← Book details Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 15

Sashe 2

Ba Tabbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zang ya ja wata doguwar ajiyar zuciya yana fa
Mutu!
arfi.

Ya saki wata firgitacciyar dariya lokacin da ya tabbatar ya mutu.

Ya mutun kamar yadda ya fitar min da jini gashi ya mutu.

Ya fa
a yana kawar dogon gashin kansa da ya sauko ya rufe masa fuska tare da katse jinin dake fuskarsa da hannu yana wage jajayen ha
oransa da jini ya
ata yana wata iriyar firgitacciyar dariya.

Ya sa
afa ya take screen na wayar Mahmoud
in ya ma wayar ratsa ratsa.

A ta
aice basu bar wurin ba har sai da suka kwashe komai mai daraja dake tare da Mahmoud hatta wannan zoben da ya yi silar komai basu bari ba sai da suka gama duk abin da zasuyi sannan suka bar wurin bayan sun a je wani abu mai kamar hatimi mai tambarin
ungiyar Sarkar Gangsters, wannan kuma ke
antacciyar
abi'ar Sarkar Gangsters ne muddun zasu aikata abin laifi tofa sai sun bar wannan alamar da take tabbatar da su ne suka aikata wannan laifi.

Sai dai fa duk da hakan babu abin da hukuma take iya musu, wai shin to suna da
aurin gindi daga jami'an ne shi ya sa suke abin da suke so, ko kuwa jami'an ne basa iya aikin su, to mene ne za'a ce ya hanasu tsoro ko kuma rashin kayan aiki?...

Anan suka bar gawar Mahmoud a yashe bayan sun gama
aukar kaya masu daraja dake tare da shi suka hau babur
in su suka tafi....!
_Wannan ke nan somin ta
i ko nace mafari daga cikin labarin BA TABBAS to fa kunji salon da Nainarh KD tazo a wannan tafiyar fatan zaku bada ha
in kai domin jin dame Labarin yake tafe, daga jin farkon dai kunsan akwai rikita rikita akwai chakwakiya akwai son zuciya da kuma masu neman Duniya ga Rashin imani tausayi ha'inci cin amana tare da zazzafar soyayya duka a wanann labari na BA TABBAS Wai shin mene ne BA TABBAS
in???

Anan fejin farko ya zo
arshe, mu tara a next page domin sanin yadda zata kaya kafin nan....
1.

Su waye Sarkar Gangsters?.
2.

Wane ne shugaban su?.
3.

Wai shin wani hali Hairat zata shiga ne Bayan mutuwar Mahmoud?. ga ta da tsohon ciki.
4.

Shin hukumomin tsaro zasuyi bincike domin gano gaskiya a kuma bima Mahmoud hakkinsa?.
5.

Wane ne Arzang (Zang).
6.

Me ya sa lokacin da jini ya zuba a jikin Zang ya fusata har ya kaisa ga kashe Mahmoud mene ne dalilin?.
7.

Wane ne Yar?
8.

Me ya sa Zang ya za
i bada Rayuwarsa ta hanyar shiga
ungiyar Sarkar Gangsters?.
_Duka amsoshin tambayoyin suna nan dan
are cikin wannan labari BA TABBAS _
Assalamu Alaikum Jama'a.

Allah ya nufa gamu a sabuwar tafiya sabon Novel nawa mai taken BA TABBAS tofa wannan labari ya kasance na ku
i ne a kan
ari hu
u (400) kacal sai dai ina tafe da feji da suke kyauta har guda goma a gareku, sannan littafin zai kasance a Naira
ari uku (300) zuwa lokacin da zan gama posting free page's a 300 littafin zai kasance, saboda haka ku ma za ma za ku fara biyan naku ku
in domin tafiyar ta kasance daku, ina mai tabbatar muku ba zakuyi nadama Ba.

You should start to subscribe yours.

Via Details.

Accct Number: 8081129487,
Accct Name: SABIU KHADIJA,
Bank Name: Moniepoint MFB
Sai ku turo shaidar biya ta
aya daga cikin wa
an nan lambobin nawa.
08081129487
07067953066
Nainarh KD Nkd's ce
*_Mutanena
an Nijar Kuyimin Magana Ta Privet_*
A yi sharing domin Allah.
*BA TABBAS! 2..*
*BY Nainarh KD
Nkd's
Perfectly Pen's
Destiny Is All About The Chance We Make And The Chance We Take.
*Next Day...*
*Off Barnawa Road, Kaduna*
*Fadwa POV*
Sauri sauri take duk abin da take yi, domin ta kusa makara bai wuce mintina goma ba ya rage ba, jirgin da zata hau zuwa Lagos ya tashi, shi ya sa take duk abin da take yi da hanzari ga gefe guda na zuciyarta dake wani irin tsinkewa ta rasa dalili, sai dai koma mene ne bata tunanin akwai abin da zai dakatar da ita daga wannan tafiyar da zatayi zuwa Lagos domin halartar bikin
awarta tun ta yarinta wato Sajma.

Motsin da taji ta bayanta ne ya sa ta
an juyo,
an firgita ta yi ganinsa tsaye ya har
e hannu a
irji yana dubanta.

Baya ta
an yi tana sauke ajiyar zuciya ba kuma tare da ta ce komai ba.

Fadwa!
an dakata daga
arin saka abu a akwati da take yi jin ya kira sunanta, ba kiran ne ya sakata dakatawa ba sai jin yanayin yadda ya kira sunan nata, ta
an daure tare da amsa wa ba tare da ta juyo daga juya masa baya ta yi tana ci da saka abubuwan cikin madaidaicin akwatin ba.

