a nan kam sun da
e sosai suna fira kafin daga bisani suka yi musu sallama suka koma gida washe gari kuma misalin 11 na safe Kubra tayi musu sallama domin tafiya soba l.g.a don gudanar da training da zasu yi na kwana uku.
*Hayin Kwashe, Soba Local Government, Kaduna State.*
Misalin
arfe biyar na marece da gudu kamar wacca a ka hanka
a haka Addana ta shige
akin Khalisah hannunta
auke da bokiti da yake sha
are da ruwa na sanyi, da shigarta
akin gadan gadan tayi kan Khalisah dake kwance saman yamusashiyar katifa tana Bacci na gajiya tare da sakin numfashi na wahalar da ta sha a yau domin wuni tayi tana yima Addana wanki bayan ta gama tayi wanke wanke kana ta
aura girki duka ita
aya.
Babu
igon tausayi ko imani haka Addana ta juyewa Khalisah ruwan sanyin dake sha
are cikin bokitin tass a jiki, ai kuwa a gigice kuma a firgice Khalisah ta farka ta tashi zaune tana salati da kiran sunan Allah, abin da ya da
a harzu
a Addana ke nan ta kai ma ta shuri da
afa tana fa
Dan ubanki wayace ki kiramin wannan sunan a gidan nan bana hana ki ba?.
(Subhanallah)
Kiyi ha
uri!!
Khalisah ta fa
a cikin sanyin muryarta hawaye na bin fuskarsa.
Kwafa Addana taja tare da wurga ma ta bokitin hannunta tana fa
in ma za ma za yanzun ki tafi ki
ibomin ruwan mono ko na sama na sha kuma kin ja ma kanki billahill'azim sai kin yi sahu goma kina
ibo min ruwan nan sai kin cika dukkannin randuna da robobi dake gidan nan, zaki tashi ne ko sai na...
Da sauri Khalisah da ta matsa gefe tun lokacin da Addana ta jefo ma ta bokitin ta mi
e tsaye tare da
ari sawa ta
auka bokitin ta fara taka wa cikin tafiyar
ingishi sakamakon gwiwarta dake ma ta zafi tun lokacin da Addana ta shureta shi ya sa bata iya tafiya yadda ya kamata.
Kwafa Addana ta kuma ja a karo na ba adadi lokacin da ta tabbatar Khalisah ta bar gidan sannan ta fito daga
akin Khalisah'n.
Aikin wofi kawai a ce Mutum ba zai iya wani abu nashi na sirri ba har sai ya ka
a ki waje Yarinyar da shegen gani har hanji sai kace Yarinyar ifiritai.!!
Ta kai
arshen maganar daidai lokacin da ta isa
akinta, dur
usa wa ta yi a
ashin gadon ta ciro wani abu da yafi kama da kwarya ta a je nan tsakiyar
akin,
ara ranga
a farin kwallin dake hannunta tayi a idanunta sai da ta tabbatar ya yi ma ta yadda take so sannan ta isa wurin kwaryar hannunta still ri
e da wani abu da ta ri
am tana kuma karanto wasu latsubbai nan da nan
akin ya
auki wani irin
ara mai firgitarwa amma Addana ko'a jikinta bata dena karanto wa
an nan latsubbai da take ba.
Ba
in ruwan da yake fitar da wani irin wari yana yau
i da yake cikin wannan kwarya shi ne a hankali a hankali ya fara sauya kala daga ba
i ya koma ja daga ja ya koma Green kafin wasu sakanni kamar giftawar wal
iya haka wani irin mummunan mutumi
an gul da shi ya bayyana a
akin ta saman wannan kwaryar ya tsaya a iska.
Da sauri Addana ta tsugunna tamkar wacca zatayi sujadda kana ta fara jero masa kirari fa
i take.
An gaisheka tarna
i uban she
anu kai ne yau kaine ma gobe sai kai an gaishe ka Sarkin she
anu an gaishe ka ya kai Gulmuz an gaishe ka an gaishe ka!!!
Haka take ta fa
i tana maimaita wa tsawon lokaci kafin daga bisani ya dakatar da ita kana cikin wata kalar murya kakkausar gaske marar da
in saurare ya umurce ta da ta fa
a abin da take bu
ata.
Ai kuwa nan bada
ata lokaci ba ta zayyane masa muradinta cikin sallama komai a garesa.
Wata iriyar dariya mai amsa amo yake yi tun lokacin da Addana ta gama zayyano masa bu
atar ta sai da ya yi mai isarsa kafin ya dakata ya kuma tamke fuska kamar ba shi ne wannan mai dariyar ba kana cikin wannan muryar nasa marar da
in saurare ya fara magana kamar haka.
Tabbas buri kan ki gaba
aya zasu cika ne muddun kika aikata wani gagarumin abu da zai zama shi ne tamkar makulin nasara ga cikar Burin kanki gaba
ayansu, Abin da zaki aikata Akwai matu
ar ha
ari sosai kuma idan a ka sama a ka si ko ya ya ne to ki tabbata burin ki ba zai ta
a cika ba ke nan har abada, kin yarda kuma kin shirya sauraren abin da zaki aikata mafi muni domin cikar Burin ki???
