Sashe 7
Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan yafitone dady yakamashi ze zaunar dashi akan gadon dasauri yakwace jikinshi yayi hanyar kofar fita daga dakin dasauri ska biyoshi dady yarikeshi dan har lokacin jiri yake gani wani dakin suka kaishi sannan yahau gado yadan huta sannan yahiga toilet yadauro alwala yarama sallar asuba sannan yayi azahar kafin ya idar har ankawomishi abinci dakyar yaci abincin sannan yasha magani tambayarsa doctor yahiga yi akan meye sanadin ciwonnasa ay kafin yabada amsa hawaye sunruga fitowa cikin muryar kuka yafara bayani be boye komaiba dan shi gani yake gwanda yafada anemomishi magani gaba daya dakin shuru yayi momyce tafara magana cike da faraa afuskarta tace haba my son yanzu dankayi mafarki da ita shine abin damuwa dan Allah kakwantar da hankalinka mafarki ba gaske bane shiko dady murmushi yayi sannan yace lalle akwai sauran amai agaba kenan kamarya alhaji momy ta tambaya murmushi yayi sannan yadafa Anwar yace son ay tunda kayi mata dariya yanzu kafara amai ihsanma dariya tayi sannan tace haba bross karka bada maza mana kaida kake da ilham ahannu mene ne nadaga hankali dan kayi mafarkin gurguwa. Murmushi yayi dan ta sosomishi inda yake mishi kaikayi sannan yace hmmm wlh bazaku ganebane amma wallahi yadda natsani gurguwarnan ko mutuwata bantsaneta hakaba kai wallahi ji nake zan iya kasheta dasauri dady yakalleshi sannan yakatseshi da cewa kadena furta haka bakyau kaide kawai kaita addua ammafa dariyar dakamata kasani ko aljanace shiyasa tazo ramawa yanzu. Yafirgita
Dajin zancan dady ware ido kawai yashigayi momy ce tace insha allahu ma ba aljanabace kwantar da hankalinka my son angon ilham ay tuni Yeshiga bude baki amma can kasan zuciyarsa zancan dady ne yake tsaye aransa tofa
love you all 😘maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
_written by Zahra Muhammad mahmud_
*page 33-34*
Tundaga wannan rana yazamana kullum Anwar seyayi mafarkin ilham gurguwa gaba daya yanzu yagama gasgata batun dady nacewa itadin aljanace yanzu gaba daya atsorace yake kuma yayi danasanin yimata dariyar
Agafe daya kuma Allah Allah yake amaryarsa tatare sabida yau saura kwana biyu tarewar kallo daya zaka masa kafahimci bakaramin so yakewa amaryarsaba ko yaushe idonshi nakan hotonta
Momy tun abin nabata mamaki harya daina takoma zubawa sarautar Allah ido
Dady ne zaune agidan su ilham inda yaje domin shaidamusu gobe da daddare ze ayko motar dazata dauki ilham kuma yashaidawa iya ta shirya bayan sati biyu ze ayko adaukota dan taci gaba da kulawa da ilham gadiya iya tadunga yimasa gami da mamakin tayadda yake tafida rayuwarsa kamar ba shugaban kasaba
*yau take sallah*
Amma agurin Anwar domin kuwa yaune zukekiyar amaryarsa zata tare😜
Murnarsa takasa boyuwa dan har yakosa dare yayi akawo masa amaryarsa
Dady ne yakara zaunar dashi yajaddada masa cewa duk ranar da yasake yasaki ilham bashi bashi yanemi wasu iyayen itade momy nata ido
Ihsan ma takosa taga auntyn tata Domin itama tasamu abokiyar hira fatanta kawai Allah yasa auntyn me son mutanece
*8:00 Pm*
Motace baka hadi da bakin glass Kirar kamfanin Toyota mesuna venza dauke da amarya ilham ita da inna ladi wacce tayo mata rakiya
Kai tsaye bangaran amarya tanufa dayake part din amaryar akwai gâté danhaka su momy suna tsaye abakin gate din domin tarbar amarya ga mamakinsu se suka ga motar Bata tsaya abakin gate dinba dan tuni me kula da gate din yabudewa motar kofar ciki motar tashige kuma akwai tafiya daga gate din zuwa kofar falo kafin su momy su karaso tuni inna ladi tashige da amarya dakinta
