Sashe 8
Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
momy koda shigar ta daki azaune ta tadda dady abakin gado karasawa tayi tazauna agefenshi tana zama dady yakamota yadora kanta acinyarshi yasoma magana am sorry my beautiful spouse nasan ranki yabaci gameda irin sirikar dana zaba mana kiyi hakuri da fari nayi niyar bata ran anwarne tahanyar aura masa ita abisa laifin daya min but daga baya tausayin yarinyarne yakamani dan inaganin akwai wani abu me muhimmanci tattare da ita dan Allah kitayani samun wannan ladan momy ce takatseshi da cewa Alhaji ka kwantar da hankalinka wallahi nima zuwa yanzu nafara Jin abinda kakeji gameda ilham tausayinta da kaunarta ya mamaye zuciyata insha Allahu zanyima ilham gatan da duk uwa takewa yarta sede alhaji kadaukota batare da ka bincika iyayentaba watakila sunacan suna nemanta murmushi yayi sannan yace bayan nadaukota natura abincikomin iyayenta akano amma kowa aka tambaya sede suce ay tafi shekara biyu tana yawo atiti baasan daga ina takeba sannan nayi laakari da sunanta inda nafahimci sunan babanta sunane na mutanan meduguri canma nasa abincika amma wlh bawani bayani sede muyi ta addua Allah yakawo Wanda yasanta tunda lokacin bikinsu ay anyada aduniya hakane inji momy Allah yabamu ikon riketa amana ameen inji dady
love you all😘 maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
_written by Zahra Muhammad mahmud_
*Sugura Abdullahi,this page is dedicated to you thanks for the support and care am really happy for that*
*page 35-36*
Ihu yake iya karfinsa yana neman hanyar fita amma dayake arude yake gaba daya hanyar tabace masa. Durkusawa yayi a inda yake yafara bata hakuri don Allah kiyafemin kiyi hakuri kifita arayuwata wallahi bazan sake yimiki dariya ba
Ihu itama ilham din tasaki ganin shima yanayi batare da fara Bata lokaciba ta zundumo da gudu cikin gudunta na guragu tayo gurinsa ayshima dagudu yadumfari kofa wacce Allah yabashi saar budewa gudu yake yana waigo itama ilham zuwa yanzu tagama firgita dan haka itama gudun take iya karfinta tana binshi dan ita azatonta abinda yabashi tsoron yana binsu abayane shiyasa takara bada kaimi gurin gudun
Anwar Wanda yake gudu baya kallon gabansa har yazo step besaniba dan haka faduwa yayi yafara mirginowa daga saman. Ilham koda taga haka itama faduwar tayi tasoma gungurawa kamar yadda taga yanayi dan ita azatonta duk salone natserewa abinda yabiyosu
Atare suka gama mirginowar kafin Anwar yamike har ilham tafado jikinshi ihu yasaka sannan yatureta itama ihun tasaka abinda yakara firgitashi dagudu yabude kofar waje yana gudun itama batayi kasa aguiwaba tamaramasa baya
Jin ihunsune yasa gabadaya security din gidan yin shiri dan Sun dauka hari aka kaima Anwar harbi suka farayi Jin karar harbinne yatashi hankalin duk wani mahaluKi dake gidan itako ilham kara gigicewa tayi takara gudunta Wanda Anwar yake ganin inba aljanaba baabinda zesa ta iya gudu haka
Part din sudady yayi niyar zuwa amma seda yadade yana zagaye a compound din gidan ilham natayashi sannan yasamu yaje kofar falon nurking yashigayi kamar zefasa kofar dan yakosa abude yashige kafin ilham takaraso
Su dady dasuke tsaye cirko cirko a tsakiyar falon hankali atashe dan suma Jin harbin yasa suka dauka hari aka kawo musu duk da Sun San abune mewiya hakan tafaru. Jin muryar Anwar yana ihu gamida nurking kofa yakara daga hankalinsu ba kamar momy ma
Dady ne yayi shahadar bude masa dagudu yashige bayan dady yaboye yana fadin wlh dady zancanka yazama gaskiya aljana nayiwa dariya gatanan tasacemin ilham taajiyemin kanta
Zancanshine yamakale asakamakon shigowar ilham dakin da gudu itama bayan dadyn tanufa ay Anwar naganin hakan yasaki dady yawutsila bayan kujera
Yana rokon dady akan yabata hakuri tagafarceshi.
Momy da ihsan ganin ilham bakaramin firgitasu yayiba dan haka rungume juna sukayi suna karanta ayatul kursiyu
Ga mamakinsu suka ga dady yakama hannun ilham yanufi kujera da ita. Kujerar daya nufa abayanta Anwar yaboye dan haka be watawata ba yawuntsila inda su momy suke shima yashiga jerin masu addua
dady rarrashin ilham yashigayi har yasamu tanatsu se ajiyar zuciya takeyi kan kace me bacci yadauketa ainda take. Waigawa yayi gurin yanshirin ko ta kwana wato su momy dariyace takufce masa ganin yadda Anwar gabadaya zufa tagama wanke masa jiki kiransu yayi dasu karaso da kyar momy tafara zuwa sannan ihsan shiko Anwar neman hanyar shigewa daki yake bashida niyyar zuwa. Tsawa dady yadakamishi sannan yatsaya.
