← Book details Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 22

Sashe 11

Allah Gatan Bawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Afalo yazauna bayan yayi wanka yaci abinci gaisawa yafarayi da duk mutanen dake cikin gidan ganin bega ilham bane yasa yatambayi momy hajiya ina yatane murmushi tayi sannantace inna taje tazo da ilham
agaban dady tazaunar da ita ganinta seda dady yafirgita domin akalla inbata fishi kibaba toko baze fitaba mamakine yakama dady yace hajiya ilham sha kafashe kuke batane aa alhaji nima dayake bana samun zama wlh banluraba amma gobe nace zamu kira doctor yadubata fada dady yarufe momy dashi tainda yashiga batanan yake fitaba itade hakuri kawai take bashi ana cikin haka Anwar yayi sallama yashigo yasamu guri yazauna koda yaga ilham bakaramin tsoro tabashiba haryake tunanin anya ba aljana bace kuwa to inba aljanaba to tana da aljanu dady ne yakatse mishi tunani incainda yace maza yakira doctor yazo yanzu numbar doctor akashe take dan haka dady yace Anwar yadauki ilham sutafi asibiti
mikewa yayi yana kunkuni shifa antakura masa
ilham wacce tun laasar mararta kemata ciwo amma dayake ba baki takasa shedawa kowa to yanzuma datake gaban dady mararce kemata ciwo.
isowar Anwar gurinta yayi dede da karuwar ciwon dan haka da sauri tarike kafarshi tana kuka. hankalinsu ne yatashi ganin yadda jikinta kerawa ga gumi daya gama jikata siket ne ajikinta irin me tattararnan kamarde irin na yan makaranta me falau dinnan dogo har kasa ba fant ajikinta dan tashiga bayi taga zaki yazubo yabata fant din sekawai tacireshi abayin fitowarta kenan inna taje ta kirata tagaida dady.
wani nishi tafarayi gamida durkushewa agurin haryanzu tana rike da kafar Anwar. tsawa dady yadakamishi akan yadauketa yamika hannu ze dauketa sukaji kukan jariri akasan ilham basu gama yanke shawarar abin yiba sukaji kukan yazama biyu haa ay da sauri dady yabar gurin innace takarasa kusa da ita tadagata daga durkushen da tayi ikon Allah ilham tahaifi yara biyu duka maza Anwar yakai dubansa kan yaran wani farin cikine yalullubeshi dakyar momy ta turashi waje suka shiga aykin gyara mejego dayaranta kafin goman dare komai yayi normal kamar ba ayi haihuwa agidanba momyce tadauki yaran tana kallo hawaye nazuba a idonta tabbas base anfadamataba wainnan yaran jinin anwarne domin Bata inda suka rabu dashi kamarsu daya mamaki takeyi tayaya har Anwar yasamu damar kusantar ilham har tasamu ciki tahaihu kai dubanta tayi kan ilham wacce gabadaya tasace dama kumburin na cikine tausayintane yakama momy ajiye yaran tayi tarungume ilham tana hawaye dady ne yayi sallama yashigo dan yayi jiran akaimishi yaran yaji shuru shikuma yakosa shiyasa yazo dakansa kan kujera yazauna aka miko masa yaran seda kwalla tazuboma dady tafarinciki yayi mamakin yadda yaran suka dauko Anwar sak addua yayi musu sannan yamike dasu a hannunsa yatafi dakinshi danba karamin so yakewa jikokinnasa

shiko Anwar yana bakin kofa yanaso yashigo amma yanajin kunyar haduwa da dady 😀gabahaba ay abun da kunya Anwar.

