← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 39

Sashe 26

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

""""""""Kafeni yy da ido batareda yacemin komaiba" cikin zubda kwalla nace kasakeni nikam nafada inature kirjinsa da tafin hannuna.Dada janyoni yy jikinsa sosai ahankali yarankwaafo da fuskarsa daidai saitin fuskata.ya huramin isakar bakinsa mai tsanyin kamshi.nalumshe idona siraren hawaye suka siraro kan fuskata,yadaura bakinsa kan goshine yamannamin lafiyayyen sumba.wani irin yarrrr naji ajikina kalan kallon dayakemin yasanyani dibirbircewa inacigaba da tureshi"asannu yashiga sassauta rikon dayamin yadaura hannusa saman wuyana yashafosa har izuwa kirjina yazura yatsarsa cikin rigata sakankanin nonuwana yarika tafiya har kasan nonon yarika tafiya da yatsar cikin wani irin salo maiwuyar fassara"bansan sanda nafashe da kukanda naketa dannewaba.nakai hannu narike hannunsa cikin muryar kuka nace"banaso kadaina kadaina inamaicigaba dajanye hannusa,yatsurawa lips ina ido yasanya hannusa taba yana yadada tallafoni sosai har alokaci yatsar hannusa ta tsakiya nacikin tsakankanin nonona.hawaye yarika ruba a idona kamar ankunna panpo,asannu yazare yatsarsa cikin kirjina cikedawani irin tsalo wadda yasani runtsa idona dakarfi danjinake kwakwal wata bazata Iya daukar abinda yakeminba"yasanya hannusa cikin aljuhu yazaro handkerchief yadaura sa kan fuskata yana gogemin hawayen wani irin fintinennen kamshine yaziyarceni nantake kamshin yagouraye dakin baki daya,ahankali nabude idona danganin abinda yasanyamin afuska mai tsanyi dakuma masifar kamshi"alokacin yadago handkerchief in akan fuskata,nasha mamakin ganin handkerchief ne me irin wanna fitinennen kamshin" yacire hannusa abayana "najuya zan ruga aguje taku daya yy yariko ni tareda juyoni.nan nakuma sakin wani kukan yadaura hannusa kan lips insa yace shiiiiit" aibashiri nahadeye kukan"yasaka yatsarsa kan lips INA yarika zagayeshi yanadan mammatsewa "sakin jikina nayi nasulale kasa dan bazan iya jure abinda yakemin dinnaba" kan na isa kasan yy saurin rikoni yahadani dajikinsa ya rungumeni sosai"zuwa wasu yan mintuna saiya sakeni, najuya dasauri nafita adakin nashiga cikin gida,inawaigen bayana "atsaye natadda Mama da Mommy " ganin yadda nashigo gidan kamar an wurgoni,yasanyasu hada baki wajen cewa yy lfy?kokarin saita nutsuwata nashiga yi tareda juyawa nakuma waigen baya saikuma nace um..um.. bakomai"Mama tace meyasa dakikaga dare yy baki bari kinkwana acan dinba kikabiyo hanya cikin darenna? Shiru nayi bance komaiba Dan nasan tun anakiran magrib nashigo saikuma ya***I'B yatsareninna.cikin rawar jiki cikeda jin kunya nagaida Mommy tana amsawa nayi saurin shigewa daki,dan gani nake kamar sunga abinda Ya***I'B yamin,inashiga nazube saman gado.nadafe kirjina dahar lokacin yake bugawa..sallamar danaji Ya***I'B keyi yasa nazabura tareda janyo pillow nadukunkune fuskata aciki"inadaga dakin inajin sautin gaisawar dasuke da Mama..bayan sun gaisan yymata saidasafe yafita..
Mama sukayi sallama da Mommy itama tafita.jinfitarsu yasani sauke numfashi nadaga kaina jikin pillow in,nasauko nafito nayi alaula nakomo dakin narama sallolin da banyiba bayan na idar da dukkanin addu'o'ina saina mike nahaura gado nayi addu'ar barci nakwanta nan abinda yafu dazu yashiga dawomin ahaka har barci yadaukeni....
