← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 15

Sashe 14

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To shikenan Umman yara duk yadda kikace haka za'ayi a bar shi a hakan kawai Allah ya sa albarka.

Gamboliya ta amsa da fa
in hakan tana du
ar da kai.

Yawwa to ko ke fa, ah ah to mene ne kuma na du
ar da kan ko kunyata a ke ji yau.

Umma ta
ari sa maganar tana dariya, ita ma Gamboliya dariyar take yi.

Daidai lokacin kuma Hafsaah ta
ari sa palon tare da kwanciya saman 3 sieter tana kiran.

Wash!!!

Sarkin wash ke nan yanzu kuma aikin me kika yi da kike kiran wash?.

Umma ta tambaya tana bin ta da
ar harara.

Dariya Hafsaah tayi tasan an hanata kiran wash
in nan amma ta kasa denawa ya riga ya hau bakinta.

Umma ke nan Allah yau na gaji sosai fa.

Hafsaah ta fa
a tare da gyara kwanciyar ta tana duban Gamboliya tayi dariya ta ce.

Aunty G.

Amarya tsakani da Allah na
osa sati ta zagayo musha biki.

Gamboliya da ba ruwanta hasali ma kamar wasu abokan wasa suke zama ita da su Hafsaah da sauran yaran
an uwa.

Tayi dariya tana bata amsa da fa
Saka ranki a inuwa Hafsatu mai waina ai kune manyan
awayen amarya ko kin manta.

Dariya Hafsaah tayi tana kuma ya mutsa fuska at the same time ta ce.

Ban manta ba kam amma wannan suna mai waina da kika kirani na manta rabon ma da naji, kai kedai da Kubra kunason canza min suna da wanda banaso.

Ta fa
a tana ya mutsa fuska tare da danna waya.

Tun kafin Gamboliya tayi magana Umma ta riga ta da fa
To mun ji Sarkin rashin iya tauna zance.

Ma za tashi ki kira
ar uwanki kuje kugai da Mamanku Bilkisu daga nan ku biya wurin Maman wannan yaron zata baku sa
o kuzo dashi.
e wa Hafsaah tayi bayan ta amsa ma ta da to, tana dariya
asa
asa wato ita dai Umma akwai kunya wato dan Yah Mufazzal ya kasance
an fari shi ne bata kiransa da sunansa sai dai ta ce wannan yaron.

Ita kuma Hafsaah wannan abu yana bata dariya a ganinta mene ne na
oye suna ai wahala ne ma, ita kam ta sakama ranta ba zata wani
oye ma
an ta ko
arta suna ba.
(Su Hafsaah ke nan, iyayen zamani!

Komawa bedroom
in nata tayi, nan ta sama Kubra ta gama wayar har ta shirya cikin wata Arabian Gown Fara tas sai mayafin ta da ya kasance ba
i da takalmi ba
i ta
an zizara light make-up saman kyakkyawar fuskarta.

Kubra ba fara bace kamar Hafsaah amma tana da wata iriyar fata mai
aukar hankali da ake kira Naturally Brown Skin, a turance, kyakkyawa ce ajin farko tana da manyan idanu ga hancinta ma sha Allah, ga ta Heart Shape Lips komai dai nata abin kallo tana da tsayi kamar Hafsaah tsayinsu bai cika yawa ba kuma bai yi ka
an ba daidai ne.

Wowww!!!

Ma sha Allah amma fa Kubra kin yi kyau sosai, gaskiya ba zan yarda ba har sai mun yi photo wannan kyau haka.

Hafsaah ta fa
a da saurinta ta
ari sa wurin da Kubra take tsaye tana ta dariya jin irin sumbatu da Hafsaah ke yi.

Camera ta saita tayi musu selfie babu ada
i sannan tayi ma Kubra ita ka
ai, ita ma Kubra ta ce ba zata yarda ba har sai ta ma ta ita ma, haka nan ita ma Hafsaah ta tsaya Kubra tayi ma ta kala kala sannan ne Hafsaah take fa
a ma Kubra sa
on Umma.

Da yake ita ma Hafsaah a shirye take shi ya sa Hijabi kawai ta saka.

Mu tafi ko.

Hafsaah ta fa
a tana duban Kubra.

Mu tafi ina kin yi min wayo kin saka hijabi kin barni da gyale, ai jira kawai Malama nima na sako hijabin.

Kubra ta fa
a tana komawa bedroom
in domin saka Hijjabin, dariya kawai Hafsaah tayi tana nan tsaye Kubra ta dawo sanye cikin wani farin hijabi jalbab da ya yi matu
ar yi ma ta kyau.

Kina da kyau da yawa sister na.

Cewar Hafsaah a lokacin da suka fito daga gidan nasu bayan sun yi ma su Umma sallama.

Haba dai keda kike fara.

Kubra ta fa
a tana dariya domin sun saba
ar haka sa Hafsaah'n.

Allah da gaske nake kina da kyau da kyan hali da kyan zuciya gaki da kirki fa.

Wannan karon dakatawa da tafiyar Kubra tayi daidai zasu sha kwanar da zata sadasu da unguwar da gidan matar mahaifin nasu Umma Bilkisu yake da yake ma babu nisa sa unguwar su, ta juya tana duban Hafsaah'n ta ce.

Wai kuwa Ummi yaushe kika zama mai surutu haka?.

Kubra ta tambaya, Hafsaah ta ya mutsa fuska ta ce.

