← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 39

Sashe 8

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

8:pm
Dasauri namike nasauko daga saman bed,nanufi hanyarfita nabude labulen falo nasako kai zanfita "saijinayi nayi karo da abu saikuma naji faduwar abu akasa tim,nayi hanzarin kallon kasan ai bansan sanda naware ido ba,nayi kasa dasauri nashiga tarkasa kudaden dasuka fice daga cikin jakardaya fadi.nayi saurin cusasu cikin jakar..nayunkuro zanmike.wata sanyayyeyar murya yadoki kunnena,
Ke bakyaganine koke makauniyace? dazaki rikatafiya baki kallon gabanki kiduba kiga yadda kk bigeni kamar bakigani ko bakida hankali...,ahankali nadago daga sugunen danake"namika masa jakar yamiko hannu yakarba.batareda nasake masaba nace,idan harni makauniyace bana gani to yatabbata kaima haka kk dankuwa kaiyadace kasan dafitowata baniba" in kuwa hakane tokuwa kaine makahon..inakaiwa na nasakemasa jakar nashige nabarsa nan saye,tundaga can nahango ummee ganin tana tahowa yasani sayuwa,hartakaraso.
Yabaki karasaba kk saya anan,ganin kinazuwane yasani sayuwar ai.ummee tace tozo muje .nace a'a nidagananma zankoma dangabadaya yagama batamin rai"sakare ummee tayi tana kallona cikin mamaki tace kedawa kuma,dahar yabata mikirai?saida nayatsina fuska tareda kallon hanyar danafito,hmm inbanda sabar yarainamin hankai wainiyacewa bani gani kuma banida hankal"shidayake zuwa baiganniba sainida nake fitowa shine zan gansa"allah mutuminnako hmm" ummee tace idan nafahimceki karo kukayi dashi mutumin towaye shidin? Oho ba nima bansanshiba yananandai wani baki mummuna dashi yazo zaishiga falo nikuma zanfita shine mukayi karo"dariya馃槀ummee tayi kai RUMAINA aina kikaga baki mummunar kuma kkce zaishiga falo"todai gidanna babu baki mummuna"nima dariyar nayi"dannasan fada kawai nayi bakine amma ba mummunaba dukda dai bakallon saf namasaba"
allah ummee yabatamin rai..todai hakuri zakiyi tundadai ke ba iya batamasa ran zakiyiba,bakiji ance fadarda yafi karfinka saikamaidashi wasaba"nadago daniyar yin magana aiko nahangoshi yafito yana kokarin binwani hanyar,yauwa ummee kingansa shine"la'ilah yanzu shine kkcewa mummuna,tintsirewa dadariya takumayi,kai amma kinci abinci akan Anas"aikuw anas baxama akirasa da bakiba saidai chocolet
ammadai kinmasa kallon soro "sunansa anas"manager gidajen manfetur in mommy ne nagarinna acikin gidanna yakeda zama,bakidai taba ganinsabane'nakawar dakai gefe"to saime allah yasa madarace shi ba chocolet ba saime"ni wuce muje nagaida umma yau tunsafe bamu gaisaba"gashi yau banje nadau jinjirar aunty aisha ba..banbar part insu ummee ba sai 10.............

