Sashe 8
Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Raku
ewa ta yi
ofar madaidaicin Gidan nasu zuciyarta cike da fargaba le
en gidan take amma ta rasa ta yadda zata shiga.
Wata ba
ar mota ce Honda Accord ta
ari so
ofar Gidan sannan a ka yi parking kafin wasu Hajiyoyi biyu da suka ji
u da naira kuma ta zauna sannan ta bayyana kanta a tare da su, suka fito suna baza
amshi.
Hajiya Mero ina ne nan kika kawo mu ne kamar mutum ya yi amai?.
aya daga cikin matan biyu ta fa
a tana toshe hanci cikin ya mutsa fuska.
Ke kam Hajiya Turai kina da abin dariya, ina ne kuwa da ya wuce wurin da za'a share kukan ki, karki damu da yadda kika ga wurin kedai taho kawai.
ayar matar da a ka kira da Hajiya Mero ta fa
a ko'a jikinta da alama ma ta saba da yanayin wurin, sai ma ci gaba da tayi da fa
Ai aikin Bokanya Addana ina fa
a miki tamkar yankin wu
a ne shi ya sa ban
auke lamarin ta da wasa ba saboda haka ki nutsu muddun kinaso Burin ki cika.
Ta
ari sa maganar daidai lokacin da suka
ari sa
ofar Gidan gaba
aya suke duban Yarinyar dake le
a Gidan kamar wata mara gaskiya.
Ke Yarinya Bokanya Addana take ko wa? tana nan kuwa?.
Hajiya Turai ta jefowa Khalisah tambayar cikin ya mutsa fuska.
A diririce Khalisah ta juya tana dubansu yanayin yadda Hajiya Turai tayi mata tambayar a
an kausashe da kuma irin bazata da maganar tayi ma ta ne yasa ta diririce.
Kin ga Hajiya Turai zomu shiga ciki ban da abin ki taya wannan Yarinyar zata wani san wacca kike tambaya ko dai so kike ki tona mana asiri?.
Hajiya Mero tayi maganar tana janyo hannun Hajiya Turai
in suka shiga cikin gidan dake gabansu.
Khalisah ta bisu da kallo, kafin daga bisani ita ma ta mara musu baya.
Shiga ciki tayi tana kama kame, da sauri ta nufa hanyar
akin ta tana fatan kar Addana ta hango ta duk da tasan Addana
in ba kyaleta zatayi ba musamman idan taji labarin abin da ya faru, ita kam ta shiga uku bata da wani madogara sai Allah.
Ke Khalisah daga gidan ubanwa kike sannan ina Ruwan dana aike ki ki
ibo?.
Wata iriyar kakkausar murya ce ta yi maganar ta bayanta da hakan yasa Khalisah dakatawa cak daga yun
urin shiga
akin da take yi, cikinta ya bada wani
ara
ulululu tsaban tsoro, a hankali ta fara juyowa har ta juyo gaba
ayanta ta sauke idanunta
asa tana wasa da yatsun hannunta ta kasa magana gaba
aya jikinta rawa yake hukunci kawai take jira daga Addana.
Ba magana nake miki ba Khalisah ko sai na
ari so nan zaki bani amsar tambayar da nayi miki.
Jiki na rawa Khalisah ta
a go ta dubi Addana matar da zata haura shekaru Arba'in da Biyar a duniya
ar duma duma sanye cikin wasu kalan jajayen kaya da Khalisah ta rasa da wani suna zata kira su kai tsaye, manyan idanunta sun sha ba
in kwalli ra
au sai zare su take yi, ta ri
ugu tana duban Khalisah.
Yawun tsoro Khalisah ta kuma ha
iye wa bayan ta gama
arema Addana kallo matar da tun tasowar Khalisah ta tsinci kanta a hannunta tare da kar
ar azaba da wahala tun Khalisah bata san kanta ba, ta saba da wahala da azabtar war da Addana take ma ta, da fari Khalisah ta
auka Addana ita ce ta haife ta, amma daga bisani ta fahimci ba ita ce mahaifiyarta ba, sai dai bayan hakan batasan komai ba ko suna da ala
a da Addana ko babu, abin da ta sani kawai Addana wata kalar muguwar mace ce mara tsoron Allah, wacca kanta kawai ta sani babu ruwanta da cutuwar kowa muddun zata sama biyan bu
ata, tun Khalisah bata gane mene ne mummunar
abi'ar Addana da take
oye wa ga mutan gari ba, har ta fahimci cewa abin da Addana take yi ba daidai ba ne, shi ne aikin duba da take yi, wanda kai tsaye da aikin bokanci za'a kira hakan, mata suna zuwa wurinta da zummar neman taimako a kan wani muradai nasu na son zuciya.
