Sashe 8
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kula da haka dukowa yayi kusa da ita yace ko in daukeki ne bazaki iya tafiya ba me kike boye mun a jikin naki wani dare ne jemage bai gani ba pillow din kujera ta jefa masa ta tashi a guje rufa mata baya yayi
Kujera yaja ya zauna yana kallonta yakeyi cikin kauna inama da tun farko bai nuna mata baya sonta ba gsky tana da saukin kai ammah sai ka fahimceta wannan zancen duk a zuci yake yi ta zuba masa abincin tana ta magana bai san tanayi ba sai data hura masa iska yayi firgigit kaman ya farka daga bacci murmushi tayi taja kujeran dake kallon nasa ta zauna tayi tagumi Dalhat yana cin abinci yana lumshe ido sbd dadi cikin kuluwa yace lpy kike tagumi bayan gani kusa dake hararansa tayi tace sai me don kana kusa dani mutum da baya sonka don kana kusa dashi meye amfaninsa tsaki tayi ta ja kujera zata tafi rike hannunta yayi yace ina zaki bayan muna hiran mu mai dadi
Kwallah ne ya cika mata ido aje abincin yayi ya rike mata hannu yace muje inji waya taba mun Mrs Dalhat ne falo suka koma suka zauna ya rungumeta yace fada mun meyake damunki shiru tayi batace komi idonta a rufe Dalhat yace bude idonki ki kalleni da kyau ki kalli kwayar idona wlh ina sonki ina matukar kaunarki da sauri ta bude idonta fuskanta cike da mamaki hawaye wani na bin wani tace yaya wlh karya kakeyi ni nasan baka sona kai ka fada da bakinka tayaya kakeso in gaskata ka yunkurawa tayi zata tashi ta kasa sbd irin rikon da yayi mata
Dalhat yace haba Hudah wlh ina sonki don Allah kiyi hkr da duk abubuwan da suka faru ki daukeshi a matsayin kaddara kin san kuma ba wanda ya isa ya ketara abinda Allah ya rubuta masa girgiza kai tayi tace ni dai gsky bazan yarda ba yaudarata kawai kakeso kayi nidai kawai abinda na sani shine baka sona nima kuma bana sonka Dalhat yayi sauri ya rufe mata baki yace kada ki fadi haka my swt hrt wlh ina sonki ki yarda dani wlh bazan cutar dake ba ki daure ki soni koda rabin sonda nike miki ne ki bani dama in nuna miki irin sonda nike miki
Tureshi tayi iya karfinta ta tafi daki aguje tana kuka baiyi yunkurin binta ba sbd kada ya matsa mata tashi yayi ya tafi side din su mama don ya gaishesu
Hudah najin fitansa ta tashi ta zauna tana share hawayen da yaketa ambaliya a fuskarta ta dauki wayarta numbern Jiddah tayi dialing ringing daya ta dauka Hudah tace kina ina don Allah kizo yanzu Jiddah tace lpy yayan fah Hudah tace ya fita ita a tunaninta waje ya fita batasan ciki ya shiga ba Jiddah itama batasan ya shigo ba tana dakinta
Jiddah tace to ganinan zuwa suna gama wayar ta sauko kasa ganinshi tayi shida Ummi suna hira a hankali ta kariso tace gaishe shi tashi tayi zata fita Dalhat yace ke ina zaki Jiddah tace gurin Hudah zani Dalhat ya sha mur yace inace yanzu kika dawo to bazaki jeba Ummi tace sbd me zaka hanata zuwa gurin yar uwanta Dalhat yace Ummi ita ke zugata yanzu tana zuwa zan rasa gane kanta Jiddah tace Allah Ummi ni ba ruwana Dalhat yace rufemun baki zaki koma ko kuwa bayadda ta iya haka nan ta hkr ta koma tana shiga daki Rufaida ta kwashe da dariya tace Allah ya kara uwar gulma ai sai Hudah ta bar gidan nan Jiddah tace tunda gidan ubanki ne ba Rufaida taji zafin maganar ta mike a fusace tace ni kike fadawa haka Jiddah tace ke din banza daga hannu tayi zata mareta Jiddah ta rike hannun ta zabga mata mari ta daga hannu kenan zata kai mata a daya kuncin taji an rike hannun Ashe Ummi ce Marinta tayi tace ashe ke wawiyace Jiddah ta bude baki zatayi magana Ummi tace yi mun shiru mara kunya kawai Ummi ta rike hannun Rufaida suka bar dakin
Jiddah ta dauki wayarta takira Hudah ta fada mata Dalhat ya hanata shigowa Hudah tace to shikenan ina nan shigowa sukai sallama
Dalhat kuwa suna gama gaisawa da hajiya Dalhat ya fita daga gidan
Hudah kuwa suna gama waya da Jiddah ta dauki mayafinta ta rufe side dinta ta tafi side dinsu Jiddah bata tarar da kowa ba a falon kasa sama ta hau Ummi ta gani zaune ita day Rufaida kusa da Ummi taje ta zauna a kasa ta gaisheta mikewa tayi zata shiga dakin Jiddah Ummi tace ina fatan dai lpy Hudah tace lpy klu Ummi tace to shikenan
A zaune ta tarar da Jiddah ta zabga tagumi Hudah tace lpy na ganki haka meyake faruwa Jiddah tace uhmmm wancan yarinyar mana yanzu tasa Ummi ta mareni Hudah tace kyaleta zamuyi maganinta......
