← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 39

Sashe 21

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"""""" Yajuya yy saurin fita batareda ya jira cewar mommy ba...ahankali namike saye na isa nabude friji dazummar nadau ruwa nasha sainaga bb gorar ruwa kodaya"sainarufe,nafita Dan inajin kishin ruwan sosai nazo zanshiga parlour cak naja nasaye"sakomakon jin abinda ya***I'B yakefada,wace UMMU RUMAINA"kena,ni UMMU RUMAINA nice matar auren tasa,bansa sanda nasulale kasa nazaunaba "nadafe kirjina dakeyimin mugun ciyo" nadau lokaci maisawo agun kafin dakyar na iya mikewa nakoma bedroom.....
Mommy tabi bayansa da kallo haryabacewa ganinta,hajja umma ta tabe baki tace "uhm bari afito daga sallah nasa akirawo mln liman yazo yywa yaronna rokiyya.yarabu da aljanun jikin sanna "mommy dai shiru tayi tanajin hajja umma dantasan kalau yake bbwasu aljanu ajikinsa. Amma zaizo yasanarmin tayanda akayi RUMAINA tazamo matarsa daharni mahaifiyarsa bansaniba.......
Washegari..bayan nayi sallah akan sallayar nakwanta barci yadaukeni damisalin karfe 8 nafarka,namike nashiga bathroom nayi brush saina zarce dayin wanka gabadaya" koda nafito,maikawai nashafa sanna nasaka kaya nadau hijjab nasanya. ahankali nabude kofa nafita" tunda nadau hanyar part din nakejin gabana nafaduwa,tsoro kuma nadada rufeni,kumanakasa barin abinda nakeson aikatawa yanzu"inazuwa kofar parlour nasaya" nadaga hannuna da kyar nadaura akan handle namurda ahankali saikuwa yabudu,nasakai nalekaciki,cikin parlour masha Allah wanna itace aljannar duniya"bbkowa sai sanyi hadeda kamshi mai matukar dadi,nakusa kainaciki gabadaya"ido naware inadada karewa rantsatsen parlour wanda yaji kayan alatu dana more rayuwa"bansan sanda nalumshe idona nashaki sassanyar kamshin dakefitowa tako wace kusurwan parlour "nabude ido ina jujjuyawa bansan wacce koface guda daya zannufaba,nadau sawon lokaci agun kafin nanufi wata kofa dake gefe da hannun damana"nanma saida najima saye jikin kofar,kafin namurda handle saiko kofar tabude kadan yarage nafadi kasa .danko marfin tafiya tayi gabadaya,jinayi kafafuna yalume cikin wani abu mai laushin gaske da kuma sanyi" yarkaramar kara nayi cikin sananin tsoro nayi baya inawaigawa kofar takoma tarufe dakanta" dasauri namasa jikin kofar nayi nayi nabude nakasa narika murda handle in inaja amma ko gizau, najinginu dajikin kofar nazame kasa saikuma namike dasauri cikin sananin tsoro dakin duhune kotafin hannuna bana Iya gani,jadabaya narikayi inawaige,gawani azabebben sanyin dayadameni akasan inda nake takawa,ahankali dakin yafara bada haske harya mamaye ilahirin dakin,saikuma wani kara maikamada jiniya ahankali yarika badasauti agun"saicankuma karar tasaya,zuwa yanzukam sunan Allah nashiga anbata da danasanin abinda nakeson aikatawan,nabi dakin dakallo har izuwa saman bed,nan hankalina yakuma mummunar tashi"yanakwance yarufe duk jikinsa da blanket har izuwa wuyarsa'durkushewa nayi da goiwoyina.....
