Sashe 11
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dalhat yace kuje abinku kunji saida safe sallama sukayi mata suka tafi kusa da ita yazo ya zauna bata kula shi ba ta cigaba da cin abincinta
Hannunsa yasa a cikin plate din ta bige hannun tace malam meye haka wannan abincin ba naka bane ga tuwo nan a kula
Murmushi yayi yace dama nasan ba nawa bane irin wannan yaji haka ai da gani kasan na masu ciki ne bata rai tayi ta dauki plate dinta ta bar masa dakin ta koma falo .
Shima fitowa falon yayi ya zauna a kujeran da yake fuskantarta yace Hudah sarkin fushi daga magana sai ki taso ki barni to Allah ya baki hkr don Allah kiyi hkr akan abinda ya faru.
Ko kallonsa batayi ba balle yasa ran zata tanka shi tashi yayi ya matso kusa da ita ya saka gwiyoyinsa a kasa yana cigaba da bata hkr sai da yayi kaman zaiyi kuka sannan tace shikenan na hkr komi ya wuce
Cikin farin ciki ya tashi ya rungumeta yace ngd sosai Allah ya barmu tare
Sakinta yayi ya kalli fuskarta yace don Allah kice kina sona wlh ina matukar qaunarki murmushi tayi ta mike tsaye ta nufi hanyar dakinta saida ta kai kofa sannan ta juyo ta kalleshi shima ita yake kallo tace *I LUV U TOO Yaya DALHAT* tana fadar haka tayi sauri ta shige daki sbd kunya
Dalhat kuwa yana zaune ya kasa motsawa sbd farin cikin daya mamaye shi shi abin har mamaki yake bashi Ashe Hudah zata so shi yana cikin wannan tunanin ne Husnah tayi sallama ta shigo hannunta dauke da kula
Dalhat ya taso ya amshi kulan tace hajiya tace a kawo ma Hudah bude kulan yayi yace amarya ma aka Kawo mana kunya ya kamata tayi sauri ta juya dambu ne sai kamshi yake
Dakin Hudah ya shiga da kulan a hannunsa tana ganinsa ta koma gado taja bargonta ta rufe fuskarta wai tana jin kunya....... ...
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:34 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 105
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazuu.blogspot.-com
STORY And WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Kusa da ita ya karisa ya yaye mayafin data rufe fuska,hannunta tasa ta dada rufe fuska rike hannun yayi rufe ido tayi ta kasa kallonsa murmushi yayi yace ikon Allah yau kuma ni akejin kunya fuskarta dauke da murmushi tace nidai ka kyaleni tayi maganar ne cikin shagwaba shi kuma sai abin ya burgeshi kwaikwayonta yayi yace ni gsky bazan tafi ba sai an bude mun wannan kyakkyawan idon naki mai kama da zinare
Dariya ma ya bata hakanne yasa ta bude idonta kallon juna suke cikin so da kauna ita ta fara kawar da idonta
Sannan tace yaya meka Kawo mun ne a kula Dalhat yace aike yar gatace dambune Hajiya ta aiko miki dashi
Bata rai tayi tace saida na koshi sannan zaa Kawo mun yamutsa fuska tayi ta janyo kulan ta bude kamshine ya cika mata hancj nan da nan taji amai yazo mata da sauri ta shige toilet sai kwarara amai take duk ta galabaita da kyar ta fito tana tangadi kamar zata fadi Dalhat yayi sauri ya tare ya rungumeta yayi a jikinsa dada shigewa tayi kamshin turarensa yayi mata dadi sosai Dalhat sai sannu yake jero mata tun tana iya amsawa har ta gaji tambayarta yayi ko tasha maganinta na dare girgiza masa kai tayi alamar aa
Kwantar da ita yayi ya tashi ya dauko maganin tare da ruwa kusa da ita ya dawo ya zauna ya tallabota ya bude magungunan ya bata da kyar Tasha tana yamutsa fuska yana gama bata ya kwantar da ita ya rufeta da bargo sannan ya fita yaje ya rufe kofa daga nan dakinsa ya koma yayi wanka sannan yayi shirin kwanciya dakin Hudah ya koma
Koda ya shiga ya tarar tayi bacci gefenta ya kwanta ya janyota jikinsa dada shigewa tayi sai baccinta take cikin kwanciyar hankali Dalhat kuwa fadawa yayi cikin kogin tunani yadda sukayi zaman doya da manja ammah wai yanzu sune a haka cikin soyayyar juna tana sonsa shima yana sonta ajiyar zuciya yayi lallai dole yayiwa Allah godiya kuma yayiwa iyayensu godiya da suka zaba masa mata tagari mai hakuri
Da yaso ya cuci kansa saboda wani shirme dada rungumeta yayi tare da manna mata kiss a goshi yace I really luv u Hudah
Ranar dai yayi baccinsa mai dadi
Da asubah ya rigata tashi don har lokacin tana jikinsa sai baccinta take a hankali ya zameta daga jikinsa yaje toilet ya dauro alola sannan ya tasheta da kyar ta iya tashi tana goge ido alamun baccin bai isheta ba saida ta shiga toilet sannan ya tafi masallaci da kyar ta iya alola duk jikinta ya mutu bata jin karfi
A zaune tayi sallah tana addua ya shigo kusa da ita yaje ya zauna harta gama addu'ointa a tare suka shafa kallonsa tayi a kunyace tace INA kwana yaya amsawa yayi cikin jin dadi sannan ya tambayeta mezata ci shiru tayi nadan lokaci sannan yace dan-Wake
Dalhat yace ba jiya kika ci ba kamar zatayi kuka tace ni shi kawai nike so inci bana shaawar komi in bashiba
Dalhat yace yi hkr ranki ya dade bani minti kadan tashi yayi ya tafi kitchen
Allah yasa ya iya girki dan-waken yayi
[3/11, 9:34 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 106
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazuu.blogspot.-com
STORY And WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Yayi mata dan-waken sannan ya dafa ruwan zafi ya zuba a flask har daki ya Kawo mata ya zuba mata a plate sannan ya zuba nasa ya hada tea
Tana kaiwa bakinta tayi sauri ta fito dashi kallonta yayi cikin kulawa yace lafiya?