馃憣馃憦馃ぇ

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director

馃吙11馃憠馃徎12

Ummee tarakoni munatafe muna hira"daga cikin parking space nahangosa yana kulle marfin mota,yafito zaiwuce lokacin muma muka iso gurin,ummee tace barka da dare' Anas"yace yauwa ummee ykk?tace lfy lau nake"haushi yagama cikani,nayi gaba abina saikuma nasaya dan inajin soron shiga lungun dazai sadani da part in.cikin hasala nace ummee ni kinshanyani kinsaya kinawani surutu.inbazaki rakaniba intafi abina.cikeda tsiwa nayi maganar"cikin muryarsa mai sanyinna yace
To kitafin mana wayarikeki ana"naja karamar tsaki nashige,inaji yanacewa ummee wuce kikoma abinki" ahankali nake tafiyar dansoro yagama rufeni dukda haskenda ke mamaye dagidan hakan baihanini jin tsoroba,musamman idanna waiga naga duk girman gidan bakowa saini"gashi sakanin part insu ummee danamu akwairata"dasanda nashiga lungun aiko inasa kainaciki mukayi ido hududa dawani jibgegen kare saikumri dahura hanci yake"wani irin juyi nayi aguje,aiko karen naganin najuya shima yabiyoni aguje yana haushi,gudu nake da'i ya karfina nima ina ihu...dasauri yafito danjin ihuna dakuma haushin kare,tunkan yakaraso yadakawa karen tsawa,cak kuwa yasaya"
Dagudu nazonashige bayansa nasaya inahaki"yakumayiwa karen magana saitajuya tatafi"shima yajuya yarabe tagefena yashige"ai da sauri nasha gabansa"dan allah kazo karakani nayi maganar hawaye nasauka daga idona,dan natsorata matuka,yakawarda kai gefe tareda fadin wazai rakakin?muryata narawa nace kai dan allah,allah tsoro nakeji.kataimakamin"
Shuru yy saikuma yakalleni dasauri yakawar dakansa akaina"sai yy gaba"niko nayi saurin binbayansa" kafin ya isa kofar falon yaja yasaya,sakanin kofar da inda yasayan bawanin rata maiyawa,ganin yasaya sainima nasa"zoki shige yacedani"kallonsa nayi amarairaice nace dan allah kakarasa dani"daganan ba inda zankuma masawa zokishige,yanunamin hanya,inkuma bahakaba natafi inyaso karan yacinyeki.kut yacinyeni lallaima wanna bayada imani'nafada araina.ganin dagaske yake,yasani wucewa ahankali inatafiyar ina waigensa.yananan saye"inazuwa bakin kofar nashiga dagudu... Yakai 5mins saye agun daga bisani yajuya.koda nashiga daki haka nadunkule guri guda akan gado.ahaka har barci yadaukeni"
Washegari bayan nayi sallah nakuma komawa barci"karfe bakwai daidai,nafarka naje nayiwanka,kodana fito nashafa mai doguwarriga nasaka,nafito direct falan mommy nanufa danna gaidata,inashiga falon nagansa zaune saman kujera.wucesa nayi na isa bakin kofar mommy,nakai hannuna kan handle naji yanacewa.kicewa mommy inajiranta karlokaci yakure'sarai nasan dani yake"nayi shigewata dakin mommy"bayan nagaishita nafito'nakumazuwa zan shigesa.yace ke nacemiki kicewa mommy zanmakara shine bakifadaba dannasan inda kinfada data fito"nakalli gefendayake nace tokaje kafadamata mana"wanna mutumin baisan dahaushinsa nakwanabako,hardacewa wai inyaso karen yacinyeni"tuno hakan danayi,saina sinci kaina damurguda masa baki.nashige"bayana yabi dakallo tareda girgiza kai alamar zamu gamu"daki nashige nayi kwanciyata,banjima dakwanciyarba,ummee tashigo inajin shigowarta najuya bayana tareda rufe idona,tahayo gadon tanafadin' ba'd'do meye zakiwani yuyamin baya,takai hannu tajuyoni"nature hannuta inafadin'to tunda so kuke namutu keda wanna mutumin to meye nazuwa gurina.ido taware mutuwa kuma haba RUMAINA mekuma yakawo wanna zancen,namike daga kwanciyar danake nadubeta nace"jiya yahanaki rakani sanna kuma yace inyaso kare yacinyeni to inbaso kuke namutuba aida jiyan kinrakani"shikuma dabaice kare yacinyeniba"
Dariya ummee tayi tace kai RUMAINA kedai akwaiki da rikici tome wani abun damuwa'ana. kuma jima abundayasa nakoman 'dansaboda naga munkusa isa part innanne shiyasa"watodai jiya kare yamiki rakiya kena"takuma fashiwa da dariya" nadau pillow nawurgeta dashi,nace allah mutuminna yabani haushi shine yau hardawani aikena waina yimasa magana da mommy niko naki"kai ba'd'do banfa sanki dawana halinba,hakashima Anas' in narasa gane wanna yartsamar dake sakaninku,nidai da dukanku nasanku babu ruwanku da hayaniya,amma saigashi kudin kuma kukeyi asakaninku,nayatsina fuska nace.ai shi'ne yafara nimata nikuma haka kawai naji bazan iya hakuriban ramaba"