Magana dady yafara da cewa wlh kun bani mamaki wai ace harda ke yanuna momy kina gudun halittar Allah to kema kikayi inaga yaranki dan haka kubude kunne dakyau kujini musamman kai Anwar wannan ba aljanabace hasalima itace ilham matar dana auramaka ta aure akidime duka sukace what !!!!!
yaci gaba kuma nayi hakanne badan komaiba sedan farincikinka dariyar dakamata shi yabani tabbacin taburgekane daganan yakwashe komai yafadaumusu sannan yakara wlh kuma kasake kasaki ilham ko bayan raina banyafemakaba.
no no no dady wannan cutarwace taya zaka hadani aure da abinda natsana fiye da mutuwata sabida kawatsar da tarbiyar damukamaka tahanyar bin matan banza.kokadauka kaci bulus ne bazan dau mataki akaiba to wlh kayi kadan dole kazauna da ilham amatsayin mata. Koda hakan na nufin bakin cikina ne ? Anwar yatambaya koda hakan na nufin mutuwarkane dady yabasa ansa.
zuwa lokacin jikin momy yagama mutuwa tayi imani dama zaa rina tun da taga salon auren tasan karshe baze haifar da da me idoba hakuri tafara ba dady wanda zuwa lokacin fushinshi yafara bayyana afuskarsa gudun kar yawa Anwar baki yasa tafara tausarsa.
ihsan momy tayiwa umarni data tashi ilham su shiga dakin ihsan din dakatar da ita dady yayi yace Anwar yadauketa yakaita dakin ihsan din danma tafigitane da gidansu zece suwuce. Dako adarannan zan yankata inji Anwar yafadi azuciyarsa afili kuwa huci yake kamar ze rufe dady da duka bashida zabin dayawuce yayi abinda akasashi zagayowa yayi yadauketa kamar yadau kashi zuciyarsa cike da danasanin ihun dayaringayi wanda inda yasan itace da tuni beci ubantaba

*this page is dedicated to my fans more expecially mrs shamsur hausa novels group thanks for the care and support*
*page 39-40*
Washe gari dasafe ihsance tahadama ilham ruwan wanka à toilet sannan takama hannunta takaita toilet din daki tadawo tazauna tana jiran fitowarta amma shiru kuma batajin motsin ruwa dan haka ta leka dan ganin metakeyi azaune tasameta akan plour din bayin. Suna hada ido tafara mata dariyarta tausayintane yakama ihsan dan haka juyawa tayi tanufi dakin momy
Suna zaune ita da dady ihsan tayi sallama suka mata izini tashiga. Gaishesu tayi sannan tace momy kinga ilham nahada mata ruwan wanka nakaita toilet amma takasa wankan dakanta tanacan zaune a toilet din dady bece komaiba illa zaro wayarsa dayayi yakira numbar inna ladi bayan gaisuwa datayimishi yaamsa sannan takara da tambayar diyarta dady yace dama akanta nakiraki waishin yaake mata tayi wanka ne murmushi inna tayi sannan tace ranka yadade bata iya wanka da kantaba sede ayimata godiya dady yayi sannan yakashe wayar yakai dubansa garesu sannan yace to ashe bata iya wanka da kantaba sede ayimata zaro ido duka sukayi sannan momy tace to bari inje inyimata dan be kyautu asa masu ayki suyimataba dady ne yadakatar da ita yace bangane kiyi mata wankaba taya mace da mijinta kice kece me mata wanka bari inkira Anwar yazo yamata momy seda dariya takwace mata sannan tace dan Allah Alhaji kabari inyimata karkasamin dana yagudu pls tafadi tana dariya ihsan ma dariya tayi dady murmushi yayi yace hajiya kenan to ay se alaka nayawan shiga tsakaninsune ze hakura yadauketa amatsayin mata dan haka kinga nibani cikin shirmenku waya yadaga yakira Anwar
Anwar Wanda lokacin yatashi daga bacci tunbayan dayayi sallah yaji wayarshi na ringing da kamar baze daukaba ganin dady ne ke Kiran can kuma yaga rashin dacewar hakan ya daga gaisheshi yayi sannan yajira yaji dawacce yazo kazo yanzu inason ganinka inji dady to Anwar yace sannan yaajiye wayar yana mita koda bansaniba nasan akan waccan lankwasashshiyar ake kirana yafadi gamida dan guntun tsaki doguwar Riga yazura sanan yafito koda fitowarsa security se gaisheshi sukeyi gamida kara jajantamasa har yashiga part din su momy sallama yayi ganin basa falone yasashi haurawa sama sallama yayi akofar dakin sannan yashiga samun guri yayi yazauna yanacin magani shi adole bayason wargi tuni dady yadagoshi murmushi yayi sannan yace dama bawani abu bane yasa nakiraka illa matarka bata iya wanka dakantaba dan haka yazamarmaka tilas kadunga yimata har zuwa sanda Allah ze yayemata.
Iya bakin ciki Anwar yayi shi amma azuciyarsa amma afili nuna musu yayi bedamuba dan yasha alwashin dena nuna musu damuwarsa
amsawa yayi da to dady tana ina inmata dan sauri nake zanfita gabadayansu seda sukayi mamaki dan basu dauka zeyimatanba tana dakina inji ihsan. mikewa yayi yayiwa su dady sallama dan yace dagacan zewuce base yadawo tagurinsuba ihsance tamike yabita abaya har zuwa dakinta suna shiga yace tamiko masa kayan da ilham zata saka inta fito
mamakine afuskar ihsan tana ganin anya kuwa bross dagaske yakeyi da zuciya daya zema ilham Wanka jikinta asanyaye tanufi part dinsu Anwar din Bata jimaba tadawo dauke da kayan harda undies duka tana ajiyewa Anwar yace tabasu guri dan yaji dadin shirya ilham da kyau bamusu tafita falo tana adduar Allah yafishshe da Ilham