Sashe 5
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hudah tace yaya Dalhat ne yayi mun fyade tana fadin haka ta fashe da kuka Jiddah tace haba Hudah ki daina fadin haka mijinki ne fah don Allah kiyi hkr ki share hawayenki Hudah tace dole inyi kuka Jiddah yaya Dalhat bashi da tsusayi karfinsa ya gwada akaina sannan ba wani nuna kulawa sai da ya samu abinda yake so yayi tafiyarsa
Ban kara ganinsa ba da kyar na iya tashi nayi wanka na gyara gadon nan ga yunwa inaji ga bacci bai isheni ba jidda tace kiyi hkr Hudah Allah zai baki ladan hkrn da kikayi bari in fadawa Ummi ko akwai taimakon da zatayi miki wuyanta ta taba tace kinga jikinki ma yayi zafi
Hudah tace nidai kada ki fadawa Ummi da wani ido zan kalleta ki barni kawai Jidda tace wlh bazan barki ba da gudu ta fita tana kwala Kiran Ummi Ummi......... Ummi....
Ummi dake kwance a falo ita da Rufaida suna hira taji kira ba kakkautawa tashi tayi zata fita sai ga jidda ta shigo da gudu Ummi tace lpynki kuwa Irin kwala kira haka
Jiddah tace Hudah ce bata da lpy shine tace wai kar a fada miki Ummi tace ina Hudahn take Jiddah tace tana can daki a kwance Ummi tace muje tafiya sukayi Harda Rufaida a kwance suka sameta idonta biyu amma ta rufesu sbd kunyar Ummi
Ummi ta tabi jikinta taji zafi rau kamar garwashin wuta tace meke damunki Hudah tace bkm zazzabi ne kawai Ummi ta kalleta tsaf ta girgiza kai alamar tausayi don ta gano ko meyafaru
Tace Jiddah kije ki hado mata tea mai kauri da farfesun kaji sannan kije dakina a first aid box xakiga PCM ki dauko kiyi sauri
Rufaida na tsaye sai tabe baki take Ummi tace rufaida ki kula da ita ina zuwa toilet ta shiga ta hada mata mai zafi sannan ta fito tace zaki iya tashi ko sai an kamaki Hudah ta cije baki sbd yadda take jin zafi tace zan iya
Da kyar ta iya tashi Ummi ta kamata ta kaita har toilet din tace ta shiga ruwan ta gasa jikinta sannan ta fito dai dai tym din jidda ta dawo hannunta rike da basket a ciki ta hado kayan Ummi ta hada mata tea sannan ta zuba mata farfesun a plata
Rufaida tace Ummi wlh yarinyar nan bata da kunya ta cika raki Ummi tace Waye Yarinyar saankice ita to wlh ki kuyayeni
Hudah bata fito ba saida ruwan ya huce ta gargasa jikin kamar yadda Ummi tace a toilet din tasa kayanta sai kuma taji dadin jikinta sai dai tafiyarta daya canxa ta kasa hada kafa haka nan ta fito tana bin bango tana dingisa ka cike da kunya tazo ta zauna a sofa
Ummi tace sannu kasa amsawa tayi Jiddah ce ta dauki plate din da tea ta aje mata a gaba tace gashi ki daure ki tuttura ko bakya jin dadi
Hakanan taita turawa harta cinye Ummi ta ballo mata maganin ta bata da kyar ta hadiye kamar zatayi amai sbd ita ba gwanar shan magani bane
Ummi tace ki kwanta ki huta Kada kice zakiyi girki zaa kawo miki Allah ya sawwake
Da kyar ta karisa gado ta kwanta Jiddah ta gyara mata rufa Ummi na fita Rufaida ta tsuka tsaki mtsw..... aikin banza sai nayi maganinki sannan tabi bayan Ummi
A kofar falo suka ci karo da Dalhat keya ya sosa yace inakwana hararanshi tayi ta amsa a dakile Rufaida dake bayan Ummi tace yaya ina kwana ya amsa mata ba yabo ba fallasa
Wucewa sukayi shi kuma ya shige ciki direct dakin Hudah yaje ya tarar da ita a kwance Jiddah kuma a sofa tana zaune Hudah na ganinsa ta juya baya Jiddah ce ta gaishe shi ya amsa da kyar yace nasan kece kika kira Ummi wlh ki kiyayeni kuma fito da miji zakiyi zan sami Abbu zaman naki ya isa banga abinda kike ba sai gulma........
*Happy Eid-kabeer in advance*
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:27 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS FORUM*💦💦💦
*T. W. F*
BOOK 2
Page 61 - 65
mufeedamuazu.blogspot.com
*STORY AND WRITTEN BY*
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Dedicated dis page 2
*Ummah Shehu(First lady)*
*Naseeba I Uba*
Haka nan ya karaci fadansa ba Wanda ya kula shi Jidda kuwa tashi tayi abinta tace na tafi skull sai anjima Hudah kuwa juya masa baya tayi a cikin ranshi yana jin gsky bai kyauta ba amma dole ya tsare girmansa kada yarinya ta raina shi tsaki yayi ya fita tana jinsa bata dai tanka ba yana fita bacci mai nauyi yayi gaba ita.
