← Book details Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 22

Sashe 14

Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

farawa yayi da basu tarihin bacewar Dan uwansa har zuwa sanda Adnan yahadashi da ilham a London
kuma yanzu bayan yazo Nigeria kuma seyaga ameera Dan hakan yana bukatar Karin haske
daddy ne yafara bashi lbr iyakar abinda yasani sannan itama ameera tafadi Nata
tun bayan rabuwarsu da ilham har zuwa yanzu

ilham yanke jiki tayi tafadi kasa sumammiya dagudu anwar yayo kanta yanakiran sunanta
ruwa ameera ta dauko aka yayyafamata koda tafarka wani kuka takeyi metsuma zuciya Wanda har yanzu Tana jikin anwar dago kanta tayi taganta ajikinshi dasauri takwace kanta
daddyn Anwar ma kuka yakeyi Kamar yaro yayinda kowa na falon seda yatayasu

dakyar akasamu duka sukayi shuru yayinda Alh Imam yayiwa daddy godiya abisa nemawa ilham magani dayayi Adnan ma godiya yataya daddy nsa

alfarma yanema agurin anwar da daddy akan yanaso yatafi dasu ilham gidansa Dan yanaso yakaisu meduguri suka ragowar danginsu daya gano bayan komai yalafa
daddy yaamince batare da damuwaba yayinda anwar beso hakaba amma bashida zabi tunda daddy yagama mgn

washe Gari dasafe suka dau hanyar kaduna yayinda har yanzu ilham kukan mutuwar iyayenta takeyi Adnan ne ke rarrashinta yana bata baki dangama daddy yagaza mgn Don shima kukan yakeyi ahaka har suka isa kaduna yayinda su twince se tsalle tsallensu sukeyi ajikin daddy

maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Zahra Muhammad mahmud

*page 57-58*

Suna isa Kano motocine birjik na Security da gwamna yatanadar masa Kai tsaye yabasu umarnin sukaishi wudil gidan me gari
Se alokacin yakira moneer yashaida mishi gashinan zuwa garin dan tuni ya iso Kano ba moneer ba harsu megari seda zuwanshi yabasu mamaki

Sunanan zaune suka fara jiyo jiniya takoina acikin garin hakanne yabasu tabbacin ya iso
Hankalin yan garinne yatashi sabida jin jiniyar alhalin sunsan bakasafai masu mulki suke zuwa garinsuba
Akofar gidan megarin motocin suka faka Wanda tuni megari da moneer sunfito domin tararsa iso suka masa zuwa cikin gidan adakin megari suka saukeshi yayin da security nsa suke jiransa akofar gida

Bayan gaisuwa aka gabatarmasa da abinci
Amma anwar ko kallon abincin beyiba illa tambayarsu ina ameeran take dasauri megari yakirata

Shigowa tayi jiki asanyaye tasamu guri tazauna sannan tagaisheshi
Yaamsa fuska cike da walwala danji yakeyi kamar yaga ilham
Tambayarta yashiga Yi dangane da aynihin tarihinsu kuma yabukaci data sanar dashi gaskiya
Batare data boye mishi komaiba tasanardashi tarihinsu seda kwalla tazubo a idon anwar ashe spouse dinsa marainiyace yadunga azabtar da ita kuma yayi imani batasan iyayentasun rasu ba share hawayensa yayi sannan yayiwa ameera taaziyya
Sumasu megari duk sunmasa bayani agame da abunda suka sani akansu ameera

Besheda musu halin dayake ciki ba na rashin ilham
Illa kawai yanemi izinin megari nason yatafi da ameera Abuja sabida komai dare yau ze wuce
Megari beji dadin rabuwa da ameera ba amma bashida yadda zeyi shiyasa yaamince
Anwar ne yafahinci megarin ranshi besoba shiyasa yace wata guda kawai zatayi tadawo kayi hkr
Special number dinsa yabasu Wanda in akira Kai tsaye zaa sameshi sannan yamike domin tafiya bayan yaajiyewa megari kudi wanda suke dollars ne Wanda shikanshi besan adadinsuba megari kusan suma yayi azaune sabida ganin yawan kudin Wanda tunda uwarsa ta haifeshi betaba ganiba😀

kofar gida yawuce yayin da ameera tashiga hada kayanta bata bata lokaciba tagama Hadawa tayi sallama da matan gidan tanata kuka
Moneer ma dakyar sukayi sallama dayar wayarshi yadauko Yabata sannan yace zasu dunga waya kuma kafin tadawo zezo yasameta ahaka suka rabu taje tasamu Anwar dayan bangaren yasa aka budemata tashiga suka dau hanya tana ta kukan rabuwa da gidan megari dan tanaji ajikinta kamar tabar gidan kenan har abada ahaka suka dau hanyar Kano