Nima dai ban sani amma dai nasan ina son sha
uwar dake tsakanin mu ta nin ku shi ya sa nake abin da nake yi, yawwa baki fa
a min mene ne zakijeyi a Soba ba.

A yanzu sun dakata da tafiyar da suke yi suna dai tsaye ne.

Karki damu kwana uku kacal zan yi kuma ba wani babban abu ne ba kin san na gama karatu watannin Baya ma na kammala bautar
asa ko? to wannan wani training ne zamu je can garin na tsawon kwanaki uku fa kacal kana mu dawo, sannan ki dena damun kanki da rashin sha
uwar dake a tsakaninmu kin san komai da lokaci kuma kin ga aure zamuyi gaba
aya to kin ga ma zumuncin mu ne zai
aru.

Jinjina kai kurum Hafsaah take yi tana sauraren Kubra cikin rashin abin fa
a ta ce.

Tohm shikenan
ar uwata amma fa mu dage da addu'a dan haka kawai nakeji kamar wani abu zai faru mara kyau ban ma baki labari ba.

Hafsaah ta fa
a tana dariya nan ta kwashe abin da ya faru a asibiti ta fa
a ma Kubra.

Amma ke kam baki da kirki sam, wato sai kikace su ci gaba ko?.

Kubra tayi maganar tana dariya daidai ta juya zasu ci gaba da tafiya taji ta bugi Mutum sun yi karo goshinta ya bugi faffa
irjinsa.

Baya tayi da sauri tana zaro fararen idanunta ta watsatsu saman fuskarsa da babu walwala.

Sorry Please.!

Ya fa
a yana
ari ya bar Wurin.

Hafsaah da ta bu
e baki zatayi magana amma abin da ya faru a yanzu ya hanata da sauri ta ce.

Ayb Nah.

Ta fa
a da
arfi, kamar ba zai juyo ba amma ya daurewa zuciyarsa ya juya tare da kai kallon sa kanta sai a lokacin ma ya lura da ita kuma ya gane ta fuska ba rahama ya
a ga ma ta gira ba tare da yace komai ba.

Oh sorry Shu'ayb hala baka gane ni ba ne Hafsaah ce fa, to ya kake ya Ummanmu da su Jamaluddin?.

Tun da ta fara maganar ya zuba ma ta ido, bai
auke idonsa a kan ta ba har sai da ta kai a ya.
auke kansa ya yi daga kallon ta tare da kawarwa gefe
asa
asa ya ce.

Suna lafiya Jamaluddin kuma ya rasu da da
e wa.

Da fa
in hakan ya kuma juyawa zai bar wurin.

Da sauri Hafsaah da jikinta ya yi sanyi da jin kalaman sa ta ce.

Ayya Wallahi ban sani ba kasan tun wancan Ranar ban
ara samun labarin ka ba Allah ya yi masa rahama.

Ameen!

Ya amsa
asa
asa da yana da tabbacin bata ji ba.

Dama dama zan ce maka ne saura wata
aya aure na.

Kamar ba zai dakata amma ya dakatan tare da juyowa da
an murmushi da iyakar sa saman lips
in sa ya ce.

Na Tayaki murna Allah ya kai mu lokaci.

Ameeen!

Na gode and how about you?, I mean kayi aure ne?.

Tambayar taso basa dariya amma ya danne ya ce.

No zaki bani wannan ne?.

Ya fa
a yana nuna Kubra da take sosa goshinta da ya bugu a
irjinsa kuma tsakani da Allah taji zafi ai kuwa ta galla masa harara.

Dariya Hafsaah tayi ta ce.

Ayya ai kuwa ka makaro rana guda za'ayi bikin mu twins sister na ce Khadija sunanta bakaga kama ba?.

Na gani kam.

Ya amsa ma ta.

Ganin kamar sauri yake ne kar ta takura masa yasa ta basa lambarta sauri sauri ba tare da ita kanta tasan dalilin ba sannan suka yi sallama.

Kamewa ya yi lokacin da
an matan biyu Hafsaah tsohuwar budurwar sa tun zamanin
uruciya a ganinsa ke nan. suka yi gaba ita sa sistern ta, fuskarsa ta koma yadda take a farko sannan ya
ari sa can gefe wurin da motarsu take a fa ke ya shiga.

Sannan Yar dake mazaunin driver yaja yana fa
in.

Dama kana da budurwa?.

Dubansa Shu'ayb ya yi ya girgiza kai.

A'a...

Ya basa amsa a gajarce bai kuma bada
ofar wata tambayar ba.

Shiru Yar ya yi yana ci gaba da drivern
in dama sun zo unguwar ne neman wani
ungiyar su na Sarkar da ya bar
ungiyar kuma yake nema ya tona musu asiri Cobra ya basu umarni da an gansa a kashesa sai dai kuma basu gansan ba duk binciken da suka yi, ba kasafai Shu'ayb yake fita irin wa
an nan aikin ba, domin shi ta
angaren na'ura da kuma sarrafa ran makamai da sauransu yake aiki a
ungiyar amma kasancewar sa tsohon soja kuma maji
arfi da kuzari hakan ya sa Cobra yake sakasa a irin wa
an nan lamurran...

Hafsaah kuwa tun da suka rabu da Shu'ayb tafiya suka ci gaba babu mai magana tsakanin su kowa da abin da yake sa
awa a ransa, ita Kubra tunanin ta bai wuce a kan ina ne Hafsaah tasan wannan mutumin mai zubin
an daba ba kuma da alama a baya har dating suka yi.
Chapter 14 · 0% Book details