Sashe 2
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Dadan saurina naketafiya danganin 9 tagota, banyi wanitafiya mainisaba na isa bakin get in makarantar,dake bayan layinmu,
Inadaga kaina mukahada ido da hafsat yar ajinmu,tadagamin hannu alamar insaya,takaraso inda nake'ayya dan allah RUMAINA kin iya haddan da malam nuhu yabada?Eh na iya" todan allah koyamin,ido naware kai hafsat yaushe harna koyamiki bakiganin munyi Letti ne yaushe harna koyamiki kidai bari inmuntashi saina koyamiki,
Tariko hannuna,dan allah RUMAINA kitaimakeni wlhy nasan yauduka zansha kinsandai abinda malam nuhu yafada jiya akan duk wanda bai haddace shafinda yabada jiyaba,kitaimakamin,danjim nayi daga bisani kuma nasunkuya naciro KUR'ANI" itama sunkuyawar tayi nafara bitamata shafi daya wandake dauke da aya daya dakecikin suratul BAQARA,batabani wahala wajen daukaba saida natabbatar ta'iya kafin namike lokacin har10 tayi, mukashiga cikin makaranta"
Sorone yakamani danganin malaminda ketare letti,yana ganinmu kuwa yadaure fuska.muka karaso inda yake jikinmu nabari tunkan yabamu umurni mukazube kasa bisa guiwowinmu,
Mikewa yy daga kujerar dake zaune akai cikin fusata sai yanzune zakuzo makatanta?wato zuwa makarantarkuma naganin damane ko,yadaga dorinan dake hannusa ya zubawa hafsat yakuma karamata saida yamata bulala biyar lafiyayyu,kafin yace tatashi"yanufo kaina nandana jikina yakama cirawa,kafin nayi wani aune saisaukar bulala naji nayunkura zanmike dan nagama dimaucewa,
Saijin saukar wani bulalar nayi wanda yasani kwalla kara maikarfi "wanda yahaddasa fitowar dalubai da malaman makarantar,
Hannuna nadaura kan fuskata danaji keyimin radadi kamar yazubamin barkono"saijuya kai nake hawaye nasauka daga idona daya wanda yakemin masanancin radadi "dasauri malam nuhu yakaraso yana fadin yy lfy meyasameta?inda nake durkushe yamaso yanafadin wani abunne yashiga miki ido?dan ganin hannuna akan fuskata, nidai saihawaye nake dayarfe hannu,bawai zallar rakibane naji zafin dagaske saimurkusa idon nake duk tanbayar dayamin ban bashi amsaba,dansawa yamin badake nakeba?zabura nayi tareda cire hannuna akan fuskata.yakalli idona sanna yakalli malamin daya bigemu,rai bace yace kayi meyekena yanzu idan dayazo dasausayi yataba idontafa,
Kada kasake dukanta,toma wani letti tatiyanzu dahar zaka yimata irin wanna raunin,
Yasunkuyo yanafadin sannu yasaka hannu a aljuhu yaciro wani roba nidai bansan kotameyeceba yamikamin"hungo shafa agun,nakai hannu nalakata nagoga agun.
Jama ar'gurin kaf hankalinsu nakammu,wasu malamanmu biyu malam haruna da malam yusif,malam haruna yamaso kusa da malam yusif kaduba kagani mehakan yakenufi tunda nake amakarantarna bantaba ganin dan anyiwa daliba hukunci malam yy maganaba sai akan wanna yarinyar,malam yusif yy murmushi nima abinda nakekan sakawa araina kena.gadukkan alamu akwai wata akasa,ammako indai hakane malam yamin shigarsauri"uhm ay hakane yarinyar tayi sosai bawanda zaiganta bai yababa allah yabata kyau kuma tasami tarbiya kodaga lafazinta zakagane sansar tarbiya, cewar malam haruna, hakanekam,amma bakomai dankuwa sundace matuka...