Kaman xatayi kuka tace ni ba irin wannan Nike so ba irin na Ummi nikeso Dalhat yace wani iri ne na Ummi ai duk da fulawa ne itama dashi tayi
Kuka ta fara yi masa tana cewa Allah ba iri daya bane rigima take tayi masa duk ya rasa yadda zaiyi da ita tashi tayi zata fita tambayarta yayi ina zata turo baki tayi tace wurin Ummi zani
Dalhat yace haba Hudah kiyi hkr kici wannan din mana duk iri daya ne kallonsa tayi tace gaskiya bazan ci ba
Idan bazakaje ka samo mun ba ni zanje da kaina shiru yayi na dan lokaci shi gaskiya yanajin kunya yaje wurin Ummi yace tayiwa Hudah dan-wake ganin ya tsaya shi bai barta taje ba shi kuma bai tafi ba
Kuka ta saka masa hakuri ya bata yace bari yaje ya samo mata fita yayi gidan gaba daya restaurant yaje ya siyo mata dan waken yana dawowa kitchen ya shiga ya zuba dan-waken a kula sannan ya kai mata tana kaiwa baki ta tofar tace wlh wannan ba Ummi tayi ba tashi tayi ta koma gado ta kwanta tana kuka kusa da ita yaje ya zauna yana lallashinta ammah ina fir taki yin shiru
Ganin ba sarki sai Allah yasa yasa ya tashi ya shiga side dinsu Ummi a kitchen ya sameta tana hada breakfast dukawa yayi ya gaisheta yana sosa keya Ummi ta fahimci akwai magana a bakinsa tambayarsa tayi lpy
Cikin jin kunya yace dama Hudah ce sai kuma yayi shiru Ummi tace mai ya samu Hudah
Dukar da kai yayi yace wai dan-wake takeso irin na jiya murmushi tayi tace dama shine ka kasa fada yanzu zanyi mata insha Allah Jiddah zata Kawo mata
Dalhat ya yiwa Ummi godiya sannan ya tambaya ko Abbu ya tashi Ummi tace bai tashi ba side dinsu ya koma a falo ya tarar da ita gidan tsaf sai kamshi yakeyi ta gyara ko ina tayi wanka tana kwance a doguwar kujera zuwa yayi ya dago kanta ya zauna ya kwantar da ita a cinyarsa sai kamshi take zubawa
Dalhat yace yan mata ansha kyau sai kamshi kike zubawa murmushi kawai tayi tace uhmm waye yan matan bayan saura kwana kadan ta zama mummy
Dalhat yace ni kullum yan mata kike a wurina Hudah tace gara da kace a wurinka don nasan yanxu da yawan mutane a tsohuwa suke kallona rufe bakinta yayi yace kul kada ki kara fadan irin wannan maganar a gabana idan ba kina so muyi fada bane
Hannunsa ya kai cikinta yana shafawa yace bari inji lafiyar baby nah cire hannunsa tayi tace ni don Allah kabari wannan ai rashin kunya ne
Dalhat yace wani irin rashin kunya kuma bayan matatace ke kuma cikina kike dauke dashi..........
.
Masoyana ina mai baku hkr na rashin jina da kukayi kwana2 ngd sosai da kulawarku
Muffy ce yar mutan Zazzau👌🏼
[3/11, 9:38 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 107
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazuu.blogspot.-com
STORY And WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Rufe idonta tayi don ita kunya takeji Dalhat yace ni kike jin kunya lallai ashe zaki wahala gara ma tun farko ki cire wannan kunyar don yanzu ne zamu fara cin amarcin mu nasan su hajiya sun fada miki zaman aure babu kunya a ciki
Hudah tace ni ba wannan ba ina dan wakena? Dalhat yace Jiddah zata kawo suna cikin maganar saiga Jiddah ta shigo hannunta rike da basket ganinsu haka yasa tayi sauri ta aje basket din zata juya Dalhat yace kinzo kin aje abu bako magana dukar da kanta tayi tace Ummi tace in dawo yanzu ne shiyasa Hudah kuwa duk kunya ya kamata sai kokarin tashi takeyi ammah ya hana Jiddah dai tana tsaye tana ganin ikon Allah ya tsayar da ita yana rashin kunya a gabanta tafiyarta tayi basu ma san lokacin da tafi ba suna can suna rikicin su kuka ta fara yi masa shiyasa ya kyaleta basket din ya janyo tare da dauko plate ya mika mata kusa da ita ya koma ya zauna amsa yayi zai bata abaki da farko kin amsa tayi sai daga baya dai taga bazai bari taci da kanta ba sannan ta Amsa haka yai ta bata a baki har saida ta koshi
Maganinta ya dauko ya bata sannan shima yaje yayi breakfast dinsa yayi wanka koda ya fito ya tarar ta fara bacci gyara mata kwanciya