← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 39

Sashe 27

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

""""""""Yadago dakaina daidai saitin hancina ya fetsamin hayakin taban sanna yasakeni" jinayi numfashina nayimin wani iri iri nan wani azabebben tari yatasomin yinake babu ko kakkautawa ga numfashina dake fita dakyar kamar zaibar jikina"shiko komawa yy yakwanta jikin kujera yanacigaba da shan tabarsa idonsa akaina saidada buleni da hayakin yake"sosai nake tari har ina dafe kirjina...munkai tsawon mintuna 10 ahaka tarin kuma saidada karuwa yake nagama galabaita idanuna sunyi jajur.yynda shiko butsar tabarsa kawai yake da sauri sauri , daga bisani kuma yacire ragowar abakinsa yywulli dashi atsakiyar titi,yafige motar damugun gudu...ahankali tarin yafara lafamin haryatsaya saisauke ajiyar zuciya nake kamar wanda akayiwa duka...muna isa gida yana daidaita parking dasauri nafice amotar.dagacan Ummee da Basma suka hangoni da gudu sukataho suka rungumeni suna fadin oyoyo,murmushi nakwakulo nima narungumesu sukajanyoni mukashiga ciki,direct bedroom ina mukanufa nan mukazube saman bed mukabude shafin hirar yaushe gamo"Basma tadafa kafadata cikeda surutunta tayi dariya sanna tace toh Aunty RUMAINA angudu andawo yanzukam bake baleka konan dakofar gida Dan Ya***I'B yacanza wasu arnan sujoji wandanda ko imani bb azuciyar takuma dariya cikeda shakiyyanci tace ,in kkga idanunsu kamar irin mutun yy satarna akamashi haka suke.sanna fuskarsu baki harkuma cikin zuciyarsu"Ummee tadunsire da dariya tace duk wanna jawabin saboda tasha bugunsune shiyasa take yimikishi,nayi saurin kallon Ummee nace har duka suke? Tace kwarai kuwa ai ranar da aka kawosu Basma taje zatafita waizata gidan kawarta sukace mata yau bashiga bafita itako tanimi yimusu tsiwa dayankuwa yazab ga mata mari takarashe maganar da dariya har tana rike ciki"Basma tayi silli silli da ido hakan datayikuwa yabani dariya dukdakuwa tsoron dasuka darsamin shi yanzu axuciya,tace ai wlhy yasha Allah ya isa yafi cikin kwando gardin banza dariya duka muka yi.nace kai Bisy kice kinkarbi hannun gardi,taturo baki gaba tace kyale dan rainin wayo rabonda abikeni tun ina kwailata yanzukam Ya***I'B dakansama yace nawuce duka....dariya mukayitamata muna zolayarta...shigowarsu Aunty Asma'u da Aunty Aysha ce yasa muka rabu da ita"suka zazzauna sunafadin RUMAINA manya ya hanya,murmushi nayi dafadin lfy lau nan mukayita hira dasu har naji zuciyata tayi wasai"Aunty Aysha tadubeni tanafadin oh dake RUMAINA nada tsawo kinga cikin yabi jikinta wata hudu amma kofita baiyiba"Aunty Asma'u tace Eh kinsan mace maitsayi ba afiye ganin girman cikintaba dayawansu kamma sai daf haihuwa zakiga cikin yafito"Basma tayi caraf tace aini namasu tayi tahaihunna dan arika kirana Aunty takai hannu zata taba cikina, nayi saurin bige hannuta cikeda jin kunya"munanan zaune har aka kira sallan la'asar kafin suka fita nikuma nashige bathroom na dauro alaula Nazo nagabatar da salla.........
9:30pm ***I'B yy parking a parking lot in gidansa direct bedroom insa yanufa.yanashiga ya kwabe kayan jikinsa yashiga bathroom yy wanka sanna yafito saida yagama dukkan abunda yasaba kafin yakwanta sanna yahaye bed yaja blanket yarufe jikinsa...kwanciyarsa dakamar 5min Nazeerat taturo kofar tahaye gadon tareda shigewa cikin bargon cikin sananin jarabarta ta zuge madaurin rigar barcinta tahade jikinta da bayansa tarika goggoga yan kananun nonuwanta abayansa tana shafashi cikeda muguwar sha awarsa"shiko duk abunda take yanajinta ko motsi baiyiba harsaida yaji hannuta cikin gajeruwar wandomsa tana shafa joystic insa.tsawa yadaka mata wamda yasata cire hannuta bashiri,mikewa yy yazauna yamurtike fuskarsa sanna yace fitamin adaki!!jiki narawa tashiga gyara rigarta tazura kafarta kasa cikin kasa da murya tace kuma wlhy ALLAH ya isa hakkina"kansa yadafe da hannusa in akwai abunda yafi tsana to baiwuce mutum yace yabarsa da ALLAH akan hakkinsaba,fizgota yy ta fado saman gadon wani mugun kallo ya wurgamata sanna yashiga tube kayan jikinsa,itako cikin rawar jiki tamike tashiga tayashi cire kayan nan suka fada duniyar ma aurata"bayan sawon awa guda yamike yana kokarin zare jikinsa" dasauri ta rirrikeshi' cikin hatsala yace ke meye haka?" cikin voice inta dayagama hardewa Dan sananin jin dadin harkar tace bai isheniba Dan ALLAH kada katashi kacigaba,da mmk yake kallonta jaraba irin nata yana mugun bashi mmki duk kuma Iya jarabar tata bata taba gamsar dashiba ko sau daya"gira daya yadaga yace OK"nan yakoma dan maimaita mata karatun datake bida amma nayanzu daka kalilli fuskarsa kasan zallar mugunta yake gwada mata"saiga Nazeerat nafadin ya isa haka ***I'B wlhy yanzukam ya isheni"kosauraranta baiyiba saida yatabbatar da tagurzu sosai sanna yazare jikinsa"tamike dakyar tadau rigarta tasaka tasauka tana tafiya awauware kamar wacce akayiwa kaciya"tsaki yaja tareda mikewa yashiga bathroom ya sarkake jikinsa......
