← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 39

Sashe 10

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

""""Nayi saurin rufe fuskata"cikeda jinkunya dan banyi zaton yana jinaba"yy murmushi tareda shigewa cikin mota,muma mukashiga yatada motar" duk yadda yaso muhada ido' firnaki kaina asunkuye har muka isa gida"yana daidaita parking mukafita,nanne idona yy kokarin haduwa danashi namma nayisaurin kawar dakaina"najuya dasauri"nabar parking lot in,bin bayana yy cikeda shaukin so"
dadan guduna nashigo parlor da murmushi dau ke afuskata.ganin wanda ke zaune cikin palon yasani saida gudun danake"saida na iso sakiyar palon kafin nace inayini uncle ali"lfy lau yace idonsa akaina"nayi saurin barin parlor in danni banason kallonda uncle ali"yakemin inna"
Kodana shiga bedroom inatube uniform nafada bathroom nayiwanka tareda dauro alaula"bayan na idar dasalla"na bude wardrobe naciro doguwar riga pink wacce akabita da kwalliyar white in duwasu masu daukar ido"nasanya rigar ajikina"inajin wani irin shauki hadeda nishadi dukda damuwarda nakejinta acikin raina wacce nakasa fassara ta"duk sanda zuciyata zata fara tunano wannan damuwar sainayi kokarin danneta"kokari nake dazuciyata ta amince da son Anas"ce kehaddasamin hakan"
Nafito parlor ina addu'ar allah yasa uncle ali yatafi"saida naleka natabbatar dabayanan kafin nashiga palon" direct kitchen nashiga"nadau plate nayi serveng in gwaten Irish "wanda yaji alaiyyahu da hanta hadeda buseshen fish"nasiyaye hadin lemo a cup,najerasa akan tray'sanna nafito"nahaura dinning table,nadiresa saman dinning table in"inazama basma tahaura dinning in,taja kujera tazauna tana fadin,kai anty RUMAINA irin wanna kyau haka"nayi murmushi wanda yabayyana jerarrun fararen" hakorana "wacce wushirya yadada kawatashi asakiya" dimples ina yabayyana" wohw masha allah anty RUMAINA allah yabaki kedai kigode masa kawai"nace "uhm basma kena ai kullum acikin godemasa nake"tunda yyni musulma"tace hakane,sanna kuma kidadayimasa godiya da baiwar kyau da yayimiki"nace kema ai kyakyawace"hadaikam kkce"tadau spoon mukaci abincin tare"munagamawa takwashi kayakin takaisu kitchen"nakoma parlor nazauna"tadawo ta tadnani apalon"saida akakira sallar magrib kafin mukabar palon...
Bayan nayi sallar isha inazaune akan sallaya ummee tashigo tazauna bakin gado"bayan nagama dukkanin addu o'i na namike na nade sallaya nacire hijjab"na ajesu ama'ajensu" ummee tace' ba'd'do"Anas nefa yadagoni dayanzu nakwanta barci"waisainazo nakira mishike"nace ayya (my blood )kamar yasan nima tunaninsa nake"mujeko"
Mukafito'tunkan nakaraso muketa zubawa juna murmushi"ummee tace to gashi nakawo maka ita"saikayi sauri kaji muryar nata"tunkan mommy taduba taga batanan"yace yanzuku wa zata koma ai nagode miki ummee"ummee tashige tabarmu"yace ammadai ngd wa ummee data fitomin dake "ko ayanzu natabbata zan iya barci mai dadi"nayi murmushi,nace nima haka"ido yabude cikeda jin dadin bashi kadai yakamu ba" nidai rufe fuskata nayi"nan yashiga karantomin karatun soyayya"inadai ina jinsa nishadi kuwa sai dada baibayeni yake"
daga can nahango rukayya tafito dawaya akunnenta tanawani karairaya"harta iso gunmu"tawani kalailaye murya tace Anas ykk kamar kasan dama ina nimanka"lfy lau yace to gani allah dai yasa lfy"tayiwani farr da ido.tace lfy lau,ganin yanda taketawani karairaya"yasa nan take naji wani abu yataso yatukareni azuciya"dakyar na iya bude baki nace nawuce saida safe"nayi saurin barin gurin batareda najira jin tabakinsaba"
Saida nayiyaki dazuciyata kafin na iya barci aranar"
______________________________________

2 week later

Ayan satikanna shakuwa maisani yashiga sakaninmu da Anas"yanzu nagama yarda Anas"shine rayuwata"inasonsa fiye datunanin maitunani"
Kaf gidan bawanda baisan da wanna saftatacciyar soyayyarba"hatta mommy tasan da shi"...
