← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 15

Sashe 5

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dariya Sahura ta yi nan dai suka
ari sa wunin tana koyama Anwarah yadda a ke amfani da Camera
in ita kam Salame tana raku
e daga gefe abin Duniya duk ya ishe ta.
*DA DARE!*
Sahura da Anwarah sun hana kansu bacci kuma sun hana Salame tayi ita ma, yanzu haka suna daga wani
an lungu ne ma
ale suna hango wasu jibga jibgan ba
en maza da suke shigo da wasu
ananun kwalaye cikin gidan ana diresu a
akin Malam yayin da gefe guda wasu yara ne
anana maza guda uku da a ke shirin fita da su Malam Idi yana tsaye daga gefe yana lura da duk abin da suke yi yana kuma washe baki ganin yau liyafa ta ci gaba domin a yau ne a ka fara zuwar masa da nau'in kayan maye suma zai gwada Sa'a a kai.

Fito da Camera
in Anwarah ta yi ta fara
aukar video na abin da suke yi babu wanda ya lura da su domin a lungu suka
uya har sai da suka gama gaba
aya sannan suka tafi shi kuma Malam Idi ya shige
aki, ba'a jima ba ya fito da alama bayan gida zai shiga, ai kuwa Anwarah ta yi amfani da wannan damar ta Hanyar
ari sawa ta shiga cikin
akin Malam Idi ta kuma
aukar hotunan wa
an kwalaye tana ciki taji alamar za'a shigo hankali tashe cikin sauri ta
uya a bayan labulen
akin, ba'a jima ba Malam Idi ya shigo Anwarah tana bayan labule tana dubansa,
ari sawa tsakiyar
akin ya yi ya zauna saman wani abu kamar tulu, Anwarah taga ya fara karanto wasu latsubbai, ai kuwa da sauri ta ciro Camera ta fara
aukar sa duk abin da yake yi tun fara warsa har ya kammala.

Zuwa lokacin ta gaji da tsayuwar ga dai shaida an samu cikakku na abubuwan da Malam yake aikatawa sai dai fa Anwarah ta ma
ale a
akin Malam ta rasa yadda za'ayi ta fita gashi duk da ya gama abin da yake yi amma ya
i ya kwanta ko zata sama damar fita, tana nan tsaye cikin rashin abin yi, taji an banko
ofar da
arfin gaske kafin daga bisani wasu mutane da ba
en kaya suka shigo ciki wurin su Biyar hannun kowannen su ri
e da bindigu a na ganin su dai an jami'ai sai da suka gama shigowa sannan shima ya shigo ya
ari sa gaban Malam Idi da shigowar su ta yi masa bazata domin lokacin ya juya baya ne yana zaune ya bu
e wa
an nan kwalayen yana duba abubuwan dake ciki.

Tana ina?.

Ya tambaya a dake lokacin da ya
ari sa gaban Malam Idi da ya tashi tsaye yana zazzare ido cike da mamakin yadda wannan al'amari ya kasance.

Ita wa ke nan?.

Ya tambaya, sai dai kafin ya bu
e baki tsulum Anwarah ta fito daga ma
oyarta hannunta ri
e da Camera ta ce.

Ni mana gani ta nan Yah Sheikh ga duka hujjoji na abin da wannan maci amanan yake aikatawa duka na na
a cikin wannan Camera.
ari sa maganar tana mi
a masa Camera
in.

Ya kar
a tana dubanta tare da yaba jarumtar yarinyar.

Ainihin abin da ya faru shi ne, a lokacin da Anwarah take cikin
akin Malam shima kuma ya fito daga bayan gida da ya shiga, hankalin Sahura da Salame ya kai
ololuwa wurin tashi a tunanin su shikenan sun mutu domin Malam zai kama Anwarah a
akin sa wanann dalilin ne ya sa Sahura ta yi saurin
auko wayar da Yah Sheikh ya bata tun lokacin da suka ha
u ya ce ta kira koda wani abun ya faru, shi ne ta danna masa kira, hankali tashe take sanar da shi abin da yake faruwa...

A matu
ar razane Malam Idi yake duban Yarinyar wato ita ce ta yi sanadin da asirin sa ya tonu yanzu ke nan?, ai kuwa ta jama kanta masifar da tafi
arfin ta, dan kuwa ba zai barta hakan nan ba, lokaci guda ya raya irin mummunar hukunci da zai
auka a kan Anwarah...

Yalla
ai ku tafi da shi wannan Camera tana
auke da dukkanin hujjoji a kan sa da suke nuni da shi
in ba cikakken Malami ba ne fa ce
asurgumin shai
ani duba da laifukan da yake yi a
oye da sunan Addini ya na cutar da mutane.

Cewar Sheikh Anwar yana musu nuni da Malam Idi da ya yi tsuru tsuru cikin rashin madafa.

Ai kuwa jami'an nan suka
ari sa tare da ram da shi.

Zuwa lokacin an fara kiran sallah ma...

Ai kuwa an wayi gari da sabon labari na tonuwar asirin Malam Idi.

An yi ruwa an
auke gaskiya ta bayyana ga kowa yanzu ya san wanene ainihin Malam Idi.