*to fans dun Anwar ga ranarku kuzo kuraka Anwar yaga yaransa*

maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Zahra Muhammad mahmud

*page 47-48*

Tunkafin inna tagama shirya yaran dady ya ayko adauko masa su bata bata lokaciba tagama tabadasu sannan tashirya ilham
Tagama kenan momy tashigo dakin kamar hadin baki Sega Anwar shima yazo ganin babies dinsa bayan Sun zauna inna tamusu jawabin matsalar data sami ilham momy gigicewa tayi shiko Anwar ko ajikinshi hasalima barin dakin yayi tunda abinda yakawoshi basanan
Dakim dady yanufa dan yasan sunacan sallama yayi yashiga bayan ya gaida dady sannan yadauki yaransa yana musu wasa harda yimusu selfie video shida dasu suna ta wuntsila kafafuwansu sama shikuma yanata musu wasa

Yananan zaune adakin dady momy tashigo afirgice ko sallama babu jikin dady tafada tasa kuka tana munshiga uku alhaji kar garin neman lada mukai kanmu wuta rudewa dady yayi yashiga tambayarta meke faruwa dakyar momy tamishi bayani

Shuru dady yayi yana girgiza kai sabanin Anwar Wanda bazaka ce yana dakinba. Se wasanshi yake da yaransa

Dady ne yamasa mgn dacewa Anwar bakaji lalurar data samu matarkabane.kallon dady yayi cikin sakin fuska yace naji dady allah yasauwake iya abinda zakace kenan inji momy wacce zuwa yanxu tafara fusata without care yace tomezance bayan hakan begama fadin abinda yayi niyyaba momy tadaukeshi dawani gigitaccen mari tace kana da hankali kuwa Anwar anya akwai imani a zuciyarka kuwa yarinya tasamu matsala tasanadiyyarka amma baka damuba

momy gaskiya kunfara takuramun akan lankwasasshiyarnan haba dawanne zanji da auramin miskiniyar dakukayi koko da abin kunyar daya sameni nazamantowarta uwar twins dina ni gaskiya kusauraramin haka haba yafadi batare dayajira mezasu ceba yasa kai yafice abinsa bayan yasauke yaran
momyce tamike da niyyar rukoshi dady ne yayi saurin kamota shikuma Anwar yakarasa ficewa
Kuka tasawa dady behanataba seda tayi shuru dankanta sannan dady yasharemata hawaye sannan yace banason matsalar Anwar tadameki zangasamiki Anwar dayardar Allah se yazo gabanmu yana kuka akan ilham kuma dama ban fadamiki bane jiya nayi waya dawani aminina nake fadamasa matsalar ilham shine yake cemin yanada yaro babban likita akasar indiya acan yayi karatu kwarewarsa tasa suka daukeshi ayki ababban asibitin kasar dake Mumbai kuma yakaranci fannin lalura irinta ilham danhaka gobe insha Allahu ilham da yaranta da inna ladi zasu wuce indiya zan gama musu komai ayau dinnan ko ihsan banason tasan da tafiyar bare Anwar kinjiko
Farincikine yalullube momy takara rungume dady tana mishi godiya dady ne yaci gaba kuma wannan matsalar yoyon fitsari data sameta duk acan akwai likitocin cutar dan haka ba matsala insha Allahu Inde kudi da mulki na rana zasuyi akan ilham murnace tasake kama momy

Kamin rana gidan yafara cika da yan barka yaran kawai momy tabada umarnin afito dasu in ance ina mejegon sede tace doctor yahanata zama cikin hayaniya suyi hakuri
haka aka ci gaba dazuwa barka har dare

shiko Anwar tun fitarsa office yawuce yana shiga yafara tura video din dayayi shida twince a social media habawa jamaa sunkara gigicewa da kyan twince se fatan alkhairi ake musu

