Sashe 10
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maganganunta sunyi masa zafi matuka ammah ya danne don ya san yanzu tana cikin bacin raine kuma ga ciki lallabata zai tayi har Allah yasa ta sauko ta fahimceshi........
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:34 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 102
Mufeedamuazuu.blogspot.com
STORY
And
WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Su jiddah ne suka shigo su uku da Husnah da Rufaida ganin Haka yayi sauri ya fita suna gaishe shi bai tsaya amsawa ba yayi gaba abinsa
Hudah sai kuka take Mara sauti ganin haka ya sanya Rufaida jin dadi a ciki ranta ita bata San abubuwan da suke faruwa ba da batai farin ciki ba
Husnah da Jidda suka matso kusa da gadon da hudah ke kwance Husnah ta riko hannun yayarta tana mata sannu tare da share mata hawaye da yake duk ta San abubuwan da Duke faruwa tanata bata hkr Allah sarki Dan uwa rabin jiki
Rufaida kuwa sai kallon banza take mata ko ya jiki ta kasa ce mata Jiddah tace Hajiya tace a gaisheki daga kai kawai tayi alamar taji ba wai don bazata iya amsawa ba aa maganar ce kawai bata so tayi sbd yanda takejin zuciyarta kamar ta fito ta fashe sbd bakin ciki da damuwa ta san idan harta bude baki to ba Abu mai dadi zai fito ba
Dalhat tunda ya fita bai dawo yan uwa da abokan arxiki sai zuwa ake ana gaisheta da yamma da likita yaga jikin nata da sauki sosai ya rubuta musu sallama
Jiddah da Husnah suka har hada kaya suka kai mota Rufaida na zaune tana kallon su saida suka gama kwashe kayan kaf sannan Jiddah ta kira Dalhat ta sanar masa likita ya sallamesu da har yace ta tsaya gashinan zuwa sai ce masa tayi gasu har sun fito bakin asibitin zasu taho gida Dalhat yace to shikenan su hadu a gida
Husnah da Jiddah ne suka taimaka mata sbd jikinta ba karfi sosai Jiddah ta kalli Rufaida tace idan kinga dama ki fito mu tafi sukai gaba abinsu
Sunxo gate zasu shiga gida Hudah tace Jiddah don Allah danyi parking a nan Jiddah tace me kuma zakiyi a nan gaskiya bazan tsaya ba baba maigadi yaxo ya bude gate suna tsayawa ta bude kofa ta fito da sauri ta fito Jiddah na magana tai banza da ita tana tafiya kamar zata fadi sbd jikinta ba kwari ta bude gate zata fita shi kuma Dalhat yana dawowa yana ganinta yayi sauri yayi parking motarsa ko kafin ya zo inada take ta bude gate din gidansu
Biyota yayi da sauri tana ganin ya shi ya shigo ta kara da sauri ta shiga falo tana shiga ta fada a kujera tana maida numfashi kaman tayi gudu ita bata ma kula akwai mutum ba Dalhat shima shigowa yayi ta tashi zata shige daki jiri ya debeta ta koma ta zauna Shahid yace lpy kuwa yaya Dalhat meya faru ba ance tana asibiti bane
Dalhat yace nima ban sani ba Jidda dai ta kirani tace an sallamesu nima yanzu dawowata kenan na ganta zata shigo nan
Hudah dai tana kwance tana jinsu Shahid ya dauko wayarsa ya kira Jiddah ya tambayeta lpy kuwa ta fada masa duk yadda sukayi
Hade rai yayi ya fadawa Dalhat yadda Jiddah ta fada masa Shahid ya daka mata tsawa yace ke......... tashi kibi mijinki kafin in bata miki rai
Tashi tayi ta zauna tace wlh yaya bazan koma ba saidai a kasheni Hajiya ce ta fito jin hayaniya
Tambaya tayi meke faruwa Shahid ne yayi mata bayanin abinda ya faru
Hajiya tace Hudah kefa bakida kunya ko tashi kibi mijinki hawayene yake bin fuskarta zatayi magana amai yazo mata da gudu ta shiga toilet tayi ta wanko bakinta ta fito jiki ba kwari tana hawaye ta zauna kusa da hajiya tace wayyo cikina zan mutu
Hajiya tace kiyi hkr bazaki mutu ba kinji hakuri ake kina shan magani zaki samu sauki
Hudah tace hajiya bacci nakeji alhat yace hajiya ki barta tayi baccin anjima zanzo mu tafi hararansa tayi sallama yayiwa hajiya tare suka fita da Shahid.....
