Sashe 1
Auren Dole Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Compiled by Umar Dalha.
Copied by NAJA Mufeeda Mu'azu.
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
*TALENTED WRITERS FORUM*
*T.W.F*
BOOK 2
Page 1 - 5
Story nd written
By
Mufeeda Muazu
Bismillahir rahmanir raheem
mosoyana ina ganin sakonninku ina godiya fatan alkhairi gareku
Dedicated dis page 2 talent writers forum
Bazan manta daku ba
Classic feedoh
Feedohm
Sunera
Basma er lele
Halima Ameen
Jin kara yasa su jidda juyowa Dalhat suka gani rike da Hudah tana kokarin kwacewa amma ta kasa saboda irin rikon da yayi mata sai kuka take tana kiran hajiya ganin zata tara masa mutane yasa ya dauketa cak ya shige da ita part dinsu Sumayya ta tintsire da dariya tace Allah ya kara Jidda tace kai keko baki da tausayi Sumayya ta harareta tace tunda ke kinada tausayi ai sai kije ki kwatota mata da mijinta jidda ta kai mata duka da gudu Sumyya ta shige part din su Jiddan tana yi mata gwalo dakin kasa suka shige dukkansu sukayi kwanciyarsu a gado Jidda kuwa falo ta wuce anan taga Radiya tana zaune tana kallo amma kwata kwata hankalinta baa tv yake ba Jidda ta zauna a one seater Radiya ta harareta ta tsuka tsaki Jidda dai ko kallonta batayi ba
Wacece Radiya
Radiya Ahmad tijjani yar kanwar Ummi ce wato Aunty Ramlat babanta yana da kudi sosai Radiya irin shagwababbun yaran nan ne wanda baa musu fada duk abinda sukayi dai dai ne tana son Dalhat sosai shi kuma sam batayi masa saboda shi a tsarinsa yafi son mace mai kunya da kawaici saboda hakene yasa basa shiri da Jidda ita gani take bata so dan uwanta ya aureta tafi son ya auri Hudah saboda kawarta ce Allah sarki Jidda baiwar Allah ba ruwanta
Cigaban labari
Jidda bata so taga Radiya a falo.ba saboda kada ta bata musu shirinsu don tasan halinta sarai ba mutunci ne da ita ba Jidda ta dauki remote ta kashe tv Radiya tazo ta fizge remote din ta hau mata masifa wai don mene tana kallo zata kashe mata don wulakanci Jidda tace bakiga dare yayi bane Radiya tace ina ruwanki koke kika kunna kuma wlh daga ke har Hudan sai nayi maganinku sai kun raina kanku nice na dace dana auri yaya Dalhat ba wata banza ba Jidda tace haba Radiya wai me kike nufi ne ka baki yarda da kaddara bane iyayen mu su suka hada auren itama baso takeyi ba Radiya tace dallah rufe mana baki Jidda tashi tayi ta shiga kitchen ta barta tana zage zage ita kadai
A bangarensu Dalhat kuwa tunda ya dauketa bai direta ko ina ba sai kan gado sai ihu take tana birgima kamar karamar yarinya kallonta yayi fuska a murtike kiyiwa mutane shiru kafin inyi kasa kasa dake ganin ba wasa a fuskarsa yasa tasa hannu ta toshe bakinta toilet ya shige yana shiga ta diro daga kan gadon ta nufi kofa ta murda tajita a rufe waige waige ta fara tana neman makulli bata ganiba can kamar ance ta kalli sama sai ga key din a saman wardrob da sauri taje ta dauka ta bude kofar a hankali yadda bazaiji ba ta fita
Tana xuwa main kofa ta fita aguje sai part dinsu Jidda ta baya dama tunda ta fito jidda ta hangota ta kitchen don haka ta bude kofar kafin ta iso Hudah na zuwa ta kama kofar zata kwankwasa Jiddah tace shigo da sauri Hudah ga yaya Dalhat can yana waige waige kuma na tabbar dake yake nema Hudah ta shigo da sauri da rufu kofar da karfi jin kara yasa shi juyoya da sauri tasa ma kofar key tana ajiyar zuciya Hudah ta kalli Jiddah,Jidda ka kalli Hudah ba wanda dai yayi ma wani magana suna tsaye basu bar kitchen din ba har ya kariso Hudah tana wurin windo tace gara ma ka koma ka kwanta dan wlh ba mai bude kofar nan inma ummi zaka kira tayi bacci tana sama Dalhat yayi kwafa yace zanyi maganinki daga ke har Jiddan wayarsa ya ciro daga aljihu yayi dialing numbern Ummi ya kara sau uku har ya gama riging bata daga ba.............