Ya yi ma ta tambayar yana da
a kaurara kakkaurar Muryar tasa mai ban tsoro.
Cike da gwarin gwiwa da rufe ido a kan neman Duniya da kuma son cikar buri Addana ta amsa masa da fa
E ya kai shugabana Gulmuz ina saurare domin jin wani irin abu ne zan taimaka domin cikar muradina kuma na tabbatar maka da zan yi koma mene ta kama.
Ta fa
a with full of courageous.
Wannan dariyar dai tasa ya kuma yi kana ya ce.
Abu
aya kwallin kwal da zaki aikata domin cikar Burin ki shi ne kawai kisa kuma ba kowa zaki kashe ba fa ce KHALISAH Yarinyar da kika tsinta shekaru goma sha shida baya a wani daji ita ce ka
ai wacce zaki kashe jininta ya kwaranya sannan Burin ki gaba
aya su cika...
Da wani irin
arfi kuma a mugun bazata maganganun Gulmuz suka sauka tamkar saukar aradu a tsakiyar kan Addana, yawunta suka kafe lokaci guda ta shiga tariyo maganganun sa tana aunawa a sikeli tare da duba irin girman burikanta da makulin nasarar cikarsu ya rataya ne da Rayuwar Khalisah Yarinyar da ta taso cikin cizgunawarta da azabtar wa da kuma wahalar wa Khalisah bata ta
a jin da
in ta ba ko sau
aya a Rayuwa kuma bata ta
aruwa da komai nata ba hasali ma ita ce take
aruwa da Khalisah
in ta ko'ina kuma take amfani da gani har hanji da Khalisah'n take da wannan Baiwar a ka haife ta da shi, ita kuma Addana take amfani da damar ta hanyar tursasa Khalisah ta fa
a ma ta ita kuma take
ara wa da wasu
an dabaru nata take harkar bokanci....
ARA
A!!
GA AKUYA GA KURA!!!
1.
Wai kuwa shin Addana zata kashe Khalisah domin cikar Burin ta?
2.
Su waye iyayen Khalisah kuma mene ne dalilin da ya sa a ka yar da ita a daji har Addana ta tsinceta?
3.
Wai shin wacece ma ainihin Hajiya Zainaba ce wato Bibi mene ne Labarin ta a baya kuma me ya sa ta a je
ar da ta haifa a cikinta a daji?
4.
Wai shin ciwon Anwarah na tsakani da Allah ne da har yanzu bata warke ba bayan kuma wanda ya yi ma ta asirin ya da
e da mutuwa?
5.
Wanene wannan wanda yake shirin tona asirin SARKAR GANGSTERS shin zai yi Nasara ko kuwa su Yar zasu kashesa ne kamar yadda Cobra ya bu
ata ?
6.
Wai shin ma wane ne wannan Shu'ayb
in mene ne abin da yake
oye wa wani irin buri ne ya saka shi shiga
ungiyar Sarkar?
7.
Wai shin kuna ganin idan Hairat ta gano Yayan ta shi ne silar mutuwar mijinta zata yafe masa?
8.
Mai zai faru tsakanin Fadwa da Dangin mijinta?
Dama shi kanshi mijin nata Arman?
9.
Wai shin wani irin training ne na aiki zai kai Kubra Soba?
10.
Wai shin wane ne zai rakani a wannan tafiyar domin ganin yadda
arshen marasa imani da tausayi tare da son duniya kota halin
a irin su #ADDANA #ZAKI #YAR #ZANG And #Cobra zai kasance????
Hummp muje zuwa kawai domin ba'a yi komai ba yanzu ma a ka fara wasar fa, ku
auka duka wannan tamkar tsakure ne na daga cikin littafin BA TABBAS!!!
TO kuma dai daga jin sunan kunsan akwai
ura!!
Da abubuwa da yawa a ciki!!
Sannan anan ne na kawo
arshen fejin da suke na kyauta saboda haka bada jimawa ba wa
an da suka biya ku
in zasu ci gaba da samun update ta group
in ku
i....
ari uku (300
) ne kacal ku
in littafin.
Ku biya ta wannan bayanai da zan rubuta.
And zuwa lokacin da document zai kammala littafin zai koma a kan Naira
ari Biyar ne (500
) saboda haka zaki iya Biyan
ari uku (300) a yanzu in yaso idan na kammala document sai na turo miki....
8081129487,
SABIU KHADIJA,
Moniepoint MFB
Sai Ka/Ki Turo Shaidar Biya Ta
aya Daga Cikin Lambobin Da Zan Rubuta.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
Nake tabbatar muku ba zakuyi nadama Ba.
Mu ha
u a Paid group kawai domin ci gaba da samun update a kai a kai....
# COBRA
# KHALISAH
# HAFSAAH
# ANWARAH
# BIBI
# ADDANA
# BA TABBAS!!!
# NAINARH KD
A yi sharing domin Allah.
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
!%),.:;>?]}
$([{
2c119638a7104be38000846ad22ad2d5