Sashe 21
Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabatarwa da yan uwanta ita tashigayi kowa se nan nan yake da ita musamman su twins iyayen farin jini
Iso Sugura tayiwa ilham zuwa gurin mahaifinta bayan sungaisa tadauko sakon anwar tabashi dakyar yaamsa sabida shi mutumne Wanda abin duniya bedameshi malamine sosai mahaddacin alqurani kuma shi gwanine gurin gane sihiri ajikin mutum yana kallon mutum inhar akwai jifa ajikinka ta Allah yabashi baiwar daze iya ganewa
Kallon ilham yayi sannan yace diyata meyasa kike sakaci da addua
Kallonshi ilham tayi galala cikin rashin fahimta
Shima yaci gaba
Akwai jifa atattare dake Wanda akayi domin rabaki da mijinki Amman dayarda Allah komai yazo karshe
Qurani yasa sugura tamikomasa da tawada da alkalami yabude quranin yafara rubutu ajikin Allo seda yacika allon da r u but u sannan yasa ruwan zamzam yawanke
Yadauko ganyen magarya dayake ajike yatsiyaya ruwan acikin ruwan rubutun yadure awata yar kwalba yamikamata yace tasha ta shafa harda yaranta tsawon kwana uku insha Allahu komai ze dedeta duk abinda akamata zekoma kan Wanda yamata
godiya sosai tamishi aminiyarta natayashi shikuma yakara jamata kunne akan tayawaita karatun Qurani da sadaka da nafilfilu nacikin dare Allah naamsar addua
Ilham harda kukanta dan godiya koba komai takara samun wani ilimin dan ita da bata damu datayi sadakaba Amman yanzu insha Allahu zata dungayi
Hakade taron suna yawatse ilham sukayo gida
Suna zuwa gida tayi amfani da rubutun daaka bata Tasha tabasu twins tashafemusu jiki
karatun Quran tafara badare ba rana
yau asabar ba makaranta danhaka su twins suka dauko ball dinsu suka nufi garden inda suke bugawa suda daddynsu
wasan yamusu dadi yaudin anwarne yabugo kwallon da karfi seta shige cikin ciyayi inda su twins bazasu iya daukowaba Dan haka shi yanufi gurin😳domin yadauko
hankalin nafeesat ne yatashi ganin anwar yanufi gurin ajiyarta sabida tunda suka fara ball din Tana tsaye a window tana kallonsu dasauri tajuya tafito da gudu Dan Hana anwar karasawa gurin Amman ina tamakara Dan tana isowa shikuma yadauko kaskon Wanda yayi mamakin ganin abinda ke ciki ganin hakane yasa nafeesat kwalla Kara tana kamayar dashi anwar karka fito dashi
ihuntane yafirgita anwar agigice yasaki kaskon dake hannunshi yafadi kasa yafashe
fashewar kaskon yayidede da tashin ilham daga bacci jitayi duk wata damuwa ta rabu da ita ga wani nishadi datakeji Wanda rabonta dashi tamanta mikewa tayi taje gyara labulen window dinta seta hango abinda ke faruwa a garden dasauri tadauko takalminta tayo waje Dan ganin meke faruwa
shiko anwar fashewar kaskon keda wuya yaji gurin yadume da wari dasauri yawaiga seyaga nafeesat ce agurin danshi yadauka ilham ce
karasowar ilham keda wuya nafeesat tafara tone tonen abinda tayi musu
mamakine sosai akan fuskar anwar sabanin ilham wacce tasan dama zaa rina
afusace anwar yayi kan nafeesat yafara duka yana kuka yana fadin kincuceni kinsa nakauracewa Matata Allah yaisa tsakanina dake
dakyar ilham ta kwace nafeesat ahannunshi
kokarin janshi takeyi yakoma cikin gida sabida jin haysniyarsu yafara janyo hankalin security nagidan
nafeesat ko kuka take tana rokonsu suyafe mata
nasakeki saki uku muguwa inji anwar ba nafeesat ba har ilham seda tafirgita
anwar yaci gaba Kuma 30minutes nabaki kibarmin gidana
daukar sultan yayi yayinda ilham tadauki sudeis anwar yarike mata hannu suka wuce cikin gida suka bar nafeesat agurin Tana kukan bakin ciki
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Zahra Muhammad mahmud