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:30 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 96 - 100
Mufeedamuazuu.blogspot.com
STORY
And
WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Kuka takeyi kaman ranta zai fita
Ki jirani ina dawowa wlh sai nayi maganinki Dalhat ya fada tare da fita tunda ya fita tana zaune a inda ya barta ta kasa motsawa sbd bakin ciki gashi bata gane mai yake nufi ba
Gidansu Hudah ya shiga a falo ya tarar dasu Hajiya da Alhaji kusa da Alhaji ya zauna a kasa ya kasa magana Hajiya ce tace lpy na ganka haka
Dalhat ya dukar da kai yace Hajiya Hudah ce kasa magana yayi ya ciro maganin ya mikawa hajiya
Alhaji yace wannan maganin fah na menene karantawa Hajiya tayi ta mikawa Alhaji tana salati
Alhaji na gani ya tashi cikin bacin rai ya shiga daki ya dauko bulala ya boye a aljihu sannan ya fito
Hanyar fita yayi baice wa kowa komi ba Dalhat yabi bayansa
Da karfi Alhaji ya bude kofar Hudah na ganinsa ta tashi zata gudu daki tsawa ya daka mata yace ina zaki marajin magana
Babu abinda take sai kuka tace Alhaji wlh ba nawa bane ni ban san wanda ya kawo ya aje mata ranshi ya dada baci
Bulalarsa ya ciro daga aljihu tana ganin bulala kukanta ne ya dada karuwa zata gudu alhaji yace idan kika motsa daga nan zaki gane kurenki
Dukanta yake baya ji baya gani kuka take tana ihu tare da bashi hakuri amma ina
Dalhat ne daya ga dukan yayi yawa yaxo ya Kama bulalan ya rike yana bashi hakuri Ummi ce ta shigo sbd tun daxu take ta jin kuka bata san daga inda yake fitowa ba sai yanzu ta tabbatar da inda kukan yake
Ummi tace lpy meya faru haka Alhaji don Allah kayi hakuri
Yarda bulalan yayi ya fita batare da cewa komi ba
Ummi ce ta karisa kusa da Hudah ta rikota tana lallashinta kallon Dalhat tayi tace me tayi maka kaje ka hadota da mahaifinta
Nanan ya fadawa Ummi duk abubuwan da suka faru
Hudah dake kuka tace Ummi Allah ni ban taba shan wani magani ba domin hana daukan ciki Allah shine shaidata ta karisa magana tana kuka
Ummi ta jinjina maganar tayi musu Nasiha dukkansu
Bayan Ummi ta tafi Dalhat ya shige daki abinsa ya barta anan sai kuka take gashi zazzabi ya fara kamata da kyar ta iya tashi ta shiga daki ta kwanta ta lulluba da bargo ranar dai batai bacci ba da Asuba ma da kyar ta iya tashi tayi sallga
Dalhat kuwa ya dauki fushi da ita don koda safe daya tashi baibi ta kanta ba wankansa yayi ya fita
Allah sarki Hudah baiwar Allah tana kwance sai rawar sanyi takeyi gashi kowa ya juya mata baya akan laifin da bataji ba bata gani ba
Jiddah ce ta shigo dakin tanata sallama taji shiru kaman ba kowa
Cikin daki ta shiga can karshen gado ta hangota rufe da bargo sai rawan sanyi takeyi da sauri ta karisa gurinta ta tabi jikinta taji zafi rau kamar garwashi
Da yake Ummi ta fada musu duk abinda ya faru jiya Rufaida sai murna take
Batai mamakin rashin ganin Dalhat ba
Hijab ta dauko da takalmi ta saka mata ta rungumeta ta dauki key din motarta
Asibiti suka tafi suna zuwa aka karbeta aka basu gado likita ya dubata sannan wasu nurses sukazo suka daura mata drip
Ana gama sa mata tayi bacci Jiddah na zaune ta kura mata ido duk tayi wani fari ta rame ita tausayi ma take bata
Doctor ne ya shigo ya tambayi Jiddah ina mijinta ko mamanta lallai yana son ganin wani a cikinsu Jiddah tace doctor ka fadamun meke damun yar uwata
Doctor yace aa sai ta kira musa wanda yace yana son gani
Wayarta ta dauko numbern Ummi ta kira bugu daya ta dauka muryarta na rawa tace Ummi Hudah bata da lpy muna asibiti yanzu haka doctor yace yana bukatar ganin daya daga cikin ku koke ko yaya Dalhat
Cikin firgice Ummi tace meke damunta Jiddah tace nima ban sani ba doctor yace sai kunzo nan dai Jiddah tayi mata kwatancen asibitin
Har lokacin Hudah bata farka ba
Ummi cikin sauri ta shirya ta sami Abbu ta fada masa sannan ta kira Dalhat ta fada masa ya yanuna rashin damuwarsa sbd cewa ma yayi yanada uziri bazai samu damar zuwa ba sai da Ummi tayi masa tatas sannan ta kashe wayarta Dalhat fushi yake da ita haryanzu bai huce ba
Ummi da Abbu ne suka tafi asibiti aka bar Rufaida a gida
A kwance suka sameta tana bacci office din likita suka tafi suna zuwa saiga Dalhat shima a tare suka shiga
Sun gaisa da likita sannan ya fara musu bayani kamar haka:bincike ya nuna tana dauke da ciki wata uku da sati biyu dukan da akayi mata shine ya kara mata ciwon jiki Allah ya tsare bai tabi cikin dake jikinta ba ammah gsky ya kamata a kiyaye nan dai ya basu shawarwari ya rubuta musu maganin daya kamata
Ummi ce tace toh don Allah doctor a binciken da kayi bai nuna maka tana shan wani magani ba
Doctor yace wani irin magani kuma?
Ummi tace kamar na FP doctor yace aa ko kadan bamuga haka ba