Sashe 2
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna fita ya matso kusa da ita dama da kula guda biyu ya shigo idonta rufe tana share hawaye yace tashi kije kitchen ki dauko mana plate da flask akwai ruwan zafi a ciki ba musu ta tashi taje ta dauko ta aje masa a gabansa ta koma can nesa dashi ta zauna hararanta yayi yace waye kika aje wanda zai zuba mun ko kina nufin da kaina zan zuba jikinta a sanyaye ta tashi ta zauna a kasa kusa da shi kamshin turarenta ya daki hancinsa saida ya lumshe ido ruwan zafi ta zuba ta kalleshi idonta duk ya kumbura shi kanshi ta bashi tausayi kawar da kai yayi yace lpy kika tsareni da ido kaman na mujiya sunkuyar da kai tayi tace kana son sugar dayawa hararanta yayi yace ni ni sha zumami ne bata kara cewa komi ba ta hada masa ta tura masa gabansa sannan ta dauko plate ta zuba masa wainar fulawar ta koma gefe daya ta takure tsawa ya daka mata yace bani son munafurci kin wanije kin takure me kike nufi come on zokici abinci jiki na rawa ta taso ta zuba kadan ta hada tea din ta koma zata zauna yace dole sai dai ta zauna a gabansa bayadda ta iya haka nan ta zauna da kyar ta tuttura abincin bayan sun gama ta kwashe komai takai kitchen a falo tayi xamanta tana kallo
Shiko yana daki yana jiranta dayaji shirun yayi yawa ne ya fito ya gani kota Kara guduwa ne sai ya ganta a falo daure fuska yayi yace ke wa kika aje dazai gyara miki daki kin wani dawo nan tashi tayi tana matsar kwallah ta rabe ta wuce ta gabansa sai da ya lumshe ido saboda daddan kamshinta tana shiga daki ita bataga wani datti ba gado ne kawai ya dan bacci tsaki tayi bata sani ba Ashe yana bayanta sai ji kawai taji yace wa kikewa tsaki matsawa tayi da baya tace Ina ruwanka dani duk kabi ka takurawa rayuwata matsowa yayi ta kara matsawa a haka a haka har saida ya kaita bango suna shakar numfashin juna yace ke ni zakiwa rashin kunya kasa tayi da kanta batace komi ba kugunta ya rike yace bada ke nike ba jitayi yarrr!! tace to shine don iskanci bazakai wa mutum magana ba sai ka taba shi girgiza kai yayi yace nine dan iska ko to yau kuma yanzu xan nuna miki ni dan iskane na gaske nan da nan gabanta ya shiga faduwa amma ta dake saboda kada ya rainata zip din rigarta ya zage ta rike rigar iya karfinta nan suka fara kokowa nan dai yafi karfinta ya cire rigar kuka ta farayi ya jefata kan gado daga ita sai bra hau gadon yayi da karfin tsiya ya ciremata kuka take kaman ranta zai fita.....
🌱🌱🌱🌱
Muddy
🌱🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS FORUM*💦💦💦
*TWF*
BOOK 2
Page 16 - 20
*Story nd Written*
*by*
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahanir raheem
Dedicated dis page 2 Muffy Hausa novels, Meenat hausa novels
Rufaida ce ta shigo bako sallama su sumayya na bayanta da sauri suka juya shi kuma tashi yayi ya gyara rigarsa ya kalleta yace ki shirya zamu hadu anji zaki gane kurenki ita dai bata ce komai ta dauko rigarta ta saka fita yayi Daga dakin a falo ya wuce suna zaune yana fita sumayya ta shigo tana dariya harda tintsirawa Hudah dai tana kallonta ta takure tana hawaya su jidda suma duka shigo!
Rufaida kuwa sai cika take tana batsewa kaman ance ta shigo dole
Sumayya da JIdda ne suka zauna kusa da Hudah sumayya tace Amarya yaya jiki Hudah tai banza da ita kaman bata jiba ta Kara matsawa kusa da ita tace nace yaya jiki
Hudah tai tsaki tace dallah malama ki kyaleni an gaya miki ciwo nikeyi Jidda tace kyaleta Hudah neman magana take
Rufaida ce ta tsuka tsaki mtsw....... tace aikin banza munafukai kawai wlh sai kin bar gidan nan nice na dace da yaya bake ba yar qauye kawai Hudah zatayi magana su sumayya suka hanata
Tashi sukayi suka koma falo suka barta anan tanata zage zage a falo ne Hudah take basu lbrn abinda ya faru tsakaninta Dalhat sumayya tace da zan baki shawara kiji da sai ince kiyi hakuri da kaddara ki rungumi mijinki kinga wata so take ta kwace Kuna ki daina fada masa irin maganganun da kike fada masa
Jidda tace yawwa sumayya fada mata kila ke zataji naki Hudah ta goge kwallar daya zubo mata tace shima fah ba sona yake ba nidai mafita kawai nake nema yanzu
Sumayya tace baki da wani mafita illa kawai kiyi hakuri idan Kuma kinki ke zaki sha wuya wlh
Hudah tace jidda ki taimaka mun jiddah ta bude ido tace rufa mun asiri kiyi hkr kawai in ba so kike yaya ya karkaryani bane
Bangaren Dalhat kuwa yana fita side din Abbu ya tafi a falo ya tarar dashi yana zaune yana karyawa cikin ladabi ya gaishe shi Abbu ya amsa cikin sakin fuska
Dalhat yace Abbu na kawo karar Jidda ne saboda kada in dauki hukunci a hannuna kace nayi ba dai dai ba
Abbu yace hakane me kuma autar tawa tayi Dalhat ya zayyane masa duk abinda ya faru
Ran Abbu ya baci matuka yace kayi hkr Dalhat insha Allah zan dauki mataki Dalhat yayi godiya ya tashi ya tafi
Gidansu Hudah kuwa hajiyace ta hana a shiga wurin Hudah wai sai dai in zasu tafi sai su shiga suyi mata sallama
Aunty binta ce tace ita dai sai ta shiga ta duba lpyr yarta
Suna zaune a falo Hudah sai kuka take sun sata a tsakiya sun rasaj yadda zasuyi da ita sai ga Aunty binta ta shigo tace lpy take kuka ku kuma kun tasata gaba kaman masu zaman makoki jiddah tace Aunty wlh tun daxu muke lallashinta amma taki yin shiru
Hudah ta tashi da gudu ta rungume Aunty binta tana kuka tace Aunty don Allah ki tafi dani wlh yaya Dalhat kasheni zaiyi yace baya sona
Aunty binta tace ki natsu Hudah Dalhat yana sonki kinji kiyi hkr nan dai taita lallashinta har tayi shiru
Hudah tace Aunty binta muje daki kiji wata magana suka shiga daki zauna suka tarar da Rufaida.....