*Wannan page nakine suhaila nagode da kulawarki gareni kece mutun ta farko acikin daruruwan members na groups dina data fara kirana awaya nagode Allah yabar kauna*
*Page 85-86*
Suna shiga cikin gidan falon ilham suka wuce
Ajiye su twins sukayi suka rungume juna suna kukan farin ciki anwar se neman gafarar ilham yake rufemishi baki tayi tace nadade dayafemaka kuma nima Don Allah kagafarceni laifukan danamaka kissing din bakinta yayi sannan yace nadade da yafemiki my happiness
Alwala sukayi hardasu twins sukayi nafila rakaa biyu dan nuna godiyarsu ga Allah
Nafeesat kuwa dakyar tashigo tahada kayanta nasawa taba driver nagidan yasa amota sannan itama tashiga yajata se Kano koda isarsu da kuka tashiga part din mahaifiyarta
hankalin mamanne yatashi inda tashiga tambayarta ko Lfy
Kwashe duk abinda yafaru tayi tasanar da mahaifiyartata
Kusan fitsarine yakusa kubcewa mamarta
Agigice tace Saki uku nashiga uku yauni na lalace nafeesat duk laifinkine meyasa kika ajiye agidan meyahanaki tafiya daji ki ajiye aygashinan kinjawomana zagi agari
koda akasanar da mahaifinta ansaki nafeesat hankalinshine yatashi Amman basu fadi metayiba
kiran Mr President yayi yana tambayar me nafeesat tayi mezafi haka da anwar zesaketa har saki uku
Hankalin dady ne yatashi danshi har ga Allah besan zancanba
Hakuri yavashi sannan yace Bari yakira anwar din yaji
Lokacin dawayar daddy tasami anwar suna tsaka da soyayyarsu da ilham dakyar yadaga wayar
Gaida daddy yayi sannan daddy yace yazo gida yanzu yanason ganinshi
Amsawa yayi Dan yasan dalilin kiran wanka suka shiga shida ilham bayan sunfitone tayiwa su twins suma
Anwarne yace tashiryasu yanzu harda ita zasuje gidansu daddy
Ilham taji dadin zuwan dazatayi Dan dama takwana biyu rabonta dazuwa gidan tunda abokiyar hirarta tayi aure wato ihsan
Karfe takwas nadare suka shiga gidan daga mommy har daddy sunyi farinciki daganin ilham
Gaishesu sukayi sannan ilham tabasu guri
Daddyne yace anwar meyasa kasaki matarka nafeesat
Cikin kwanciyar hkl anwae yayi mishi bayanin komai sosai abin yabasu daddy mamaki yayinda tausayin ilham yasake kamasu
lalle ilham tayi juriya tunda koda wasa bata taba kawo kararkaba so sekaji tsoron Allah karike marainiyar Allah bisa gaskiya da amana inji mommy godiya yayi sosai
Basu bar gidanba se karfe goma nadare
Daddy yayiwa mahaifin nafeesat bayani ranshi inyayi dubu yabaci dangama rufeta yayi da duka dakyar tace mommy ce tasakata yayi hkr
Dakyar yahakura yakyalesu Amman da yayi niyar sakin mamannatane
*bayan wata daya*
hutu anwar yadauka suka tafi aykin hajji shida iyalinsa
sunyi adduoi sosai karma de ilham tayiwa iyayenta addua hartana kuka ganin lokacin su huta yazo Amman basa kusa
Daga saudiyya yawon honey moon suka wuce inda seda suka shafe wata hudu suna hutawa
inda hutun kuwa yayi kyau inda ilham ke dauke daciki natsawon wata biyu
farinciki agurinsu kamar me anwar jiyake kamar yamaidata ciki yarasa ina zesa kansa wannan cikin yaga gata sabanin nasu twins
hargurin su ihsan da Adnan sukaje inda suke zaune a London Wanda tunda sukayi aure Adnan yahanata zuwa gida yace seta haihu cikinta ko yazufa haihuwa koyau ko gobe
tayi murna daganinsu Dan harda kukanta dakyar anwar yararrasheta yayinda shiko Adnan dariya yake mata
dakyar anwar yakyale ilham suka kwana agidan ihsan
siyayya suka shiga kasuwa ana saura kwana biyu zasu dawo kayan jarirai anwar kediba Kamarhauka ita abin dariyama yabata hakade suka karasa hutunnasu sukayo kasa nigeria
koda sugura tazo yiwa aminiyarta barka dazuwa bakaramin farinciki tayiba jin ilham Nada ciki harcewa takeyi Ado gwanja zasu dauko yabugamusu kujerar tsakar gida
