← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 39

Sashe 12

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

""""""Hankalinsa gaba daya yanakan laptop inda ke bisakan table"sai glass cup"agefe maidaukeda lemu"nasauke idona bisakan damtsen hannusa izuwa kirjinsa"ya ilahi"wanna mutumin wani irin halittace dashihaka" dukda ina nesa dashi amma hakan baihanani "hango murdadden damtsen hannusaba"haka kirjinsa dukda singlet"inda kejikinsa bankasa hango sumarda kekwance afaffadar kirjin nasaba"nakuma sauke idona kan fuskarsa"masha allah babu marabansa da balarabe"saidai fuskarnan tasa,adaure tamau"nantake naji soronsa yalullubeni"nayi saurin kawar dakaina daga kallonsa"nayi hanzarin barin gurin"zuciyata na aiyanamin dama su soja haka suke babu wani imani tattare dasu"jibi yadda ya hade rai"idanda mutum yanxu zaije inda yake sai ya iya harbeshima...inakaiwa nan datunanina,nan nadada firgicewa"sauri sauri gudu gudu" narikayi,nasharo kwana kadan muyi karo da Anas" naja burki ina maida numfashi" yace yydai lfy?saida nakalli gefe da gefena"sanna nace bakomai,yanayin yadda nayi maganar,yasashi cewa me kkwa soro haka,kokinhadu da mutuminki karene ahanya"naturo baki gaba"nace a'a sauri kawai nake dan naganka.yace ok"yy gaba nabisa abaya"inda mukasaba hirarmu mukaje" har alokacin asorace nake"muna zama nace my nass waikam soja kashe mutane kawai suke?da mamaki yakalleni saikuma yafashe da dariya"yace wainikam intambayekeman yanzu shakararki nawa? Nace saura 6 Mon nacika 16 yeah"yace anya kuwa lissafinna daidai yake kuwa?naturo baki nace mekk nufi,yace hmm bakomai"aransa yace dole mana yarinta natattare dake"afili kuma yace ashefa kingirma"todai soja basa kashe mutum haka siddan saida wani kwakwarar dalili"sukuma dakk ganinsuna,bakaramin taimakonmu sukeba dankuwa su suke saron kasarmu nigeria keharma da kasashen waje"nikaina wani lokaci nakanji sha awar zama soja dan nima nawaiwa kasata kariya"dasauri nace kai allah yasawake maka"aikuwa idan kazama soja ace alokacin munyi aure "idan zaka shigo gida saidai karika tube kayanka tundaga kofar gida"sanna kuma kacanza fuskarka daga kalar nasunna "yadawo yanda nasaba ganinka"barema bazaka zamo sojaba danni banaso" yace bakiso duk inda kk shiga arikacewa ga matar jarumin sojanna"nace a'a nidai banaso"yace to shikena'yamikomin laidar dake hannusa "bin laidar nayi dakallo batareda nakarbaba"yace karba mana,namika hannu nakarba ina fadin menene wanna?yace wayace nasaimiki"nafiso kodayaushe narikajin muryarki"damurnata nashiga bude laidar,kai amma ngd sosai....."yace kidaina yimin godiya saboda bb ita asakaninmu"nayi murmushi cikin jin dadi na ce ammafa ka iya zaben waya gaskiya wayarna tayimin kyau..yace sosaima kuwa aini komaima na iya zabensa kikalli kankimana kigani"duk wanda yaganki yasan bakaramin jarumi baneni wajen iyazaben maikyau" uhm haka kacekam"yace hakannema,hira mukashigayi sosai harwajen 10 o'clock"kafin yarakoni bakin kofar palo kamar yadda kullum yasaba" koda nawaiga haryanzu yana zaune kamar dazu,nayi saurin kawarda kaina nashige ciki"
Inashiga nafada saman bed tareda ciro wayan alainar nakuma cirota cikin kwalinta"nakunnata,kamar jira ake saiga kira yashigo "nantake nayi piking call in"ahankali nayi sallama,tareda sauke sassanyan numfashi ,shima numfashin yasauke,yace kinkwantane?nace Eh"yace "ok to nima bari nayi wanka nayi shirin barci,to kayisauri inajiranka,yace to madam"yakatse wayar...najanyo pillow narungume akirjina"nalumshe idona inajin son Anas nayimin yawo acikin jinina"bayan yan wasu mintuna"wayar tafara ring,nadauka tareda karawa akunne"har kayi wankan?yace Eh nayi" nace to yykyau"nan mukabude sabon hira kamar bayanzu mukarabuba"saida naji barci sosai nan nafara hamma"yace muyi barci ko"nace uhm,yaceto rufe idonki muyi dan mukarasa hirarmu amafarki"nace to,tareda lumshe idona,inajin yadda yake kwararomin dadadan kalamai"cikin nishadi barci yadaukeni..."
Washegari,
Nayi shirin school nafito"dasallamata na shiga palon"dasauri naja nasaya" baya nayi zankoma karaf mukahada ido da mommy" nadaure zuciyata natattaro duk wata jarumtata "naiso cikin palon" naune yake asaman kujera waya kare akunnesa"fuskarna tasa adaure tamau"ina isa yana sauke wayar daga kunnesa"na isa inda mommy take"nace inakwana mommy" lfy lau RUMAINA har anyi shirin school inne"nace Eh" harnasa kai zanshige saikuma nadaure zuciyata "nacedashi inakwana"shiru yy kokallon inda nake baiyiba"yanata lasa waya"araina nace kobayajin hausane"sainace good morning"nanma shiru yy"ganin hankalin mommy nawani gurin sainayi saurin shigewa"ina isa bakin kopa,wata ni'imtacciyar murya,yadoki munnena zan iya ransewa da allah tunda nake bantabajin irintaba"yace....................