Kai tsaye gidan gomna suka wuce bayan gaisuwa tsakanin anwar da gwamna
se gwamna yake cemishi tun dazu akace ka iso amma najika shuru murmushi yayi sannan yace wlh dady wani uzuri ne yakawoni me muhimmanci kuma harna kammala yanzu haka Abuja zankoma
sekace ana korarka anwar inji gwamna
murmushi yasakeyi sannan yace bahakabane daddy
Amin afuwa zan wuce yanxu
gwamna beso anwar yatafi ba amma bashida yadda zeyi yahanasa Dan yaso ace su gana da nafeesa kozeji tausayinta
har airport gwamna yarakoshi se anan yaga ameera yayi zaton ilham ce Dan Tsananin kamarsu yace amma anwar baka da Kirkikazo da iyalinnaka amma baka kawota mugaisaba murmushi yayi sannan yakalli shashin da ameera take wacce tayi firifiri sabida rashin sabo sannan yace daddy wannan ba ilham bace kanwartace
murmushi gwamna yayi Dan se alokacin yalura ilham tafi wannan kilewa sannan yalura wannan Kamar akwai duhun Kai atattare daita
sallama suka masa suka shiga jirgi suka daga zuwa abuja Wanda ameera jitake kamar zata sume sabida tsoro yayinda azuciyarta godiya takewa Allah sabida adalilin yaruwarta you tayi ido biyu da gwamna Wanda da sede taganshi a hoto ko TV nabiyu gata ga Dan shugaban kasa duk adalilin ilham nakarshen shine yafi mata dadi wato jirgin datashiga godiya tasake yiwa Allah yayin da dokin ganin ilham da yaranta yacika zuciyarta

*10:00pm*

suka isa gida bayan andaukosu daga airport kaitsaye part din su mommy yawuce da ita

suna zaune dukansu afalon suna jimamin me anwar yajeyi a kano sabida lokacin daya fita basanan security nsane suke shaidamusu sunkaishi airport yatafi Kano

sallamarshi ce takatsemusu hirar

ganin wacce kebinshi abayane yasasu hada baki gurin kiran sunanta
ilham!!!!
harda daddy ba itabace yabasu amsa se alokacin suka kureta da ido sannan suka gane ba itabace kamace kawai bama kamar daddy da mommy sabida sunsan ilham tadade dawuce wannan matsayin

ameera zubewa tayi akasa jiki nabari wai yau itace gaban shugaban kasa da matarsa lalle iko se Allah

gaishesu tayi sannan duka suka sami guri suka zauna
daddy ne yafara mgn tabbas Anwar duk daga inda wannan take tahada jini da ilham Diyata Dan haka kuyi saurin sanar Dani wacece ita
anwar umartar ameera yayi data sake basu labarinta

batare da bata lokaciba tasake basu tunda tafara bada lbrn babu Wanda beyi kukaba afalon harda daddy sabida tausayinsu

ihsan ce taje tarungume ameera Tana kuka kamin daga baya mommy tabi bayanta dadyne yaci gaba da mgn
kallonsa yamaida kan Anwar sannan yacigaba
anwar matarka ilham Tana kasar London kuma sati mezuwa zata dawo Nigeria iyaabinda zan shaida maka kenan game da matarka
dagudu anwar yamike yaje yarungume daddy yanamasa kiss afuska fadi yakeyi thanks you daddy ngd da wannan albisheer dakamin daddy ne yakatseshi nafada makane badan komaiba sedan ameera sabida nasan zata bukaci ganin yar uwarta kaga dole inmata bayani inda take
amma wlh dabadan hakanba se in tadawo zaka ganta
shide godiya yacigaba dayi

ihsan daddy yama umarnin takai ameera dakinta tashi tayi taja trolley din ameera sannan tarike mata hannu suka wuce

