Sashe 4
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hudah tace lallai aiko zaki dade don sai kinyi mun girki zaki tafi don bana jin dadi husna tace toh ki kirata ki fada mata kada tayi fada Hudah tace bazata yi ba husna tace to meza a dafa Hudah tace coconut rice sai Kuma sakwara da miyar agushi amma idan kin gama sakwarar kisa a babbar food flask ki barshi a kitchen din
Sai kuma kunun aya don Allah kiyi mai dadi komi na nan a kitchen husna tace to naga yaya Dalhat a falo Hudah tace to ina ruwana kije kiyi abinda nasaki
Husna tace to mayafin ta cire ta wuce kitchen bata ganshi ba Hudah kuwa komawa tayi ta kwanta nan da nan bacci ya dauketa husna ko tana kitchen sai aikinta takeyi
Dalhat tunda husna tazo ya dauki key din motarsa ya fice karfe 1:30pm husna ta gama komi gidan sai kamshi yakeyi ta jera komi a dinning ta gyara kitchen din tsaf sannan tazo tayi alola ta tashi hudah
Hudah tace wow har kin gama kenan husna tace eh na gama har nayi alola Hudah tace ngd nima bari inyo alolar toilet ta shiga tayo alolar itama taxo tayi sallah Hudah kinci abinci ne husna tace aa hudah tace ina yaya Dalhat din Husna tace baya nan
Hudah tace yawwa zubo mana abincin kika kawo mana nan da kunun ayar
Anan sukaci abincin su Hudah dai taki cire hijjabi saboda kada husna ta taga shedan bulala tayita mata tambayoyi
Karfe 2:15pm Dalhat ya shigo gidan kamshine ya Daki hancin sa saida ya lumshe ido saboda dadin kamshin......
🌱🌱🌱🌱
*Muffy*
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:23 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS FORUM*💦💦💦
*T. W. F*
BOOK 2
Page 46 - 50
mufeedamuazu.blogspot.com
*STORY AND WRITTEN BY*
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Shima wuri ya samu kusa da ita ya zauna matsawa tayi ya matso da taga ya kure wurin ta mike zata canxa kujera fixgota yayi ta fado jikinsa ya matseta mutsu mutsu take tana kokarin kwacewa ta kasa kwalla ne ya zubo mata tace malam ka sakeni mugu kawai
Murmushi yayi yace lallai yarinya kin raina ni ammah zanyi maganin rashin kunyarki yace abinci nafa Hudah ta turo baki tace gashi can a dinning yace baa anan zanci ba kowo mun
Tashi tayi ta dauko masa sai kallonta yakeyi duk da ta sanya hijabi duk sai ta tsargu sakwara ne miyar agusi ta kawo ta aje masa zata tafi yace ina zaki dawo ki zauna ya nuna mata kusa dashi ba yadda ta iya hakanan ta zauna tana kumbura baki
Yace wannan hijab dinfa na menene common cire shi banza dashi tayi kamar bata jiba kyaleta yayi ya bude abinci aroma din abincin yasa shi ya lumshe ido yaci abincin sa ya koshi tana nan zaune ya hanata tashi saida ya gama Sannan yace ta kwashe
Ta kwashe ta gyara wurin tsaf ta dawo ta zauna shiru ne ya biyo baya na yan mintuna
Dalhat ne ya katse shirun da cewa yau kwana nawa da fara period dinki shiru tayi kamar bataji ba a tsawace yace bada ke nikeyi ba tace yau kwana 3 baice komi ba ya girgiza kai yace cire hijabin jikinki nace yanxu ko ranki ya baci turo baki tayi tace dan Allah ka kyaleni kananan kaya ne a jikina hararanta yayi yace me zan gani a jikinki zaki cire ko saina bata miki rai
Tsaki tayi a hankali sannan ta cire Ashe yaji tsakin tasowa yayi yazo kusa da ita yace ni kikewa tsaki
Tace ni bada kai nikeyi Dalhat yace dawa kike mara kunya janyota yayi jikinsa ya matseta bakinsa ya hada nata ya fara kissing dinta tun tana kokarin kwacewa ta daina jikinta yayi sanyi sai da yayi mai isar sa Sannan ya kyaleta
Yace kada kiga haka ba wai na fara sonki bane kawai dai ina baki hakkinki ne kada ki kaini kara don na kula ke jarababbiya ne
Tana jinsa batace komi ba suna zaune a haka yana rungume da ita dataga xaman bana kare bana kuma bacci takeji
Ta dago Ashe ita yake kallo hada ido sukayi tayi sauri ta dauke kai tace don Allah ka kyaleni inje in kwanta
Dalhat yace towa ya hanaki tace to ka sakeni inje daki in kwanta yace Ashe baki shirya yin bacci ba tundaga nan bata kara cewa komi ba nan dai tayi bacci a jikin shi sai da yaga baccin yayi nisa sannan ya kaita daki ya kwantar da ita sannan ya kula da shedar dukan da yayi ya tausaya mata Ashe haka jikinta yake baya son duka
Shi yayi dukan amma sai baiji dadi ba ya dade a tsaye kafin Shima yaje dakinsa ya kwanta tunani yake Kala kala daga karshe yaga tunanin ba zai fisshe shi ba ya watsar da komi yayi kwanciyarsa
Asuba karfe biyar na 5am Dalhat ya tashi ya tafi masallaci ba tasheta ba saboda a yadda ta fada masa bata sallah ita kuwa Hudah sai bacci take bata tashi ba sai wurin 5:45am
Da sauri ta sauko daga gado ta shiga toilet tayo alola tazo ta shimfida sallayarta ta fara sallah abinda bata sani ba shine tana tayar da sallar Dalhat ya shigo yana tsaye a bakin kofa ya harde hannayensa yana tsaye harta idar
Tayi adduarta juyowan da zatayi suka hada ido gabanta ne yace ras duk ta tsorata jikinta ya fara rawa
Takowa ya farayi tana jada baya yace cool down tambayarki kawai zanyi hawaye na bin fuskarta tana girgiza kai tace to ina ruwanka dani da zaka shigo mun daki babu ko sallama
Tsawa ya daka mata yace nace kizo ko Hudah tace wlh bazan zoba ni dai kawai ka fitar mun a daki kofar yayi da key ya koma ya zauna yace zo nan ki zauna ya nuna kusa dashi a hankali take takowa ta zauna hawaye duk ya wanke mata fuska.......
