← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 15

Sashe 4

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da gudu suka shigo gidan jikin kowannen su na
igar da ruwa ga kuma rawar sanyi da suka fara duka sakamakon shiga cikin ruwan sama da suka yi duk irin ruwan da a ka zabga a jikin su ya
are tsawon lokaci, kana kallon su kaga cikakkun mara jin magana sannan fama da
uruciya ma ya bada gudunmawa a lamarin,
an mata ne su uku sa'annin juna duka ba zasu haura shekaru goma sha shida zuwa sha bakwai ba.

Tab
i yau akwai shan kallo a gidan Malam Haruna, dan ko na tabbatar da muddun na koma gidan Ubana Malam Haruna a hakan yadda nake, tofa babu wanda ya isa ya hana Innata Masa'uda ta yayyanka ni, wayyo ni Salame na jawa kaina sululun masifa ina zaune
alau naje na biye muku muka shiga ruwa saboda tsaban rashin jin magana irin namu dama ance duk wanda ya
i ji baya
i ni gani ba, ni dai kam tawa ta sameni.

Budurwar ta
ari sa maganar tana zabga tagumi bayan ta raku
e jikin
ofar da yake matsayin nasu da cikin madaidaicin gidan, su ka
ai ne a wurin, babu kowa duk matan gidan suna
akunan su sun turo
ofa sakamakon sanyin da garin ya
auka dalilin
auke war ruwan sama da a ka
auki awanni masu dama a na yi, shi ne dalilin sanyin da garin ya
auka.

Wata sabuwa inji
an caca ke kam Salame kinga ta kanki ni kam ba ruwana da fargaba domin Bama komawa gidan zan yi ba sai gobe zasu ganni don a nan zan kwana nasan babu mai damuwa a kan hakan tun da bawai an damu dani ba ne tun da har a ka kawo ni nan Gidan wai domin Malam Idi ya gyara min hali kawai dan
uruciya tana
ibana.
ayar budurwar dake tsaye gefen Salame ita ma ta yi maganar tana ya mutsa fuska ta ci gaba da fa
Yo in tsakani da Allah za'a bi, ya fara yima kansa gyaran halin tukunna kafin ya ce zai yi mana.

Ke Sahura me kike nufi da kikace haka?.
ayar budurwar da tun da suka fara maganar bata saka musu baki ba, hasali ma zagaye Gidan take yi tana bu
e bu
en tukwane da kwanukan matan gidan kamar wacca a ka aiko ta, jin abin da Sahura ta fa
a ne ya sa ta yi ma ta wannan tambayar tana juyo da fararen idanunta kan su.

Yo gaskiya mana mutumin da babu abin da ya iya sai surkulle ku bakwa ganin irin Manyan matan masu ku
i da suke zuwa nan wurin sa neman taimako ne, ai duk ba don Allah suke zuwa ba, asiri suke zuwa ya yi musu don su mallake mazajensu ko kuma wani abun, yanzu haka da zaku bibiya yana can ya kulle
ofa yana surkulle kuma Bama nan abin nasa ya tsaya ba har yaran mutane yake sacewa da dare wasu mutane suna zuwa su tafi dasu na tabbatar asiri a ke yi dasu.

Hankali tashe Salame ta fara ja da baya cike da tsoro tana kwalalo ido, jin abin da Sahura ke fa
i, ta
aura hannu a ka tana shirin kwala ihu
ayar budurwar da ta yi ma Sahura tambayar ta yi saurin
ari sawa ta toshe ma ta baki sannan ta dubi Sahura ta ce.

Sannu da sharara
arya, ban da haka Malam Idi Malamin da kowa a Garin nan yana ganin girmansa kuma an
auke sa mutumin kirki wanda har dalilin hakan iyayen mu da suke ganin mun cika rashin ji su basu da lokacin kula damu da tarbiyyar mu, suka kawo mu wurin sa domin ya gyara mana tarbiyya har ana bamu
aki kamar wasu almajirai kuma yake kula damu da
arin ganin mun shiryu duk shi kike nufin yana wannan abun da kika ambata?

To ta ya ya ma kika sani?

Domin nasan idan ma yana aikata abin da kika fa
in, zai kasance yana matu
ar taka tsantsan saboda kar asirinsa ya tonu.

Sahura ta girgiza kai tana dubansu sai da ta yi dariya ganin yadda Salame ta tsure kawai daga jin abin da ta fa
a, tana dariyar ta nuna Salame da yatsa tana fa
Wai Sannu da tsoro Salame dama ku masu suna irin naki haka kuke da tsoro kawai daga jin abin da na fa
a tsoro kike kar wata rana ki kasance cikin wa
an da za'ayi tsafi da su ko?.

Ita dai Salame bata kulata ba tunanin yadda idan tabar gidan ba zata kuma dawowa ba take, don ko tana son Rayuwarta ba zata yadda ta ci gaba da zama ba wata rana tsautsayi ya ritsa da ita a yi tsafi da ita, ita kam ta yarda da duk abin da Sahura ta fa
a shi ya sa tsoron ta ya nin ku.

Ke kuma Anwarah idan baki yarda da abin da nake fa
a ba kije yanzu ki tasa kunne
ofar
akin Malam na tabbatar zakiji yana karanto wasu latsubbai to duk cikin surkullen ne.