Tace'dai kitashi kishirya kada mumakara,nace to namike nabode wardrobe naciro uniform ina nasaka,sanna muka fito a falo muka hadu da basma itama tashirya"mukayiwa mommy sallama muka nufi parking space direba yadibemu sai school...sai 6 muka baro school.direba yamaidomu gida"inashiga bedroom natube uniform nashiga bathroom nayi wanka"kodanafito rigada wando na material nasaka rigar tawuce goiwata.na saka dankwalin akaina batareda nadauraba,nafito nanufi kitchen.dan natuno natsihata damama nakarshe datakecewa,nakula dacikina kada nasake narika kincin abinci kamar yadda nasaba.gashi rabona da abinci tun tea inda nasha dasafe shimadin zallarsa nasha batareda mahadiba,kuma haryanzu bawani yunwa kirki nakejiba.goggo larai natadda saye gaban electronics"nace sannu da ai ki goggo larai,tace yauwa RUMAINA har'andawo daga makarantar? nace Eh mundawo,nadau plt nadibi abinci inakokarin fita,najiyota tana magana kasa kasa,najuyo inda take nace goggo larai magana kk?tace oo inayi dawanna yarinyarce rukayya dan an yantata agidanna shine takeyiwa mutane abinda tagadama"idan taci abinci agun zatabar konon saidai kai kaje kadauka.yarinyarnan da abin tausayi tazo gidanna...tunda nafiskanci takauce layi matar tanada masala akwaitada son gulma yasani murmushi nace allah sarki saihakuri ai"nafita a kitchen in nakoma badroom,inagama cin abincin ana kirar sallar magrib,namike naje nadauro alaula nazo nagabatar dasalla.ina idarwa nabude ALQU'AN narika bita"har lokaci ishsha'i yy nan nagabar kamin namike,nahaura saman bed,shiru ummee batashigoba namike nafito"dasallama nashiga palon mommy lokacin itakuma tamike daga zaunen datake,tace yauwa zo RUMAINA kikawowa Anas files" nace to,nabi bayanta.tadauka tabani nafito nafito nazo gabansa namikamasa,baikarbaba saicewa yy,ke waini kk murgudawa baki bayan na ai'keki ,kika kizuwa sanna...ban bari yakarasa abinda zaiceba na jefamasa files in akan kafarsa nafice daga palon nayi part in su ummee, muryarsu najuyo adakin anty aisha matar yayan ummee"wacce suke zaune tare a part daya" saikuma anty asma'u matar malam ita ma anan take,inashiga dakin nadauki jaririyar anty aisha maisuna munibat,nace anty aisha bani abin goyonta nagoyata.tace to tamikomin"nace anty asma'u samin ita abaya,takarbeta tasamin ita abaya tana fadin"RUMAINA kena akwai son yara,ummee tace ai kam ranarfa a school munfito get muna jiran direba daga ganin mata da danta yana kuka saicewa tayi wai bari taje takarbeshi tararrasheshi"baki nabude nace sokike ace ke maisatar yarace ko"kafin tahakura"anty aisha tace tazama maman yara kena,duk akayi dariya nan muka yita hira.muryar mijin anty aisha damukaji yasa anty asma'u mikewa tafita.sukashigo shida Anas"ganin tare suke yasani mikewa saye mijin anty aisha yace a'a inazaki kuma kiyizamanki.nace inayini.yace lfy lau'suka nimi guri sukazauna,nazo gaban anty aisha najuya bayana nace karbeta anty aisha badun dareba datare zamutafi.garin nakunceta tadan sullube nayi saurin rikota,ummee tace ke yi ahankali kada kiyadda ita"
Idan tayarda ita saitabiya, dan batasan xafin yarba shiyasa zata yadata" mamaki hadeda haushi yacikani.wanna .mutumin meyake nimata dashine kam"namikawa anty aisha munibat.najuyo inda yake nace"kai harkanada bakin cewa wani baisan zafin daba,tokaida kasanin ina naka"najuya cikin fushi nafita daga part in harnayi kusada part inmu saijinayi yace"nawa nagunki danke zaki haifamin"daf dakunnena yy maganar.wani irin abu naji yatsargamin tundaga sakiyar kaina har babbar yasar kafata" cak nasaya dan banyizaton na biye daniba"yace..............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director

馃吙 13馃憠馃徎14
Chapter 8 · 0% Book details