Malam nuhu yamike yace kowa yakoma aji yakallene yacedani tashi kitafi aji,nameke nakade hijjab ina nashige aje nanimi guri nazauna,dasauri hafsat ta iso indanakezaune,dan allah RUMAINA kiyihakuri ninajanyo akabigeki har akamiki rauni,gergeza kainayi naceda ita karkidamu haka allah yahukunta...kafin takumacewa komai malam yashigo dan haka tanimi guri kusadani tazauna,nan yafara karbar hadda,layi layi yakebi haryazo layinmu wadanda sukegefena subiyu dagasu saini bayan sunbada,yasallakeni saiyanuna wacce take gabadani,atunaninsa bazan iyayin karatunba dannaji ciwo...niko ganin haka yasani saurin gyarazamata tareda lumshe idona nafara karatu cikin muryata,shiru ajin yy kamar bamutane ciki hatta ajinda muke makota dasu malaman dasuke zirgazirga asakar makarantar tsit sukayi, suna sauraron karatundake fitadaga bakina,saida nakai karshen ayar kafin nabude idona,kabbara jama'ar dasuke ciki dawajen aji sukayi,nashajin mutane sunafadin muryata yanada matukar dadi musamman idan ina karatun (ALKUR'ANI) kaina asunkuye inadagawa kuwa muka hada ido da malam nuhu gadukkan alamu nidamacan yake kalla,nayi saurin kawarda kaina,shima yamike baikumabi takan sauran dalibanba yafita...
Dagana malamai sukarika shiga suna bamu darasi,harlokacin tashi yy 6:pm akatashemu, inafita daga aji nanufi office nayi sallama abakin kofa nasaya batare danashigaba "dagaciki akace nashigo, inashiga naga malam nuhu ne shikadai azaune yana duba wasu littatafai na isa inda yake namikamasa kudin waigashi ayihakuri in allah ya yarda za aciko sauran, saida rubutunda yake yy yadago ya kalleni saikuma yamaida dubansa kan wata takardan dake gefensa,yajanyo yasoma rubutu "daga indanake ina iyahango abinda yake rubutawa,ido naware danganin abinda yarubuta kamar haka,(RUMAINA adamu"tabiya kudin makaranta nashekara, wato har adadin gamawarta鈭�) yanakaiwa na yature files in gefe yacigaba da abinda yake,dada mikomasa kudin nayi gashi malam,idonsa nakan abinda yake yace jeki narubuta"ai gakudin baka karbaba...hannu yadagamin jeki nace,
Jiki bakwari najuya nafice,ahanya narikasake sake araina,komeyasa malam nuhu yy haka oho" tafiyata nake ahankali harna karyo kwanar layinmu,daga inda nake ina iya hango kofar gidanmu,baba nagani dawani saida na iso daf kafin nagane wanda suke taredashi.dam naji kirjina yabuga alhj ayuba ne babban aminin alhj tijjani mahaifin sadam,wato sadam dagaske yake nasan ba abinda zaikawo abokin mahaifinsa kofar gidanmu inba abinda sadam yaceminba,
Na isa nagaidashi ya amsa cikin sakin fuska,masha allah gadukkan alamu wanna itce surkuwar tamu "gaskiya sadam ya'iya zabe maikyau,nidai saurin barin gurin nayi,koda nashiga gida bakowa dakin mama naleka batana hakan yatabbatarmin tana bayine danhaka nashige dakina.ina aje jakata nazube saman katifa ko hijjab ina bancireba" tunani nake cikin raina "lallai sadam yasaba lamba,toni ko auren zanyima ai bazan aureshiba "mutanenda basusan darajar dan adamba,sune zanje nazauna dasu' dukda karancin shekaruna ainasan abinda yadace dawanda baidaceba,kumanasan yakamata,danni bajahilabace addinina yakoyardani abubuwa dadama" gidansu kuwa suntake sani danbazance basusaniba,toni mezan dawanna ahalin"
zuwacan namike nacire uniform injikina nadaura zani nasaka karamin hijjab nafito"nadibi ruwa najenayi wanka inafita nayi alaula dan magrib tagabato, inadhiga dakikuwa anakiran sallah,nashinfida sallaya nagabatar dasallah, jinshiru da mama tayi bata jimosinaba yasata lekowa dakin,RUMAINA wainikam kullum sai ancedake kici abincine kam.tun bakiyi wayoba nakesaki gaba harkuma yanzu waimutum dacikinsa amma sai an tilasta masa"tofito maza yanzu kici agabana,mama tafita tanacigaba da magana wanna yarinyar kodai batada lfyne amma ace tun karin safe takai hardare batasa wani abu abakintaba,kuma inda tacimma sai anyitafama da ita tukun.