Kuyi maneji dawanna馃憣馃徎

Comments and Share

MAMYN TWINCE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM

by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director

馃吙 23馃憠馃徎24

"""""Yace Ke! Basma, what you still doing at home? I am talking to you and you are doing something else. I said What are you waiting for, and what is the time now? You better carry your school materials and leave this house now, I mean just before I forcefully send you out of the house.
Bari jikina yakamayi,tamkar dani yake,basma dake saye gefensa"dasauri tanufi kopa"rige rigen fita muke nida ita"rakubewa dukanmu mukayi a parking lot,sai wuri wuri da ido nake"nakalli basma itama takalleni"cikeda soro nace"basma karya fito yasamemu anan,tace to ina zamu tunda drive baifitoba'dole anan zamu saya mujirasa"yadawo kena datakurawa mutum,saikace nace bazani school inbane,kofa breakfast mutum baiyiba"watakilama ba abude school inba"haka zamuje muyita sayuwa abakin get"nidai soro yahanani karacewa komai,sai kullawa da kwancewa danake azuciyata,can umme tafito"badajimawaba drive yazo muka shiga ala'ala nake muyi mutafi ganinake kamar zaifito" saida mukabar gidan kafin hankalina yadan kwanta"yau kwata kwata banada walwala bayan muntashi break ganin damuwa zaiyimin yawa"sainaciro wayata dake cikin school bag ina"nakunnata"iako saiga kiran my nass ina" ina daukar call in nayi bayan"class "nazauna "mukayita shan soyayyarmu harsaida naga lokacin komawa class yy kafin namasa sallama nakoma aji... 4:pm mukadawo gida, drive na kyara parking "wata motar dake biye damu tun shigowarmu itama tafaka"atare mukafito dawacce kecikin motar ,macece fara soll da ita"irin fari sosai inna" har tana wani kala wani iri haka"fuskarta yanada fadi sai hancinta baza akirasa da dogoba"idanunta kananane"gajeruwace"dukda takallmi mai matukar sawo dake kafarta"wani dan yaloluwan gyale ce ajikinta wanda baifi fadin dan kwaliba"dukda bra mai acuci dake jikinta baiboyi kananun nonuwan taba"akalla shekarunta zasu iyakaiwa 25"tadan jada baya tarufe marfin motar zata juya saita take kafata dawanna takallamin nata"nayi saurin janye kafata tareda dafa kafadarta"dankuwa naji zafi,tazare glass inda ke makale a'idonta,wani irin kallo tayimin"tareda jan tsaki,baki nabude ina kallonta cikeda mamaki"tajuya inda basma take"tace yayanki naciki,basma tatabe baki"tace bansaniba danni kocikima banshigaba"Ok tace saita juya tanufi cikin"ummee tabita da harara,takalleni taja tsaki,tajuya zata tafi,dasauri nasha gabanta nace"mekuma namiki"tace bani hanya malama"kina saye amiki wulakanci,murmushi nayi dan nafahimci abinda take nufi"naruko hannuta"haba ummee tawa kantane sanna kuma yauce rana tafarko"shiyasa naimata uzuri"
