← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 15

Sashe 10

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kawai ina tunanin Rayuwa ne komai wucewa yake sauri sauri ba ka gani ba wai saura wata
aya kacal a
aura auren mu fa daga nan kuma Burin mu ya cika, ji nake Kamar ba ni ba, wai ni Hafsaah ce aurena ya kusa, wai wa ya ga Hafsaah da yaro ko Yarinya nan da shekara, ka tayani imagine please abin akwai ban sha'awa ko?.
ari sa cike da nisha
i tana kuma dubansa.

Kinason yara ke nan?.

Ya tambaye ta.

Kai ba ka
an Bama ina son yara irin sosai sosai
in nan.

Ta bashi amsa har da lumshe ido.

Ya
an dubeta still fuskarsa
awace da kyakkyawan murmushi.

A haka tafiyar nasu ta ci gaba suna ta
a fira cike da nisha
i da yawancin firan basu Hafsaah tanayi ne a kan yadda zasu gudanar da Rayuwar Aure mai cike da fahimtar juna da kuma yadda zasu taru su tarbiyyantar da
yan su a tare.
(Su Hafsaah manya
Abubakar Abdus Samad Dil Nawaz shi ne cikakken sunansa,
a ne ga Sarki na masarautar Dil Nawaz, Sarki Abdus Samad yana mata uku da kuma yara maza da mata Abubakar shi ne babba a maza, Masarautar Dil Nawaz masarauta ce mai
in bin tarihi da kuma ri
o da al'ada, Abubakar shi ne Babba a duka a yaran Sarki Abdus Samad maza, Abubakar ya yi degree nasa na MHA Master of hotel management a
asar waje zuwa wani lokaci kuma bayan ya kammala ya dawo Nijeriya kuma cikin nasara ya fara aiki kafin daga bisani Hafsaah ta shigo rayuwarsa cikin watanni
alilan tayi zarra ga sauran mata karo na farko da ya fara son wata
iya mace a kan Hafsaah ya fara sanin mene ne so duk da a farko taso basa wahala domin a cewarta shi
in ya yi ma ta kuma tanason sa, amma ba zata iya auren sa ba saboda shi
an Sarki ne ta kafe a kan bakarta, shi kuma hakan yaso gigitasa domin ba
aramin so yake ma Hafsaah ba sai da kyar ya samu ya shawo kan ta ta yarda cikin amincewar Ubangiji kuma a ka saka Ranar Aure da za'ayi tare dana
ar uwanta na haihuwa da a halin yanzu take a Lagos wurin Yayar Mahaifiyarsu a tare za'ayi bikin nasu wata mai zuwa...

WANNAN KE NAN.
ayan
angaren kuwa....

Dare ya tsala bakajin
arar komai sai kukan
ananun kwari da ba'a rasa su musamman a yanayin da a ke ciki na damina.

Tafiya take yi cikin wurin da kai tsaye da daji za'a kirasa, babu ko tsoro a tare da ita haka take nausawa ciki har sai da ta kai wurin da take ganin ya yi daidai da ta tsaya, sannan ta tsayan, zumbulelan Hijjabin dake jikinta ta yaye nan da nan jaririyar sabuwar haihuwa dake goye a bayanta ta bayyana, gyara wa tayi sannan ta kwance goyon da tayima jaririyar ta ri
e ta a hannunta tana dubanta magana ta fara a fili.

Kiyi ha
uri Yarinyata dole ce zata saka na aikata miki abin da nake shirin yi a yanzu domin muddun ban yi hakan ba muradina ba zai cika ba, idan kika ci gaba da kasancewa a tare dani bazan ta
a iya jure mutane sunayi miki wani kallo na daban ba, bayan
addara da ta afka mini, akwai banbanci tsakanin ki da sauran yara ke
in an haife ki ne tare da mummunar tabon da ba zai ta
a goge wa ba a tare dake, kiyi ha
uri ki yafe ma wannan Mahaifiyar taki da ta za
i farin cikin ta sama da naki kiyi ha
uri kiyi ha
uri...

Wannan kalmar ta ci gaba da fa
i tana nanatawa a zahiri sannan ta
ari sa
asan wata bishiya ta a je jaririyar dake na
e cikin zani, da sauri saurinta ta bar wurin tanajin jaririyar tana can yara kuka amma ko dakatawa batayi ba ta ci gaba da tafiya domin komawa inda ta fito....
*PRESENT...*
Shafa fuskarta da a ka yi ne yasa ta farka a firgice tana kiran sunan Allah, duk ta ha
a uban gumi ta ko'ina, kallon
iyar nata mai kimanin shekaru goma sha hu
u da ta tashe ta yi, ba tare da ta ce ma ta komai ba, sakamakon kanta dake mugun sara ma ta ga kuma wannan mafarki na abin da ya da
e da faruwa shekaru fiye da goma sha biyar a baya, ita harta manta da komai kuma bata fatan ta
ara tunawa da koman domin tana da tabbacin zuwa yanzu Jaririyar ta zama labari ta da
e da mutuwa, ta rasa dalilin da ya sa take yawan mafarki a kan lamarin a kwana biyun nan, sai dai zata yiwa tufkar hanci dan ba zata Lamunci abin da zai zo ya rusa masa wahalar da sha a shekaru da dama ba lokaci guda komai ya rushe, ba zata lamunta ta gama raya wa a ranta a kan zata yi ma tufkar hanci da wuri.

Bibi kina lafiya kuwa daga zuwa na canza kaya mu tafi asibitin, shi ne har bacci ya
auke ki anan palo kodai bakya jin da
i ne?.