🌱🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS FORUM*💦💦💦
*TWF*
BOOK 2
Page 6 - 10
*Story nd Written*
*by*
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahanir raheem
Kwafa yayi ya juya Jiddah tace Hudah nidai gsky babu ruwana kada ki kuskura kisa sunana a ciki wlh ba ruwana Hudah ta harareta batace komi ba barin kitchen din sukayi a kofar kitchen din sukaci karo da Radiya tana musu labe Hudah ta zabga mata harara tare da tsaki tayi gaba abinta Jidda ne tace kedai wlh Radiya halinki baida kyau Radiya tace duk munafuncin da kuka kulla duk a kunnina kuma sai na fadawa Ummi Jidda tace ki fada mata mana sai me itama ta wuce ta barta anan tanata maganganu falo suka kwanta Jidda a 2seater Hudah ya 3seater Radiya tazo ta wuce su ta haura sama a nan dai bacci ya kwashe su
Dalhat kuwa tunda ya tafi daki yake tufka da warwarar yadda zai wulakanta Hudah shima daya gaji kwanciya yayi nan da nan bacci ya kwashe shi saboda dama a gajiye yake lokacin daya kira Ummi idonta biyu amma wayar tana silent ne asuba nayi kamar a kunnen Hudah aka kira sallah a hankali ta tashi jidda tayi sallah saboda ita tana fashin sallah Jidda da kyar ta tashi saboda gajiya daki ta shiga ta tarar dasu sumayya sai baccinsu sukeyi tashinsu tayi sannan ta shige toilet tayo alola sannan ta dauki sallaya tafito falo anan ta tarar da Hudah zaune tayi zubga tagumi Jiddah tace lpy Hudah kikayi tagumi haka Hudah tace bkm Jiddah bari in tafi kafin ya dawo ya tara mun mutane Jidda tace to amaryan yaya sai mun shigo Hudah ta fita tana harararta da sauri ta fita lokacin gari bai gama wayewa ba a bude ta tarar da kofar tayi sauri ta shige dakinta ta shige ta shiga toilet ta gyara kanta sannan ta fito ta kwanta can karshen gado ta rufa da bargo tana jin lokacin daya shigo dakinsa ya shiga bai dade da shigowa ba taji fitar sa dada lafewa tayi side dinsu ya tafi baiga kowa a falo sai motsi dayaji a kitchen ya leka Ummi ne da Jiddah sai Radiya shiga yayi ya duka har kasa ya gaisheta da faraarta ta amsa har take tambayar ya Hudah shiru yayi bai ce komi ba Radiya da Jidda suka gaishe shi a tare fuska a daure ya amsa yace Ummi Hudah bata kwana a side dinmu ba Ummi ta ta juyo a firgice tace to a ina ta kwana Dalhat yace a tambayi Jidda Ummi tace jidda kuma Jidda dake fere dankali ta tsaya duk ta rude batasan wani irin mataki Ummi zata dauka ba Radiya tace eh Ummi jiya bayan sun dawo dasu Sumayya duk suka shige daki Jidda ta dawo falo ta zauna nima a lokacin ina zaune a falon ina kallo baa dade ba sai tashiga kitchen can naji ta bude kofar baya suka shigo nidai sama na haye bansan abinda ya faru ba Ummi ranta yayi matukar baci ta janyo Jiddah da karfi kyawawan mari ta zabga mata duka kuncin sai da taga wuta dafe wurin tayi tana kuka tace Ummi ni ba ruwana karyar Radiya ne Ummi tace in ita Radiya tayi miki karya Dalhat zaiyi miki karya ne yanzu ina Hudan take Jidda murya na rawa tace tana side dinta kuma ba anan ta kwana ba Dalhat yace zakiyi wa mutane shiru ko kuwa sai na babbala ki Ummi tace Dalhat muje side din mugani ba musu suka tafi side din har da Radiya
A daki suka sameta kwance idonta a rufe kamar mai bacci jin maganar Ummi yasa tayi sauri ta tashi ta zauna ta gaisheta da kyar Ummi ta amsa ganin Jiddah na kuka yasa ta dukar da kai tana hawaye Ummi tace ina kika kwana jiya Hudah tayi shiru batace kom Ummi ta daga murya tayi bada ke nake magana ba murya na rawa tace anan na kwana Ummi Radiya tace karya ne wlh Ummi tace wayasa bakinki ciki shiru tayi Ummi tace tunda bazaku fadi gsky ba to zan fadawa Abbu yasan halin da kuke ciki Hudah tace Allah zamu fada a baa nan na kwana ba a side dinsu jidda na kwana amma ba ruwan Jiddah Ummi kiyi hakuri haka bazai kara faruwa ba Ummi tace to shikenan ya wuce nan dai tayi musu nasiha sosai sannan ta tafi Dalhat ma yabi bayanta dakin ya rage daga ita sai Jiddah da Radiya Hudah ta tashi tsaye ta isa inda Radiya ke zaune ta fincikota tace malama a fita mun a daki banda munafunci ina ruwanki damu harda sawa a mari Jiddah na wlh ki kiyayeni.............
🌱🌱🌱
Muffy
🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰
💦💦💦 *TALENTED WRITERS FORUM*💦💦💦
*TWF*
BOOK 2
Page 11 - 15
*Story nd Written*
*by*
*Mufeeda Muazu*
Bismillahir rahanir raheem
Radiya tace idan baa fita ba fah Hudah tace jikin mutum yanxu yayi tsami Radiya tace bazan fita ba inada ikon shiga ko'ina a gidan nan don ba gidan ubanki bane Hudah tace aike gidan ubanki ne ni gidan mijina ne inada iko ke kuma fah ashe maganar tayiwa Radiya ciwo daga hannu tayi zata mareta sai a lokacin Jidda tayi magana tace ke Radiya baki da hankali ko rike hannun Hudah tayi ta zabga mata mari ji kake tasssss!!! dai dai lokacin Dalhat ya shigo Radiya tana ganinsa ta kara narkewa ta dada rushewa da kuka bai tambayi meya faru ba kawai ya hau Hudah da duka saida yayi mai isar sa sannan ya kyaleta Radiya tana gefe tana mata gwalo fuska ba annuri yace su tafi side dinsu Jidda jiki ba karfi ta fita tana mai tausayawa Hudah Radiya kuwa ranta fes kamar ranar sallah