Sashe 13
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tunlokacinna bankuma ganinsaba"koda nashiga kitchen natadda goggo larai na aiki hakan yatabbatarmin dabayagidan"naji dadi sosai datafiyarsa"sainaji gidan yamin fadi,dukdakuwa,kodagaisuwace baya hadamu dashi bare maganar baki"amma sainakeji duk yatakuramin,na isa cikin kitchen in nace sannu da aiki goggo larai"tace yauwa sannuki RUMAINA yaukan kinganni inakan aiki ibrahim"yakoma kasar dayake,nakuma jin dadi da tabbatarwar da goggo larai takumayimin"nace ayya to bari natayaki nakama mata harsaida mukagama kafin nakoma daki"nayi wanka naahirya cikin doguwar riga,ina zaune basma tashigo"baki tarike tana kallona"nace yadai bisy"tayi dariya kai anty RUMAINA kinmafi sauran iya kiran sunanna"nayi murmushi dan nasan tanaso arika kiranta haka"nakuma cewa, bisy"kena wato na iyiko"tace Eh wlhy"nace inazuwa haka dannaga kamar shirin fita kikayi,tace Eh hardakema dan mommy tace nazo nakirawoki nema"namike nadau hijjab nasaka mukafito"mommy nazaune apalo"mommy tace yauwa kuyi maza kukaiwa hajiya binta wanna.dazu inayimata magana masalar network baisata tajiba"tamiko mana invitation card namiko hannu nakarba basma tace muje muka fita" amota naciro invitation card in guda daya nabisa da ido,saikuma nakalli basma "nace bisy wanna card infa?tayamusa fuska dafadin nasu ya ***I'B ne dawanna yarinyar waiyama sunanta nimancewa ma nake,nayi murmushi nace nazeera ko dan gashi ajikin card in"tace Eh "ashe ahakafa sunanta"ai wlhy ni haushima take bani dafa kanwarta ya ***I'B zai aura harfa anje anyi maga" itakuma lokacin tana Ghana tana karatu"tunda tozo hutu tasanya ya ***I'B aidonta tace sam saita aureshi,koda iyayenta suka fada mata anakan shirin aurensa da kanwarta tace itafa har idan ba'a aura matashiba tofa saita kashe kanta"daddynsu irin maison yayannane dashagwabasu"shiko yace ajuya batun auren daga kan kanwarta yakoma kanta"dama itama kanwar tata "bawai soyayya suke da ya***I'B ba"mommy ce da mom insu "wai suna son zumuncinsu yadaure shine sukace zasu hada yayansu aure hakan shine zaidada karfafa kawancensu"lokacin dakyar ya***I'B yayarda saima dayaga ran mommy yabaci sosai kafin yace yayarda" koda maganar juya aurensu daga kan abeeda yadawo kan nazeerat ya iskeshi"komai baiceba"saidai duk yadda mommy taso yarika zuwagidansu zance firyaki,har mommy tagaji tabarsa,saidai ita nazeera take zuwa gunshi"
Ido kawai nakurawa basma fadi ba atanbayekaba"amma naji matukar mamaki jin wanna lamarin"basma tacigaba dafadin"allah ni tun alokacin wanna nazeerat din take bani haushi" naso ace abeeda ya aura dan tadanfi nazeerat hankali"Yanzu gidansu zamuje"tunjiya taketa kiran mommy wai atura mata invitation card"ji abin haushi,har mom inta tasa takira mommy, nace ikon allah to allah yabasu zaman lfy" um to ameen dai tafada atakaice"daidai lokacin muka isa kofar gidansu,maigadi yawangele get mukashiga................
