Sashe 2
Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*********
Yau watansu ilham daya dagama makaranta suna zaune atsakar gidansu suna wasa yayin da iyayensu suke hirar rayuwar duniya. Yarone yashigo gidan da sallamarsa bayan Sun ansa yagaishesu sannan yadubi malam bukar yace baban ilham ana sallama Dakai akofar gida wani mutumi gabanshine yafadi sannan yace kaje kace ganinan zuwa yaron yamike yafita yayin da malam bukar shima yamike, da sauri maryam tasha gabanshi tace "abban ilham yanaga daga cewa ana sallama dakai hankalinka yatashi kode akwai matsalane. Hannu yasa yashare gumin daya keto masa yace "Maryam banfada mikibane amma wallahi tun watanni uku dasuka wuce kudin hayarmu yakare kuma megidan cemin yayi yabani wata biyu inkawo masa kudin inba hakaba zesa wasu agidan kuma kinga yanzu har wata uku shida yacemin wata biyu nasan yazo karbar gidansane shiyasa kikaga hankalina yatashi. Cike da damuwa take kallon mijinnata tace "meyasa bakason sanar dani damuwarka abban ilham ni aganina abokin kuka shi ake fadawa mutuwa meyasa kaboyemin ? Kiyi hakuri itace kalmar daya iya furtawa yafita kofar gida dan ganin me sallama dashi abinda yaguda shiyatarar megidan yagani atsaye dashi dawasu katti guda biyu tun kafin yayi magana megidan yarigashi yafara magana cikin fushi "sannunka mallakau wannan ay ko gadona gareka se haka ko ancemaka abanza nasamu gidan dazan barka kaita zama batare dakabiyaniba cikin muryar tausayi malam keba megidan hakuri har kasa yaduka yana bashi hakuri amma shi KO ajikinshi karshema wainnan katti yacema sushiga gidan sufito masa dakomai da kowa nagidan kafin malam yayi magana tuni sunshige gidan umma (sunan da ameera ke Kiran mamansu kenan)tana zaune à inda malam yabarta seganin katti tayi suna shigowa kafin tayi magana taga malam yashigo yana share hawaye tambayarsa tashiga yi "malam meke faruwane ? Cikin muryar kuka yace "maryam megidanne yace mufitarmasa daga gida wainnanma dakikaga sunshigo fitardamu da kayanmu yasasu suyi,jeki kidauko mayafinki juyawa tayi jiki ba kuzari tadauko hijab dinta dama kayansu nasawa agana must go suke dan haka dauka kawai tayi tunkafin takai ga nade katifarsu kattinan sunrigata wurgota kofar gida haka suka shiga wurgi da komai n'a gidan tsinke basu bariba daga karshe suka taso su malan bukar agaba shida iyalansa zuwa kofar gida bayan sunfitone sukaga kofar gidan cike da yan kallo manya da yara.makulli megidan yasa yakulle gidansa yawuce shida yaransa kota kansu be biba ganin jamaa nakara yawa akofar gidanne yasa malam bukar fara tattara sauran tarkacensu kama daga tukwane bokiti dadai sauran kayan tarkacen gida yakulle acikin wani buhu katifarma yasa igiya yadaure dama taji jiki yana gama daure katifar yadorama ameera ummansu kuma tadauki gana must go din kayansu tarike hannun ilham har zuwa lokacin kuka sukeyi dukansu harda ameera sabanin ilham datake tafaman sanaartata wato dariya malam bukar buhun kayan daya daure yadauka yace sutaho sutafi sudena zama agurin suna tarawa kansu mutane tafiya suka farayi dauke da kayansu suna kuka yaran garin kamar jira suke suka bisu abaya suna musu ihu sekace sunyi wani laifi kuma manyan gurin bawanda yakwabesu sabida makwabtansu suntsanesu badan komaiba sedan kawai Allah yabasu ilham
haka suka cigaba datafiya yaran namusu ihu karshema suka fara jifansu seda sukayi nisa dagarin sannan yaran suka koma
Love you all 😘 maman yusuf
[3/13, 07:08] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
_writting by Zahra Muhammad_
*Page 22*
Tafiya sukayi me nisa sannan suka sami kasan wata bishiya suka zauna domin su huta. Har zuwa lokacin hawaye bedena zuba à idonsuba
