Sashe 7
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abinda basu sani ba shine duk maganar da sukeyi Dalhat yana jinsu yazo wucewa yaji ana magana shine ya tsaya ji kawai sukai an bugo kofa da karfi cikin hargagi ya fara magana yace ke meya hana kije kice kin gaji tace in sakeki mara kunyar karya to bazaa sakeki ba sai dai ki mutu Jiddah duk ta tsorata ta tashi zata fita ya daka mata tsawa yace ina zaki munafuka kawai kashedi daga yau kada in kara ganin kafanki anan side in bada wani kwakkwaran dalili ba in ba haka ba yayi kwafa ganin ta fita a dakin Hudah ta tashi da gudu zata bita Dalhat yasa kafansa ta fadi dukawa tayi anan tana kuka mai tsuma zuciya shi kansa daurewa kawai yakeyi saboda kukanta har cikin zuciyarsa yake ji dukowa yayi inda take ya dagota ya zaunar da ita a sofa yana goge mata hawaye yace kiyi shiru kinji don Allah ina rokonki kada ki ra shan irin wadannan maganin kinji ba kya tunani zai iya cutar dake daga kai tayi alamar taji Dalhat yace to dan yi murmushi mana smiling tayi yace koke fah
Tunani take anya wannan yaya Dalhat ne kuwa? ya kula da hankalinta baya wurin iska ya hura mata firgigit tayi kaman ta tashi daga bacci yace tunanin me kikeyi haka tace bakomi yace Anya kuwa tace bacci nikeji yaya yace kinyi wanka ne tace yanzu dai zanyi
Dalhat yace muje in tayaki ba musu tace to sbd tana neman shiri kada yaje ya fadawasu hajiya abinda bataji ba bata ganiba tare sukai wankansu suka shirya tare ranar dai sun farantawa junan su kaman ba auren dole akayi ba
Da asuba shiya rigata tashi saida yaje yayi alola sannan yaxo ya tasheta ya wuce masallaci ita kuma tunda tai sallah bata koma ba ta gyara gidan tsaf sannan ta shiga kitchen ta hada musu breakfast daki ta koma daki ta shiga wanka
Bai dawo masallaci sai karfe bakwai na safe da kamshi ne ya daki hancinsa wani dadine ya ziyarci zuciyarsa yana jinjinawa lallai yayi saar mata mai tsafta da iya girki sai dai kash bata sonsa amma zan koya mata sona insha Allah ya fada a fili..........
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:27 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS* *FORUM*💦💦
*T. W. F*
Book 2
Page 75 - 80
Mufeedamuazuu.blogspot.com
STORY
And
WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
*Masoya littafin Auren dole ina mai baku hakuri na rashin jina da mukayi kwana2 fatan zamu kasance tare dani ngd Allah ya bar kauna*
Bissmillahir rahmanir rahim
Yana shigowa dakinsa ya shige anan yayi wanka ya shirya cikin shadda light blue sunyi masa kyau sosai kaman sun hada baki itama less tasa light blue tayi kyau sosai a dinning ya sameta tana hada tea cikin sakin fuska ya kariso kujeran dake kallon nata yaja ya zauna yace amarya kin sha kamshi murmushi tayi tace ina kwana yaya amsawa yayi yace fatan kin tashi cikin koshin lpy murmushi kawai tayi batace komi ba
Tagama hada tea dinta ta fara sha yana kallonta yace madam kinta shan abinki ke daya bako tayi hudah tace ai gashinan ni ba hanaka nayi ba Dalhat yace to a hada mun mana tashi tayi da kofinta a hannu ta harare shi tace ai kanada hannu tayi gaba abinta kallonta yakeyi har ta shige daki yana mamakin hali irin na Hudah ga taurin kai ga kafiya
Sauri yayi ya hada tea ya karya abinsa dakinsa ya koma ya dauko jakarsa don yau Monday zai koma wurin aikinsa dakinta ya shiga yayi mata sallama ba yabo ba fallasa tace masa a dawo lpy Allah ya tsare Dalhat yaji dadin adduar datayi masa yace ngd ko kinada bukar wani abu ne girgirza kai tayi tace babu komi bakin kofa ta rakoshi
Bayan fitarsa ba dadewa ta kira jidda a waya tace idan ta shirya ta sameta a waje ba a dau mintoci ba Jiddah ta fito cikin shirinta daga nan suka dauki hanya sai mkrnta
Da rana Rufaida tafi gidansu dama sbd Dalhat take zuwa kamar yadda Hudah ta fada
Ansa ranar jiddah da Shahid Husnah da sir Haidar wata shida aka sa a skull su jiddah suka hadu da sir Haidar bayan su gaisa sai gdy yakewa Hudah sannan yayiwa jiddah fatan alkhairi
Friday ranar ne kuma Dalhat zai dawo Hudah sai aikace2 takeyi jidda ta shigo tace matan yaya ki saurareni da kyau wlh gara ki cire taurin kan nan naki kinsan yau yaya zai dawo ko to gashi har Rufaida taxo tace wlh sai ta auri yaya kota halin kakane Hudah ta mike tsaye tace wlh bata isa ba kuma tayi kadan
Jiddah tace abinda zaisa tayi kadan shine kawai ki rike mijinki da kyau kin san shi namiji yana son kulawa kisawa zuciyarki salama sannan ki yawaita addua
Hudah da hawaye ya cika mata ido tace jiddah nasan duk abinda kike fadamun gsky ne kuma nasan ke mai kaunata ce da gsky kada ki manta yaya Dalhat ba sona yakeyi ba tayaya kike gani xaman mu zai dai daita tana kaiwa nan ta fashe da kuka Jidda sai lallashinta take tana bata hkr tare da shawarwari har dai ta samu ta shawo kanta da kyar
Jiddah tace yanzu me zakiyi in tayaki Hudah tace nagama komi wanka kawai zanyi yanzu jidda tace to muje in zabo miki kayan da zaki sa Hudah dai bata ce komi ba suka shiga daki Hudah ta shiga wanka Jiddah ta dauko akwatin kana nan kaya a ranta tace lallai Hudah akwai wauta Wato ko jerawa ma batayi ba ta barshi a cikin akwati wani riga red da mini skirt black sai band black shima ta aje a gefen gado ta mayar da akwatin
Hudah na fitowa jiddah tace iyyeh amaryarmu kinji kamshi yanda yake tashi tun kafin ma ki fito lallai yau yayana zai more Hudah ta kai mata dukan wasa tace dallah bani wuri in shirya kinzo kin cikani da surutu wlh yaya shahid zai sha fama dake Jiddah tace shikenan na daiji ga kaya nan don nasan yanzu yaya ya kusa isowa............
