← Book details Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 22

Sashe 19

Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

turo kofar dakin akayi gamida sallama daauri yakai dubansa gurin danyaga waye ilham ce durkusawa tayi daga bakin kofar tace abban twins dafatan kun tashi Lfy yakwanan amarya
kunyace tarufe anwar dakyar yaiya cewa Lfy yakwanan yarana Lfy tabashi amsa kanta akasa mikewa tayi zata fita dasauri yaje yarungumota ta baya yarada mata akunne am sorry my soul mate wlh jiya mantawa nayi kiyimin afuwa
it's ok tabashi amsa tana kokarin kwace jikinta kara matseta yayi yace kuma guduna kikeyine yau jirani muje naga aftocina mana yafadi yanasa takalmi suka fito daga dakin Kai tsaye dakinta suka nufa su twins din nazaune afalo sunata wasansu dakayan wasansu sunyimasa kyau suna ganinsa suka rugo da gudu suka rungumeshi suna daddy daddy
dagasu sama yayi yanamusu wasa
sannan yajuya gurin ilham yace mungode fa sosai da breakfast
murmushi kawai tayi masa tawuce kitchen Dan Dora abincin rana binta yayi da kallo cike da tausayawa

su twins yaja zuwa kasa dakin nafeesa wacce Tana zaune anci uban gayu Tana ganin takure adaka kallonta yayi yatuno ilham daya gani yanzu haka kawai yaga kwalliyar ilham tafi masa kyau
murmushi yayimata yana fadin wow my baby you look so muuuah
fari tayi da idanuwa ita adole angonta yakodata karasa shigowa yayi se taga su twins nabinshi abaya sauya fuska tayi wato gurin ilham yaje yadade shine Dan kissa irin tata harda hadoshi da Yarako to duk seta ci ubansu daya bayan daya
kuje kugaida auntynku inji anwar yafadawa su twins makale kafada sukayi sannan sukace auntynmu ihsan da ameerane kawai banda wannan suka ruga jikinshi suka makalkaleshi

ran nafeesat inyayi dubu yabaci Amman seta share tayi kamar bata jisuba
murmushi anwar yayi yacewa su twins wannanma aunty ce hada baki sukayi sukace no!!!! Daddy rugawa sukayi waje da gudu suka Yi gurin mamansu tundaga kofar falonta suka fara kuka dasauri ilham tabaro kitchen ta tarbesu
kudawaye take tambayarsu sultan ne yace mom daddy ne yace mana wai wacanma auntyce yanuna kasa kuma mu aunty ihsan da aunty ameera ne Kawai auntynmu
murmushi tayi tajawosu jikinta tarungume tace itama daga yau antynkuce kunjiko Kai suka daga Mata sannan suka wuce ciki
.

tun bayan fitarsu twins anwar yamatsa jikin amarya rungumota yayi yana shinshinata yace baby na ya jikin naki narkewa takarayi sannan tace dasauki mikar da ita yayi suka nufi dining inda abinci yake jiransu tambayarsa tayi waya kawo musu yace ilham tabe baki tayi sannan anwar yayi saving dinsu suka ci
bayan sunkammala break fast ne yace tazo suje part din ilham tagaisheta fafur nafeesat taki yarda wai ita sede ilham tazo tagaisheta ay itace bakuwa
ran anwar yabaci to amma yadanne kunsan ance amarya bata laifi kota kashe danmasu gida

maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

*Nagode masoyana dakuka taimakamin da addua har on top yadawo gida Lfy thanks am really appreciate*

*page 79-80*

Dagudu nafeesat ta isa dakinta kuka take kamar ranta zefita
Jin kukantane yasa house girl dinta mesuna suhaila fitowa daga toilet dinta inda take wanke mata undies 😜

Gurinta takarasa tace ranki yadade Lfy kike kuka haka ko baki da Lfy ne inkira miki yallabai

Dagowa nafeesat tayi azafafe tawanketa da Mari sannan tace ubanki zaki kiramin ba yallabai dalla ficemin daga daki harkin Kai matsayin tambayata make damuna kedaga yauma karki sake shigowa part dina banason aykinnaki

Suhailat fitowa tayi Tana kuka Dan harga Allah Marin yashigeta ta maru part din masu aykin gidan tanufa tana share ido Wanda yay ja kamar gauta😜

Fitar suhaila keda wuya nafeesat tajawo wayarta takira mahaifiyarta
Tana dagawa tasamata kuka
Dakyar mamanta tashawo kanta tasanar da ita abinda yafaru ko kunya batajiba tafadamata

Dariya uwar tayi sannan tace wlh nadauka wani abune yasaki wannan kukan kamar ance miki namutu
Haba nafee wlh kinbadani kamar ba nonona kikashaba toki kwantar da hankalinki inde anwarne namiki alkawari kozanyi yawo tsirara sekin juyashi kamar waina atanda
Wannan baabin damuwa bane dama gobe zantafi India kuma bokan dazan sa yamiki aykin acan yake so no need to be worry
Tsalle nafeesat tashigayi tanayiwa mamanta godiya sosai mamanta ta kwantar mata da hankali akan tazubamusu ido Kawai haka uwar taita yimata alkawarurruka har sukayi sallama

