Sashe 12
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiddah kuwa tunda ta tafi take mamakin abinda ta gani lallai yaya Dalhat bashida kunya ammah kuma taji dadi data ga sun fara zaman lpy gaskiya abin ya burgeta
Rufaida kuwa duk ta kasa sukuni bata ji labarin abinda take sonji ba suna zaune a falo da Ummi Jiddah da Rufaida
Jiddah tace Ummi kin san wani abu? Ummi tace aa Jiddah tace gaskiya yau su Hudah sun burgeni
Ummi tace da akayi mene? Jiddah tace wlh bakiga yaddah yaya Dalhat yake tattalinta ba bazaki taba cewa ga yadda aurensu ya kasance ba da abubuwanda suka faru gsky naji dadi
Ummi tace Alhmdllh haka ake so Allah ya basu zaman lpy tare da zuria dayyiba Jidda ta amsa da Ameen Rufaida kuwa wani bakin ciki ne ya kamata Jiddah na kula da hakan hararanta tayi tare da yi mata gwalo Rufaida taji haushi tace Ummi kinga Jiddah ko wlh ta kiyayeni
Ummi tace Jiddah INA kula dake fah kin rainata ki fita a idona in rufe Jiddah tace to Ummi ai saita fada miki abinda nayi mata
Ummi tace Rufe mun baki ni ban san meya hadaku ba sam ba kwa taba zama inuwa daya sai kunyi fada nan dai tayi musu nasiha mai ratsa jiki duk jikinsu yayi zanyi
Jiddah tace dama itace bata son zaman lpy sbd wani dalili nata Ummi tace to yanxu dai komi ya wuce kada in kara gani kuma na kula ba kwa magana da Hudah don Allah ku gyara
Rufaida tace insha Allah komi ya wuce Ummi tace to Allah yayi muku albarka duk suka amsa da Ameen Jiddah tace kuma akwai abinda nikeso in fada mata tuntuni Ummi tace wani irin magana ne haka Jiddah tace na farin ciki ne Ummi ammah tsakaninmu ne jan hannun rufaida tayi tace kinji yar uwata taso muje
Ummi tayi murmushi tace sannu mai yar uwa ina kuma zaku ana hira Jiddah tace wurin Aunty Hudah zamu Ummi tace to adawo lpy fita sukayi rike da hannun juna
Ummi taji dadin ganin sun shirya side din Hudah suka shiga a kwance tana barci suka tarar da ita Jiddah taje dai dai kunnenta tana yafi firgigit ta tashi shagwabe fuska tayi kaman zatai kuka Jiddah tace ke dallah malama bashi bane da zaki shagwaba
Hararanta tayi tace bana son gulma Jiddah tace mai ciki Hudah tace wlh ki fita idona in rufe nifa Auntynki ce Jiddah tace nima haka ai kinga duk sai mu girmama junan mu
Rufaida tana zaune tayi shiru tana kallonsu zuciyarta cike da tsoro da fargaban abinda zata fada don a zahirin gaskiya tana son ta nemi afuwar Hudah akan abinda tayi mata ammah kuma gsky tana jin tsoro
Hudah kuwa tun shigowarsu ta kalleta ta dauke kanta Jiddah tace baku gaisa da Rufaida ba Hudah tace wacece kuma haka Jiddah tace meye haka kuma bana son wulakanci
Rufaida ta matso kusa da Hudah ta tsugunna a gabanta ta kamo hannuwanta fisge hannunta tayi tace waike lpy ina ruwanki dani da har zaki wani rike mun hannu kin wani tsuguna kamar mai karban gaisuwa
Rufaida tace don Allah kiyi hakuri da duk abinda ya faru ki yafe mun laifukan da nayi miki Hudah ta bata rai tace ni bakiyi mun komi ba idan ma kinyi keda Allah
Jin haka yasa Jiddah tace haba Hudah kiyi hkr ki yafe mata Allah ma daya haliccemu munayi masa laifi ya yafe mana balle mu yan Adam.....
