← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 15

Sashe 3

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ci gaba da zaman ta yi duk da lokaci yana kuma
ure ma ta amma haka ta ha
ura har sai da taji fitar motar Arman daga gidan sannan ita ma ta sa kai ta fita driver ya kai ta har airport ba'a
auki dogon lokaci ba jirgin su ya
a ga zuwa Lagos.

Wannan ke nan
angaren Arman da Fadwa.
_Ga Tambaya!

Tsakanin Fadwa da Arman wanene yaso kan sa da yawa?, Wai shin abin da Fadwa ta yi ta aikata daidai?, Idan kece a stage da take ciki a lokacin mene ne abin da zakiyi?...._
____
Nkd's ce
_________
*Off Narayi Road, Kaduna*
*A.M.A MANSION.*
Dogo ne irin dogon nan da tsayin ya yi masa kyau, fari ne ba sosai ba, yana da bakin alamar tawada da a ke kira da tabon sallah a goshinsa, kamalalliyar fuskarsa da a koda yaushe take cike da haiba kamala da kuma gwarjini na musamman sannan tana zagaye ne da saje ba
i da ya yi matu
ar dacewa da fuskar nasa ga kuma dogon madaidaicin ba
in gashin gemu da ya kwanta ya yi
as a fuskar nasa gunin burgewa.

Tsab ya kammala shirin sa cikin wata farar Dishdasha (Kamar Jallabiya take.

Riga ce da Malamai na Addini sukafi sakawa.)
Sannan ya
aura Bisht akai sannan ya saka Hiramin da yake launin ja da
igon ba
i da fari ya saka a kansa ya
aura Egal a saman Hiramin.

Ya fito cikakken Shehin sa.

Kallo guda zaka masa da shigar dake jikinsa ka tabbatar da kamala da nutsuwar dake tattare da shi.

Sheikh Anwar Abbudin Muhammad Adnan ke nan sanannen matashin Shehi na addini da a kasan sa kuma a ke damawa da shi a
angare na addini domin kaf Nigeria an san da zamansa duba da irin gudummawar da yake bayarwa a
angaren addini ya yi suna sosai kuma shahararren malamin addinin Muslunci ne mai ji da ilimi na addini da
uruciya yana da kirki ga kowa kuma da kyawawan
abi'u abin koyi ga matasan Samari na gari.

Cikakken sunansa shi ne Muhammad Anwar Abbudin Muhammad Adnan.

Alhaji Abbudin Muhammad Adnan sanannen attajiri a yankin Afrika da kewaye cikakken
asar Nigeria mazaunin Garin Kaduna yana da mata Uku da yara.

Babban shi ne Judge Khabir Abbudin Muhammad Adnan Al
ali ne yana zaune a garin Kaduna shima da iyalansa anan Mansion na mahaifin sa sai kuma Hauwa'u tana Aure a garin Kano sannan sai mai bi mata Anwar Abbudin Muhammad Adnan sai kuma biyu ninsa Arman da ya kasance Surgeon Doctor ne shima shekaru biyu da suka gabata ya yi aure shi da matarsa Fadwa da ta kasance
yar asalin Bauchi suna zaune suma a Kaduna sai dai ba tare da Ahalinsa ba shi ya yi nasa Gidan daban, sannan sai Sakina da kuma Auta Harira sunan mahaifiyar Alhaji Abbudin taci wannan dalilin ya sa suke kiranta da Hairat, dukkanin su
a ne wurin matar Alhaji Abbudin Muhammad Adnan ta farko wato Hajiya Mayrama da suke kira da Momma sannan sai matar sa ta biyu Barrister Iklima yaranta uku duka maza wannan dalilin ya sa Hairat ta taso a hannunta tun tana
arama har aurenta sannan sai amaryar Alhaji Abbudin wato Zainaba da suke kira da Bibi tana da Yara ita ma.

Alhaji Abbudin Muhammad Adnan a halin yanzu yana zaune ne a garin Kaduna da iyalansa da ya tara a tamfatsetsan Mansion nasa da ya gina mutum
aya ne baya zaune da iyalinsa a wannan Mansion wato Arman domin bai da ra'ayin zama, shi ya sa ya yi nasa gidan a wuri daban kuma yake zaune da matarsa.
*Wannan Ke Nan...*
Fitowa daga
akin ya yi cikin nutsatsiyar tafiyarsa mai burgewa har ya
ari sa
angaren da mahaifiyarsa take.

Ya kai hannu tare da bu
ofar Room
in ya shiga da wadatacciyar sallama
auke a bakinsa.

Hajiya Mayrama dake tsaye ta kafama wuri guda ido, ta yi saurin juyowa tana dubansa tare da amsa sallamar da ya yi
asa
asa cikin sha
iyar muryarta da bata fita sosai.

Da sauri ya
ari sa wurin ta tare da kamo hannunta ya zaunar da ita gefan Bed ya dawo gabanta ya zauna a
asan carpet hannunsa cikin nata yana fuskantarta ya zuba ma ta idanu bai ce komai ba sai ma murmushi ya yi ma ta.

Hairat tana cikin wani hali so nake na ganta na rarrasheta domin nasan tana bu
atana a tare da ita a halin yanzu.

Ta kai
arshen maganar tana kawar da idanunta da suke cike tab da hawayen tausayin
iyar nata da ta rasa miji da
uruciyarta.

Ga ta kuma can gadon asibiti rai a hannun Allah.

Ganin ta yi shiru da maganar ne ya sa ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce cikin nutsatsiyar muryarsa.

