Sashe 15
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ranar suna Dalhat rago hudu ya yanka da Sa guda daya gida ya cika da mutane sai murna ake mai jego kuwa sai shiga da fita take cikin kaya na alfarma kayan suna ko da aka tara baa magana saboda tsadarsu da yawansu anyi suna lpy kowa ya watse bayan suna da wata uku akayi bikin Sumayya lokacin Jiddah,Husnah da Radiya wata biyar
Bayan shekara biyar Hudah na gani da Dalhat tare da yan ukunsu sun fito daga wata hadaddiyar mota haduwarta ita ke bayyana tsadarsa duk wanda ya gansu sai yaji sun burgeshi sun kara kyau da haske wani katon super market suka shiga duk inda suka bi kowa saiya kallesu sunyi siyayyarsu mai yawa sannan suka fito don komawa gida Hibban ne yace mummy don Allah akaimu gidan Hajiya kausar tace mudai gidan Ummi zamu Hudah tace to saiku fadawa Daddy ai Dalhat yace babu inda zakuje ku barmu mu kadai a gida ba tunda mummy taki ta bamu wasu twins din........
Muffy😘
[4/9, 9:34 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 117 last page
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazu.blogspot.com
*STORY And WRITTEN*
*BY*
*MUFEEDA MUAZU*
Bismillahir rahmanir rahim
*Dedicated dis page 2*
*Aishatu Shuibu Adamawa kawar kirki ngd sosai Allah ya bar Zumunci Ameen*
*Bazan Manta daku ba*
*Maryam Ahmad paki*
*Zainab Nijer(Maman Ramla)*
*Ummi Nijer*
*Ummah Shehu(First lady)*
*Jinjina Gareku HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS ALLAH YA KARA BASIRA DA HADIN KAI AMEEN*
Hararansa tayi cikin wasa tace nine ma zan bawa kaina Dalhat yace bari mu sauke su Hibban insha Allah yau zan baki baby murmushi kawai tayi Tambari suka nufa gidandu Hudah suka fara shiga Hajiya da Alhaji duk suna falo a kasa su Dalhat suka zauna gaishe da iyayen nasu sukayi cikin girmamawa Hibban yana zuwa ya hadu da yaron Husnah mai sunan Alhaji (Abubakar)ana kiransa da Muhseen sai tsalle-tsalle sukeyi abinda yakeso kenan Hudah tace Hajiya ina Husnan take Hajiya tace taje asibiti kinsan ta kusa haihuwa Hudah tace Allah ya raba lpy suka Amsa da Ameen
Hajiya tace Hudah Allah yasa dai ba kwayoyin hana daukan ciki kike sha ba Kunya ne ya kama Hudah ta dukar da kai tace bana shan komi Hajiya Allah ne bai Kawo ba Hajiya tace Allah ya kawo masu albarka daga nan sukayi musu sallama nan suka bar Hibban gidansu Dalhat suka shiga anan suka tarar da Jiddah da Radiya kowa da yaranta biyu duk mata nan wasa ya kachame dasu kausar dama abinda sukeso kenan bayan sun gaisa da Ummi ne Hudah ta dawo falo wurinsu Jiddah sai hira sukeyi
Jiddah tace kinga yayanki ya hanani aiki wai sai dai inyi business Hudah tace nima haka ai ya zamuyi sai hakuri haka dai cigaba da hirarsu har na dan wani lokaci Dalhat yazo ya dauketa yabar su Wahida Abbu da Ummi sai albarka suke sa musu da fatan Allah ya shirya musu zuria
Sun koma mansion house dinsu dake G.R.A cike da jin dadin yadda iyayensu suke musu addua
A falo suka zauna Hudah ta dauko musu lemu mai sanyi da kofuna guda biyu ta zuba musu kusa da ita Dalhat ya dawo yana bata a baki itama har suka shanye Dalhat ya kalleta cikin so da kauna yace rabin raina kin san wani abu kuwa girgiza kai tayi alamar aa murmushi yayi yace duk sanda na kalleki sai inji nutsuwa sai nike ganin duk duniya ba wanda ya kaini Saar samun mace tagari gaskiya yiwa iyaye biyayya yanada matukar mahimmanci a wurin Da don a duniya ba wanda yakai iyaye son Dansu don haka bazasu taba zaba masa abinda zai cutar dashi ba duk Dan da yake so yaji dadin rayuwar duniya to yabi Allah da manxonsa sannan yayiwa iyayensa biyayya matukar ba sabon Allah sukace yayi ba koba dadi yayi hakuri a gaba sai yaga ribar biyayya da hakurin da yayi kinga dai misali akan mu rugumeshi tayi tace hakane mijina fatana Allah ya barmu tare nima ganin nike a duk duniya ba macen data fini Saar miji nagari godiya da fatan alkhairi ga iyayenmu Allah ya saka musu da aljannar fiddausi Dalhat yace Ameen
Daga mata gira yayi yace Madam it's tym fah insha Allah yau kwallona zai shiga raga dariya tayi ta tashi zata gudu nan suka fara zagaye falo daga karshe yayi nasar kamata dagata yayi cak tana dariya suka shige daki ni Mufeeda dake gefe na jah musu kofa nace sai anjima.
*Tammat Bihamdulillah*
*Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki data bani ikon kammala wannan Littafi na AUREN DOLE lpy*
*Masoyana ako ina kuke a fadin duniya a ina godiya sosai Allah ya bar kauna Nima ina sonku*
*Ina fatan zaayi amfani da darussan dake cikin wanna littafi Wanda na batawa rai kuma ya gafarceni kunsan Dan Adam ajizi ne inayiwa kowa fatan alkhairi*
*MUFEEDA MUAZU*😘