Muffy👌🏼
[3/11, 9:38 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 109
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazu.blogspot.com
STORY And WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Shiru yayi na dan lokaci kafin yace shikenan kije ammah kada kiyi magriba da sauri tace to tare da bude kofa zata fita riko hannunta yayi ta dawo ta zauna yace ba muyi sallama ba zaki tafi kanta a kasa tace wani sallama kuma bayan Wanda mukayi kissing din hannunta yayi sannan yace sauran ice-cream dinki fah sai da ta fita a motar ta leko ta windo tace ka aje mun a freezer don Allah kada ka sha mun kai kawai ya gyada mata gate din gidansu ta bude ta Shiga sai da yaga shigewarta sannan yayi horn aka bude masa gate ya shige
Da sallamarta ta shiga Shahid kawai ta tarar a falon wuri ta samu ta zauna gaishesa tayi mamaki ne ya kamashi sosai sbd tunda aka fara maganar aurenta da Dalhat ya daina samun ko kallon arxiqi balle ya san zaa gaishi sa amsawa yayi cikin kulawa tambayarsa tayi hajiya Shahid yace tana falon Alhaji
Shahid ya tambayeta fatan dai lpy don naga jiya a gidannan kika yini yau kuma kin dawo Hudah tayi murmushi tace lpy klu yaya,Shahid yace to Allah yasa tashi tayi ta barshi a wurin cike da mamakin canxawarta lokaci guda falon Alhaji ta shiga da sallamarta cikin nutsuwa ta shiga kusa da hajiya taje ta zauna gaishesu tayi cikin girmamawa Alhaji yace ince dai ko lpy murmushi tayi sannan tace lpy klu dama nazo ne in gaisheku kuma in nemi gafararku akan duk abubuwan da suka faru don Allah kuyi hkr ku yafe mun insha Allah bazaku kara jin wani matsala daga gareni ba zamu zauna lpy kuma ngd da zabin da kukayi mun hakika da naso in tafka babban kuskure na bijirewa umurnin ku sai Allah ya soni ya hadani da yan uwa masu sona kuma masu son suga nabi hanya mai dacewa yanzu nasan duk wanda yabi zabin iyayensa bazai taba yin nadama ba ko Kadan
Hannun hajiya ta riko duka biyun tana kuka tace don Allah ku yafe mun goge mata hawaye tayi tana lallashinta tace ki daina kuka mu dama can bamu rike ki da komi ba kullum addua mukeyi miki da fatan shiriya to Alhmdllh yanzu tunda kin gane gaskiya Allah yayi miki albarka ya baku zaman lpy Alhaji ma godiya yayiwa Allah sannan ya sanya mata albarka tare da nasiha mai shiga jiki
Tun daga wannan rana take ganin gata wurin iyayenta da yan uwanta bata da damuwa ko kadan mijinta kaman ya hadiyeta don kauna tayi kiba tayi haske abinta gashi cikinta ya fara fitowa wata shida kenan
Ya rage saura kwana biyu bikinsu Jiddah,Hudah itace kirjin biki sai kaiwa da komowa ake bata gidansu bata gidanta duk ta zama busy ga ciki Dalhat tunda ya dawo bata side dinsu gashi cikin gida cike yake da mutane kunyar shiga yake wayarta ya kira yaji tana ringing a kan kujera tsaki yayi ya jefar da wayar ya fito waje cikin kawayensu ya hangota sai hirar su suke abinsu ko a jikinta bata da damuwa Sumayya ce ta shigo zata wuce ya kirata yace don Allah ta kira masa Hudah
Sumayya na zuwa wurin tace Maman twins ana kira Hudah tace wane ke kirana nuni tayi mata Dalhat ta hango a tsaye ya harde hannuwansa yana kallosu tashi tayi zata tafi Jiddah yace saura kuma ki dade Hudah tace ai dole in dade kema kinsan dole in kula da mijina
Sumayya tace eh lallai masu miji inace yaushe aka gama guje-gujen baa so muna dawowa fake muna baki hkr kin tuna ranar da aka kawoki idan kin manta bari in tuna miki hararanta tayi tace na daiji duk abinda zaki fada sai dai ki fada tana gama fadar haka tayi gaba abinta....... ,......
Muffy👌🏼
[3/11, 9:38 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 110
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazu.blogspot.com
STORY And WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
*Ina ba masoyana hakuri na rashin jina kwana 2 ina fatan zaku gafarceni*
*Dedicated dis page 2 my friend Sumayya Umar Dalhat Kebbi*
Dariya sukayi mata tana tafiya a hankali harta isa gurinsa tana zuwa ya bata fuska yace kinsan yau zan dawo ammah shine zaki tafi kiyi zamanki kin San zan nemeki murmushi tayi tare da riko hannunsa tace yi hakuri zo muje binta yake kamar rakumi da akala har suka isa falonsu ta zaunar dashi kitchen ta shwayam a dauko ruwa da kofi tsiyaya masa tayi tare da mika masa kin amsa yayi wai sai dai ta bashi a baki ba yadda zatayi hakanan ta bashi a bakin yana gama sha ta hada masa ruwan wanka kafin ya fito wanka ta jera masa kayan da zai sa sannan tabar dakin
Wannan karon gidansu ta shiga kowa yaji msmakin ganinta yadda tayi kyau gashi cikin yayi mata kyau
Aunty Asiya ce ta kirata tace Hudah ina kiyayyar take yanzu nuna mata cikin dake jikinta tayi kunya ne ya kama Hudah tayi sauri ta fita a dakin
Dalhat koda ya fito daga wanka bai ganta ba sai kayan da ta aje masa a gefen gado shiryawa yayi ya fita daga gidan bai dawo ba sai bayan sallar isha bai ganta a falo ba ya shiga bedroom nan ma bata toilet ya bude yaga wayam falo ya dawo yaga an jera abinci a dining ranshi ya baci ammah ya zaiyi dole ya hakura tunda biki ake kuma bikin Jidda dole yayi hakuri don tsakanin Hudah da Jiddah sai Allah
Ya gama cin abinci ya koma falo ya zauna yana kallo shiru-shiru har karfe tara bata dawo ba wayarsa ya ciro zai kirata sai ganin wayar yayi a center table tsaki yayi wannan wani irin wulakanci ne kwana 2 naya gari tasan yana bukatarta kusa da shi shine ta tafi tayi zamanta shi yanxu ina zai ganta ta ina zai fara nemanta wayar Jiddah ya kira har sau uku baa daga ba tashi yayi ya shiga cikin gidan ko zaiga wani ya aikeshi ya nemo masa ita bai ga wani yaro ba Ummi ne a falon kasa da yan uwanta gaishe su yayi ya zauna yayi shiru
Ummi ta fahimci akwai magana a bakinshi tambayarsa tayi meya farune Dalhat dukar da kai yayi yana sosa keya sannan yace Ummi Jiddah nike nema Ummi ta fahimci matarsa yake tambaya a fakaice murmushi tayi tace inajin suna gidan babanku tunda ta fadi haka ya san gidansu Hudah take nufi sallama yayi musu ya tafi duk kunya ta kamashi