Nidai murmushi nayi dankuwa nasan lfyta kalau,yanayina kena saina iyacin abinci sau daya arana inhar za abarni, nafito rike dakudin makaranta dadazu tabani" nasami mama harta zubomin abinci.zauna nan. tanunamin kusada ita nazauna taturamin abincin gabana,bana bukatar kokadan aciki dukazaki cinye kiban kwanon yanzunna"nawari ido mama dukawanna yaushe zan iya cinyewa.
Duka zakicinye "mama gashi namikamata kudin karbatayi tana juyashi wanna kudinfa daga ina yafito?kudin makarantace nakaiwa malam nuhu saiyace naje kawai.sabodame kobazasu hakuranbane?nima bansaniba" mama tadanyi jim daga bisani tace gobe idan kinje kidada basu hakuri,baban nakima zaije dakansa yabasu hakurin,naceto"tace tosa hannu kici" haka nasa hannu narika danna abincin saida kuwa nacinye kamar zanyi amai,dataga nacinye saitamike tashige daki..........
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM
by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director
ALLAH KA ALBARKACI ZURI ARMU"BAKI DAYA,
KABAWA BABY KHAYRAT LFY馃げ馃徎
Page 3
ALFARMA FANS LOVE 2馃挆
Kuji dadinku kuyi lasting馃じ鈥嶁檧馃槝
namike nakai plt in kitchen,sanna nakoma daki.inata zubakunne kozanji shigowar baba har barci yadaukeni.washegari kodanaje makaranta har offece nakuma zuwa natadda malam nuhu"nayi sallama tareda gaidashi,malam waidan allah ayihakuri....saurin dagamin hannu yy batareda yabarni nakarasa maganarba,jeki aji "yacedani atakaice,tsumetsume najuya na nufi aji"
Bayan tafiyata aji dadan jimawa kadan,lokacin har malami yashigo yamana darasi yafita" najuyo dafuskata ina kallon window dagacan nahango baba yanashigowa cikin makarantar,wani sanyi naji araina dankuwa nasan baba zaibasu hakurine"hanyar offece yabi,malam nuhu"naganinsa yataso dasauri yanufo inda baba yake,cikeda girmamawa yadan risina yagaida baba'baba ko mikamasa hannu yy dansuyi musabaha,cikedajin kunya yamika hannu sukadada gaisawa"
baba yanisa yace nazone dakaina nabaku hakuri akan kudin makarantar RUMAINA"kudada yimin hakuri insha allahu zan cikomuku adai yihakuri dan allah"gawanna kudinda jiya tazodashi akace tamaida,yamiko masa,ay baba andauki nauyin karatun RUMAINA hartakammala karatunta "malan nuhu yafada kansa akasa, da mmk baba yace to wakena yadauki nauyi karatun nata? um..um..makarantace tadau nauyinta" atoh madallah allah ubangiji yasaka da alkhairi,ubangiji ya haskaka rayuwarku,malan hunu yayi saurin cewa ameen dan kuwa yaji dadin addu'ar da baba yy "nikuwa ido nakura musu bawaidan inajin abinda sukefadaba,saigani nayi baba yy gaba malan nuhu nabiye dashi harbakin get"saida baba yafita kafin shikuma yakoma offece"numfashi nasauke tareda maida kallina kan littafin dake gabana,
bayan gama darussa akatashemu nayigida"
kwana uku da zuwan alhj ayuba,banji baba yace komaiba danhaka nasaki raina....