Momma ki kwantar da hankalin ki kinji in sha Allah babu abin da zai sami Hairat ki tayata da addu'a kawai Allah ya bata ha
uri da juriyar rashin sa ya kuma yi ma ta sauyi na Alkhairi.

Girgiza kai ta yi tana ci gaba da fa
in.

Babban Mutum (Haka take kiransa.) Ba zaka fahimta ba, amma wa
an nan mutanen da suka kashe Mahmoud saboda rashin imani da tausayi sun zalunce mu kuma Ubangiji shi ne kawai zai mana hisabi da su domin wata shari'ar sai a lahira, don ko ba iya Ahalin Mahmoud da kuma ita Hairat suka zalunta ba har da mu ma Ahalin Hairat
in domin ba zamu iya jure ganin ta a halin da take a yanzu ba sam zuciyata ba zata
auka ba, ina fata hukuma su tsaya suyi bincike su gano wa
an nan azzaluman kuma hukunci ya yi aiki a kan su, wula
antattun mutane azzalumai tsaban rashin tsoron Allah har da tambarin
ungiyar su suka bari don a san su suka yi sai dai abin takaicin ba za'a iya musu komai ba, sai dai fa addu'a musamman irin ta iyaye ba zata barsu ba in sha Allah sai sun tagayyara
arshen su ba zai yi kyau ba da su da shugabannin su da masu
aure musu gindi suna abin da suka dama a cikin al'umma.

Shiru Sheikh Anwar ya yi yana sauraren ta, ya
an lumshe ido ka
an yana kuma jin yadda Hajiya Mayrama take kwashe wa mutanen da suka kashe surukinta Mahmoud albarka.

A yi ha
uri Hajiya, bari na tafi ina so a kaisa makwancinsa dani.

Ya fa
a yana mi
e wa tsaye yana kiran sunan Allah a bakinsa kamar yadda ya riga ya saba.

Ka le
a wurin iyalin taka Anwarah kuwa?.

Hajiya Mayrama ya tambaye bayan ta amsa masa lokacin da yake dab da fita daga Room
an dakata jin sunan wacca ta kira Anwarah Rayuwarsa matarsa farin cikinsa Duniyarsa jin da
in sa kuma
addararsa sannan raunin sa.

Duk wa
an nan matsayi mace guda take da su a wurinsa wato Anwarah
in sa Matarsa Abar
aunarsa shekaru takwas zuwa tara da suka gabata
addarar su ta ha
a su har ta kai su ga aure a wancan lokacin bayan faruwar abubuwa da dama a halin yanzu kuma duk komai ya zama labari amma fa koman bai wuce ba domin an bar baya da
ura ne.

Girgiza kai ya yi yana
an lumshe ido dan baya so su ha
a ido da ita don kar taga sauya War da idanunsa suka yi kana ya ce.

A'a tukunna dai.

Toh ka daure idan ka dawo ka shiga ka duba ta.

Cewar Hajiya Mayrama.

Ya yi ma ta murmushi yana gya
a kai tare da fa
in.

In sha Allah zan yi hakan.

Sannan ya fita direct kuma bayan fitar sa ya fito compound na gidan parking lot ya nufa amintaccen drivern sa Aamir ya ja sa suka tafi zuwa can Gidan iyayen Mahmoud da a ke kar
ar gaisuwa.
*Off Narayi Road, Kaduna*
*A.M.A MANSION.*
*7:20Pm.*
*Sheikh Anwar POV.*
Tsaye ya yi lokacin da ya tura
ofar Room
in ya shiga da sallama kamar koda yaushe da gwarin gwiwar sa ya shiga sai dai kamar yadda a ka saba ne daga shigarsa wannan gwarin gwiwar gaba
aya sai ta kau ya nemeta ya rasa dalilin kuwa shi ne hango ta da ya yi kamar ko yaushe zaune saman wheel chair kanta a karkace tana dilalan yawu idanunta a kakkafe tana duban wuri guda, tana hango sa ta fara washe baki yawun yana dilala jikinta ya fara rawa da kakkarwa lokaci guda,
ari take don ta mi
e wai don ta
ari sa garesa, ganin hakan ya sa cikin sauri ya fara taka wa ya isa gare ta tare da ri
o ta ya gyara mata zaman saman wheelchair
in kana shima ya zauna saman carpet yana fuskantarta hannunsa cikin nata ya zuba ma ta ido yana tuna wani abu ita ma zuba masa nata idanun farare da su ta yi har zuwa yanzu bakin nata bai dena dilalan yawu ba.

Ganin hakan ya sa ya zari tissue kana ya fara goge yawun da ya dilala ma ta har ya
ata gaban rigar dake jikinta.
_____
_Shin wacece Anwarah?.Garin ya ya ta tsinci kanta a wannan hali da take ciki a yanzu?.

Ya a ka yi Sheikh Anwar ya aureta?.

Shin mene ne ainihin labarin ne?_
Domin samun duka wa
an nan amsoshin muna da bu
atar komawa zuwa wasu shekaru baya.
___
___
___
Kar A Manta Wannan Littafin Na Ku
i Ne A Kan 300
kacal kafin na gama free page's, zuwa lokacin da zan kammala free page's 400
zai kasance, saboda haka wa
an da suka shirya biya ga Details nan zan rubuta.
8081129487,
SABIU KHADIJA,
Moniepoint MFB
Sai Ka/Ki Turo Shaidar Biya Ta
aya Daga Cikin Lambobin Da Zan Rubuta.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
A yi sharing domin Allah.
*BA TABBAS!. 3...*
_BY Nainarh KD
Nkd's
Perfectly Pen's.

Year's Back...!
Chapter 3 · 0% Book details