*washe gari*

koda safiya tayi Anwar shigowa yayi yagaida dady sannan yagaida momy ga mamakinsa duk Sun amsa masa cikin sakin fuska
dakin mejego yashiga yatarar inna narike da yaro daya ilham nabashi nono dayan kuma nakwance akan gadon
ran Anwar ne yabaci ganin ilham nashayar mishi dayara azuciyarsa ya yanke shawarar daukomusu me renonsu daga london 🙄danshi baya kaunar ilham tashayar mishi dayaranshi
ganin nonon ilham awaje shine yatada masa da shaawa kuji mara kunya dan haka yashiga kallonsu yana lashe baki inna ce talura dashi danhaka ta ajiye yaron tafice karasawa yayi kusa da ilham yakai hannunsa kan nononta yafara wasa dashi itade kallonshi kawai takeyi tana murmushi
jin motsin mutum yayi abayanshi dasauri yajuya momy ce atsaye tana kallonshi kunyace takamashi amma ga mamakinsa momy murmushi kawai tayi masa sannan tace baban twince yau ba zuwa office ne gashi har t'en tayi mikewa yayi yakarasa kusa da yaran yanata kallonsu haka kawai yadunga Jin jikinshi yamutu daukarsu hoto yayi sannan yamusu vidéo abin mamaki yau harda ilham akama video momy mamakine yakamata gabin Anwar yaruko hannun ilham yanacewa maman twince pls ki kulamin da yarana sannan yayiwa twince Kiss yafice yana waigensu yana fita office yawuce dama shi ake jira yafita dan tuni jirgi na airpot yana jiran su ilham 😜
shiryata akasakeyi sannan inna tarukota momy kuma tarungumo twince security najan kayansu har mota
airpot sukaje harda dady arakiya yayinda security mutum ashrin dady yabasu sunanan tsaye har jirginsu ilham yatashi zuwa kasar india Wanda kosu su innan basu San ina zaakaisuba
acikin jirgi inna se wukiwuki take da ido acikin security akwai mata guda biyu sune ke rike da twince Wanda dady yarada musu suna sultan da sudeis
misalin karfe shida na yamma jirginsu yasauka akasar india inda suka tarar da cincirundon motoci guda goma suna jiransu kai tsaye wani kerar gida aka saukesu fadin abinda ke cikin gidan yayiwa page dinnan kadan gida de yahadu komai akwai harda masu ayki

Anwar yataso daga office dawuri yau dan yau tunda yafita yarasa sukuni bawacce yake son gani irin ilham dan wani mahaukacin kewarta yake ayau dinnan dan haka yakosa ya Isa gida yasata a idonshi😜
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Zahra Muhammad mahmud

*Page 49-50*

Anwar na Isa gida part din sa yawuce wanka yayi yazura doguwar riga yanufi part din su momy
Dukansu suna zaune afalo yayi sallama yashiga gaishesu yayi kai tsaye yanufi dakin dasu ilham suke ga mamakinsa basa ciki kuma ba kayansu kanshine yadaure yashiga tambayar to ina suka shiga
Dasauri yadawo falon

Momy ina su ilham suka shigane naje dakinsu bangansuba

Dady ne yabashi amsa dacewa ay tunda na auramaka ilham nafahinci na zalinceka kuma zamanku tare tana cutar dakai shiyasa nazabi farincikin dana
Namaida ilham gaban iyayenta kaga kahuta ko my son

What!!!!!!
Inji Anwar haba dady ninacemaka tana zalintata dazaka kwasheta kamaidawa iyayenta kuma ma inmaidata zakayi seka hada da yarana gaskiya nibakamin adalciba kuma wlh bazan yardaba yafadi yana kumburo bâki

Dariyar momyce tamaida hankalinshi gareta azatonshi zatace wasa suke
Lalle Anwar baka da kunya tunda har kasamu kwarin guiwar tsayawa agabanmu kana neman ilham matar dabakaso katsaneta cewafa kayi zaka iya kasheta sabida tsananin kiyayyarka gareta kobaka fada bane momy ta tambayeshi

Zuwa yanzu Anwar yafahinci iyayensa yan rainin wayone😀danhaka dole yanunamusu shidan zamanine
Cewa yayi haba momy wacce kiyayya kuma bayan har haihuwa ilham tayi kinga ba zancan kiyayya anan danhaka dan allah kusanar dani inda yarana suke yafadi yana durkusawa agabansu cikin fuskar tausayi
shewa momy tayi sannan tace dadina da gobe saurin zuwa to mun cinyesu kashakemu muyi amansu
Dady yamike yawuce daki batare dayace komaiba momy tamike tabi bayansa suka barshi shida ihsan afalon

Ihsan dan Allah fadamini inda su twince suke da mamansu

wlh bross ban san inda sukeba nima zaman danayi anan tambayar danake musu kenan kuma desame answer suka bani dawacce suka baka inji ihsan
Chapter 11 · 0% Book details