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:30 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS* *FORUM*💦💦
*T. W. F*
Book 2
Page 81 - 85
Mufeedamuazuu.blogspot.com
STORY
And
WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Hudah tace uhmm ni kinxo duk kin dameni da surutunki kinsan dai ba auren soyayya mukayi ba Jiddah tace wai meyasa kike dawo da hannun agogo baya ne kuma nina san yaya Dalhat yana sonki kece dai baki bashi damar ya nuna miki ba
Uhmmm kawai Hudah tace ta zauna a gaban mirror ta fara kwalliya ta shafa wancan ta goga wancan tayi kwalliyarta kaman ba ita ba gasu humra data shasshafa Jiddah ta miko mata kayan Hudah ta daga kayan ta kallah tace gsky bazan iya saka wannan kayan ba sai kace yar iska
Jiddah tace wani irin iskanci ba mijinki bane wani dare ne jemage bai ganiba Hudah ta bata rai tace kinga kada ki bata mun rai yayi ta gani mana Jiddah tace maida wukar gyara kayanka ai bai zama sauke mu raba ba kuma ni bana son yaya ya kawo miki watane musamman ma Rufaida data nace ta like masa kamar cingum Hudah tace hakane kuma ya na iya kayan ta dauka ta saka Jiddah tace wow gsky ba karamin kyau kikayi ba anya yaya zai iya ganeki kuwa gsky kinyi kyau sosai Hudah tace uhmm kalli fah skirt din iyaka gwiwa fah kaman wata karuwa Jiddah tace shine fashion tashi tayi tace na barki lpy a sha soyayya lpy Hudah tace ina kuma zakije muna hirar mu Jiddah tace zan dawo ai tashi tayi ta fita Hudah ta bita a guje
A bakin kofa sukai karo da Dalhat dago kai tayi suka hada ido taga ya kura mata ido kallon jikinta tayi taga ashe kananan kayane a jikinta juyawa tayi zata bar falon sauri yayi ya rikota ta fado jikinsa rungumeta yayi tsam a jikinsa dada lafewa tayi a fadadden kirjinsa sun dauki lokaci a haka kafin ya saketa tare da cewa kinyi kyau da gudu ta shige daki tana haki
Murmushi yayi yaji dadi a ransa kuma yana fatan Allah yasa itama ta fara sonsa ne kamar yadda yake sonta dakinsa ya shige yayi wanka ya sauya kayansa kananan kaya ya saka koda ya fito falo bai ganta ba dinning area ya kalla yaga kuloli an jajera zama yayi a 3seater kiranta ya shiga saida ya kira sunanta sau biyu sannan ta amsa zunbulelen hijab ta saka tana tafe a hankali harta fito falon kallonta kawai yake nesa dashi ta zauna daure fuska yayi yace meye haka kuma mijinki ya dawo ai kamata yayi kizo kiyi masa sannu da zuwa ba
Turo baki tayi cikin shagwaba kaman zatayi kuka tace sannu da zuwa yaya dariya ta bashi ma boye dariyar yayi sbd kada tayi fushi murmushi kawai yayi yace gimbiyata me kuma akai miki na kuka ke kullum kuka tasowa yayi yazo kusa da ita yace fada mun mai akayi miki goge mata fuska hijab din ya fara kokarin cire mata rikewa tayi kallonta ya tsaya yi ido cikin ido data ga kallon ya isheta dukar da kanta tayi
Kokarin tashi takeyi ta kasa sbd yadda ya rungumeta da kyau Dalhat ya kalleta yace ina zaki bayan baki nuna min kwalliyar ba nasan kuma sbd ni aka yishi wani haushi ne ya kamata wai sbd shi tayi kwalliya
Jikinta duk ya mutu ta kasa komi haka nan tana gani ya cire mata hijabin kissing dinta ya farayi kota ina kuka ta saka masa saurin dagowa yayi da idonsa da suka canxa kala yace mene ya saki kuka kasa cewa komi tayi sakinta yayi yace nasan baki sona kiyi hkr muje ki bani abinci ko kunyar tashi take sbd kayan dake jikinta..........
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:30 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 86 - 90