Sashe 6
Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anwarah ta koma sai dai a
a ga a kwantar, a wheelchair take iya zama kanta a karkace wasu lokutan bar dilalan yawu take babu irin magani da ba'ayi ba na asibiti da na gargajiya amma abu ya
i ci ya
i cinye wa kullum jiya i yau tun a na yi cikin da
in rai har a ka ha
ura a ka zubawa sarautar Allah ido
arin tashin hankalin kuma shi ne bayan faruwar hakan da wasu shekaru Malam Idi ya rasu ba tare da ya karya wannan mummunar asiri da ya yi ma Anwarah ba.
A haka har a ka shafe shekaru rainon Heyam ma ya koma hannun Hajiya Mayrama kafin zuwa lokacin da Heyam ta kai shekaru hu
u Mahaifinta Anwar ya fita da ita zuwa
asar Indonesiya tana karatu a can har yau bata dawo sai dai suje su kai mata ziyara a halin yanzu Heyam tanada da shekaru Tara a Duniya amma
abi'unta irin na budurwa mai Shekaru goma sha biyar ne...
Abubuwa da yawa sun faru bayan shu
ewar wa
an nan Shekaru kuma har yau dake motsi Anwarah bata dawo daidai ba.
Yayin da
ofofin Nasara suka bu
e wa Anwar ya zama cikakken Malamin Addini da al'ummar
asa suka shaida sa da kyawawan
abi'u kuma sosai yake bada gudunmawa a harkar addini sunansa ya shahara fiye da yadda a ke tsammani a halin yanzu shekarun sa talatin da uku ne idan ba fa
a maka a ka yi ba, kai ba ka ce shi ne yake da
a mai shekarun Heyam ba.
WANNAN KE NAN.
CI GABAN LABARI.!
SHEIKH ANWAR.
Ya jima a wurin Anwarah yana kula da ita domin sai da ya yi ma ta wanka ya canza ma ta kaya ya kwantar da ita domin zuwa lokacin takwas da rabi na dare ta yi sai da ya tabbatar da ta yi bacci sannan ya fito daga sashen nata, sashen mahaifiyarsa ya koma suka
an ta
a fira zuwa tara ya baro sashen nata ya koma nasa wanka ya yi ya shirya tsaf amma ba shirin bacci ya yi ba.
Wuraren
arfe goma sha daya zuwa lokacin duk wata halitta dake gidan sun yi bacci.
Fitowa Sheikh Anwar ya yi ta wani sashe na gidan ya
ari sa wurin Amintaccen drivern sa Aamir da yake tsaye yana jiran
ari sowarsa, da sauri Aamir ya
ari sa tare da bu
e masa motar ya shiga sannan shima Aamir
in ya shiga kana ya ja motar, ta wani ke
antaccen Gate da ba kowa na gidan yasan da shi ba Aamir ya fita da motar sannan ya
au hanya bayan sun bar unguwar....
_Ina ne kuma Sheikh Anwar ya nufa a wannan dare?_
_Allah Sarki Anwarah, wai shin me ya sa Malam Idi ya yi ma ta wannan
anyen hukunci, a kan zama sanadiyar tonuwar asirin sa da ta yi ne ko kuwa dai Akwai wani dalilin daban?
An ya kuwa ba wata a
asa?_ *Yanzu fa a ka fara ina mai tabbatar muku ba'ayi komai ba, just let go
Ana ta payment fa, hurry up!
Don't Forget To Subscribe Yours
Just 300
ne a yanzu!!
8081129487,
SABIU KHADIJA,
Moniepoint MFB
Sai Ka/Ki Turo Shaidar Biya Ta
aya Daga Cikin Lambobin Da Zan Rubuta.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
A yi sharing domin Allah.
*BA TABBAS!. 4...*
_BY NAINARH KD
Nkd's
Perfectly Pen's.
*SARKAR GANG'S REGION*
A kufule Zaki ya kuma duban Zang dake tsaye gabansa ya
an rangwafa hannayensa biyu har
e ta bayansa kansa yana duban
asa.
Ya kuma sakin huci yana ci gaba da magana cikin wata kalar murya mai cike da
acin rai ya ci gaba da fa
Ina tambayar ka kai
in shashashan ina ne uhum?
Kasan wanene mutumin da ka kashe kuwa?, kasan me ka aikata amma shi ne ko'a jikinka, wato kai ga uban masu zuciya ko?, kawai dan ya zubar maka da jini sai a kace ka kashe sa?.
ari sa maganar a kausashe yana fitar da huci domin wannan sabon member na
ungiyar nasu ba
aramin ciwon kai ya basa ba na abin da ya aikata a fitansa aiki na farko shi tsoronsa ma irin hukuncin da Cobra zai yanke masa ne.
Ka tanadi kalaman da zaka ceceki kanka da su a wurin Cobra domin kuwa mutumin da ka kashe ba kowa ne ba fa ce surukinsa ina fata ka gane?.
Ba Arzang da a ka fa
a ma maganar ba, sauran membobin
ungiyar ta Sarkar da suke tsaytsaye curko curko suna sauraren abin da yake faruwa, su ne suka yi matu
ar ka
uwa da jin abin da Zaki ya fa
a, girgiza kai kurum wasunsu suke yi suna ayyana shikenan kuma Zang ya zama labari domin ya ta
o tsuliyar dodo.