Malam ne yakai dubansa fuskar ilham wacce ko baa fadamasaba yasan tagaji da hannu yayimata alama datazo kusa dashi.bamusu tamatso hannunta yarike yafara magana "ilham mu munyarda Allahne yayiki kuma yabamuke badan bayason daya daga cikinmuba kuma insha Allahu masu kinki nangaba se Sun huta à inuwarki kiyi hakuri daduniya aduk yadda tazo miki .yafada yana zubda hawaye itako ko ajikinta danma tagajine danasan baabinda ze hanata darawa wani wata sarka yaciro awuyansa yadauramata awuyanta gami da fadin Allah ya albarkaci rayuwarki gaba daya suka amsa da ameen
Umma takatseshi tahanyar fadin malam kayi shuru haka Allah nan kuma shine gatan kowa. Tana gama magana tamike malam ne yace inazuwa kuma bayan hutawa mukeyi,tace wallahi kishin ruwa nakeji shine zan tsallaka titincan inga ko zan samo ruwa, mikewa yayi yanafadin haba ina gurin shine ke zaki neman ruwa zauna inje inkawomuku. Haka tazauna badan ranta yasoba shikuma yatafi debo ruwan yanatafiya yana waiwayensu kamar ze jiyo kuma sede yatafi sunanan zaune suka fara jiyo hayaniya abakin titin gaban umma ne yafara faduwa tana tambayar kanta meke faruwa takejin hayaniya haka kamar bazata jeba cam kuma tamike tanufi gurin tana zuwa taga anzagaye ana kallon wani abu karasawa itama tayi gurin yayinda bugun kirjinta yatsananta tana karasawa gurin INNALILLAHIWAINNAILAIHIRAJIUN
Malan tagani kwance cikin jini mota tabugeshi kanshi ya rabe gida biyu ko baa fadamata ba tasan malam rai yayi halinsa yanke jiki tayi tafadi kasa sumammiya
love you all 😘maman yusuf

_writting by Zahra Muhammad Mahmud_
*Page 23*
Mutanen dake gurinne sukayo kanta domin Bata taimakon gaggawa daukarta sukayi sukasa amota tare da gawar malam .sukuwa su ameera suna zaune Jin shirun yayi yawane yasa ameera mikewa takama hannun ilham suma sukayo hanyar titin zuwansu yayi daidai dazaasa ummansu amota dagudu ameera takarasa gurin tana Kiran ummansu mutanenne suka juyo gareta domin Sun fahimce mahaifiyartace har anhada daita amotar Sun fara tafiya sannan ta tuno da ilham dake can gefen titi har zatayi magana sekuma tayi shuru sabida atunaninta ilham ba inda zataje harsuje sudawo tuna hakane yasa tamaida hankalinta kan ummansu wacce ke kwance rai a hannun Allah.
Asibiti akanufa dasu umma emmergency aka shiga daita yayin da malam kuma akayi mutuare dashi tagaban ameera akawuce dashi se alokacin hankalinta yakai gareshi wani gigitance ihu tasaki tayo kansa tana ihu nurse ne suka riketa itako ihun Kiran baba take ahaka har aka shige dashi ciki duk wani me imani inyaga ameera se yatausayamata malam yarasu ga umma à emmergency rai a hannun Allah
Dakyar nurse din suka rarrasheta tayi shuru abunka da yaro har wasa tafara. Kwatakwata tamanta da wata ilham hankalinta nakan umma tunda ance mata babanta yamutu. Secan da magariba aka fito da umma daga emmergency zuwa dakin 'yan paralyse domin itama umma asanadaiyyar faduwan datayi takamu da paralyse gabadaya barin jikinta daya yashanye har gefen fuskarta .bayan ansa umma adakinne nurse suka kira ameera zuwa dakin likita, tabayoyi yafaramata kama daga sunansu, daga ina suke, awacce anguwa suke (dayake wainda suka kawosu su suka bige malam. Daga cewa bari suyi sallah suka gudu ) sunansu tafadi sannan tafadi anguwarsu. Abinci likita yasa aka Bata daga nan yasa aka maida ita gurin ummanta gefen gadon tazauna sannan tabi jikin ummanta da kallo har zuwa fuskarta ganin yadda fuskar ummanta tasauya yasa tasanya kuka tana jijjiga umman tana fadin umma.gaba daya dakin bawan da betausayawa ameera da ummanta ba tananan har bacci yadauketa ajikin ummannata.
**********
Bata farkaba se dasafe se lokacinne tatuna da ilham dagudu tafito daga Dakin tana ihun Kiran ilham karo sukayi da doctor ganinta afirgicene yasa yariketa yana tambayarta meke faruwa dakyar ta iya fadamasa dasauri yadauketa yasa amota suka tafi gurin dayake banisa amma koda zuwansu va ilham ba alamarta sede kullin kayansu juyo sukayi jiki bakwari bayan sungama duba ko ina nagurin ba ilham asibitin suka koma ameera nata aykin kuka.
love you all😘 maman yusuf

_writting by Zahra Muhammad mahmud_
*Page 24*