A ta
in da Khalisah take a yanzu shekarunta goma sha Biyar a Duniya, ta gama fahimtar wacece Addana gaba
ayanta zata iya cewa tun da ta taso tayi wayau bata ta
a ganin Addana ta
auki buta da zummar tayi alwala domin gabatar da Sallah ba, kuma taso
aura Khalisah
in a wannan mummunar turba sai dai Allah bai bata Sa'a a kan Khalisah ba, babu irin azaba da wahalarwar da bata yi ma Khalisah a kan Khalisah
in ta dena Sallah ba, amma ta
i tun tanayi a fili har ta kai ga azabtar war Addana ya sa ta koma yi a
oye, daga bisani ma da ta tsananta ma ta a kan hakan, sai ta koma gidan makwabtan su tanayin sallahr a can idan kuma sallahr asuba ne tofa sai dai tayi a
oye dan kar Addana ta gani, haka Rayuwar Khalisah take a wani irin hargitse daban da sauran
a, Khalisah ta taso Yarinya mai matu
ar s
on ganin tayi ilimi mai zurfi, musamman ma na addini sai dai gidan da ta taso a ciki matar Gidan bata yarda da hakan ba sam bisa son zuciya irin nata, wai kuma a hakan amsa sunan Musulma take, da fari ta bari Khalisah tana zuwa makarantar allo da kuma primary amma tun daga lokacin Khalisah da ta kammala primary sai Addana ta
i yarda ta ci gaba haka ma da Farko kamar da gaske ta bari Khalisah ta fara zuwa islamiyya shima sai da a ka kai ruwa Rana da ita kafin ta bari daga bisani ma ta hanata zuwa gaba
aya, haka Khalisah ta na ji tana gani ta ha
ura babu yadda ta iya, Rayuwa mai cike da wahala tare da
alubale ta ci gaba da kasancewa ga Khalisah azabar yau daban ta gobe daban ga wani irin tsoron Addana take yi kamar mutuwarta....
Wani irin azababben zafi da ya ziyarci
on kanta shi ne ya dawo da ita hayyacinta daga duniyar tunani da ta lula.
Addana ce da Khalisah bata san lokacin da ta
ari so wurin da take ba, tsaye take tana sakin huci, hannunta kuma muciya ne na tu
a tuwo da ta ra
a ma Khalisah
in a tsakiyar kanta.
Dafe wurin tayi tana hawayen azaba ta fara ja da baya ganin yadda Addana take shirin
ara gwala ma ta muciyar fa
i take cikin fitar hayyaci.
Dan Allah!
Dan Allah!!
Na ro
e ki Addana kiyi ha
uri wallahi zan yi miki bayanin abin da ya faru ba laifi na ba ne tsautsayi ne kuma nasan duka na zai yi shi ya sa na tafi na bar masa bokitin.
Zuwa lokacin da Khalisah ta kawo nan a zancen nata ta
ure bango kuma Addana bata dena bin ta ba har sai da ta
ure bango.
A zafafe Addana ta dam
o hannun Khalisah ta shiga da ita cikin
akin Khalisah
in mai
auke da wata yamu sashishiyar katifa da tabarma sai
an abin da ba'a rasa ba.
o wuyanta tayi cikin wannan
atuwar muryar nata da tafi kama dana gardawa ta fara magana.
Ke Khalisah yaushe raini ya fara shiga tsakani na dake uhum?
Zakiyi min bayanin abin da ya faru ko saina tattakaki a wurin nan?.
Jiki na rawa cikin azaba na sha
ar da ta sha Khalisah ta bawa Addana labarin abin da ya faru bayan Addana
in ta sake ta daga sha
e ma ta wuya da ta yi.
Kutt melesi! ke Khalisah dan abu kaza kazan ki sabon bokitin nawa ne kike fa
a min kin bari a can wani wuri.
Addana ta
uro wani uban ashar ta buga ma Khalisah tare fa
in hakan tana sakin wani huci cike da
acin rai da takaici.
Khalisah kam Baiwar Allah duk ta tsure ka
an ya rage fitsari ya su
uce ma ta.
Wato saboda gantalalliyar uwarki wacca sai da ta gama tamba
ewarta har hakan ya yi sanadiyar samuwarki sannan ta wurgar dake a daji sai ni na tsince ki wato saboda ita ce ta siya min bokitin shi ya sa kika barmin shi a can ko?.
Cak kukan da Khalisah take yi ya dakata haka ma hawayen ta, ta mi
e tsaye da kyar, tana duban Addana cikin rawar murya ta ce.
Gantalalliya fa kika ce dama kinsan Mama ta, kuma gantalalliya ce ita?.
Khalisah ta jefowa Addana tambayar zuciyarta tana wani irin zafi na jin kalaman Addana idan sun tabbata gaskiya ke nan ita
in ba
ar sunna bace kamar ko wasu
a?, ke nan ita
ar gaba da fatiha ce?.
Innalilali wa'inna ilaihirraji'un...
Kawai take iya fa
a tana
ara nana tawa zuciyarta na
una.
Cikin kama kame cike da rashin gaskiya da su
utar bakin da tayi Addana ta fara fa
Ban sani ba, nace ban sani ba ni sa'an kice da zaki zo ki titsiye ni kinamin wannan tambayar na yaya uwa ta ta haife ni iyye?.
Shiru Khalisah tayi dan bata jin zata iya wani magana a halin da take ciki yanzu.
Tuna cewar ana jiran ta ne yasa Addana data manta ainihin abin da ya kawo ta wurin Khalisah sai yanzu ta tuna ta dubi Khalisahn ba tare da damuwa da halin da take ciki ba ta ce.
Yawwa fa
a min wancan matar da take tare da Hajiya Mero mene ne ya kawo ta da wani muradi tazo sannan wani buri take so a cika ma ta, nasan dai kin ha
u dasu a hanyar shigowa saboda haka yimin bayani har ita Hajiya Mero
in meke tafe da ita?.