Yau kwana biyar kenan da dawowata amma har yanzu nakasa sakin jikina kamar da"kullun kuwa Mommy saitasa ankirani nazo tayita jana dahira,yau sunday da yamma tela yakawo mana sabbin Uniform inda aka dinkamana..
Washegari Monday Ummee da Basma su sukadagani abarci kodana tashi saisuka nunamin Uniform dake aje kusadani najuya inakokarin kuma kwanciya Basma tace Aunty RUMAINA bazaki school inbane?Eh nace da ita inamaida kaina saman pillow nan take maganar Baba yafadomin firgit namike nafada bathroom da sauri nayi wanka nafito nashafa mai da powder sanna nasaka Uniform din lokacin su harsun fito parlour sainayi saurin bin bayansu"bedroom in Mommy nashiga nagaidata sanna nafito nahaura dinning nadau cup nahada tea zallarsa nasha nadau school bag ina nayi waje dasauri anan parking lot nataddasu Basma mukasha mota drever yaja mukatafi kodamukazo fita get in tsakiya Ummee tace Bad'd'o dago kiga mutumin Basma "nidai dada cusa kaina nayi sakan kanin cinyoyina harsaida mukabar unguwar kafin nadago....
4:00pm drever yamaidomu gida...bayan nayi wanka da sallah nafito parlour inacin abinci Ummee tashigo tazauna kusa dani tasa hannu mukacigaba da cin abincin" sau biyu kira yakeshigowa wayarta sai idan taduba saitamaida wayar gefe batareda tadagaba"na ukunne nadubeta dafadin Ummee wanene mekiran naki kkyimasa wulakanci?"shiru tayi batabani amsaba sai masowa kusadani data dadayi cikin kasa da murya tace Ana's tunjiya yaketa faman kirana...aibanjira takarashe maganarba na mike tsaye nadafe kirjina tareda daukar wayar nayi saurin shigewa bedroom, nan wani kiran yakuma shiga nadauka dasauri nace My Nass!daga bangarensa shima rudewa yy dajin muryata"sai yarika fadin RUMAINA kece RUMAINA meyasa zakikarya alkawari haba RUMAINA kirufamin asiri zuciyata nadaf da bugawa"jin kalamansa yadada rikitani sai nafashe da kuka cikin kukan nake fadin kayi hakuri My Nass wlhy idan narasaka bansan yazanyi da rayuwataba basonabane kayi hakuri....yace is OK kiyi shiru haka nan yarika rarrashina har saida yaji nayi shiru...yaja numfashi cikeda damuwa yace RUMAINA duk inasane da abunda kefaruwa RUMAINA hakan nanufin rabuwarmu fakena,kai nashiga girgizawa kamar yana ganina nace a'a My Nass kadaina fadan hakan bazan taba Iya rabuwa dakaiba duk rintsi ina taredakai inasonka My Nass runtsa idanunsa yy yanajin zuciyarsa nayimasa kuna tabbas yasan dolene rabuwarmu..yace RUMAINA yanzufa komai yatsaya bamada wata hanyar cigaba da soyayyarmu burinmu na mallakar juna yarushe..nace kadaina fada My Nass inasonka inasonka bakuma zantaba Iya rabuwa dakaiba...jinayi anfizge wayar akunnnena Ummee takashe wayar tazauna bakin gado tana fuskantata tace haba RUMAINA nadauka yanzu anshafe wanna babin idan da kunyi soyayya cikin rashin sani to yanzu bai kamata kucigaba ba" kefa matar aurece yanzu"numfashi nasauke cikeda damuwa nace Ummee inason My Nass bansan ta inda zan fara rabuwa dashiba..tadagamin hannu tace ya isa haka tamike tafita"nakoma najinginu da jikin gado na lumshe idona inajin yadda son Ana's keyimin yawo acikin zuciyata to taya zan Iya cire sonsa araina?..
.......bayan kwana biyu..kwance nake akan gado sai juyi nake nakafe TV da ido amma hankalina gaba daya baya gun" inamugun son jin muryar My Nass nakuma rasa ta inda zan fara"kwasam saiga su Ummee sun shigo"nan muka fara hira dasu ganin hankalinsu gaba daya yakoma kan shirin da ake a TV sainafaki idon Ummee nadau wayarta nayi waje"bayan flowers naje.nakira number insa bugu biyu yadauka" nan nanimi guri nazauna mukata hirarmu"zuwacan sainaji yy shiru nace hello My Nass kanajina?yaja numfashi yace sosaima kuwa "nace to me kktunani?yace tunaninki nake" nayi yar karamar dariya nace h脿ba My Nass nidinfa takace kai kadai....wani irin gigitaccen mari naji an daukeni dashi Wanda yy sanadiyyar subudewar wayar ahannuna yatarwatse cikin kidima da tsananin firgita nadago kaina arazane nashigaja dabaya................

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙67馃憠馃徎68
Chapter 27 · 0% Book details