Kwance nake akan bed"kamar an tsikareni namike nasauko daga saman bed in"tunkan nakaroso palon nakejin sautin muryarsa" kodanashiga ganin taresuke da mommy yasani ahigewa badan nasoba"shima abangarensa hakan take"amma hakan baihanamu yiwa junarmu kallon gefeba"hanyar part insu ummee nanufa"ahankali nake tafiyar dannasa"bazai iya hakuriba,saiyabiyoni"ganin harnakusa isa baifitoba"saina saya tareda juyowa, lokacin yafito inaganinsa najuya"dasauri ya iso ni"zaiyi magana"najuya masabaya"yy murmushi tareda harde hanna yensa akirji "to mekuma yafaru "yace dani"naturo baki gaba"nace'('my blood)niko"saikuma nayi kwafa,yanayin yadda nayi maganar yasashi karkato dakansa saitin fuskata"karaf idommu yahadu dajuna"munkai 5sec munakallon junanmu"dasauri yarinsa idonsa yakoma dabaya yajinginu dajikin garu"har alokacin idonsa arufe yake"nakafesa da ido'inakallon yanayinsa"yabude idonsa akaina"yy hanzarin kawarda kansa gefe"cikin kasalalliyar murya yace"pls my life"kidaina kidaina kallona haka"nace haka kace ko"toshikena nadaina"najuya zanshuge"yy hanzarin shan gabana"yace,ba'abinda nakenufiba kena kifahimceni"nakawar dakaina gefe nace' bakace nadaina kallonkaba" nace nadaina tomeye kuma" bani hanya nashige"ahankali yakira sunana"RUMAINA"inayimikisone nasakani da allah"inaso mugina rayuwa namusamman bayan munyi aure" RUMAINA inasonki harcikin bargo dajijiyata,sonda nakeyimiki bazaitaba bani dama nacutar dakeba"yamaso dafdani ahanli yace"kokinsan kinada wani abu maikamada kurar karfe acikin kwayar 'idonki?"wanna abun dake cikin kwayar idonki"yanada mugun hasari agaremu nidake"ayanzu da bamada aure"nafiso muyi aure"munacikin saftatattu"nasauke numfashi dannafahimci abinda yakenufi"sautari nakanji duk saurayinda yatareni yafadi hakan"nasha daukar madubi nakalli kwayar idona"dannaga abinda sukeganin nidai banagani"ahankali nace nafahimceka"yy dariya yace good"nasanki dasaurin fahimta"bankumacewa komaiba najuya nashige part insu ummee"komawa yy yakuma jingina da jikin garu"tabbas yy yaki dazuciyarsa"RUMAINA allah yayimiki baiwa nadaban"ya allah kakareni dafadawa halaka"yafada aransa...
