← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 15

Sashe 12

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tagumi Hairat ta zuba hannu bibbiyu abin duniya ya ishe ta tun lokacin da suka fara dukan Fadwa take
arin tashi domin ta ceceta amma ta kasa tashin sakamakon tsohon ciki dake jikinta, ba yadda bata yi ba amma ta kasa tashi, wannan dalilin yasa ta zuba tagumi hannu bibbiyu sannan ta bisu da ido.

So kuke ku kasheta ke nan? wai tunanin ku da hankalin ku ina ya tafi ne ina tambayar ku?.

Matar Yayah ce take wannan maganar tana duban su.

Ajiyar zuciya Husna ta saki tana fa
Matar Yayah ai da kin barmu mun kashe tan da'a rage mugun iri, haba mana Yarinya
arama tabi ta addabe mutane da rashin kunya da fitsara ai yanzu da muka yi maganin ta zata
au hanya madaidaiciya.
ari sa maganar tana zama a kujera jikinta duk a gajiye da wannan zagewar da tayi wurin dukan Fadwa.

Amma Aunty bakya ganin...

Yimin shiru mara zuciya kawai mai zaki ce, ni kin bani haushi ma da kika kulata duk da abin da tayi miki sai kace baki da zuciya.

Aunty Hauwa ce a fusace ta katse Hairat dake shirin Magana.

Shiru Hairat tayi ta rasa ma abin fa
a, dan laifi dai Fadwa tayi laifi amma bai kamata su daketa ba a matsayin na matar
an uwansu kuma ai ita bata ga aibu ba Kawai dan ta kula Fadwan, idan mara hankali yana hauka ai kai mai hankali ba biye nasa zakayi ba.

Aunty Hauwa ta ci gaba da fa
Kar ma ta
au hanya mai
ullewar, mu zuba mu gani tsakanina da ita tun da bata da hankali.

Ta yi maganar tana zama ita ma ta bu
e fridge dake gefanta ta
auki ruwa mai sanyi tasha.

Ita kam Hairat bata
ara cewa komai ba, ita ma Matar Yayah girgiza kai kurum tayi sannan ta koma wurin zamanta ta zauna, har ga Allah bataso ta shiga rikicin nasu ba ma domin ita ba mace ce mai shiga harkar kowa ba abin da yake gabanta kawai take yi, shi ya sa take zaune lafiya da kowa babu raini tsakanin ta da dangin mijinta, yanzun ma ganin zasuyi kisa ne shi ya sa kawai ta shiga ta raba amma da sai dai ta bar su in sun gaji dan kansu su kyale ta.

Fadwa ko tun da ta fita a gigice, asibitin gaba
aya ta bari, ta sama mai napep ta masa kwatancen Gidanta, cikin napep
in ma sai ta rasa mai zata yi, kuka na takaicin wannan cin mutuncin da a ka ma ta ko mai?.

Wayarta ta ciro ta latsa ma wata lamba kira sai dai ba'a
auka ba tayi kira Wurin biyar ba'a picking ba, daga
arshe ta ha
ura ta mayar da wayar jaka, zuwa lokacin sun
ari so gida fitowa tayi ta biya mai napep ku
in sa sannan ta shiga gidan, direct bathroom ta wuce ta wanke fuskar ta
an da
e ciki sannan ta fito tana goge fuska, ta tsaya gaban mirror tana duban kanta tana tuna cin mutuncin da wa
an nan azzaluman
an uwan mijinta Arman suka yi ma ta, shi ya sa ta tsani a dangin miji a gaba
aya rayuwarta saboda kallon mugaye take musu domin dangin miji sune sanadin rabuwar Mahaifiyarta da mahaifin su, su kuma suka taso cikin maraici na rashin uwa kawai don mahaifin su ya Aure wacce ba ita danginsa suke son ya aura ba, ai kuwa suka tasa wacca ya auran a gaba da wula
anci da cin mutuncin na yau daban na gobe daban, tun bata saba ba har ta fara sabawa, shekaru suka ja amma bata sauya zani tsakanin ta dasu ba, har ta haifa yara uku daga bisani ma sai suka koma ha
a fa
a tsakaninta da shi har daga
arshe hakan ya yi sanadiyar rabuwar su yaransu kuma suka taso cikin wahala hannun matar da suka aura masa....

Wannan abu da ya faru da mahaifiyar su Fadwa d
a dangin mahaifin su shi ne tushe na farko da ya gina turbar tsanar duk wasu Dangin miji a zuciyar Fadwa, domin ko lokacin da ta Aure Arman bata
oye masa ba ta fa
a masa ba ruwanta da Danginsa haka suma ba ruwansu da ita domin basu take Aure ba, shi take Aure, duk irin yadda take zille musu batason shiga harkar su basa gani, haka suke shige ma ta sai tayi abu kuma suce tayi rashin kunya.

Gashi yau dangin miji sun yi ma ta abin da ba zata ta
a mantawa ba anci mutuncin ta kuma abin ya yi ma ta zafi sannan har yanzu bata ga laifin ta a nan ba, har ga Allah dama ko yau da take shirin dawowa bata yi niyyar ta fara biyawa wani asibiti domin gaishe da Hairat ba, shawarar da budurwar da suka ha
u a jirgi ta bata shi tabi gashi sanadin hakan ga abin da ya biyo baya,
azu lambar da ta kira a napep lambar Budurwar ne tayi niyyar tayi ma ta tatas ne da ruwan rashin mutunci domin a kan shawarar da ta bata gashi taci duka a banza sai dai a ka yi rashin Sa'a
awar nata da suka ha
u a jirgin har ta bata wannan shawarar bayan taji damuwarta a kan
a ga wayarta da Arman ya yi lokacin da suka sauka ta kirasa domin ta fa
a masa ta dawo, gashi
awar bata
a ga kiran ba, sai dai ba komai ta raya a ranta zasu gamu ne badai tana da lambarta ba, su kuma da suka ma ta duka su jira kawai domin ba zata ha
ura ba.
*ANGUWAN SARKI, KADUNA*
_To kun dai ji dalilin Fadwa na
in dangin miji
shin ya kar
u?