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
*TALENTED💦💦💦* *WRITERS FORUM*💦💦💦
*T W. F*
Dedicated dis page 2 all talented members
Www.Mufeedamuazu.blogspots.com
BOOK 2
Page 21 - 25
*STORY AND WRITTEN BY*
*MUFEEDA💦 MUAZU*💦
Bismillahir rahmanir rahim
Zaune suka a bakin gado suka tarar da Radiya ta daura kafa daya kan daya tana chatting abinda hankali kwance kaman tana dakinta
Jin karar bude kofa yasa ta dago da kanta Hudah ta kalleta ta watsar tace malam sai ki fita ki bamu wuri zamuyi magana nida uwata tunda dai ba dakinki bane
Radiya tace idan baa fita bafa Aunty Binta tace yi hakuri baiwar Allah Radiya tace ina ruwanki haushi ya Kama Hudah da karfin ta figi hannun Radiya ta ingizata waje ta rufe kofar da key.
Aunty binta tace Hudah sai kinyi hkr ba kowani Abu bane zaki ringa kulawa ba
Hudah tace Aunty kinga wannan yarinya bata da mutunci bata ganin kowa da gashi wai ita dole son yaya Dalhat takeyi
Ni wlh dama ita aka aura miki Aunty binta tace lallai baki da hankali wace magana zaki fadamun tafiya zamuyi Hudah idanunta suka cika da kwallah tace Aunty don Allah ki gudu dani wlh yaya Dalhat mugu ne wlh ban san wani abu kuma zaiyi mun ba idan ya dawo Aunty ta tausasa murya tace Hudah kiyi hkr ki kwantar da hankalinki kinji kiyi masa biyayya kinsan dai iyayenki baza su cutar dake ba kiyi hkr ki cigaba da addua kuma kiyi taka tsantsan da yarinyar nan
Don na kula batada da tarbiyya zata iya yin komi akan mijinki don haka ki dage da addua muma iyayenki zamu tayaki
Hudah cikin sanyin murya tace to Aunty ngd sosai tashi tayi ta bude kofar bata ga kowa a falon ba
Sukayi sallama da Aunty har gate ta rakota tana kuka tana ganin gidansu kaman ta shiga Amma ba dama tana kuka suka rabu da aunty
Side dinta ta koma ita kadai ta zabga tagumi tana tunanin Irin rayuwar da zatayi a gidan
Radiya tana fitowa su sumayya ba Wanda ya ko kalleta cikin jin kunya ta tashi ta bar dakin!
Bata dade da fita ba sumayya tace su zo su rakata ta hada kayanta anjima zasu tafi
Hudah na zaune shiru ita kadai a daki wurin karfe 4pm ta jiyo muryar yan uwan mamanta Harda su sumayya sunzo yin mata sallama zasu tafi
Nasiha suka dada yi mata sannan suka wuce rungume juna sukayi da sumayya Suna kuka da kyar suka rabu Jidda ta rakasu har mota sannan ta dawo
Side din Hudah ta dawo gida duk an warwatse saura Radiya dataki tafiya wai sai ta Kara sati daya
Hudah tace jidda gobe zakije skull ne Jidda tace eh zani insha Allah
Hudah tace nima Inaso inje idan kin shirya ki biyo mun Jidda tace nidai ba ruwana kiyi hkr a dan kwana2 kin san yaya Dalhat bazai bari Idan an kwana2 sai kiyiwa ummi magana Hudah tace to shikenan bkm Suna zaune Suna hira har magriba Jiddah tayi sallah aka kawo abinci sukaci suka ajewa Dalhat nashi sai issha tayi mata sai da safe ta tafi
Tashi tayi ta shiga wanka tai wanka ta gyara kanta ta sauya kaya ta fesa turare kayan bacci tasa mai kauri tayi kwanciyarta
Bai shigo ba sai wurin karfe 9pm ya shigo yaji gidan Yayi shiru kaman ba kowa dakinsa ya wuce Yayi wanka yasa kayan bacci
Sannan ya wuce dakin Hudah ya murda yajita a rufe dakinsa ya koma ya dauko extra key ba bude kallonta Yayi yanda take barcinta cikin nutsuwa saita burge shi
Side bed din ya bubbuga a hankali ta fara bude idonta ganin ta bude ido yasa ya daure fuskarsa Yayi kaman bai taba dariya ba
Tashi tayi ta zaune idonta ya cika da kwallah kallonta yayi ya watsar sannan yace ke ina abinci na a hankali tace yana dinning tsawa ya daka mata yace a nan zanci kije ki kawo ina jira saura ki dade.......