anwar ne yasake yiwa su daddy bayanin yadda akayi yasamo ameera mamaki sukayi daga baya suka jinjinawa social media

daddy da mommy ne suka wuce dakinsu yayin da anwar shima yawuce nasa part din farin ciki duk yabi ya isheshi jiyake kamar yabita London Dan yakosa satin yacika yadawo abar kaunarsa

abangaren ilham zuwa yanxu takammala karatunta se shirin dawowa gida takeyi murna duk sukeyi ita da inna su twince ko zuwa yanxu sun iya fadin mommy da daddy dan wayone dasu (kamar yusuf dina)

yaune doctor Adnan yasanar da daddy nsa labarin ilham danhaka be bata lokaciba yace yakaishi yaganta dayake daddy yazo London din Kuma shima Adnan yazo
kaitsaye gidan su ilham suka je koda daddy yaga ilham jikinshine yafara rawa daauri Adnan yazaunar dashi itama ilham Tana ganinshi ta tuno da mahaifinta dagudu taje tarungumeshi tana cewa abba Dan ita azatonta mahaifintane dakyar inna ta banbareta ajikinshi sannan dukansu suka zauna tambayar inna daddy yayi game da alakarta da ilham bata boye mishi kmaiba tafadamishi
dubansa yakai ga ilham wacce har yanzu Tana rike da hannunsa ta kwantar da kanta akan kafarsa
tambayarta yajuya zeyi Adnan yakatseshi
daddy ko katambayeta baabinda zata iya sanar dakai sabida yawancin abubuwa tamantasu inaga kahakura har zuwa lokacin dazata koma Nigeria semu bisu Dan musamu Karin bayani
idon daddy ne yasauka akan sarkar dake daure awuyan ilham dasauri yakai hannunsa kan kwadon sarkar yana dubawa
wlh wannan kodaga ina take jinin Dan uwanace ita shine abinda yafito abakin daddy sannan yacigaba sabida wannan sarkar tamahaifiyarmuce iri biyu gareta tabani daya taba Dan uwana daya tace inmuka haifi yaya mata semu basu Dan haka tabbas wannan jininace innane yadaure dan haka Adnan yabasu shawarar abar maganar zuwa dawowarsu Nigeria shine zasu sami Karin bayani amma anan babu abinda zasu gane hakan akayi domin dukansu sun amince da shawarar da Adnan yakawo
su twince ne suka shigo falon suna gujegujensu idon daddy ne yasauka akansu dasauri yadaukesu yadora acinyarsa tabbas dayake basu da kwuiya wasansu suka cigaba dayi cikin wasanne sukayi arba da gemun daddy habawa ay basu Yi sanyaba suka shiga Dan sundauka wani nauin kayan wasanne

love you all maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Zahra Muhammad mahmud

*Page 61-62*

Suna isa gida momyn Adnan kamar zata cinyesu se rungumesu takeyi basuba basu twins ba

Bayan sunci abinci kowa wanka yayi yayi sallah yabi lafiyar katifa

Shakuwace me tsanani tashiga tsakaninsu dukansu mutanan gidan ilham ko da ameera kamar zasu maida junansu ciki sabida tattalin juna yayinda kullum ameera namakale da waya tana waya da moneer soyayyace sukeyi bata wasaba abun har mamaki yakeba ilham sabida gani take gaba daya ma nawa ameera take

Satinsu guda akaduna suka daga zuwa meduguri

Sunga tarba agurin danginsukowa jiyake dasu se godiya akewa Allah da ganinnasu yayin da aketayiwa iyayensu addua

Sosai suke samun kulawa agurin danginsu allabasshi su twins iyayen farin jini

Satinsu biyu suka koma kaduna bayan komawarsune
Daddy yace ilham tashirya ta koma gidan mijinta kuka tarushe mishi dashi akan ita don Allah yamata rai yakyaleta itafa batason anwar kokadan azuciyarta

Kan daddy ne yashiga charge sabida jiya sukayi waya da daddyn anwar yashaida mishi jibi ilham zata dawo amma yanzu ga abinda ilham take fadi dankari

Kasa yayi da muryarshi ta sigar rarrashi yafara bata baki akan tayi hkr takoma
Chapter 14 · 0% Book details