Sashe 3
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
🌱🌱🌱🌱
*Muffy*
🌱🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
*TALENTED💦💦💦* *WRITERS FORUM*💦💦💦
*T W. F*💦💦
Dedicated dis page, 2 sis Asy khaleel
Www.Mufeedamuazu.blogspots.com
BOOK 2
Page 26 - 30
*STORY AND WRITTEN BY*
*MUFEEDA💦 MUAZU*💦
Bismillahir rahmanir rahim
Ba musu ta mike ta fita tana share kwallar daya zubo mata bata dade da fita ba ta dawo da tray a hannunta ta aje a gabansa
Komawa tayi ta dauko lemu da cup shima ta aje a gabansa ta koma zata xauna yace wa kika aje da zaiyi serving dina
Haka nan ta juyo ta duka a gaban ta dauko kusa dashi sai kamshin humra takayi gogan kuwa sai lumshe ido yake yaji kamshi mai sanyi
Tuwon shinkafa ne miyar agushi ta zuba masa ta tsiyaya masa lemun a zuciyarsa addua yakeyi Allah yasa tayi zamanta kada ta tashi saboda bai gaji da jin kamshin ba
Tana gama zuba masa kuwa ta miki ta koma gado tayi kwanciyarta ta dauki wayarta a bed side ta hau online jidda ta gani
Jidda tace Amarya kin sha kamshi ina angon ya barki kina chatting Hudah tace gashi nan abinci yake ci Jidda tace to dan Allah ki aje wayar ki kular mun da yayana
Hudah tace goya shi kikeso inyi ko mene Jiddah tace rufa mun asiri ni bance ba
Abinda Hudah bata sani shine Dalhat yana tsaye a kanta yana kallonta yana tana danna waya tana smiling
Ji kawai tayi an fisge wayar batayi wani yunkuri ba sbd tasan Dalhat ne yace ke dawa kike chating kike wani smiling dukar kanta kasa tayi batace komi ba
Duba wayar yayi yaga swt sis budewa yayi ya krnta chat dinda sukayi murmushi yayi a zuciyarsa
A fili kuwa daure fuska yayi yace ki kwashe tray dinnan ki kai kitchen ki dawo xamuyi mgn minti biyar na baki Idan kuma kika kara koda sec ne nida kene a cikin gidan nan
Kwashe komi tayi ta gyara wurin tsaf yana kallonta yana kallon agogo 5mns dai dai ta gama ta dawo ta zauna
Har yanxu fuskarsa a daure take yace kije ki alola kizo muyi sallah tana zaune ko motsawa batayi ba balle tai yunkurin tashi
Tsawa ya daka mata har saida yan hanjin cikinta suka kada yace bakiji abinda nace ba kenan
Duk ta daburce cikin rawar murya tace ba... ba... bana sallah kusa da ita ya matso yace karya kikeyi wannan shine dabaran da kuka shirya kenan zaki tashi ko sai na bata miki rai
Hawaye ke zubo mata kamar an bude famfo tace Allah yaya ba karya nake da gske nake
Girgiza kai yayi yace naji kwana nawa kikeyi kanta a kasa tace 5days to yaushe kika fara tace jiya yace to shikenan
Ba damuwa Amma duk da haka sai na nuna miki Niba yaro bane Hudah tace dan Allah kayi hkr wlh wasa nake maka Dalhat yace ni abokin wasanki ne dama oya taso kixo nan ya nuna kusa dashi tayi kamar bataji ba tashi yayi yace tunda baxaki zoba ni sai inxo kuma xuwana wani karin hukunci ne a wurinki
Mikewa tsaye tayi ta fara ja da baya yana binta harta kai bango tsugunnawa tayi ta fashe da kuka daukar ta yayi cak ya kaita gado nan ya dinga romancing dinta na hauka tun tana kokowa harta gaji ta kyaleshi sai hawaye da takeyi wani na bin wani
Bai bari ta huta ba har asuba sannan ya tashi yayi wanka ya tafi masallaci ya barta a kwance da kyar ta iya tashi duk jikinta yayi tsami....
🌱🌱🌱🌱
*Muffy*
🌱🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
*TALENTED💦💦💦* *WRITERS FORUM*💦💦💦
*T W. F*💦💦
Www.Mufeedamuazu.blogspots.com
BOOK 2
Page 31 - 35
*STORY AND WRITTEN BY*
*MUFEEDA💦 MUAZU*💦
Bismillahir rahmanir rahim
Toilet ta shiga dama yau zata gama period dinta but tayi masa karya wanka tayi sannan tayo alola ta fito ta zauna gaban mirror ta goge kanta da karamin towel sannan tadan shafa mai ko powder bata shafa ba sai humra data goga wani gown ta dauko red mai ratsin baki ta saka kayan sunyi mata kyau sosai duk da ba wata kwalliya tayi ba saida tayi sallah sannan
ta gyara dakin tsaf sannan ta kunna burner tasa turaren wuta dakin ya dauki kamshi da kyar ta fita falo duk ta gaji dakin Dalhat ta shiga ta wanke toilet sannan ta gyara dakin ta gyara koina a gidan, gida ya dauki kamshi
Daki ta koma ta kwanta nan da nan bacci mai nauyi ya dauketa shiko Dalhat tunda ya tafi masallaci bai dawo ba sai 7am koda ya dawo ma side dinsu ya tafi a kitchen ya samu Ummi gasheta yayi ta amsa cikin kulawa
Tambayarsa tayi ya Hudah ta kwana lpy klu yace mata Ummi ina Jidda me takeyi har yanxu bata tashi ba ta barki ke kadai a kitchen Ummi tace suna can daki ita da Rufaida bata dade da komawa ba zata fara shirin skull Kasan yau Monday
Baice komi ba ya koma falo ya zauna yace Ummi wai me Rufaida takeyi bata tafi ba Ummi tace ina ruwanka komi ta tsare maka yata ce don haka babu ruwanka Dalhat yace Allah ya baki hakuri Ummi ina Abbu? Ummi tace ban saniba ka tashi ka tafi can wurin matarka kaxo nan da sassafe zaka dame mu Dalhat yace au korata ma akey Ummi tace eh ka girma murmushi yayi yace bari in tafi tunda korata akeyi tashi tayi
Ummi tace ka gaisar mun da diyata murmushi yayi ya fita bai ce komi ba yana zuwa kofar side dinsu yaji kamshi ya daki hancinsa.