Zame bargon yy ajikinsa yamike yazauna asakiyar gadon.yakai 10min, azauni kansa kuma asunkuye,sanna yazuro kafunsa kasa yamike saye,farar rigar barci ce mai madaurin igiyoyi ajikinsa.yataka ahanli ya isa jikin wata kofa wacce nafi zan bathroom ce"yana daura hannusa jikin kofar tazuge gefe,ya ilahi yalillahi"dukdakuwa inacikin tashin hankali baihanani shagala da kallon wanna suniyarba,harsaida kofar tarufe kafinna nadawo dallona cikin dakin"maikamada wata duni namusamman" yabata sawon 30min kafin kofar tabude"wani hadadden kamshi yagarwaye dakin"yafito yanye darigar wanka"dasauri nasunkuyar dakaina kasa ,har alokacin inadurgushe agun inasharar kwalla"ya isa yazauna on the bed" yadauwaya yarika lasawa,zuwa yanzu nagaji"nakuma lura kamar baisan damutum acikin dakin ba,namike saye ahankali nadaga kafata daniyyar gudu nabar dakim tunda baiganniba"narika jadaba harna isa jikin kofa nayi ta jijjagawa amma haryanzu shiru"sainajuya najiginu dajikin kofar "saiwanna karar maikamada jiniya tasomayi,bashiri nakoma kasa,saikawai nafasha da kuka maikarfi".....danna wayarsa kawai yake batareda yadagoba, yajima yana zaune yanata lasa wayarsa" zuwa can saiya aje wayar yamike saye"yanufoni,cikin hanzari namike saye inajadabaya" harnajingina dajikin kofa,dafdani yazo yadaura hannayinsa duka biyu jikin kofar yasanyani asakiya "kallon cikin idona yake fuskarsa amurtike"sosai jikina kerawa hawayi yacigaba dakwaranya a idona" kallona yake bbko kiftawa" ahankali yabudi baki yace,wayabaki izinin shigomin daki,ki adana tanbayoyinki mana harsai lokacinda nafito kafin kiyisu'harsaikinbiyoni nan kafin kisami amsar tanbayarki?"yy tanbayar cikin kasada murya kamarkuma wacce akasashi dole yinta"kainashiga girgiza masa inacigaba da hawaye,araina kuwa mamaki nake ta yadda akayi yasan abinda yakawoni" inakokarin fashewa da kuka" fuska yadada murtikewa yasanya kwayar idonsa cikin nawa,nayi saurin hadiye kukan danakeshirin yi saidai hawayenkam nakasa saidasu""yakuma cewa to kikoma banada amsar dazan baki yanzu"kokarin juyawa nake,kuma har alokacin hannayensa yana tokare dakofar"nadago kaina nakallesa saikuma nayi saurin sunkuyar dakaina ganin niyake kallo haryanzu"yadago hannusa daya yasaukesa saman wuyana"yanayimin tafiyar tsutsa,nayi saurin daura hannuna kannasa inakokarin janyewa,saiyariko hannun nawa"yarika murza yan yasuna cikin wani irin salo" yahuramin iskar bakinsa afuska,nayisaurin lunshe idanuna sanna nabude"saiya, tallafo fuskata dahannayensa biyu yakawo fuskarsa dafdanawa,yadaura bakinsa kannawa"waro ido nayi cikeda tsoro da dinbin mmkin abinda ya***I'B kekokarin aikatawa yanxu, ban idda tunanin ba saijinayi yahade bakinmu" yadan tsotsi lips ina saiyasake,nangudun hawaye na yakaru, yahanyoni jikinsa yazagayeni da hannusa daya dayar nannukuma yadaurasa jikin handle ,yadan jadabaya tareda janyoni nima"kofar tabudu,ganin kofar tabudu dasauri nafisge ajikinsa dagudu nafita adakin"part inmu nakoma,inashiga bedroom nabude wardrobe nafara ciro kaya "yar madai daiciyar jakka nadauka nashiraya kayakin dabasufi kala gomaba aciki" dasauri nazuge zep din jakar,nadauki jakkar hadeda kudi nafito adakin" saida naleka natabbatar da bbkowa cikin parlour kafin natafi ahankali nafice cikin parlour "inafito waje naga mijin anty Aisha yaja mota zaifita ,dasauri nadagamasa hannu,aiko yasaya" na isa jikin motar nagaidashi yace inazuwa hawahaka?nace shagon dinki zani,yace OK toshigomana saina saukeki can din,nace to ngd"nashiga dasauri yaja mukatafi"saida mukabar G.R.A dadan nisa kafinnace saukeni anan zankarasa gashagoncan banisa"yace to"yasaya nasauka nakumayimasa godiya,yaja motarsa yygb"dasauri natari mai adaidaita nace yakaini tasha"muna isa tasha natadda matar bokos saura mutun daya,danhaka bansha zama atashaba mukadau hanyar bokos...............