Mutane an sha mamaki sosai duba da yadda ya nuna wa mutane shi
in mutumin kirki ne, ai kuwa nan da nan labari ya zagaye ko'ina, tuni Anwarah da su Salame sun koma gidajen iyayensu sun ci gaba da gudanar da Rayuwa dama Anwarah ita ka
ai ce wurin iyayenta kuma ma'aikata ne dukkanin su shi ya sa ma ba su da lokacin kula da ita wannan dalilin ya sa suka dam
a ta ga Malam Idi wai don ta taso da tarbiyya acewarsu tun da tana hannun Babban Malami.

Domin kuwa Anwarah fitinanniyar marajin magana ce tonon tsiwa a cikinta kamar me ga fama da
uruciya....BAYAN WANI LOKACI....

Zuwa yanzu an wuce babin Malam Idi domin an yanke masa hukunci daidai da laifinsa, kowa an yi tunanin Komai ya wuce especially ma Anwarah da yanzu bayan abin da ya faru iyayenta suna bata kulawar da ya dace dan sun tsorata lokacin da suka sama Labarin wane ne ainihin Malam Idi.

Wani abin tashin hankali da ya faru shi ne na rashin lafiya da Anwarah ta fara kuma a ka rasa gane kan cutar nata babu irin magani da ba'ayi ba amma abu ya
i ci ya
i cinye wa ana haka Sheikh Anwar da yake kai musu ziyara dukkanin su Sahura, Salame da kuma Anwarah ya sama Labarin abin da yake faruwa bayan dogon bincike da ya yi nan ne ya gano ainihin abin da ya faru wato dai ba
in asiri Malam Idi ya yi a kan Anwarah kuma wannan asirin ba zai ta
a warware wa ba har sai wani ya aureta, sai dai fa a halin da ya jefa ta yadda ita da mara hankali duk
aya babu wanda zai yarda ya aureta.

Hankalin kowa ya tashi lokacin da Sheikh Anwar ya sanarda abin da yake faruwa, iyayen Anwarah sun shiga tashin hankali sosai da jin wannan labari nan a ka shiga neman Malam Idi ruwa ajallo domin ya karya abin da ya yi, sai dai wani tashin hankalin shi ne ashe da da
ewa Malam Idi ya gudu daga gidan yari wanda sanadin hakan ne har ya sama damar da ya yi ma Anwarah asiri.

Ganin solution
aya ne a kan wannan asirin da Malam Idi ya yi ma Anwarah gashi ba'a san inda yake ba kuma makarin asirin shi ne kawai a
aura ma ta Aure, wannan nazari da Sheikh Anwar ya yi ne a wancan lokacin duk da shekarun sa basu haura ashirin da uku ba, amma ya yanke hukuncin da ya bawa kowa mamaki shi ne na auren Anwarah a yadda take da ya ce zai yi, ai kuwa godiya sosai iyayenta suka yi masa a lokacin yaso ya sama matsala ta
angaren dangin sa amma daga bisani duba da irin jahadi da zai yi suka aminta ba'a jima ba aka
aura auren Sheikh Anwar da kuma Anwarah wani abin mamaki shi ne a ranar da a ka
aura auren Anwarah ta dawo tangarau da ita tamkar ba ita ce mara lafiyar nan da take cikin halin hauka ba, sosai a ka yi farin ciki da hakan sai dai iyayenta sun shiga damuwa basu sani ba ko tun da ta sama sau
i Sheikh Anwar zai sake ta tun kafin ta tare a gidan sa, sai dai abin mamaki shi ne Sheikh Anwar bai sake ta ba, sai ma tarewa a sashen sa dake Gidan su da ta yi bayan
aura auren da wasu kwanaki ke nan, suka ci gaba rayuwa...

BAYAN SHEKARA
AYA...

Anwarah ta santalo
iyarta mace kyakkyawar gaske mai kama da ubanta, sosai a ka yi farin ciki da wannan lamarin dama komai mu
addari ne rabon a haifa wannan
iya da taci suna Heyam yana daga cikin dalilai na faruwar wasu abubuwan...

BAYA TA HAIHU....

Bayan haihuwar Heyam da Anwarah ta yi da wasu watanni kuma wani al'amari da aka rasa gane kansa ya kasance lamarin dai shi ne an koma gidan jiya.

A wata yammacin ranar Laraba Anwarah tana kitchen a
angaren su tana girki yayin da Anwar yake can palo yana rainon
iyarsu da ya
aurawa son Duniya kawai sai jiyo
arar fa
uwar abu ya yi daga kitchen da sauri ya a je Heyam a
asan carpet tare da
ari sawa kitchen
in da sauri, abin da ya gani ne ya
a ga masa hankali ganin Matarsa Anwarah kwance tana shura shure kamar mai shafan aljanu da sauri ya
ari sa tare da tallafota jikinsa yana karanto mata Addu'o'i kafin daga bisani ya
auke ta ya kai ta palo ya kwantar saman doguwar kujera cikin rashin abin yi ya dannawa mahaifiyarsa Hajiya Mayrama kira, ba'a
auki lokaci ba ta
ari so ai kuwa ta tarar da Anwarah a halin da take ciki...

A ta
aice dai wannan shi ne ma
asudin kasancewar Anwarah a halin da take ciki Yanzu...

A wancan lokaci Malam Idi aikin da ya yi a kan ta koda an
aura ma ta Aure muddun ta haihu tofa wannan ciwon zai dawo ma ta kuma ya dawon.
Chapter 5 · 0% Book details