Koda sumomy suka iso sunyi mamakin ganin hakan ace kun kawo amarya baku jira anmuku iso ba kawai ace har kun shige daki jike bakwari suma suka shiga daga ciki ga mamakinsu basa falo kansune yakara kullewa. Dakunan dake falon suka fara dubawa guda uku duk basa ciki. Dan haka suka haura sama nanma basa falon sama. Dakunan suka fara bi ananne suka samesu adaya daga cikin dakuna ilham na kan gado azaune anlullubeta da wata lafaya fara tadukar da kanta
Yayin da inna ladi ke gefenta azaune
Karasowa sukayi dagacikin dakin fuskarsu dauke da faraa kowa yasamu guri yazauna bayan gaishe gaishe Wanda har zuwa lokacin ilham nacikin lillibi momyce cikin muryar wasa tace to ita diyar tawa bazata bude fuskarta bane inna ladi dariya tayi sannan tace ranki yadade ay yartaki kunya gareta ihsan ce tace cikin faraa kyaleta momy Inde aunty ilhamce semun gaji daganinta dariya kawai duka sukayi
abinci momy tasa aka kawo musu yayin data yi adduar Allah yabada zaman lafiya. part dinta suka wuce ita da ihsan da excode dinta cike da mamakin wannan wacce irin amaryace dady ya Aurawa Anwar
shikuwa ango yanacan gidan su naseer dashi da abokansa yanata damunsu akan shifa sutaso sukaishi koyatafi shikadai. Tsiya suka shiga yimasa sannan suka tashi gaba daya domun Rakashi .
tun bayan fitar su momy inna ladi wanka tayiwa ilham tunda dama ita take mata tasauya mata kaya masu kyau sannan tabata abinci taci tagyara gurin dataci abinci turare takara bin gidan dashi seda ta tabbatar da komai yayi normal sannan takoma gun ilham
wacce har zuwa lokacin kallon gidan kawai takeyi tana dariya alamar yayi kyau
tissue me Ubanyawa inna ladi tamikamata ta ansa da hannunta me lafiya sannan inna ta mata nuni da bakinta alamar ta goge miyau din bakinta bamusu tagoge dan tsawon sati biyu inna tadauka tana koyamata goge miyau in ya zubo murmushi tayimata sannan taci gaba da zama da ita har zuwa lokacin data fara jiyo hayaniyar angwaye zasu shigo.
mikewa inna ladi tayi tayima ilham nuni da bari taje gida zata dawo gobe kafada ilham tamake alamar bata yardaba gami da kokari sakkowa daga gadon rarrashinta tayi sannan tasamu tayarda kara jawo mata gyalenta tayi tarufe mata fuska amma sharasharane don haka ilham na iya ganun komai tacikin gyalen inna ladi fita tayi tana kara yimata nuni da ta dunga goge miyau kai ta gyada mata sannan inna tafita
fitowarta falo yayi daidai da karasowar su Anwar gaisheta sukayi sannan tamusu fatan alkhairi tanuna musu dakin da ilham take sannan tafice inda direba yake jiranta dan yamaida ita gida
su Anwar shiga sukayi dakin da sallamarsu yayinda bakin ango yaki rufuwa ita de ilham kallonsu takeyi tacikin lillibinta dan ita batasan maanar shigowar tasuba tsokanarta suka shigayi inda daga karshe suka bukaci da cewa lalle dole ne abude musu fuskar amarya su gani bamusu Anwar yabude musu fuskarta yayinda tadago farar idanuwanta ta haskesu dashi Anwar suman zaune yayi danshi betaba tunanin kyannata yakai hakaba suma abokansa Sun gigita dan gaskiyar kyanna ilham dan asaline addua suka musu gamida fatan samun zuria tagari sannan suka Mike dan tafiya anwarne yamike yarakosu yanamusu mitar wallahi sundade su kuma suna mishi mitar amaryarsa tayi musu rowar muryarta yace kunyace tamata yawa shiyasa taki magana amma zuwa safiya zanyi kokarin rage mata kunyar dariya sukayi gabadaya ahaka har suka karaso gate inda motocinsu suke shiga sukayi suka tafi sannan shikuma yajuya yakoma cikin gida kulle ko ina yayi sannan yahaura sama
tun bayan fitarsa raka abokansa ilham tamike tasauka akan gadon lillibinta taajiye da tissue din hannunta dan ita jitakeyi duk ta takura kankice me ayko gabadaya miyauyagama Bata fuskarta ta rigarta. Daidai lokacin Anwar yayi sallama yashigo dakin
kofa yafara kullewa sannan yajuyo ga amaryarsa wacce yakosa Allah yanunamasa ita.