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
[3/11, 9:34 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 103
Mufeedamuazuu.blogspot.com
STORY
And
WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Suna tafiya Hajiya ta taimaka mata ta kaita daki ta kwanta ta lullubeta da bargo sannan ta rufe mata kofa tana fitowa Alhaji na shigowa tayi masa sannu da zuwa ya wuce daki saida ya huta sannan tayi masa bayanin abinda ke faruwa Alhaji addua yayi Allah ya sawwake
Hajiya tace tana daki tana bacci Alhaji yace wani dakin tace dakin Husnah Alhaji yace don me zatazo nan bayan ga gidanta can kira mun ita hajiya tace tana bacci Alhaji yace tasota taxo ta wuce gidanta tun wuri wannan ai sakarci ne sai fada yakeyi Hajiya dai hkr taketa bashi
Alhaji ya rufe idonsa yace wlh sai an tasota ta tafi gidanta hakanan hajiya taje ta tasota da kyar ta tashi tana goge ido alamar bacci bai isheta ba tace hajiya don Allah ki kyaleni inyi bacci hajiya tace Alhaji ne yace a kiraki idan kuma baza kije bane to tashi tayi tana ya mutsa fuska tace ganinan zuwa wai meyasa akace masa ina gidan nan ne hajiya tace ke dai kika sani tana gama fadar haka ta fita a dakin
Hajiya na fita Hudah ta shiga toilet ta wanke fuskarta sannan ta fito tana tafiya a hankali har ta isa falo a kasa kusa da hajiya ta zauna kanta a kasa tace gani
Alhaji yace me kikaxo yi gidan nan bakinta na rawa tace banida lpy ne shine nazo idan naji sauki sai in koma
Alhaji yace to baki isa ba da izin wa Hudah tayi shiru yace to maxa ki tashi ki dauko mayafinki ki koma gidan mijinki turo baki tayi tace Alhaji don Allah kayi hakuri inci abinci idan anyi sallar issha sai in koma alhaji yace idan an gama abinci zaa kawo miki tana kuka ta tashi dama anan falo aje gyalenta ta dauka zata tafi hajiya ta tsayar da ita ta kira Husnah tace ta rakata tare da Husnah suka tafi
Suna fita Alhaji yace wa hajiya kada kiga nayiwa Hudah haka ki dauka ko bana sonta ne aa ko daya ba haka bane ina sonta sosai inayi mata hakene sbd ta rungumi kaddara ta gane cewa ba komai bane mutum ke nema ya samu ba
Hajiya tace hakane na fahimceka Allah dai ya basu zaman lpy Alhaji ya Amsa da Ameen
Suna fita Hudah tacewa Husnah kinga ni ko su Alhaji basa sona kina ganin yadda ya koreni bayan kuma banida lpy
Husnah tace ba haka bane Aunty suna sonki kuma suna matukar kaunarki so suke suga kin saki jiki da mijinki kun zauna lpy
Suna tafe a hankali suna hira gunin ban shaawa har suka shiga gidan a falo suka tarar da Dalhat yana zaune yana kallo Hudah na ganinshi tai tsaki ta shige dakinta Husnah ce ta gaisheshi itama tabi bayan yayarta
Murmushi Dalhat yayi ya cigaba da kallonsa amma acikin zuciyarsa tunanin Hudah ne kawai yana mamakin irin sonda yake mata gashi tana so ta bashi wahala yana cikin tunanin ne yaji kiran sallah ya tafi masallaci
Side dinsu Jiddah kuwa Ummi ce take ta aikin girki tana dafa abincin marmari sbd Hudah
Saida ta gama hada abincin ta kira Jiddah tace taje ta kaiwa Hudah
Koda ta shiga bataga kowa a falon ba sai ta aje basket din abincin a falo ta shiga daki a kwance ta tarar da Hudah Husnah kuma zaune a gefenta suna hira kadan kadan don baa cikakken minti 10 zataji amai yazo mata
Jiddah ta gaisheta da jiki sannan ta shaida mata ga abinci nan ta Kawo mata tazo taga in akwai wanda zata iya ci
Hudah tace Jiddah bazan iya cin komiba bakina ba tests kuma cikina ciwo yake Jiddah tace hakuri zakiyi kici saiki sha magani insha Allah zaki samu sauki
Hudah tace uhmm nida samun lpy kuma sai nan da wata tara Jiddah tace
[3/11, 9:34 AM] Naja: 😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰
Book 2
Page 104
🌐🔰 HAJOW 🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTER🌐
mufeedamuazuu.blogspot.-com
STORY And WRITTEN
BY
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahmanir rahim
Jiddah tace bangane me kike nufi ba Hudah tace duk abinda ake baki sani ba to wai ina dauke da ciki wata 2 ne ko uku ni nama manta cikin farin ciki Jiddah tace wai ne ma wannan ai abin farin ciki ne kuma kinga ai kin fita daga zargin dasu Abbah suke miki
Hudah tace hakane ammah ni gsky bani son wannan cikin zubarwa zanyi ni bazan iya da wahala ba Jiddah ta bata rai tace nagane abin naki iya tsiya ne wlh gara ki kama kanki tun wuri kada garin kallon ruwa kwado yai miki kafa wata tazo ta kwace miki miji kina ji kina gani sai yafi karfinki kuma kin san babu saki a tsakaninku gara kiyi hkr ku zauna lpy nidai shawara nike Baki
Hudah tace naji kuma ngd tayi murmushi tace me kika Kawo mun Jiddah tace uhmm nima ban sani ba Ummi ce tace in kawo miki nifa naji mamaki Ashe tana tattalin jikanta ne kafin yazo Hudah dai murmushi kawai tayi don ta san idan ta biye mata zataita tsoka nanta ne
Ta bude kula taga tuwon shinkafa ne miyar agushi sai dayan kulan kuma dan-wake ne yaji mai da yaji da sauran kayan hadi
Plate ta dauko ta zuba dan-waken ta zuba yaji mai yawwa sosai Jiddah irin wannan yaji haka kadafa yayiwa danmu illah Hudah ta harareta
Husnah dai na gefe tana kallon su Hudah ta manta Ashe Husnah tana dakin sai zuba takeyi
Hudah ta juya ta kalleta tace wlh saura inji wannan maganar wlh ranki sai ya baci
Dakin yayi shiru kowa yayi shiru sai Hudah dake ta cin dan-wake Dalhat ya shigo da murmushi dauke a fuskarsa yace hira kukeyi haka Hudah hararansa tayi ta cigaba da cin dan-wakenta bai damu ba don ya san neman rigima take Jiddah da Husnah suka tashi zasu tafi Hudah ta bata rai tace bana son munafunci daga ya shigo sai ku wani tashi tsaya sukayi suna kallonta