tace hmm"shikenan"basma tace ai wlhy mommy ni banga wani abunda tagani agun wanna yarinyarba,nikwata kwata bata burgeni"kodayake shima maganinsa kena,idan da tuntuni yafitar da matar aure aida bahakaba"kallonta nayi dan nidai ban fahimci inda maganar tata tadosaba"ummee tashige muma muka tafi ciki"zaune muka taddata saman kujera tadaura kafa daya kandaya mommy nagefenta"muka karasa muka gaida mommy tace har antasoku?mukace Eh"wani kamshi ne yadoki hancina,nalumshe ido ina shakar kamshin ban iya hakuriba saida najuya"saukowa yake daga sama cikin tafiyarsa nazaratan maza"dasauri sauri yake sauka daga matat takalar benen" da waya akunnensa,yanasauka yy kofar fita,tamike dasauri tabi bayansa"nashige bedroom bayan nayi wanka dasalla"nafito ina cin abinci muna hira da goggo larai,harnagama basma tazo tazauna inda muke"ganin tazo yasani mikewa dama inason jin muryar my nass ina gashikuma goggo larai tatareni dahira narasa yadda zanyi"aiko nasulale nayi waje nasamu guri nazauna nakira my nass ina"yana dagawa yace kamar kinsan kece araina yanzu" naciro waya zankiraki saiga kiranki yashigo"nace um kamar dagaske amma shine baka nimeni tun dazuba"yace haba kina tantama ne kidaina tantama ko shakku akan duk abinda zan fada akanki"nayi tunanin dazu kina makarantane shiyasa ban nemekiba"nayi murmushi maisauti nace,uhm har naji zuciyata tamin sanyi nadauka watace takwacemin kai" yy dariya dafadin haryanzu banga macan data kaikiba,kuma natabbata bazan taba ganintaba,tun dazu banada walwala kuma nasan rashin ganinki dabanyiba yau shiyakawomin hakan"gani zuwa gidan dan bazan iya jurewaba"yana kaiwana yakashe wayar"ina zaune dakamar minti 5 dafaruwan haka naji karar mota nadago da murmushi dauke akam fuskata"nayi zaton my nass ne sainaga bamorarsa bace "nabi motar da ido har tazo tawuceni" batareda naga wanda kecikin motarba,saikuma nakawar dakaina nakunna wayata nafara(game) " kamshin danaji dazu shiyakuma baibayeni,nadago nakalli inda nafi tunanin tanan kamshin kefita"daidai lokacin yamaida marfin motar yarufi,nayi saurin maida idona kan wayar zuciyata nayin dardar,harnaji dama ban dagoba dan sainaga tamkar dakayan sojan ne ajikinsa" gabada shi kobaisa kayan sojanba yananan dakamannin sojan atattare dashi"saida natabbatar daya shiga ciki kafin nadan samu nusuwa"namike daninyar tafiya gun ummee saiga motar my nass ina yashigo, yana gyara parking yazo inda nake, nan muaka zauna mukaita hirarmu" saida aka kira sallar magrib"sanna mukayiwa juna sallama"harna gotashi saina juyo nace my nass saikuma nayi shiru"yajuyo yana kallona ganin nayi shiru saiya tako yazo inda nake"yace ya akayine madam"murmushi nayi "nace bakomai "shima murmushin yy yace fadamindai naji"yakarkato dakansa "dariya nayi harda tafahannu dan yadda yayin yabani dariya,yakalleni dagefen ido" ko bakiso natafine"nanma murmushin nakumayi" tareda juya fuskata gefe"nan take nasaida dariyar danake" tefe yake gadukkan alamu masallaci zaitafi sanye yake da jallabiya fara, kamannisa nalarabawa yadada baiyana"najuyo dafadin my nass katafi masallaci kada kamakara"yace ok"najuya nayihanyar part in su ummee"bani nakomoba harsai bayan sallar isha"ummee tarakoni.....

Bayan sati daya
Chapter 12 · 0% Book details