Comments and Share
MAMYN TWINSCE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM
by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director
馃吙 25馃憠馃徎26
ZANYI AMFANI DAWANNA DAMA WAJEN GODE MUKU MASOYANA HAKIKA KUNA MATUKAR KARAMIN KWARIN GUIWA COMMENTS INKU NABURGENI,MUSAMMAN MASUYIMIN SHARHI"NGD SOSAI ALLAH YABAR KAUNA馃馃徎
"""""""koda mukashiga parlourn gidan mai aikin gidan kawai mukatarar"basma tace tayiwa hajiyar magana,tace toh"mukasamu guri mukazauna munajirar fitowar mom insu nazeerat"can saigata tafito "mukagaidata ta'amsa cikin sakin fuska tana tanbayar ya h mommy take mukace lfyrta lau"namikamata Envelope,takarba taciro nata dubawa"karar takalmine yagauraye parlourn jikake kwaskwas ayangace takaroso tazauna kusada mom inta batareda takalli inda mukeba"tace laa mom yanzu dama zani gidan mommy kena danna karbo ashema ta aiko dashi din"tamiko hannu takarbi Envelope tazaro invetation card in masuyawa tamika mata sauran,tamike saye mom barinakaiwa friends ina"mom in tace to"tafita agidan,mom in nazeerat tadubemu tace bari na dauko muku tukuicinku tamike tashige ciki"tafito daukeda wata yar karamar jaka tamikawa basma "basma tace No mungode,kibarshi kawai,tace a'a ba ayi hakaba kukarba dan allah,kamar bazata karbaba saikuma tasa hannu takarba mukace mun gode"mukafito driver yamaidamu gida....
Kwana biyunna kewar gida nayawan damuna,inason naji muryar mama da baba"yaukam tunaninsu yafinakullom"namike jiki bakwari nafito parlour"mommy nazaune na isa nazauna.nayimata barka da rana"tadubeni cikin kulawa tace. RUMAINA meke damunki kobakida lfy ne?nagirgiza kai "lfyta lau "yanayinki yasauya kamar bakijin dadi kokintashi abarcine?Eh nace atakaice,mommy kokinajin labarin mama ko yasuke oho"yanayin danayi maganar yasa mommy yin yarkaramar dariya,saida nalankwasar dakaina nayi kalar sausayi kamar wata baby kafin nayi maganar"mommy tariko hannuna tajanyoni kusada ita,RUMAINA ai kinyi matukar kokari ace duk jimawarkinna baki taba jin muryar mahaifankiba"tadau wayarta dakegefe da ita talallasa saita danna call "bugu biyu aka daga kamar amafarki naji muryar mama tana sallama.mommy ta amsa matasallamar nan sukashiga gaisawa "bayan yan gaishe gaishe kamar yanda manya sukeyi"mommy tadaura dafadin ga diyata zakugaisa,tun farkon jin muryan mama bakina yakasa rufuwa dan murna.nace ina yini mama "mama tace lfy lau RUMAINA yakaratu nace lfy lau alhmdllh"tace to madalla "mama baba yana gida
ne?a a bayanan saidai idan yadawo saiyakira kugaisa,nayi saurin cewa mama zanma kiraki anjiman zankarbi numbern ki sainakiraki dawayata"aina kksamu wayan?shuru nayi tareda rufe fuskata"mama takuma cewa RUMAINA bamagana nakeyimikiba"komawa nayi nakifa fuskata acinyar mommy inadariya kasakasa"mommy tace ai bazata baki amsaba sirikinmune yasaimata nima boyemun ake"shuru mama tayi saican tace a lallai shiyasa bazata bada amsarba" mommy tace dama inasoma nazo dan muyi magana anshi Anas in wato yaron dasuke nima da ita RUMAINA"mama tace to shikena"tafada atakaice"nan sukayi sallama mommy takashe kirar" daga bangaren mama koda mommy takashe komawa tayi tazauna tayi jugum tana tunane tunane azuciyarta"nidai bansan abinda take sakawaba"saidai jidanayi tace allah kafimu sanin abinda kefaruwa kazabarmana abinda yafi alkhairi...
Mommy tadago ni tana fadin to ai maman batanan koyau nima kunyar tawa akeji"uhm nikowayarma ba ataba nunaminba barena sanyamata albarka,nan madariyar nakumayi inarufe fuskata"tagirgiza kaitayi yaro kena tafada tareda mikewa tashiga bedroom"nayi saurin daukar wayanta naciro number damukayi wayi waya da mama"nashige bedroom,ina shiga nadanna kira"mama tadauka nayi mata sallama,tace RUMAINA kece? Nace Eh mama,sabuwar gaisawa mukakumayi"mama tace wai wanene yasaya miki wayar,saida narufe fuskata nace mama Anas ne"wanene kuma Anas?nace anan gidan yake,mama tace RUMAINA meyasa kika hada soyayya dakaratu"wayabaki damar yin soyayya dawani kada kisake babanki yaji wanna labarin"saikuma tasausauta muryarta daga fadan datakemin"takira sunana ahanki"tace duk abindaj kikaga yasami bawa to dasanin ubangiji"kikasance mai hakuri dajuriya aduk inda kksamu kanki"nidai abazan fasa nanatamiba akan kirike mutuncinki kada kyalekyalen duniya yasa ki bararda darajarki tadiya mace"RUMAINA budurcinki shine yancinki agidanki na aure"mama tarikayimin nasiha mairasa jini"daga bisani mukayi sallama.....