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:23 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS FORUM*💦💦💦
*T. W. F*
BOOK 2
Page 51 - 55
mufeedamuazu.blogspot.com
*STORY AND WRITTEN BY*
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Daure fuska yayi yace zakiyi mun shiru ko kuwa me akai miki shanye kukan tayi saboda yadda taga ya murtuke fuska yace ni zaki rainawa wayo kiyi mun karya ko girgiza kai tayi tace aa don Allah kayi hkr bazan sake ba
Hijabin ya cire mata ya aje gefe guda jikinta sai rawa yake duk ta tsorata yace yau zan banbance miki tsakanin yaro da babba zumbur ta mike tsaye ta fara ja da baya yana binta harta kai karshen gado yazo daf da ita numfashin su na haduwa fizgota ta fado jikin sa hada bakinsa yayi da nata ya fara kissing dinta sai mutsu mutsu takeyi tana kokarin kwacewa amma ta kasa
Saida yayi son ransa sannan ya kyaleta yace muje muyi alola ba musu ta miki don ta riga ta tsorata dashi a tare suka yo alola yaja su sallah bayan sun idar ne ya Kama kanta yayi addua kamar yaya addinin musulunci yace
Ita ta fara tashi kan sofa taje ta zauna duk ta takure guri guda sai kwallah take sharewa ya dade yana addua sannan ya tashi har gurinta yazo ya tsugunna dai dai saitin fuskarta yace wannan hawayen na menene bayan ba ai komi ba
Hudah tace don Allah yaya Dalhat kayi hkr wlh bana so Dalhat yace ni inason hakkina daukanta yayi cak bai direta ko ina ba sai a tsakiyan gado sata yayi ta cire hijabin ta aje a gefe rungumota yayi ta kwanta a kirjinsa gashin kanta data tufke ya warware
Hannunsa yasa Yana ya mutsawa Yana jin kamshinta ita kuwa jikinta ba abinda yake sai rawa doguwar riga ne a jikinta jan rigar ya farayi ta rike tana kuka tace dan Allah yaya kayi hkr wlh bana so ko kulata baiyi ba ya cigaba da abinda yake
Cire rigar yayi gaba daya kuka take kamar ranta zai fita babu mai taimako cire jallabiyar yayi ya rage daga shi sai boxers rumfa yayi mata da faffadan kirjinsa ni Mufeeda da naga haka sai nayi sauri na fita na rufo kofar na koma falo
Can najiyo kukan Hudah kamar ana yankata anan dai na kwanta ban koma ba sai 9:45am dan gane ma idona abinda ya faru koda na shiga Hudah na gani kwance ita ba bacci take ba idonta a lumshe sai hawaye da yake zuba kamar an bude famfo
Dalhat kuwa tunda ya samu nutsuwa kota kanta bai bi ba dakinsa ya wuce yaje yayi wankansa cike da farin ciki Hudah na kwance har 10:am ta kasa tashi data yunkura zata tashi sai ta kasa tashi duk jikinta yayi tsami sai kuka take ta rasa mai taimakonta
Da taga dai ba wani sarki sai Allah yasa tayi kokari ta mike a hankali tana bin bango harta shiga toilet ruwan zafi tasa ta gasa jikinta sannan tayi wanka tazo tasa kaya doguwar riga ta gyara gadon ta koma ta kwanta ga yunwa datake ji kuka take mara sauti
A haka Jidda tazo ta sameta jidda tace lpy Hudah meyafaru na ganki a haka Hudah ta runtse ido batace komi ba jidda tace Hudah magana nake amma kinyi banza dani don Allah ki fada mun abinda ke damunki ko sai na fadawa Ummi Hudah tace bkm yunwa nikeji dan Allah ki kawo mun abinci jidda tace tunda bazaka fadamun ba bari inje in fadawa Ummi Jiddah ta mike zata fita Hudah ta janyota tace dan Allah kiyi kada ki fada mata
Jiddah tace to fada mun menene mayafaru Hudah ta runtse idanunta hawaye masu zafi suka zubo tace yaya Dalhat ne sai kuma tayi shiru jidda tace kiyi magana mana.......
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:27 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS FORUM*💦💦💦
*T. W. F*
BOOK 2
Page 56 - 60
mufeedamuazu.blogspot.com
*STORY AND WRITTEN BY*
*Mufeeda Muazu*
*Dedicated this page 2 all muslim ummah Happy sallah in advance*