← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 15

Sashe 13

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai dai Halima tayi gwaninta ta hanyar kar
ar Shahida
iyar matar Hussain mai rasuwa da tayi daga wurin dangin mahaifiyarta ta ci gaba ri
on ta, shekaru sun
an ja zuwa wannan lokaci Hussain ya kuma
ara Aure sannan Halima bata
ara haihuwa ba tun bayan Yusuf da yake da shekaru biyar a lokacin, zaman lafiya a ke da Amarya Bilkisu a farkon fari ke nan sai dai daga baya Bilkisu ta fito da wasu halaye na daban da bata nuna a fari ba, kuma take cizgunawa Halima a sakaye cikin iya taku don ko a gaban mijin su Husaini nunawa take tamkar tafi kowace amarya biyayya a wurin uwargida, amma fa a bayan idonsa abubuwa iri iri take tun Halima bata biye ta har ha
urin ta ya
are ta fara tanka ma ta, to dama ita Bilkisun haka take so nan kuwa tayi amfani da dabaran ta wurin nunawa Mijin su Husaini cewar Halima ba
aunar ta take ba kuma bata da wani burin a zauna lafiya a gidan kullum cikin neman rigima take, ba wai kai tsaye Bilkisu ta fa
a ma Husaini haka ba, a'a sai ta Hanyar kissa da kisisina irin nata shi kuma Hussaini ya hau ya zauna ya yarda da duk abin da ta fa
a, wanda hakan shi ne ya zama sanadi na biyu na rabuwar Husain da Halima a lokacin kuma da ciki a tare da Halima wanda bai bayyana ba har sai da a ka kwashe sati biyu a rabuwar nasu sannan ne a ka ankara tana da ciki na tsawon watanni uku da hakan yake nuni da sakin da Husain ya yi ma ta bata saku ba ke nan muddun bata haihu bane, Bilkisu bata so hakan ba, ta ciza yatsa cikin takaici lokacin da ta sama wannan labarin, yayin da shi kuma Hussain wannan kyakkyawan Labari da ya samu shi ne ya wanke duk wani ba
in Halima da yake gani a wurinsa, nan ta ke ya fara neman hanyar da zai bi ya dawo da matarsa gidansa, dama yana son kayansa kawai rashin fahimta shi ne yake bada gudunmawa a lamarin nasu.

Halima fa ta tubure domin duk yadda a ka yi da ita a kan ta koma Gidanta tun da Husain ya nema sulhu amma ta
i tun ana lallashi da ban baki har a ka ha
ura a ka zuba ma ta ido, Halima tana da zuciya da taurin kai sosai taji zafi ba ka
an ba a kan sakin da Husain yayi ma ta a dalilin kishiya, wannan shi ne abin da ya sa ta
i yarda ta koma gidansa domin a ganinta idan ta koma tofa za'a koma gidan jiya ne.

Cikin Halima ya shiga watan haihuwa, a ranar wata jumma'a da subhi na
uda ta taso ma Halima gadan gadan a lokacin tana
akin da suke kwana su biyu da
anwarta ne a cikin gidansu.

Da gudu
anwar nata mai suna Safeena ta je fa
a wa iyayen halin da Halima take ciki, bada
ata lokaci ba a ka
auke Halima zuwa asibiti, sun isa ba jimawa ta haifo yaran ta mata twins kyawawan gaske masu matu
ar kama da ubansu idan a ka
auke dogon hanci da manyan idanu da suka
auko na mahaifiyarsu.

Sosai a ka yi farin ciki da murna na zuwan twins duniya nan a ka shiga sanarda
an uwa da abokan arzi
i har Husain mahaifin su ba'a barsa a baya ba an sanar dashi ai kuwa kuzo kuga farin ciki da murna wurin wannan bawan Allah nuna wa ya yi tamkar ba'a ta
a masa haihuwa ba sai a kan wa
an nan twins, ai kuwa ba
in ciki kamar yaga bayan Bilkisu haka ta daure ta kuma danne bata nuna komai ba.

Sai ma taya Mijinta farin ciki da tayi.

Da kanta Halima ta sakama yaranta suna Babbar taci suna Hafsaah sunan mahaifiyar ita Halima
in ce, sai kuma
aramar taci suna Khadija ita kuma sunan Mahaifiyar Husain ce, kowa ya yi mamakin Halima lokacin da aka ji sunan da ta sakama yaran sai dai sun yi farin ciki especially ma Husain bai nuna
acin rai ba lokacin da yaji sunayen yaran nasa sai ma kyakkyawan murmushi da ya saki a fahimtar sa hakan da Halima tayi yana nuni da ta yafe masa komai da ya faru ke nan kar ya cire rai Haliman sa zata dawo gare sa bada jimawa ba.

Ba jinta sosai Husain ya nuna a kan wa
an nan twins nasa ta hanyar sakin bakin aljihu yadda ya kamata a ka yi komai a wadace, a wannan ta
in fa Bilkisu ta kasa jure wa ba
in ciki da hassada ya kusa ya yi ajalinta musamman ma da ya kasance har zuwa lokacin ko
atan wata bata ta
a yi ba.

Haka Rayuwar twins da Mahaifiyarsu Halima ta ci gaba gudana Halima tana bawa yaranta kulawar da ya kamata tare da taimakon
anwarta Safeena da ta
auki son duniya ta
aura a kan Khadija da suke kira da Kubra yayin da ita Hafsaah duk da an
oye sunan nata ana kiranta da Ummi amma bai wani bita ba an fi kiranta da Hafsaah'n ta.

