Sashe 22
Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Tenure din daddy yakare Dan haka yanzu lokacine nabuga gangar siyasa
Inda jamiyyar su daddy suka tsaida anwar amatsayin Dan takarar shugaban kasa
Anwar bayaso sabida Yasan
Mulki ze hanashi samun isasshen Time din ilham dinsa
Dakyar suka shawo kansaya yarda
Daddy ma behanashiba sabida ya yarda anwar yanzu yashiryu kuma mutumne metausayi da rukon amana Dan hakan yashiga karfafawa anwar din guiwa
Ilham ma fatan alkhairi tayimasa
Hartana tsokanarshi tace to my life yanzu kuma shikenan munci kafar Kare dagani harkai sabida yawon campaign
Rungumota yayi yana dariya yace kece de me kafar Kare baniba ko kinmantane intuno miki
Dariya tayi Tana kaimishi dukan wasa tana cewa wlh kadena banaso Shima kwaikwayanta yayi yace kidena nima banaso Kara rungume juna sukayi suna dariya
Dukansu yanzu bazama yayon campaign suke guri guri inda kowa yake fadin maso uba yaso dansa
sukari bakayi farin banza ba bangon sugar kowa yadafaka seyalasa kayi taka kayi tame karafin karfi makiyanka bazasu iyaba
Irin wainnan maganganu suke fita abakin alumar kasa
Ranar zabe tazo inda koina afadin nigeria ankada zabe Lafiya babu tashin hankali se jiran sakamako gobe in Allah yakaimu
Anwar har ramewa yayi sabida zirga zirga kuma duk inda Zashi kafarshi kafar ilham yaran kawai suke bari agida gurin masu kula dasu
washe gari aka sanar da sakamakon zabe Wanda tun jiya aka Fara
inda alkalin Zabe yabada sanarwar anwarne yalashe Zaben daga jamiyyar CPA
Murnar dasukayi bazata misaltuba
Dan ilham har da kukanta rungume anwar tayi tanamishi fatan Alkhairi tare da adduar Allah yabashi ikon yin adalci yasa mulkin Yayi sanadin shigarsu gidan Aljanna
Talakawa ko zan iya cewa sunfi kowa murna ganin anbasu abinda suka zaba musamman matasa suna ganin yanzu suma anbasu yencin tsayawa takarar shugabancin kasar sabanin da da dattijaine sukeyi
kasade gaba daya takaure da murnar zaman anwar shugaban kasa
*RANAR HANDING OVER*
wato ranar rantsar da anwar fans kubiyoni eagles square musha kallo
Anwar nahango cikin shiga ta alfarma sanye yake da wata ubansun shadda fara yayin da gefenshi nadama handbag dinshice wato her excellency Hajiya ilham bukar shettima the First Lady for the Federal Republic of Nigeria 👍
sanye take cikin wani farin Material anyimasa adon Goulding fuskarta sanye cikin bakin glass takalmi da Jakarta da gwaggwaronta da dankunne da sarka da agogo duk Goulding colour ne yaransuma abin gwanin Shaawa babu abinda yafi burgeni se lokacin da zaayi handing over tsakanin anwar da daddy wato uba da da sunyi matukar kyau gashi kayan jikinsu anko sukayi
hakade taron yaci gaba da wakana har aka rantsar da anwar
nafeesat adede lokacin Tana zaune gaban TV Tana kallo
Wani bakin cikine yarufeta tasa kuka Tana ganin dayanzu itama Tana gurin amatsayin First Lady gawani uban kyau dataga anwar da ilham sunyi ga yaransuma abun gwanin Shaawa kuka takeyi sosai tanajin son anwar aranta Wanda tasan sede tamutu dashi Dan anwar yamata nisa
anwar da ilham basu samu kansuba se wajen goman dare duka sungaji sabida wuni sukayi sallamar baki dasukazo tayasu murna
wanka sukayi suka hau Gado domin huce gajiya ilham har bacci yadauketa anwar yace besan zancanba
dole tafarka Dan biyamasa bukatarshi kamar kullum yauma anwar kuka yake iya karfinshi araina nace tofa Mr President da kuka wato no easy ilham
seda yaci kukanshi yakoshi amma na dadi koda suka tsarkako jikinsu dariya ilham take mishi tace yanzu Dan Allah haka Zamushiga presidecial Vila kana kuka
rungumeta yayi yana dariya yace baby bawannan bane abin jinba godewa Allah nake dayasa First Lady tawarke da da yar gurguwa zanshiga
dariya dukansu sukayi suka rungumi juna sunayiwa Allah godiya daya nunamusu wannan rana
anwar yakama ayki gadagadan yayinda a ministocinsa yaba Adnan minister na health
moneer kuma na ilimi yayinda ya rike minister na petur da kansa
ilham malama tasamo duk weekend take zuwa gida takoyamata karatun addini
rayuwarsu tazama abar koyi kowa sonsu yake gashi mulkinsu suna adalci kowa se samusu albarka yakeyi
yayinda soda kaunar junansu se abunda yakaru anwar na kaunar ilham kamar ransa yayinda ko kadan bayason bacin ranta itama kuma haka kudi da mulki besa suna wulakanta mutaneba godiya sukewa Allah kullum daya mallaka musu junansu.
*Alhamdu lillahi rabbil alamin. Astagafiruka wa atubu ilaika ya Allah. Allahumma inni as aluka bi annani ashhadu Alla ila ha Illa anta ahadussamadullazi lam yalid walam yulad iyyaka naabudu waiyyaka nastaim*
kuskuren dake ciki Allah yayafemin. anan nakawo karshen littafin *Allah gatan bawa*sekuma munhadu a littafina na gaba mesuna
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
SURBAJO*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
written by Zahra Muhammad mahmud