Mu ha
u a feji na gaba domin sanin yadda zata kaya
ari uku (300) ne ku
in littafin.

Subscribe Yours.
8081129487,
SABIU KHADIJA,
Moniepoint MFB
Sai Ka/Ki Turo Shaidar Biya Ta
aya Daga Cikin Lambobin Da Zan Rubuta.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
A yi sharing domin Allah.
*BA TABBAS!. 8-9-10..

BY Nainarh KD
Nkd's
Perfectly Pen's.

Lafazi Writer's Ass...

Wattpad @Nainarhkd3
BA TABBAS ON @AREWABOOKS
*ANGUWAN SARKI, KADUNA.*
Koda Abbakar ya
ari so da Hafsaah unguwar su, sun da
e suna fira tare da musayar kalamai irin nasu na masoya, kafin daga bisani suka yi sallama ta shiga gida, shi kuma ya ja motar sa ya wuce.

Sallama
auke a bakin Hafsaah ta shiga gidan nasu bayan ta turo
aramar
ofar madaidaicin gate
in ta shiga, madaidaicin gida ne daidai gwargwado irin na mai rufin asiri daidai misali, bashi da girma irin sosai
in nan Akwai parking lot da a
alla zai cinye motoci biyu a wadace, ta gefe guda ke nan, gidan irin flat home
in nan ne self contain tsarin ginin turawa ne dashi.

Taka wa ta fara yi cike da nisha
i ta
ari sa bakin entrance
in sannan ta kai hannu zata bu
e, sai lura ashe ma a bu
e yake, ciki ta shiga tana mamakin yadda taji tsitt kamar ba mutane.

Mutanen gidan da ta gani tsay tsaye ne a tsakiyar palon sun yi ma wata mata da ta juya ma ta baya zobe kowannen su fuskarsa wadace da murmushi, sallamar da ta fara ta
ari sa, wanda hakan shi ya janyo hankulan mutanen palon suka ankara da h ta a wair urin, gaba
aya suka juyo har da wannan Budurwar da ta juya baya.

Zaro ido Hafsaah tayi tana kuma sakin dariya na farin ciki, lokacin da suka ha
a ido da budurwar bayan ta juyo.

Khadijathulkubra Tah wannan wata iriyar bazata ne haka kika taho babu sanarwa?.

Hafsaah ce take maganar yayin da take
ari sawa wurin budurwar da ta kira da Kubra fuskokin kowannen su
auke da
ayataccen farin ciki.

Murmushi Kubra tayi tare da bu
e hannayenta ta ce.

Surprise!!

Come give me a hug mana My Rabin Ran.

Ai tun kafin ta
ari sa da saurinta Hafsaah ta
ari sa wurin tare da yi ma juna quick hug, zuciyoyin dukkanin su cike da tab da farin ciki na ganin juna, they're perfect twins.

Nan kuma bayan sun saki juna daga rungumar, a ka fara gaisuwa ta yaushe gamo, Nan Hafsaah take ji ashe ma shigowar Kubra
in ke nan suna gaisawa ita ma ta shigo, zama suka yi a nan palon a ka
aura da fira na yaushe gamo sun da
e, kafin dai daga bisani Mahaifiyarsu da suke kira da Umma ta ce abar Kubra haka ta shiga tayi wanka ta huta, dariya suka yi gaba
aya.

Nan
akin da yake mallakin Hafsaah suka shiga domin Kubra ta shirya anan kasancewar
akin ta an kwana biyu ba mutum ciki ya yi
ura, kuma ba'a san da zuwanta ba shi ya sa ma ba'a gyara ba.

Hussain Abdallah sun yi Aure na soyayya shi da matarsa Halima, tun zamanin
uruciya, da fari zaman nasu na lafiya suke a farkon auren amma daga bisani sai ya kasance tun daga lokacin da Halima tayi haihuwar fari abubuwa suka fara rinca
ewa, a wancan lokaci Hussain ga
uruciya haka ma Halima tana fama da nata
uruciyar, to sai ya zamana rashin fahimtar juna ya shiga tsakani ga kuma
arin
uruciya da ya da
abbaba lamarin da har ya kai ga saki a tsakaninsu, ga kuma yaro mai shekara
aya, haka dole rainon yaron ya koma hannun Hajiya Sa'a Matar Hassan
in Hussain da yake ma bata ta
a haihuwa ba.

Ba'a
auki lokaci ba Husaini ya
ara Aure sai dai basu wani jima ba matar ta rasu a wurin haihuwa ita ma ta bar Yarinya mace a lokacin ne kuma Dangi da
an uwa suka saka baki a kan ya mayar da Halima
akin ta domin ita
in yin Aure tayi sai ma ta
uge da karatu da kyar a ka samu a ka shawo kansu su duka biyun, sannan a ka mayar da auren nasu, suka ci gaba da zama ba'a shekara ba Halima ta kuma haihuwa namiji Again yaji suna Yusuf yayin da har zuwa lokacin basu kar
i yaron su na fari ba wato Mufazzal da yake wurin matar Hassan.
Chapter 12 · 0% Book details