Sashe 13
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidansu Hudah ya shiga a farfajiyar gidan ya hadu da Jadeed tambayarsa Yayi ina Hudah take Jadeed ya tabbatar masa suna ciki Dalhat yace ya kira masa ita a corido ya gansu ita da Sumayya Jadeed ya fada mata sakon mijinta bata rai tayi tace ni wallahi duk ya takura mun daga dawowarsa bayan na hada masa abinci me kuma yake da bukata oho masa Sumayya tace ke yake da bukata aje a kula da oga
Tsaki tayi kaman zatayi kuka don ta San jarabar tsiyarsa ne ya tashi ciki suka shiga ita da Sumayya tayiwa su Hajiya sallama su Jidda sai dariya sukeyi mata duk ta kule harda kwallarta a compound din gidan ta tarar dashi da Shahid gaishe da Shahid tayi ta Wuce su tana wucewa Dalhat yayiwa Shahid sallama yabi bayanta hannunta ya rike yace shine zaki tafi kiyi zamanki ki barni ni daya
Shiru tayi batace komi ba har suka shiga gida rufe kofa yayi hijab kawai ta cire tayi kwanciyarta a kujera kusa da kafanta yaje ya zauna yana mata tausa duk ta gane nufinsa banza tayi dashi da yaga shirun yayi yawa ne yace hala dai kin gajine dagowa tayi Kadan tace kaman ka sani wallahi ji nake kaman anyi min duka........tashi yayi yace taso muje in gasa miki jikin yadda zakiyi baccinki mai dadi ba musu ta tashi ta bishi daren ranar dai sun raya shi bisa sunna da safe da kyar ta iya tashi sbd tsabar gajia
Muffy.....
😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 111
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazu.blogspot.com
STORY And WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
*Wannan shafin sadaukarwa ce ga dukkanin masoyana ngd sosai da soyayyarku gareni nima ina sonku*
Sai da tayi musu breakfast sannan tace masa zata tafi cikin gida yau zaayi lalle Dalhat yace mai lallen taxo nan tayi miki babu inda zaki tafi ki barni rokonsa ta farayi ammah Sam ya shafawa idonsa toka yace bai yadda ta fita ba suna cikin rigimar ne Sumayya da Jiddah suka shigo yana ganin sun shigo ya tashi ya fita daga gidan kwallane ya zubo mata sauri tayi ta goge Sumayya tace lpy meyafaru kuna soyayyar ku abin shaawa kowa mamaki yake Hudah tace wai cewa yayi ko nan da kofa bai bani izinin in taka ba Jiddah tace kodai kinyi masa wani jiya Hudah tace wallahi banyi masa komi ba sbd kawai na kai dare sai kace wani wuri naje wai sai dai mai lallen tazo tayi min anan Jiddah tace shikenan kiyi hakuri ki daina kuka idan ta gama mana zatazo tayi miki
Ki cigaba da hakuri kin san halin Yaya sai a hankali wani lokacin idan yayi abun kamar bashi ba share hawayen fuskarta tayi tare da jan dogon numfashi sannan tace ai dole yayi mun wulakanci dama ba sona yake ba cikin dake jikina kawai yake so
Nine dai da banida zuciya kullum nike manne masa inaso inga farincikinsa Uhmmm Sumayya tace ba haka bane Kawai kiyi hakuri tunda dai zaa zo ayi miki meye abin damuwa tashi sukayi sukace dama mun jiki shiru ne shiyasa mukazo mu gani ko lpy sai anjima ki shirya zatazo tayi miki tana ji tana gani suka tafi daki ta koma ta kwanta nan da nan bacci mai nauyi ya dauketa bata tashi ba sai wurin karfe daya da rabi 1:pm sallah ta farayi sannan ta shiga kitchen shayi ta dafa ta soya plantain ta zuba nata a plate ta zuba masa nasa a kula sannan ta jera a dining table bai shigo ba sai wurin 2:30pm a falo ya sameta tana kallo tunda ta amsa sallamarsa bata kara cewa komi ba shima baice mata komi ba ammah yaji dadi a zuciyarsa tabi umurninsa dining ya nufa ya duba kula plantain ya gani ga kuma flask din ruwan xafi dariya yayi yasan tayi ne don ta bata masa rai
Zama yayi ya hada tea din ya zuba plantain din a plate sai da ya kusan gamawa sannan tazo ta zauna a kujeran dake kallon nashi a hankali tace anima za'ayi kamu zakaje ne kallonta yayi sama da kasa yace kinga nayi miki kama da mai zuwa kamu girgiza kai tayi tace to nidai zani
Dalhat yace umurni kike bani kome to babu inda zakije da wannan cikin aje a wahalarmun da yaro kallon mamaki takeyi mass sannan tace don Allah kayi hakuri ta barni inje kasan fa nice babbar kawa dariya yayi sannan yace babbar kawa yanxu kam sai dai ta samu wata ke kin riga kinyi nauyi jan kujeran tayi da karfi ta tashi abinta ta barshi anan.