__________________________________
Shirye shiryen biki saidada kankama yake, mommy dakanta taje Dubai tahado lefe...
Yausaura sati biyu daurin auren "tun lokacin ba'i sukafara zuwa sosai mommy take shirinbikin"kowani gidan TV dana radio idan kakunna saikaji ana zancen auren...
Abin mamaki kuma har lokacin ango baidawo Nigeria ba..ana saura kwana biyar daurin auren,nafito parlour natadda mommy dawaya akunnenta,nashigeta nashiga kitchen na aje plate indake hannuna"nafito sainaji tanafadin "yau inna nakeso kadawo wlhy kakiyaye bacin raina,nadai fadamaka kena"nan tasauke wayar akunneta...
Zanshige takirani,nazo indatake"tace kushirya yanzu zamufi "nace to,nashiga bedroom in basma nafada mata"kafin naje nadau hijjab ina....shopping mukatafi"bamu mukadawogidaba saidare"agajiye nashiga bedroom"natube kayanjikina nafada bathroom,nayi wanka tareda dauro alaula"nazo nagabatar dasallah"ina idarwa "ko ko muryar my nass ina "bansayajiba nahaye bed nandana barci yadaukeni"
Washegari "kodana nayi sallah barci nakuma komawa.banfarkaba saiwajen 11 wanka nafarayi nashirya cikin riga dazani na adamfa"nafito nanufi dinning nayi breakfats"ina gamawa nafita part insu umme nanufa dan tunshekaran jiya rabonmuhadu"can nahangota tanazuwa,saina saya najira takaraso,hararana tayi tace wato idan bannemekiba bazaki nimenibako"nace kai ummee yanzufa gunki zani ganin kina tahowane yasani sayuwa anan,uhm kamar dagaske nadauka Anas in yafara rabaki damutane tunyanzu"dariya nayi nace kai haba sharrikuma zakiyimishi nifa banason irin abunda kikeyi inna saikirikayiwa my nass ina sharri,tace sharri kogaskiya,dazu ai sukashigo shida ya auwal ,harwani dankiba da haske yakara"nace dagaske indai hakaneko to gaskiya banji dadiba"au bakiso yy kiba da hasken kenan?No kibardai inasonta ita haskence banaso"tace kinafara kice bakison fari"inaso mana aini duk mace fara bakaramin kyau takeyiminba amma duk namiji fari allah ummee "bana sonsa kinsan allah intakaitamiki ma duk namiji fari inayimasa kallon dan iskane,akwai wani wanda yace yana sona dan garinmune sunansa sadam farineshi to duk lokacinda muka hadudashi allah banataba kulashi ke nikallonma dan iska nakeyimishi"amma mace fara tana mugun burgeni"shiyasa idan muka haduda nazeerat in ya***I'B bana gajiya dakallonta"ummee tace ammakuwa RUMAINA agaisheki wanna nazeerat in maikamada zabiyan itace takemiki kyau,kikalletafa kigani allah ni kyama takebani"farin nata yayi yawa,ai fari maikyau shine irin naki,itafa kadan yarage tazama zabiya"nace allah nidai inason farar mace dan tanamun kyau"namiji farikoma gaskiya baiyiba kinga shiyasa kullum bana gajiya da kallon my nass ina"tace lallaikam to dai kidaina yiwa duk namiji fari irin wanna fassara"dan gashi Anas nakin yafara komawa fari"...kinga namance umma tasani aikinefa bari naje sai anjima zamuhadu"nace to zanshigo nima...tatafi"najuya zantafi sai karaf mukahada ido dashi nantake jikina yakama rawa nashiga uku yaukam nasan mutuwata tazo dan natabbata yaji duk abinda nafada..............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE

馃吙27馃憠馃徎28
WANNA PAGE IN NAKINE KAWAR KIRKI FATIMA A.A.Y KIJI DADINKI KIDADE KINARAYUWA馃憤馃徎