Inashiga natadda muneeba kwance nadauketa da abin goyonta"nace anty aisha ansheta kisamin ita abaya"nan shima yashigo ganin muneebat ahannuna "yace "a'a goyonna ya isa haka'haba aisha sokike kirika wahalarmin da ita" yajuyo inda nake"yace kinaso idan munhaifi namu yar kikasa goyatane"to duk bayanki yarigada yagaji yanzu"mikamata yarta yaukan tanimi maigoya mata,namikamata muneebat"anty aisha da anty asma'u suka hada baki wajen cewa"iye lallai"anty asma'u tace wato mikatanma zakiyi"tajuyaga Anas" kaikuma harwani umurni kkbata to tunyanzuma kena"inakuma ga anyi auren"cap"tarike haba,nidai dariya nayi"shiko cewa yy toso kuke tunyanzu bayanta yagaji toni banyardaba"mujeko" yanunamin hanya"anty aisha tace oh binsa zakiyi"nace to yazanyi umurnine kingako dolenabi"nafada tareda rufe fuskata"dariya dukansu sukayi"sunafadin bawaninna bude fuskarki kifada mana dakyau"ba Anas"nason ciremiki kunyaba"nayi saurin ficewa" acan sakar waje muka yada zangonmu.mukarika zuba soyayyarmu" nan nadubesa"nace um kaji su anty asma'u sunce kanason ciremin kunyako"yace waneni bayanzu batukun"kunyarki nana"sudin ne ai,nibanaso kigaji dagoyo kada kizo kihaifamana namu kikasa goyonsu"nace to bagakaba saikagoya mana,karkidamu allah yakaimu lokacin"nayi dariya "amma kuwa za aga namiji mace kena"yace sosaima ai alokacin sainamafi haka;"
Ina dago wa nahango rukayya dawani siket dakadan yashige guiwarta "tanawani karkada jikinta" nan take fara ar fuskata tadauke.ninarasa meyasa duk sanda muketare da Anas saitazo gun,kojiyama hakatamun karshe ni natafi nabarsu"ban idda zancen zuciba"naji tanacewa Anas minti biyar dan allah"
Nadada daure fuskata tamau"ganin yadda nabata rai yasashi cewa"ya madam naje kokuwa?"kamar jira nake nace ba inda zaka"yace angama ranki shidade"yadada daidaita sayuwarsa"to dan saki fuskar mana tunda kin hanani zuwa"saikuma nabaki amsar tambayarki"nawaro ido'nace wani tabbayar kuma niyaushe nayimaka ita?"yy murmushi tanbayar da kkyi cikin zuciyarki shine zanbaki amsarta"babu wani abu sakanina da rukayya illa mutunci"nibantan bayeka wannaba"amma tafiyemin shishigi dayawa"ya murmusa yace dukdai amsarki dayace"daga inda take saye,tace pls Anas sauri nake"yy kamar baijiba"nace anayimaka magana,yace to naje?"nace "taci albarkacin girmata datayi dan haka kaje kuma karkajima"yace Ok"madam"
Daga inda nake ina kallonsu saidai banajin abinda suke fada"yasa hannu a aljuhu yazaro wayarsa yamikama"sai yy mata maga atakaice"saiya juya yadawo inda nake"
Yace allah dai yasa banjimaba "nadan yasina fuska "nace aini gani nake kamar kafi awa agun"yace kaihaba yanxufa natafi"kinga wayatace tace nabata aronsa"kumanace idan tagama tabaki ki aje min"Hum"to akan mezata ce kawani bata aron waya inbanda sabar kisisina"nafada araina "afili kuma nace"to yy kyau"barina shiga ciki kar mommy tanimeni"yace to muje narakaki"harkofar palo yakaini"kafin yajuya nikuma nashige ciki...
Abangaren rukayya kuma bakin ciki kamar yakasheta"Anas dan yarainamata hankali shine zaice tabaiwa wanna yarinyar waya"madadin yace ita ta aje masa"tayi kwafa tareda mikewa tafito nashiga dakin"RUMAINA"inakwance tashigo kosallama bb"batareda tacemin kalaba ta aje wayar kusa dani tafita"niko najanyo wayar narungumesa akirji "inajin son maiwayar nadada shigata"..