yana arba da ilham wani rikitaccen kara yasaki yajuya da gudu yana neman hanyar fita

_written by Zahra Muhammad mahmu_
*This page is dedicated to student of 2011 candy at GGASS tudun wadan dankadai kano state.love you all yan sauyi.wallahi ba 'ya !!!!!* 😃
*page 37-38*
Daukarta yayi yanufi dakin ihsan da ita rai abace dashigar shi dakin yasaketa tim akasa afirgice tafarka ihu zatayi yasa kafa yatake bakin sannan yayimata nuni da hannu alamar tayi kuka seya yankata. Dif tayi sabida har ga Allah yanzu tsoronshi yafara kamata juyawa yayi yafita rai abace ko su dady bema sallamaba yasa kai yafice daga falon yanufi part dinsu
Dady ne yakira wayar head of security na gidan akan sukwantar da hankalinsu bawata matsala kawai de Anwar din yafirgitane dan haka Anwar duk inda yawuce seyaji security nace mishi Allah yakara tsarewa oga har ya Isa part dinsu basu denaba
Dady dakinshi yawuce yayinda momy taraka ihsan dakinta dan ta lura har yanzu atsorace take shiga dakin sukayi mamakine yabayyana afuskarsu ganin ilham kwance akasa tana kuka ko baa fada musuba aykin Anwar ne tana ganinsu tafara kokarin kaimusu karar Anwar sede basa gane metake fadin dan harshenta akarye yake. Ga miyau daya shiga ambaliya tanayi tana kuka hawayene suka zuboma momy na tsantsar tausayin ilham Jin son ilham din take kamar ita tahaifeta karasawa tayi tarungumo ilham din jikinta tana rarrashinta itako ilham se mita takeyi Wanda ke nuni da abin yamata ciwo dakyar momy tashawo kanta tayi shiru
Ihsance takaraso kusa dasu itama tana kuka dan harga Allah tsoron Allah ne yakara kamata ganin ilham ga kyau amma Allah seya zare lafiya.
Rungumeta itama tayi tana kuka momyce yahiga Bata baki sannan tatsagaita kukan daga ilham sukayi sannan suka kwantar da ita akan gado tissue ihsan tadauka tagoge mata miyaun bakinta m'ont sallama tamusu tafice yayinda ita kuma ihsan tahaye gadon takwanta gefen ilham cike da tausayinta taja bargo tarufesu bayan ta kashe wuta
Shiko Anwar koda shigarshi be haura samaba wani dakin yashiga afalon wanka yayi sannan yacanja kaya bayan yagama Wanka da turare yabi lafiyar gado zuciyarshi cike da kisma irin azabar daze ganawa ilham danshi soyake tamutu yahuta yayin da wani gefen nazuciyarshi kebashi tabbacin aduniya kaf babu mugun mutum kamar dady kuma yayi imani beda makiyi kamarsa danshi ko makiyinsa be masa fatan auran ilham shi se yanzunema yake Jin haushin kansa daya kasa ganeta tun farko ayda wlh tunkan tatare ze ayka akasheta hakade yay ta sambatunshi shikadai har bacci yakwasheshi ko abaccin seda yayi mafarkin yana making love da ita kuma dadin dayakeji amafarkin betaba jinshi ajikin wata macen barikin daya nemaba ga mamakinsa duk sanda zeyi mafarkinta inya farka jiyake kamar da gaske abin yafaru dan zega harda releasing yakeyi Wanda dole seyayi wanka.. Tofa