Kuyi hakuri bazakurika jina kullunba sakamakon baby's twins ina basada lfy

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙53馃憠馃徎54

SADAUKARWA GAREKI AYSHA ALIYU GARKUWA NASADAUKAR MIKI DA WANNA PAGE INNA KIYI YADDA KKSO DASHI鉂AGODE DA KAUNARKI AGARENI馃馃徎

""""""""Nidai inazaune ne kawai acikin mota " amma hankalina amugun tashe yake, muna isa, natari abin hawa yakaini harkofar gidanmu"nabiyasa kudinsa,kallon kofar gidan nayi danganin canjin da akasamu,ahankali nake tafiya nawuce zaure nashiga ciki, da sallama,mama nadaga cikin kitchen tafito tana amsa sallamar,baki mama tabude cikeda jindadin ganina"hafsat yar kanwar mama wacce akabaiwa mama bayan tafiyata,tazo dagudu tarungumeni tanafadin oyoyo anty RUMAINA,mama tace toh lallai kece tafe barka dazuwa,murmushi nayi cikedajin dadin ganin mahaifiyata"fuskar mama jindadi karara yabaiyana,hafsat takarbi jakata takaisa daki,na isa nazauna kan tabarma dake shinfide saman faranda,nashiga gaida mama ,tamasa tana tanbayar yakika barosu hajiyar?"nace lfyrsu lau"taceto madalla.tazauna kusadani,nace mama baba fa baya gidane?tace Eh baya gida yana kasuwa ai,amma yamakusa dawowa gida yanzu kam,tadubeni tace shine zuwa bb sanarwa haka,nidai murmushin yake nayi.mama tacewa hafsat jimaza kizobo mata abinci,hafsat tace to,taje tazubo takawomin,nace nikamma akoshe nake saidaiko zuwa anjima"mama tace au haryanzu kinanan dawanna halin kifito daga tafiya kicewai kinkoshi tome kkci ahanyar?"maza dauki abinci kici, nabude abincin naci dankadan dan kokadan banajin yunwa,idon mama akaina duk motsin dazanyi"niko sai dukun kune jikinan nake acikin hijjab,duk asarge nake sai inagani kamar mama zatagane inada ciki,dukdakuwa bbwata alamar dazaisa tagane han,dan cikina kamarnada haka yake' saidai su manya basai lallai dagirman ciki zasu gane mutun nadashiba"tunahakanne yasa duk nabi nasargu"sai kame kame nake da sinnar dakai kasa..mama tadubeni tace daina jagula abincin haka jedaki kihuta haka,inyaso anjiman saikici"nace to namike dasauri nayi cikin daki" nanma saida nakarewa dakin kallo dankuwa komai ansake.kamadaga fentin dakin dakuma set in gado harda doguwar kujera,masha Allah Allah yadada karamaka wadata Babana.nafada inakwanciya agadon"nan nabude shafin damuwata nafara karantashi azuciyata"ya***I'B kacuceni kagama darayuwata,taya zan fiskanci mahaifana da wanna mummunar labarin"nashare hawayen dasuka zubomin, kwanciya nayi kamar nayi barci inaji Mama tashigo tanamagana ma nayishiru dangudun kada nadago tagane halin danakeciki,tafita nafadin waikonayi barci ne....yamma lis Baba yadawo gida"inajin shigowarsa nafito inayimasa barka da dawowa"yace a'a wanake gani haka mamana kece"nayi murmushi nace Eh Baba"shima murmushin yy tareda daura hannunsa akaina yace Allah yymiki albarka"nace ameen cikin jindadin sanyamin albarkar dayy"hafsat ma tayima barka da dawowa"yadda yymin haka yy mata"yace mamana ya hanya? Nace lfy lau"yace to madalla barina fito saimudada gaisawa ko,nace to"yashige daki nima nakoma ciki"....bayan sallar isha"zaune muke adakin mama dukanmu,bayan munkammala cin abinci akayita hira,nan baba ke tanbayata. ya yanayin karatun?saidanaji gaban kirjina yayanke"kwata kwata ninama mance dawata karatu yau kimanin wata uku kenan rabona da school"jinnayi shiru yasa Baba cewa mamana kobatajini bane?nayi saurincewa alhmdllh karatu munakai" nidai rabin hankalina bayagun.daga bisani Baba yace muje mukwanta...washegari..dasafe nafito inataya Mama aiki.duk motsinda zanyi idonta akaina harnafara sarguwa"tamike tashiga daki.nasauke numfashi nayi tagumi nazauna shiru.har Mama tazo kaina bansaniba saida takira sunana kafin nayi firgigit"tabini dakallon tanbaya"saikuma tace mekedamunki"nayi saurin girgiza kai nace bakomai"shiru tayi tana kallona daga bisani"takama aikin mukacigaba dayi"ganin munrage aikin saina mike nakoma daki nakwanta.......

BAUCHI STATE馃憥馃徎
Chapter 21 · 0% Book details