Koda dare nafito nadubasa danna basa wayansa amma bangansaba"karshi haka nakoma"
agurina wayar takwana"
Washegari"bayan nayi sallah da dukkanin addu'o'i na,karfe 7 nafito dashirina na school"a palo natadda mommy da basma,nadanyi mamakin ganin mommy awanna lokacin" nagaida mommy ta amsa tana fadin harkin shirya "nace Eh"tace to maza kuje kuyi breakfast nace to"nakalli inda basma take"sainaga duk tazama so silent"harnajuya zan tafi dinning mommy tace"oh zo RUMAINA kezakifi sauri"jemaza kidaukomin cup adaki ki kawomin"nace to najuya dasauri nashiga dakin"
Na isa inda naga cup in nakai hannu zan dauka"kamar ance najuya gefena"nan take jikina yasoma bari"inna lillahi wa inna ilaihirraji'un"abinda nafurta kena,tabbas gamo nayi babu ko shakka gamonayi,nan take jikina yakama bari"kirjina yarika bugawa dasauri sauri"
Dakyar na iya mikewa daga tsugunnen danake"banfasa anbaton allah ba" idona nakuma daurawa asaman bed in,jikina nacirawa"soro mai sanani yarufeni"dan ganin halittar dake kwance akan bed in mommy"farine soll irin farin larabawanna"hancinsa dogo harsaman bakinsa"dukda idonsa alumshe suke hakan bai hana baiyanar manyan idonusaba" lip insa zagaye kamar wacce aka zana"saisheki take"gashin kansa baki wuluk"yaleyale irin nalarabawanna"ga siririn saje wadda yazagaye farin fuskarsa"tamkar zanashi akayi" kansa fuskar nasa sheki take"kamar anshafa wani abun" lullube yake da blanket tundaga kafafunsa har zuwa wuyansa"
Bin blanket in nayi dakallo har zuwa karshi inda kafarsa take"nasha mamakin ganin tulin sawonsa dukda akwance yake"
Har alokacin ban fasa addu'a ba"nan zuciyata tafara aiyanamun"ai mijin mommy ne"to ashe dama mommy tanada miji"nayi saurin rufe bakina dan banyi zaton maganar zata fitoba "ahankali narika tafiya dabaya harna fita adakin"
Inamikawa mommy cup in najuya dasauri nashige bedroom ina"nazube saman bed "narike kirjina inajin yadda yake bugawa"nafirgita matuka"daganin wanna halittar"har idan kuwa yatabbata ba mijin mommy bane to gamo nayi"amma kuwa wanna yayi yaro kai ina bamijin mommy bane "nayi gamone"inna'lillahi'wa'inna'ilaihirraji'un'
Nakuma dafe kirjina"
Akaturo kofa"afirgice namike saye"danganin mai shigowar"ganin ummee ce yasani isa inda take dasauri"nariko hannuta"najanyota muka zauna bakin gado"sai waige waige nake"ganin halin danake ciya"yasa ummee cewa"lfy RUMAINA meyafaru"nadada kan kame hannuta nace" ummee gamo nayi"tace wani irin gamo kuma?,ummee nayi gamo adakin mommy yanzunna"tace da alla masa ke kenfiye shirmefa"kintabajin wanda akace yy gamo adaki"dan shiru nayi saikuma nace"to ummee dama mommy tanada aurene?"tace aure kuma"nace Eh aure"har idan kuwa ba gamo nayiba to yatabbata mijin mommy nagani akan bed inta"ummee tace kai ina saidai idan baki lura dakyau bane"amma mommy batada aure"dan tunda mijinta wato alhaji bashir nakowa yarasu bata kumayin aureba"
Shuru nayi ina tunanin tokodai idona gizo kawai yakemin"dan suffar danagani adakinta baiyi kamada na yan Nigeria ba"yy kamada na yan saudi ce" ummee takasemin tunani dafadin"kikace akan bed in mommy kk ganshi akwance?nagyada matakai alamar Eh"tace anya to ba "I'B nakowa" bane kk ganshibakuwa"dandai bawani namijin da zai hau gadon mommy tunda bamijin takedashiba inba "I'B nakowa"ba,dasauri nace wayekuma "I'B nakowa" wani rin sunane hakan?
***GENERAL IBRAHIM BASHIR NAKOWA"cikakken suanasa kena"shine babban dan alhj bashir nakowa"mommy ita tahaifesa"ba akasarna yake dazamaba"yakan shari shekara 5 baizo nigeria ba"kuma idan yatashi zuwa ba a taba sani saidai dasafe"agansa da bataliyar sojoji masu tsaronsa"kamar damacan tare kuke agida"
To inaga shi kk gani"nadanyi jim"saiku nace"ummee wannafa kamar balarabe yake'kidai yarda gamo nayi"tayi dariya dafadin RUMAINA kena ya "I'B kk gani"motsoraciya to maida soron naki.............

Comments and Share
Chapter 10 · 0% Book details