After four month
Hudah ta koma mkrnt abinta Dalhat shima ya koma wurin aikinsa sai in yazo wkend haka dai zaman yake bai canxa ba amma dai ya rage wasu abubuwa tafi sakewa idan baya nan idan yazo ko duk ya takura mata da bukatarsa wani lokaci har mamaki yake bata idan yana tarairayarta ita kuma sai tayi kam bata san yanayi ba
Wata rana yaxo wkend wani abokinsa yai masa waya yace zaizo shida family dinsa bai soba don yasan halin Hudah sarai zata iya jisgashi agaban kowaye tana zaune tana kallo yace abokina na kan hanya shida matarsa zasu kawo mun ziyara Hudah ta miki cike da masifa tace toni ina ruwana da wasu abokananka ba abinda zanyi musu ko ruwa wlh ranshi ya baci sosai yace ni zanje taro su wlh naga ba dai dai ba sai nayi maganinki Hudah tace maganina yafi karfin naka nufota yayi aguje ta shige daki ta turo kofa kwafa yayi ya wuce
Tana shiga daki ta fada gado tana haki tanata tunanin abinda zatayi musu don tasan Dalhat zai iya dukanta wannan ba wani abu bane a gurinsa
Wani tunani tayi murmushi tayi ta miki ta fito kitchen ta shiga jollof din indomie tayi sannan ta dafa kwai ta jera a sama batayi wani abin sha ba sbd sunada lemu a fridge gida sai kamshi yake a sha wani delicious food aka dafa suna shigowa yaji kamshi yaji dadi a ransa bai san tsiyar data shirya masa ba wuri ya nuna musu suka zazzauna yace ina zuwa dakin Hudah ya shiga ya tarar da ita zaune tana danna waya yace ga bakin namu can a falo ki fito ku gaisa ko dagowa batayi ba balle ta amsa yaji haushi amma ya danne yace bada ke nikeyi ba Hudah tace niba bakina bane bakin Kane don haka ka fitar mun a daki abinci na kitchen da kyar ya lallasheta sannan ta aje wayar ta sauki mayafi tare suka fito ba yabo ba fallasa suka gaisa daga nan ta wuce kitchen ta dauko tray din data jera abincin sannan ta bude fridge ta dauko musu ruwa da lemu ta aje musu ta koma ta zauna
Matar ta taso zata zuba abinci tana bude kular taga indomie ita bata damuba saboda tana ci ita da danta mijinta ne baya ci kallon shi tayi shima ya kalleta Dalhat yace lpy murmushi yayi yace ah bkm matar ta zuba a plate ta mikawa dansu mai suna Ahmad ta zuba nata Dalhat yana gani yace meye haka nike gani indomie sbd yasan abokin nasa baya cin indomie tun suna skull ranshi yayi matukar baci zai fara fada abokin ya hanashi(Farook) hudah tace ai ina ce bakin naka turawa ne ta ya mutsa fuska ta tashi ta shige daki abinta Dalhat abin duniya duk ya ishe shi tashi yayi ya fita waje Jiddah ya kira yace don Allah idan da abinci ta kawo masa yayi baki ne batayi mamaki ba saboda tasan halin Hudah sarai bata jin magana dawowa yayi yana ba farook hkr ace mutum yazo tundaga nesa a rasa abinda zaa bashi sai indomie ai wannan wulakanci ne farook yace kasan mata sai hkr bilkisu(matar farook) tace kada ku daura mata laifi dayawa fah may be ko bata jin dadi ne yasa tayi indomie sbd shi zai zaifi mata sauki
Baa dau lokaci ba Jiddah tashigo da sallama hannunta rike da tray gaishe su tayi ta aje tray din ta juya zata shiga dakin Hudah Dalhat yace ina zaki gulma ko to wuce ki tafi ngd kirikiri ya hanata shiga haka nan ta hakura ta juya cike da kunya a gaban mutane ya jisgata
Farook yace ya zaayi ka hanata shiga Dalhat yace kyaleta ai duk halinsu daya bilkisu ta bude kular da Jiddah ta kawo rice nd stew with salad ne ta zuba masa Dalhat yace madam ke bazaki ci bane bilkisu tayi murmushi tace Alhmdllh tashi tayi tace bari in shiga gurin gimbiyar Dalhat ya kirkiro da murmushin karfin hali yace shikenan zaaje ayi kuskus ko
Dakin Hudah ta shiga da sallama Hudah ta dago ba yabo ba fallasa tace sannu bilkisu tace yawwa dan Allah zanyi sallah Hudah ta nuna mata toilet kifin ta fito ta shimfida mata sallaya
Dalhat da farook kuwa tare sukaci abincin suka kara sannan suka wuce masallaci harda Ahmad a hanyarsu ta dawowa ne Dalhat yake bashi labarin yadda aurensu ya kasance shida Hudah dayake anyi auren basa Nigeria Dalhat ya kara da cewa yanxu Allah ya jarrabeni da sonta amma ban san yadda zanyi in fada mata ba kona fada mata ma ba dole bane zata iya cewa karya nike yaudaranta zanyi farook ya numfasa yace abokina gsky kayi kuskure tun farko ya zaayi ka biye mata kuyita shirme kaifah namijine Dalhat yace kuskure dai anriga anyi yanxu meye shawara
Farook yace shawara dayace ka rika nuna mata kulawarka sannan ka rika kawar da kanka a wasu abubuwan daga nan har akai mataki na biyu Wato lokacin daxaka furta mata kalmar so farook ya kara da cewa kaga kaman yanxu kada kayi mata magana akan abinda tayi dama tayi ne don ta bata ma rai Dalhat yace shikenan ba abokina ngd nidai fatana Allah yasa kada tayiwa madam wulakanci farook yace insha Allah bazata yiba da haka suka shigo gida