Yar ya girgiza kai yana duban Zang da ko'a jikinsa da kalaman Zaki sam basu razana sa ba, sai ma wani
an iskan murmushi da ya yi yana daidaita tsayuwar sa daga
an rangwafa war da ya yi, sannan ya dubi Zaki yana fa
Oga Zaki kace Dara taci gida ke nan, ai ina ga wannan ba abin tada hankali bane ba domin hakan shi a ke kira da ainihin tantirancin, hakan yana nuni da shi Cobra
in naku a yanzu ne ya cika a kirasa da Cobra Gamsheka kai ma kasan me kalmar ta ke nufi.
ari sa maganar ko'a jikinsa yana
arin juyawa zai tafi domin tun a lokacin da ya kashe Mahmoud yaji duk wani tsoro, fargaba, tausayi duka da suke a tare da shi a baya duk sun yaye gaba
aya zuwa yanzu zuciyarsa ta gama
ashewa kuma ya sakama ransa yaga wurin zama domin wannan harkar da irinsa ta dace.
A fusace Zaki ya kai hannu zai cakumo Zang da har ya fara tafiyar zai bar wurin abin sa, sai dai kiran sunansa da a kayi cikin wata iriyar kakkausar murya ce ya saka shi tsayawa cak daga abin da yake shirin aikawa.
A hankali Zang ya juyo daga juya war da ya yi aikuwa suka yi ido hu
u da wani farin dogon Namiji dake sanye cikin wasu arnun pinstripe suit dress ya yi shigar all black, shiny wingtip shoes dake
afafunsa Black ne, kansa kuwa wata iriyar fendora ce irin ta ainihin cikakkun Gangsters King
in nan, yayin da idanunsa suke rufe cikin ba
in locs sunglasses da ta gefen Glass
in a ka rubuta Cobra da launin Gold, wuyansa kuma cuban chain ne da ta amsa sunan ta ta manyan Gang's, a ta
aice dai za'a iya cewa shigar jikinsa ma ka
ai ka kalla zai fahimtar dakai wanene shi
in a wurin.
Tafiya ya fara bayan ya kunna morldoro cigarette dake hannunsa ya
ari sa wurin da suke tsaytsaye, wani
arfaffan guard dake tsaye gefansa ya yi saurin ja masa chair ta zama irin tasu ta Gang's Boss ya zauna tare da
aura
afa
aya kan
aya yana duban Zaki ba tare da ya ce Komai ba ya kuma duban Zang dake tsaye a wurin da yake tun lokacin da ya juyo suka yi ido hu
u da Cobra tsananin mamaki da ya kusa kashesa a tsaye yasa shi kasa magana, so yake ya tabbatar shin mafarki yake yi ne, ko kuwa gaskiya ne abin da idanunsa ke gani, da gaske wannan mutumin da yake gani a gabansa shi ne Cobra?
Idan fa ba gizo idanunsa ke masa ba kamar fa.
Kamar dai.. kai haba
arya ya ne ma, ban da haka kamar fa Sheikh Anwar Abbudin Muhammad Adnan yake gani a gabansa, cikin tsananin rawar da bakinsa yake yi dan ka
uwar da ya yi ya ce.
Shshe Sheikh Anwar Abbudin Muhammad Adnan!
Wai da gaske kai ne, ko dai gizo nake gani, ba kai ne a gabana ba?.
ari sa maganar a ru
e yana duban Cobra da Maganar Zang
in da kuma reaction nasa ba
aramin dariya ya so basa ba, amma da yake shi
in Gamshe
a ne sai kawai ya yi wata iriyar murmushi, ya
an zugi sigarin hannunsa ya fesar yana jinjina kai ya mi
e tsaye ya fara taka wa yana isa gaban Zang yayin da maganganun Zang
in suke amsa kuwa a kunnen sa, Tabbas dole Zang ya yi matu
ar ka
uwa da ganinsa a wannan wuri da yake yanzu muddun Zang
in ya san wane ne shi a zahiri da yake amsa sunan Sheikh Anwar Abbudin Muhammad Adnan wani matashin Malamin Addinin Musulunci da ya yi ma saura zarra ta hanyar bawa addini gudunmawa da ilimin sa da
arfin sa kuma ya dage wurin tabbatar ma da al'ummarsa cewar shi
in cikakken mutumin kirki ne abin koyi ga kowa mai kyawawan halaye da suke burge kowa shi ya sa a shekarun da yake Talatin da uku kacal a yanzu ya tara tarin masoya da basu da adadi kuma ya tabbatar ya gina tsaftatacciyar soyayyar sa a zuciyar kowa kama daga Ahalinsa da ma sauran al'umma duka wannan shi ne Sheikh Anwar a zahiri yayin da ba
ini yake cikakke kuma ainihin
asurgumin criminal da a ke nemansa ruwa a jallo sai dai fa babu wanda ya ta
a ganin fuskarsa, idan a ka ce cire mambobin
ungiyar sa ta Sarkar, abin dai da a ka sani shi ne yake shugabantar wannan fitacciyar
ungiyar ta SARKAR GANGSTERS matsayin jagora,
ungiyar da ta amsa suna wurin aikata manyan laifuka kama da sace sace a Manyan wurare na
asa kamar irinsu shopping mall bankuna da sauransu, sannan
ungiyar tana da wata
abi'a ta idan suka yi sabon mamba a cikin su hanya na farko da za'abi wurin gwada haza
ar sa shi ne a ha
a su da wani old memba na
ungiyar sannan a turasu su tare mota suyi ma mai motar fashi, wannan ne gwaji na farko da a ke ma sabon member a
ungiyar, ba ma iya nan
ungiyar ta dakata da aikata manyan Laifuka ba domin zuwa yanzu har safaran makamai da kuma harkar Cocaine suke yi kuma wannan harkar ba
aramin riba take kawo musu ba.
Zaki shi ne second leader na
ungiyar Sarkar wanda idan Cobra baya nan shugabancin
ungiyar yake komawa hannunsa har sai sanda Cobra
in ya dawo.