A lokacin da yaran suka cika watanni bakwai a duniya ne kuma a ka fara ma Halima magana a kan mayar da auren su da Husain domin ko zuwa lokacin ya yi nacin har ya ha
ura Halima ta
i tayi masa kan gado...

Wannan karon ba'a yi wani ja inja da Halima ba ta ha
ura ta zubar ta makamanta a ka mayar da auren su da Husain kuma ta fara shirye-shiryen komawa gidansa...

Ba'a rufe sati ba ta koma Gidanta tare da
anwarta Safeena da zata dinga taimaka ma ta da raino duk da cewa a lokacin bikin Safeena
in ya kusa...

Wani irin zama a ke a gidan Husain tsakanin Matansa ba ruwan kowa da kowa domin a farkon dawowar Halima duk yadda Bilkisu taso don su yi rigima da Halima tofa bata sama Nasara ba don kuwa ko kallo bata ishe Halima ba, haka suka ci gaba zaman nasu, zuwa wani lokaci Safeena tayi aure kuma a lagos suke zaune da mijinta shekara guda da auren nasu ta takurawa Husain da Halima a kan su bar ma ta Kubra domin kuwa ba
aramin so take ma Yarinyar ba jininsu ya ha
u obaaa...

Ta
angaren Halima bata da matsala amma Husain shi ne mai son yaransa kamar me bai barwa Safeena Kubra gaba
aya ba amma Kubra ta koma hannun Safeenan da zama lokaci bayan lokaci take kawo musu ziyara ita da Mommyn ta Safeena da har zuwa lokacin bata haihu ba sai dai bata wani nuna damuwarta domin acewarta tana da Kubra ita
aya ma ta ishe ta...

WANNAN KE NAN.
(YANZU DAI GA TWINS SUN GIRMA HAR LOKACIN AURE YA YI .
*...

PRESENT...*
Wayar Kubra dake saman drawer ta ci gaba da ruri kira ya shigo a karo na ba adadi, dubanta Hafsaah ta kai sai tin wayar bata da niyyar
a gawa wannan na cikin ka
an daga cikin
abi'unta rashin damuwa da shiga lamarin da bai shafe ta ba.

Ci gaba da abin da take yi tayi har wayar ta katse, ba'a da
e ba kuma Kubra ta fito daga bathroom sanye da bathrobe ga
aramin towel
aure a kanta.

Kamar
arar wayata najiyo ko?.

Kubra ta tambaya lokacin da ta zauna saman stool na dressing mirror tana duban Hafsaah ta mirrorn.

Kira ne ya shigo da kina wanka ai.

Hafsaah ta bata amsa.
an murmushi Kubra tayi ta kai hannu ta
auki
aya daga cikin lotion na Hafsaah dake jere a saman mirrorn ta ce.

Ummi kina nan da wannan halin naki har yanzu ko? ya kamata ki sauya kuwa.

Ta fa
a lokacin da ta fara shafa lotion
in ba kuma tare da ta duba Hafsaah'n ba.

Ya mutsa fuska Hafsaah tayi.

Mene ne kuma wani Ummi har na manta rabon da a kirani da wannan suna ni Bama wannan ba Madam kiyimin bayani mene ne zai kaiki Soba Local Government da naji su Umma suna magana a kai daga dawowarki?.
ari sa maganar tana duban Kubra
in domin jin amsar ta, kuma fuska ba walwala dan kuwa bataji da
in sake zuwa wani wurin da
ar da uwan nata zatayi ba, so take su
ara samun sha
uwa tsakaninsu a daidai wannan lokacin musamman da ya kasance Aure zasuyi dukkanin su, gasu dai a matsayin twins amma babu wata sha
uwa ta azo a gani tsakaninsu sakamakon ba wuri guda suka taso ba, shi ya sa Hafsaah take ganin wannan lokacin ne ya dace da su
ara samun sha
uwar a tsakaninsu domin haka kawai takeji kamar wani abu zai faru da
aya daga cikinsu wasu lokutan ma sai taji kamar ta fasa auren da zatayi.

Hafsaah ta kasance tana daga cikin wa
an nan mutane da muddun wani abu mara da
i zai faru da su ko kuma wani nasu to suna ji a jikinsu....

Daidai lokacin da Hafsaah ta
are maganar nata kuma wayar Kubra ta
auki ruri na shigowar kira.

Picking ta yi bayan ta
auki wayar da murmushi wadace a fuskarta ta ranga
a sallama.

Fahimtar da wanda Kubra take yin wayar ne wato wanda zata aura ne shi ya sa Hafsaah mi
ewa tsaye daga kwancen da take saman Bed
in ta, wayarta ta
auka sannan ta fita daga bedroom
in domin Kubra tafi enjoying wayan da take yi yadda ya kamata.

Palo ta fito nan ta sama Ummansu tare da
anwar Mahaifin su da take zaune a gidan tun bayan rasuwar mijinta shekaru biyu baya yanzu haka ma wani auren zatayi sati mai zuwa tattauna war da suke yi yanzu ma a kan auren nata ne ita ta ce a
aura kawai da tarewa Rana guda ba sai an yi taro ba.

A'a Gamboliya karki wani kwari kanki ki bari kawai a
aura auren a sati mai zuwan in yaso sati na sama sai a yi taro aci a sha sannan ki tare.

Hajiya Halima da a ke kira da Umma ce take wannan maganar tana duban Matar da bata haura shekaru Arba'in ba.
Chapter 13 · 0% Book details