Wurin karfe 3:10pm mai lalle taxo tayi mata mai kyau kamar itace amaryar lokacin Dalhat baya gidan har aka gama lallen bai dawo ba don haka ana gamawa ta tashi ta shiga wanka tana fitowa tasaka ankonta mayafinta da Jakarta ta fito ta rufe side din da key cikin gida ta shiga inda akewa amare kwalliya itama akai mata Sannan akayi mata dauri tayi kyau sosai kamar itace amaryar karfe 4:30pm suka tafi wurin kamu
[4/9, 9:33 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 113
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazu.blogspot.com
STORY And WRITTEN
BY
*MUFEEDA MUAZU*
Bismillahir rahmanir rahim
Dis page is Dedicated 2 HAYAT BABA ZUBAIRU.Happy birthday wishing u long lyf nd prosperity🎂🎂🎂🎂🎂
Ana kiran sallar magriba su Jiddah suna shigowa sannan su Ummi suka fita sunyi mamakin ganin Hudah a dakin tare dasu Ummi Sumayya ce ta tambayeta lafiya muka ganki anan Hudah tace lpy klu wallahi basu labarin abinda ya faru ta kara da cewa yanzu shida ganina a side dinmu sai bayan an gama biki Jidda tace kiyi hkr kada kiyi masa haka tunda dai ya hakura to meya rage kuma
Hudah tace abinda ya rage shine ban son takura ina komawa duk zaibi ya takura min Jiddah tace nidai banga abin takura ba Hudah tace Alhmdllh ai kema kina kan hanya gobe ana daureki ai zaki gane Sumayya tace kudai kuka sani ni kunga tafiyata tashi tayi ta bar dakin Hudah da Jiddah suma suka suka yo alola bayan saisha Ummi ta shigo a kwance ta tarar da Hudah tambayarta tayi jikin Hudah ta marairaice tace jiki da sauki
Ummi tace Jiddah taso ki rakata side dinta tunda dai taji sauki Hudah bataso haka ba ammah ba yadda ta iya dole ta tafi
Asabar :yaune dubban mutane suka shaida auren HAUWA' U ALIYU(JIDDAH) Da Angonta OTHMAN ABUBAKAR SADIQ(SHAHID) Da RADIYA AHMAD TIJJANI tare da Angonta HAIDAR ALIYU Da kuma Amarya ASMA'U ABUBAKAR SADIQ (HUSNAH) Tare da Angonta ALIYU HAIDAR AHMAD
An daura aure cikin farin ciki da kwanciyar hankali kowa ka gani zaka San cewa yana cikin farinciki musamman amare da Angwayen nima Mufeeda cewa nayi Allah ya bada zaman lafiya Ameen
Yamma yayi anata shirin kai amare gidansu saida aka kaisu wurin iyaye akai musu fada Jiddah aka fara kaiwa gidanta dake G.R.A sannan Husnah kuma gidanta na Bello Khaliel sai Radiya da aka kawota gida kafin a wuce da ita giant a dake Dutsen Tanshi
Hudah na daki sai kuka take Dalhat ya hanata zuwa gidan Jiddah lallashinta yake ammah sam taki hakura daya gaji da lallashin yayi kwanciyarsa ya kyaleta tashi tayi ta koma falo tayi kwanciyarta a kujera can dare ya laluba bai jita ba haske ya kunna yaga bata nan tashi yayi ya fito a falo ya ganta a kujera tana baccinta da har zai tasheta kome ya tuna oho sai ya fasa daki ya koma da asuba da zai tafi masallaci ya tasheta sannan ya wuce yana fita ta tashi tayo alola tayi sallah bai dawo gidaba sai da gari yayi haske a lokacin duk ta gama aikin da zatayi tayi wanka ta jera breakfast a dining daki ta shige tana jiransa ya dawo da sallama ya shigo a ciki ta amsa sallamar sannan ta gaishe shi ba yabo ba fallasa
Kusa da ita yazo ya zauna ya janyota jikinsa tare da amsa gaisuwarta yace madam gaskiya kinyi kyau sosai kokarin kwacewa take ammah yaki sakinta murmushi yayi yace Gimbiya baa huce ba kenan ayi hakuri ranki shi dade ayi mun afuwa bazan kara ba bata san lokacin da tayi murmushi ba tace shikenan ya wuce dariya yayi tare da shafa cikinta yace Babynah Allah ya saukeki lpy amsawa tayi Ammen................
Muffy😘
[4/9, 9:34 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 114
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazu.blogspot.com
*STORY And WRITTEN*
*BY*
*MUFEEDA MUAZU*
Bismillahir rahmanir rahim
*Dedicated this page 2 Aisha Gombe(Autan Mama)*
A kunnensa ta rada masa *I luv u* murmushi yayi sbd jin dadin maganar fuskan tausayi tayi sannan tace don Allah yaya ina neman izini ne Dalhat yace izinin mene kanwata Hudah tace dama so nake inje gidajen amare shiru yayi baice komi ba gabanta ne ya fara faduwa kada dai ya hanata sai can yace shikenan kije ammah kada kiyi dare bana son kina kaiwa dare a anguwa
Mayafinta ta yafa tare da daukar key din motarta tayi masa bye bye harta kai kofa yace zaki tafi baki bani breakfast ba Hudah tace lah don Allah kayi hakuri mantawa nayi ga abincinka can a dining sai na dawo fita tayi da sauri don kada ya kuma tambayar wani abun shima ya fahimci hakan dariya yayi ya tashi ya tafi dakinsa don yin wanka Hudah kuwa tana fita motarta gidan Radiya ta fara zuwa bata wani dade ba ta tafi gidan Husnah ta dade a can anata hira sai bayan sallar azahar wurin 2:30pm sannan tayi musu sallama da gidan Husnah Sumayya ce ta biyota tare suka tafi gidan Jiddah