Da jin abin da Sahura ta fa
a cike da rashin tsoro Anwarah ta fara taka wa ta isa
ofar
akin Malam Idin ta
an kasa kunne ko zata ji abin da take son ji su Salame suna daga can wurin
akin su da suke tsaye suna hango ta har ta dawo.

Na tabbatar yanzu kinji komai da kunnen ki to haka ainihin wanene Malam Idi ya kasance nima nasan hakan ne a wasu kwanakin baya lokacin na fito da dare kun sanni da fitsarin dare shi ne fa naji wasu irin surutai suna tashi daga
akin Malam ni kuma da rashin tsoro naje na tasa kunne ina saurare a lokacin ban wani fahimci komai ba, haka ma Rana ta gaba na kuma fitowa a lokcin kuma naga abin da ya
ara firgitani don kuwa Malam Idi na gani shi da wasu mutane suna fito da
ananan Yara daga
akin zaure suna fita waje da su tsakani da Allah na firgita da wannan abu dana gani a lokacin amma ban fa
a wa kowa ba haka na ci gaba da bibiyar lamarin duk dare sai na fito wani lokacin naga ana fitar da yara wasu lokutan kuma Malam Idi ne yake gudanar da surkullen sa har lokacin dana fahimci komai ban iya fa
a wa kowa ba domin nasan koda na fa
a ba za'a yarda dani ba, ana haka wata Rana na fahimci bani ka
ai ke yi wa Malam Idi la
e cikin dare ina kallon abin da yake yi ba, Ranar da gaske fitsarin na fito nayi aikuwa naji nayi karo da mutum zan kurma ihu ya yi saurin rufe min baki ya ja ni gefe, ni kuwa ban da zaro ido babu
abin da nake yi tunanina shi
aya daga cikin mutanen da suke yiwa Malam Idi aiki ne domin zuwa lokacin na fahimci Malam Idi ba
aramin
asurgumin shai
ani ba ne domin ya wuce duk yadda a ke tunani.

Sai daga baya wannan mutumin da nayi karo da shi yake tambaya ta meya fito dani a wanann daren ni kuma na
i na basa amsa tunanina shikenan na mutu tun da nasan kasheni Malam Idi zai yi muddun ya gano cewar nasan Sirrin sa, ganin na
i magana ne ya sa shi cemin shi ba
aya daga cikin mutanen Malam ba ne hasali ma bincike yazo domin yana da labarin muna nan ayyukan Malam Idi, ban yarda da abin da ya fa
a ba har sai da ya bu
e min fuskarsa na gansa ashe ma ba jami'i ba ne kawai ya sa kansa ne don ganin asirin Malam Idi ya tonu, to tun daga wannan Ranar yake sakawa nake basa bayanai abubuwan da Malam Idi yake aikatawa in ta
aice muku dai yanzu haka so muke mu tona asirin Malam Idi Duniya ta san ko shi
in waye.

Sahura ta kai
arshen maganar tana shiga
akin su bata da
e ba ta fito hannunta ri
e da wata
ar Camera.

Kun ga wannan Yah Sheikh ya ce min da ita zan yi amfani na
auki video record na abin da Malam yake aikatawa a cikin da kuma yaran da a ke fita da su amma wallahi na kasa tsoro nakeji.

Ta kai
arshen maganar tana dubansu tare da nuna musu Camera
Ke Sahura ni yanzu kece ma kike bani tsoron yanzu fisabilillah kin san duka wannan abubuwan amma kikayi shiru da bakin ki baki fa
a mana ba.

Salame ta yi maganar tsakani da Allah cike kuma da tsoro na abin da zai je ya dawo.

Kai wannan maganar bana yin ta daga waje ba ce kuzo mu shiga ciki.

Cewar Anwarah tana kamo hannun Salame suka shiga
akin su har da turo
ofa.

Naji
azu kince Yah Sheikh ke nan shi ma mutumin Malami ne, ke Sahura baki da hankali idan kuma shima halin su
aya da Malam Idin fa wata
ila shi ya sa yake so ya tona masa asiri domin shi ya ci gaba da yi shi
aya dama fi kin san ana cewa ba'a Sarki biyu a
arni
aya wata
ila shi ya sa yakeson tona masa asiri.

Anwarah ce take wannan maganar tana duban Sahura.

Girgiza kai Sahura ta yi ta ce bana ta
a tunanin haka halin Sheikh Anwar yake, kawai dai don baki san sa ba ne shi ya sa kikayi masa wannan tunanin amma mutumin kirki ne kowa ya san sa garin Kaduna da kewaye duk da kasancewar sa matashi amma sosai yake bada gudunmawa ga addini shi ya sa ma ake kiransa Yah Sheikh duk da gidan su ba gidan Malamai ba ne koda yake naji ance Yayan Mahaifinsa tsohon Malamin Addini ne kuma sananne yanzu dai ba wannan ba ku taimaka min muyi
ari asirin Malam Idi ya tonu nasan yara da yawa zasu tsira muddun asirinsa ya tonu domin ba
aramin shai
ani ba ne.

Anwarah da ta kar
a Cameran tana dubawa ta ce.

Kar ki damu kedai koyamin yadda a ke
aukar Videon da shi kawai ni zan
auka kunsan dai wacece Anwarah tsoro ba'a jinina yake ba.
Chapter 4 · 0% Book details