Allah ya yi ma Mahmoud Mijin Hairat rasuwa.

Wani irin bugawa
irjin Fadwa ya yi da
arfi sanadin da ya sa sai da ta kai hannu ta dafe saitin zuciyarta, ta
an shiru kamar ba zata ce komai ba, sai dai daure ta ce.

Ayya!

Allah ya yi masa rahama.

Haka kawai ta fa
a tana ci gaba da abin da take yi.

Ba ta so aja zancen da yawa duk da mutuwar ta shige ta amma bata damu da ya yi ma ta
arin bayani ba, saboda a ganinta yanzu ba lokacin hakan ba ne.

Yanzu zan tafi can, zan rage miki hanya ne?.

Ya kuma fa
a still yana tsaye daga inda yake daga bakin
ofar hannayensa har
e a
irji.

Wannan karon juyowa ta yi tana dubansa sannan ta amsa masa da fa
A'a ka tafi kawai Allah yaji
ansa zan yi ma Hairat
in waya nayi ma ta ta'aziya.

Ta fa
a ganin ya bu
e baki zai kuma magana ta yi saurin rigasa da fa
Please Arman yanzu ba lokacin jan magana ba ne, bani da lokaci a yanzu, nace Allah yaji
ansa ba shikenan ba, ko akwai wani abun ne?.

Ta tambaya cike da
osawa ganin yana so ya kawo ma ta wani zance daban ita kam a halin yanzu bata tunanin wannan rasuwa da a ka yi zai hanata abin da ta yi niyya, bikin da ta da
e nata zumu
i a kan sa sai da Ranar ta zo dab kuma ya ce zai zo ma ta da wani zance.
ari sa shiga bedroom
in Arman ya yi sannan ya sama gefen bed ya zauna idanunsa a kan ta, ita kuwa ta ha
e girar
asa da ta sama dan ta rantse sai dai ayi abin da za'ayi, ba zata fasa zuwa wannan biki ba a to a kan me?, Bikin Sajma guda
awarta tun ta yarinta da
i da
ari kuma
ar uwarta domin ita Sajma
iyar Yayar Baban Fadwa
in ce.

Fadwa yanzu ya za'ayi ke nan Mahmoud ne ya rasu ko nace a ka kashe sa yanzu haka Hairat tana asibiti cikin wani hali ga kuma yadda lamarin ya kasance me kike ganin zai...

Kamar ya ya mai zai faru, uhum Arman?

Kace Mahmoud Mijin
anwarka ya rasu, nace Allah ya yi masa rahama, mene ne kuma ya rage, lokaci yana
uremin fa ka riga kasan mene ne a gabana fa.

Fadwa ta yi saurin katsesa da fa
in hakan tana kuma
aure fuska.

Tsuru ya yi yana dubanta cike da nazari kafin ya sama zarafin cewa wani abu.

Da hanzari ta ci gaba da shirya kayanta da take yi a cikin akwati tana yi tana duba waya bata kuma bi ta kansa ba.

Arman zan tafi fa.

Ta fa
a a lokacin da take
arin yafa mayafi a kan ta gefanta kuma akwatin da ta saka kayanta da abubuwan bu
ata ne.

Zuwa ina ke nan asibitin zaki tafi ko kuwa gidan rasuwar?.

Ya jefo ma ta tambayar a bazata zuwa gare ta.

Ta juyo tana dubansa a kai kaice kamar ba zata ce wani abu ba, ta daure ta ce.

Kasan dai ban san ina ne asibitin da a ka kwantar da ita ba, sannan ina ne a ke kar
ar gaisuwar?.

Ina ga ba yanzu ya kamata kije asibitin ba ma ki fara zuwa Gidan da a ke kar
ar gaisuwar tukunna daga baya sai kije asibitin bari na turo miki address na gidan.

Ya fa
a yana mi
ewa ya ci gaba da fa
Sannan bai kamata kije da wannan mayafin ba ki saka Hijjab Please nima yanzu zan shirya na tafi a kaishi dani.

Ya yi maganar yana nufar
ofa.

Yayin da Fadwa ta bisa da kallo tana cizan la
anta na
asa, tunanin son zuciya irin na Arman take yi a wannan ga
ar, wato ita ko oho da inda zataje ba, bai damu ba, abin da yafi damuwa da shi anan shi ne kawai a kan abin da ya shafi Dangin sa, ita nata Dangin ko oho, Fisabilillah banda tsaban son kai irin nasa ina a ka ta
a irin haka, ita da jirgin ta ya kusa tashi yake ma ta wani maganar zuwa Gidan rasuwa.
an ja kwafa tana ciro wayarta da ta yi
ara, ta duba, address
in ya turo ma ta, ta
e baki ta yi tare da lalubo lambobin sa guda biyu da take da su take a wurin ta saka su a blacklist tana raya idan ta sauka a Lagos
in in yaso ta kira Hairat
in ta yi ma ta ta'aziya, dan a halin yanzu bata tunanin koda Momma ce wato mahaifiyarsa koda ita ce ta rasu bata tunanin dalilin ya kai ya hanata zuwa wannan biki duba da yadda taci buri a kan sa.

Komawa ta yi ta zauna gefan bed ranta duk a jagule sai dai ta rantse ko mene ne zai faru sai dai ya faru bayan ta dawo bikin auren ke nan amma a halin yanzu babu wani gidan rasuwa da zata tafi, Allah yaji
an mamaci.

Fadwa ke nan akwai taurin kai da kafiya.
Chapter 2 · 0% Book details