Anwar dakyar yakyale ilham shima badan yakoshiba sedan ganin ita tagaji
Toilet yashiga yahada musu ruwan wanka sannan yadawo yadauketa bedireta ko ina ba se acikin ruwan daya tara shima yashiga gurin shigane idonsa yasauka kan mirror din dake bayin mamakine yakamashi ganin hawaye afuskarsa
tunani yashigayi har yatuno dalilin faruwarsu dariya yayi yakarasa shigewa cikin ruwan
Wankane akayi naso da kauna dan ko agurin wankan se jagwalgwalata yake son ranshi dakyar yadaure sukayi wankan tsarki yadauro tawul itama yanadota Kamar jaririya kan kujera yaajiyeta sannan yacanja bed sheets sabida nakan gadon yalalace da abun dadi kamar sunyi fitsari 🙈

shafa Mata mai Yayi sannan yadaukomata kayan dazata sa acikin nafadar kishiyanta
shine yashiryata hatta pant da bra shine yasamata kwalliyan dayamata kuwa koni seda nayi mamaki tayi kyau sosai sannan shima yashirya kusan kayansu iri dayane colour din

Neman kwanciya ilham takeyi anwar yadagota dasauri yace yahaka soulmate kike kokarin kwanciya
shagwabe masa tayi harda dan sautin kukanta irjn na shagwabarnan tace bacci nakeji wlh duk ka gajiyar dani
lakace mata hanci yayi sannan yakamo lips dinta da nashi lips din yahada fuskarsu guri daya hancinsu nagogan juna araina nace da abunne
rungumeta yayi sannan yaradamata akunne my honey you are so sweet and romantic, you mean everything to me, i cant do without you my heart,my life is meaningless without you thanks you for everything I love you you with all my heart. yayi kissing dinta a goshi

ilham kukan dadi ne yakwace mata tabbas wannan rana bazata manta da ida ba kwacewa tayi ahannunsa ta durkusa tayi sujudul shukur ga ubangijin daya shirya tsakaninta da mijinta
dagota yayi bayan tadago daga sujadar
Kara rungume juna sukayi suna musayar kalaman kauna ga junansu
mayafi yadaukomata da jaka da takalmi wainda zasu dace da kayan jikinta sannan yaja hannunta yana fadin muje narakaki shopping din dannaga alamar zumata tasa kinmanta da fitar dakikace zakiyi yafadi yana kashe mata ido daya da dagamata gira😘
kunyace takama ilham cikin shagwaba tace eh de naji din ay gwanda ni bakuka nayiba wanifa harda ihu
dagudu anwar yabita itamako taruga tayo kasa biyota yayi dayake ilham gudu take Tana dariya sannan sannan Tana waige batayi auneba Kawai taji taci Karo da mutum anwar shima da idonsa yaruga yarufe dason kama ilham karasowa yayi shima yabige ilham din suka hadu suka yarda nafeesat akasa suka fada kanta 😃
sam shi anwar beji alamar akan mutum sukeba se cakulkuli yakewa ilham tana dariya Dan itama tamance dacewa sunyi Karo da nafeesat
shiko anwar fadi yake nikike cewa nayi kuka ko to aykece kika sani Kukan kinsa nashiga duniyar dako amafarki bansan akwaitaba

kukan nafeesa ne yadawo dasu duniyar dasuka shiga dasauri suka dagata anwar yadauketa yadorata akan kujera se sannu suke mata sunata kame kame
itako nafeesa danneta dasukayine yasa bakinta buguwa da tiles yakumbura yayi suntum naso muyi selfie nida ita amma tausayintane yakamani sabida Lura danayi daga anwar har ilham insuka Kalli bakinta dariya suke shirin yi

ilham ce tasamo ruwan zafi da towel taba anwar yagasa mata bakin😃se kuka takeyi araina nace alhakin suhaila ne yakamata
bayan anwar yakaita daki ne yadawo sukayi ficewarsu shida honey dinshi
dariyar dasuka kumshe basu samu sunyibane agaban nafeesa sabida ganin yadda bakinta yayi suka shigayi a mota anwar harda rike ciki ilham kunnenshi tarike bayan tadena dariyar juyowa yayi yana kallonta ido tazaro mishi sannan tace
Baka tuba dayiwa mutane dariyabako
wata dariyarce takubce masa yayinda yatuno ranar daya fara ganin ilham akano
kallonshi takeyi baki asake Wanda kobaa fada mataba ita yatuno yakewa dariya juyamishi baya tayi ta turo bakinta gaba rungumota yayi yana fadin sorry me honey
murmushi tayi suka rungume juna

nide nace Kai anwar wannan love haka ko kunyar driver basayi

sunyi shopping sosai sannan suka koma gida
ba laifi bakin nafeesat ya sabe sede dasaura kadan sannu sukayimata sannan suka haura samansu

nafeesat jitayi kamar takashesu wato soyayyar yanzu har akanta tazama gadonsu kenan wasu hawayene suka shiga zubo mata dama tun fitarsu takira mamanta tafada mata hkr tabata sannan tace tajira sakonta

maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

*Dedicated to maman irfan,jameela Abbas,maryam taheer hajara Abdullahi, nafi Muhammad,khadeeja musa dauda, nusaibaty A turaki,bilkisu s Ahmad thanks for the care and support am really appreciate*

*page 77-78*

Yau satin nafeesa guda agidan anwar kuma yaudinne girkinta yafita kuma tsawon kwanaki bakwai dinnan ilham ce kemusu girki kullum nafeesa ko godiya bata taba yimataba bare tagaisheta

Yau ilham taamshi girki dawuri ta tashi tashirya su twins aka wuce dasu gidan daddyn anwar dayake ba school islamiyya kuma agidan ake koyamusu wani malami daddy yanemo sabida su

Ko ina ilham seda tagyara sabida duk kudi damatsayinsu bata yarda yan ayki suyimata aykiba sabanin nafeesart ko undies dinta inta cire masu yimata ayki take ba su wanke mata komai sede me ayki tayi mata
Chapter 19 · 0% Book details