Yarinyar da a shekaru take goma sha hu
u amma banda halayya, domin ko komai nata na daban ne halin mayan gare ta, idan ka ganta da yanayin jikinta da take mai kumari da ita, zakayi tunanin matashiyar budurwa ce mai shekaru goma sha shida.

Tambayar tayi ma ta cike da kulawa.

Murmushi Hajiya Zainaba tayi tana duban
iyar nata cike da so da
auna da kuma alfahari ta ce.

Lafiya ta Qlau Nanah kawai dai bacci ne ya
auke ni, bari na wanke fuska nazo mu tafi asibitin don naga kin
osa da yawa.

Ta fa
a tana mi
ewa ta nufa bedroom
in ta.

Murmushi kawai Nanah ta yi, da gaske ta
osa taga wani hali Aunty Hairat
in ta take ciki, tana nan tsaye ta kasa zama tsaban zumu
i Hajiya Zainaba ta fito a shirye tsaf, basu
ara
ata lokaci ba suka fito driver ya jasu domin zuwa asibitin.
*GARDEN CITY SPECIALIST HOSPITAL, KADUNA*
_Remain few page's free page's su
are, wacce ta shirya biya
Paid Book 300
8081129487,
SABIU KHADIJA,
Moniepoint MFB
Sai Ka/Ki Turo Shaidar Biya Ta
aya Daga Cikin Lambobin Da Zan Rubuta.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
A yi sharing domin Allah.
*BA TABBAS!. 7...*
BY Nainarh KD
Nkd's
Perfectly Pen's.

Lafazi Writer's Ass...

Wattpad @Nainarhkd3
BA TABBAS ON @AREWABOOKS
*GARDEN CITY SPECIALIST HOSPITAL, KADUNA*
Fitowa suka yi bayan Abbakar ya faka motar a wurin da ya dace cikin asibitin, da yake already yasan sashen da a ka kwantar da wacca suka zo gaisarwar, shi ya sa ba tare da
ata lokaci ba suka fara tafiya domin
ari sawa, cikin su babu mai cewa
ala, har suka isa ward
in, shiga Room
in suka yi Abbakar yana gaba yayin da Hafsaah tabi bayansa bakin kowannen su
auke da sallama.

Ameen wa'alaikumusalam sannun da zuwa maraba ku
ari so ciki.

Matar da bata zata haure shekaru Ashirin da tara zuwa talatin ba, dake zaune daga gefan gadon marasa lafiya da babu kowa a kai, ta amsa musu sallamar fuskarta a washe ta dubi Hafsaah tana ci gaba da fa
Ma sha Allah sannu da hanya amaryar mu.

Murmushi Hafsaah da ta zauna saman kujerar da matar ta nuna ma ta, ta
an yi tana gaisheta.

Ina yini Aunty?.

Hafsaah ta fa
a, matar tana dariya zata bata amsa.

Abbakar ya riga ta da fa
in.

Yanzu Husna saboda ba isashshiyar kunya ce gareki ba amsa wa zakiyi ko, ke kuma waya yaga miki kece zaki gaisheta, Yayan ta fa zaki aura ita ya dace ta gaisheki kin gane ba.
ari sa yana jifan matar da ya kira da Husna da hararar wasa.

Ita kam Hafsaah dariya ya bata, tana murmushi ta amsa da.

To Baba, na fahimta.

Uhump Lallai ma kai
in nan hanata neman albarka koda yake bari dai nayi gum.

Cewar Husna tana gimtse dariya.

Ke dai kika sani, ke kuma mai kirana da Baba zamu gauraya ne.

Cewar Abbakar yana wani muzurai a dole shi ga Babba, to dama sun saba hakan da ita Husna kowa da son girma, shi ya sa muddun suka zauna wuri guda to da wuya kaji wurin tsit basu raba hali ba, duk da dai Husna
in ta girme wa Abbakar
in da ka
an amma shi ya
i yarda acewarsa shi ne Babba a to, ai a ganinsa shi ne namiji Saboda haka shi ne Babba.

Ina ita mara lafiyar ne naga gadon wayam?.

Abbakar ya tambaya.

Husna ta bu
e baki da niyyar basa amsa a ka turo
ofar bathroom dake Room
in wasu mata suka fito da alama
aya ita ce majinyaciyar duba da yadda
ayar ta kama ta suka fito daga bathroom
in, sannu a hankali suka fara tafiya da kyar ita mara lafiyar ma take iya tafiyar sakamakon tsohon ciki dake jikinta,
ari sawa gaban gadon suka yi, Husna da ta mi
e tsaye ta kamo hannunta tana fa
Sannu fa sannu da jiki Hairat zaki kwanta ne ko kuwa dai?.

Yawwa Sister Husna sannun mu dai ai ina ga zama zan yi domin na gaji da kwanciyar nan.

Hairat ta amsa ma ta cikin dasashshiyar muryarta da bata fita sosai.

Sannu da jiki Sister ya
arin ha
uri.

Hafsaah ta fa
a lokacin da Husna ta taimaka wa Hairat
in ta zauna a saman gadon sannan ta
an tare bayanta da pillow yayin da
ayar matar dake tare da Hairat a farko ta koma saman
ayan kujerar dake Room
in ta zauna suna gaisawa da Abbakar.

A hankali Hairat ta mayar da kallon ta tana fuskantar Hafsaah da tayi maganar fuskarta
auke da murmushi na dauriya ta amsa da fa
Jiki Alhamdullilah na warware sallama ma kawai nake jira.
Chapter 10 · 0% Book details