dariya ilham tashigayi sosai tace haba sis sekace tafari
tafari cemana agurinmu dole ke murausaya tunda sunansu twins baayiba
ameera ma tazo dauke da cikinta Dan wata biyar dayake batasamu ciki dawuriba sosai tayi murna jin auntyn ta nada ciki fira sukayi sosai inda daga karshe suka tsayar da sati mezuwa zasuje kauyen wudil kaimusu ziyara
maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*Page 87-88*
Sati nazagayowa suka tafi Kano harda anwar
Da ameera da moneer cikin shiga ta alfarma duk inda suka wuce kallonsu akeyi sabida Sun hadu motocin daake jansu ma abin kallone ga excode gaba da baya ana jiniya
Megari yayi murna dazuwansu sosai senan nan yake dasu
Kofar gidan megari cika yayi da yan kallo Dan jin cewa ilham gurguwa tazo shiyasa kowa yazo ganinta koda suka fito daga gidan megari rabon kudi suka shiga yiwa mutanen dasuka taru suna kallonsu
Ameera ce tamikawa wani gurgu kudin Kai dubanta tayi fuskarsa tabbasa ko alahira aka nuna mata shi zata ganeshi bakowabane illah megidansu daya koresu sanadin hakan suka rasa iyayensu
Wani kara tayi sannan ta cukumi mutumin tafara dukanshi iya karfinta dasauri ilham Tayo gurinta tariketa Tana tambayarta meyamata bata da hankaline take dukan tsoho
Dakyar Ameera tafadamata kowayeshi
Habawa kan kace me tuni guri yakoma se kura Kake gani dangama ilham komawa tayi kamar mahaukaciya gurin dukan mutumin tana kuka ameera natayata
Su anwar nacan cikin jamaa se hangowa sukayi kura natashi dasauri sukayo gurin abinda suka ganine yabasu mamaki ilham da ameera ne kedukar wani tsoho gurgu harsun kaishi kasa amma basu denaba jamaa nakallo bawanda yahanasu
dagudu suka karasa gurinsu suka amshi mutumin ahannunsu Wanda yadoku sosai Dan hakoran dasuka rage abakinsa tuni sunfice
dakyar anwar yaja ilham Wanda se kokarin kwacewa takeyi Tana fadin kabarni nakasheshi shima mugu azzalumi dabadan Kai ba dayanzu munatare da iyayenmu cikin farinciki
dakyar suka jasu sukasa amota anwar ne yaciro kudi zeba mutumin Dan akaishi asibiti Dan har karyewa yayi ahannu
Dasauri ilham tadakatar dashi tace
Anwar!!!! Idan kasake kaba mugunnan kudi wallahi zaman Lfy nidakai har abada
Jikin anwar har rawa yakeyi yatashi daga gurin mutumin yashiga mota
Mutuminne yakaraso dakyar yanacewa Don Allah sugafartamasa tsawa ilham tadakawa direban daya ja motar ayko beyi watawataba yahaura motor bisa kwalta
Tafiya suke ilham da ameera se kuka sukeyi danji sukayi mutuwar iyayensu tadawo musu sabuwa dakyar su anwar suka rarrashesu har suka iso Abuja dayake moneer ma yanzu a abujar yake ayki
Rayuwa taci gaba da tafiya cikin so da kaunar juna
har zuwa lokacin da ilham tahaihu
Tahaihu Lfy wannan karoma twins tahaifa sede su duka matane
murna agurin anwar bata misaltuwa godiya ko ilham tashashi kwando kwando
daddy yayi murna mommy ko harda rawarta
Daddyn Adnan har Abuja yazo ganin Matannasa shida mommy
ranar suna yara sukaci sunan mommyn anwar da mommyn ilham wato Maryam da Zainab inda suke ce musu mufeeda da mubeena
tarom sunan yakayatar Dan dangi nakusa dananesa babu Wanda bezoba media ko ko ina hotunan sunanne
sede fatan Allah yaba mejego Lfy
ameerama da jima da haihuwa inda tahaifi namiji akasa sunan mahaifin moneer suna kiransa da shahid
itako ihsan yaronta har ya iya zama itama namiji tahaifa yaci sunan daddyn adna suna kiranshi da ameer
duka family rayuwa suke cike dajin dadi da godiyar Allah
kudin ilham da daddy yabata dawanda anwar yake bata hadasu tayi takaiwa baban Sugura tace agina masallatai da rijiyoyi sadakatul jariya zuwaga mahaifanta

Last page
*Page 89-90*