Wani irin dadi yaji acikin ransa yana shiga yaga koina tsaf sai kamshi ke tashi dakinsa wow ya fada toilet ya shiga yayi wanka yayi brush
Shiryawa yayi cikin white boyel ya fesa turarensa mai dadin kamshi wurin 8:30pm ya fito dakin Hudah ya shiga a kwance ya tarar da ita tana baccinta cikin nutsuwa
Zama yayi kusa da ita ya kura mata ido a zuciyarsa yace to meye aibun Hudah tanada duk abinda yake bukata a wurin mace uwa uba ga tsafta saurin kawar da sannan tunani motsawa tayi saurin tashi yaya ya bubbuga gefen gado tashi tayi tana murmurxa ido a hankali ta bude idonta tsaf
Daure fuska tayi a tsiwace tace malam lpy mutum na bacci dan wulakanci zaka tasheni bayan kai ka hanani baccin don zalunci
Tsayawa kawai yayi yana kallonta yace lallai yarinya baki hankali ba Amma nan da 3days idan ance ki daga kai ki kalleni koda kudi bazaki iyaba balle har ki iya fada mun magana Irin wannan
Ina breakfast dina Hudah tace ban girka ba kuma bazan girka ba don ba yar aiki aka kawo maka ba
Daure fuska yayi yace kafin in dawo ki tabbatar kin gama breakfast in ba haka ba wlh ranki sai ya baci ya fita fuu......
Yana fita tace wlh bazanyi ba sai dai idan ka dawo ka kasheni komawa tayi ta kwanta abinda
Bangaren su Jidda kuwa karfe 9:45am ta sauko kasa domin karyawa anan ta tarar da kowa Harda Rufaida
Dama sun gaisa da Ummi ta gaisar da daddy taja kujera ta zauna nan daddy yayi mata fadan abinda sukayi hkr ta bashi Rufaida sai hararanta takeyi ko kallonta jidda batayi ba
10am suke da lecture ta makara sallama tayiwa su Ummi ta dauki key din motarta da tafi bata shiga side din Hudah ba sai ta dawo don tasan halin Hudah yanxu sai ta dama musu lissafi
10:30am Dalhat ya shigo gidan yaji shiru dakinsa ya shiga direct ya dauko belt sannan ya tafi dakin Hudah cikin bacin rai
Bacci ya tarar tanayi iya karfinsa ya zabga mata a firgice ta tashi tana kuka tambayarta ina breakfast din tace ban girka ba
Ba kuma zan girka ba sai dai ka kasheni..........
🌱🌱🌱🌱
*Muffy*
🌱🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
*TALENTED💦💦💦* *WRITERS FORUM*💦💦💦
*T W. F*💦💦
Www.Mufeedamuazu.blogspots.com
BOOK 2
Page 36 - 40
Dedicated dis page 2 my beloved sisters
*Nafisa Muazu*
*Aisha Muazu*
*Hanifa Muazu*
*Khairat Muazu*
*Najaatu Muazu*
Allah ya bar zumunci
*STORY AND WRITTEN BY*
*MUFEEDA💦 MUAZU*💦
Bismillahir rahmanir rahim
Tashi tayi a guje zata fita sauri yayi ya rufe kofar tsayawa tayi tana kuka sai da Dalhat ya daketa san ransa sannan ya bude kofa ya tasata har kitchen ya tsaya a bakin kofa yace 15mns ya bata ta gama gas ta kunna ta daura ruwan zafi hade da kayan kamshi
Sannan ta soya masa kwai ruwan na tausa ta juye a flask dinning ta kai masa dama jiya Jiddah ta kawo bread da daddare
Ta kai masa yana zaune zata wuce ya riko hannunta yace zauna ki karya kema hawaye na bin fuskarta tace na koshi ko an gaya maka yunwa nakeji
Da karfi ta saki hannunta tace malam sakar mun hannu belt dinsa ya dauko yace zaki zauna ko sai na fasa miki jiki share hawayen daya zubo mata tayi ta zauna
Tea ta hada rabin cup da kyar ta iya shanyewa ta tashi ta shige dakinta ta kwanta taja bargo ta rufa tunani take kala kala a cikin ranta
Husnah ke rokon Hajiya don Allah ta barta ta shiga wurin Hudah da kyar Hajiya ta barta Amma tace karta dade tace to da saurinta ta dauko gyalenta ta fito
Saida ta shiga ta gaida Ummi sannan ta wuce side din Hudah a falo ta tarar da yaya Dalhat yana kallo gaishe shi tayi ya amsa cikin sakin fuska ya tambayi su hajiya tace duk lpy klu
Dakin Hudah tashiga a kwance ta ganta Hudah najin motsi tai Sauri ta goge hawayen fuskarka husna tace Aunty lpy na ganki haka ko baki da lpy ne Hudah tace Haba Irin wannan tambaya sai kace yar jarida kuma sai yau kika daman zuwa ga baki ga hanci husna tace don Allah kiyi hkr wlh hajiya ce hanani shigowa wai zanzo in takura miki yanxu ma da kyar ta barni kuma tace kada in dade