Washegari bayan nayi sallah nakoma nakuma kwanciya,can cikin barci naji Mama na kiran sunana.RUMAINA RUMAINA "ahankali nabude idanuna cikeda bacci nace na'am " tace tashi maza kishirya dan kada suyita jiranki"ai hup namike jin abinda Mama tace.nace Mama nashirya naje inakuma?tace BAUCHI mana.jiya IBRAHIM yasanar wa Babanki cewa zaku zana jarabawarku nakarshe Dan haka yace yau zaku koma tare,kuka nafashe dashi inafadin ALLAH Mama ni bazan komaba sutafi kawai nibazaniba Mama kuce bazaniba"Mama tace akul inki kada nakaraji"bamada ikon hanaki tafiya haka kema bakida ikon hana wa kosawa Dan shidin keda iko dake ayanzu ba muba,nace Mama banaso nidai bazan iyaba"ido takuramin sanna tace menene bazaki iyanba?shiru nayi tareda sunkuyar dakaina..shiru tayi nadan wani lokaci daga bisani tace RUMAINA IBRAHIM mijinkine komadai menene kikasance mai hakuri akoda yaushe abinda yafaru kuma yarigada yafaru"dukda cewa za a Iya kiransa da kuskure amma idan akaduba baya tofa hakan baizama dole akirasa da kuskureba dan kuwa yanada iko mai girma akanki.. "mazatashi garuwa nakaimiki abayi maza kiyi wanka dan yace tafiyar safiya zakuyi..sauka daga gadon nayi nafito ina sharar kwalla wato soyake yanuna cewa yafi iyayena iko dani kenan, kenan duk tulen laifin daya aikatanna ba'ayi masa hukunci akaiba harsaima dada nuna wani isa yake" to wlhy bazan taba yardaba bazan Iya zama dashi amatsayin mijiba..my Nass INA nakeso kuma inanan inajiransa darikemasa alkawarinsa har ranar dazai dawo gareni muyi aure, da ire iren irin wanna tunanin harnayi wankan nafito,kodana shiga daki natadda Mama tahada kayana cikin jakka takuma ciromin Wanda zansa"tace yimaza lokaci nakurewa tazubamin kayan kwalliya agefena "mai kadai nashafa namike danufin daukar kayan nasaka tadubeni tace kwalliya zakiyi kafin kisa kayan " haka nakoma nazauna badun nasoba simply mekeup nayi" nadau kayan nasaka atamface dinkin riga da sket bakaramar amsata yyba "kallona Mama tayi saikuma tayi murmushi dan ganin sai sharar kwalla nake"tariko hannuna tazaunar dani bakin gado tana fuskantana tace RUMAINA hakuri zakiyi..nan tashigayimin natsiyya amma nayau yabanbanta dawacce tasaba yimin.daga karshe tadaura dafadin kada kisake kirika zama da datti dukda nasan hakan bahalinki bane amma kikara akan Wanda nasanki dashidin" sanna hakuri dakuma ladabi da biyayya shima nasanki dasu to kikara Dan cin ribar zaman duniyarki harma dakiyama"sallamar Baba ne yasanyani dago idona ya iso ciki yanafadin yauwa Mamana kinshirya ko?daidai lokacin ya iso gabana yadaura hannusa akaina kamar yanda kullum yasaba yace ALLAH yayimiki albarka Mama ta amsa da ameen,yakai hannu yasharemin hawaye na yy murmushi cikin karfafa guiwa yace kidage da karatu bakinason zama likitaba kobakiso arika kiranki da Dr UMMU RUMAINA ne?bansan sanda murmushi yasubuce minba jin Baba ya ambaci hakan,nayi saurin roko hannunsa tareda wage baki nace Baba inaso sosaima yanzu idan nazamo likita haka fa za arika kirana Dr UMMU RUMAINA "saikuma nafashe da dariya cikin jin dadin batun" Baba shima dariyar yy tareda jan habana yanafadin to kidage inkinason zama likita nace to Baba "yace yauwa Mamana ALLAH yamiki Albarka nace Ameen " yanzu anajirana akasuwa sauri nake idan kuntafi zan rika kiran Hajiya awaya saimurika gaisawa dake Dan irikajin labarin karatun nake ko"nace to"yayita zubamin albarka tareda addu'o'i sanna yatafi,niko tuni namance dawani bacin rai bini bini sai insaki murmushi "Mama ko sai girgiza kai tayi tana ayyana yarinta irin nawa aranta" fitan Baba bada jimawaba mota tafaka akofar gidan,dasallama Mommy yashigo Mama tafito tanayimasa sannu dazuwa sanna tace tashigo dakin,bayan sungaisa da Mama nima nagaidata,ta amsa cikin sakin fuska.Mommy tamike tsaye tareda amsa kiran da yanzu yashigo wayar ta tadubi agogon dake daure ahannuta tanafadin insha ALLAH nan da 2:00pm zamu iso adakacemu"jin haka yasa Mama kiran Hafsat tabata jakkar kayana tace takai mota ..bayan tasauke wayar tadubi Mama da murmushi tace tomu zamu wuce sai idan ALLAH yakaimu saduwa nagaba ngd ngd ALLAH yasaka da alkhairi,Mama tace bbkoma ALLAH yakiyayemuku hanya.har muka fito Mommy batafasa yiwa Mama gofiyaba.ahankali nake tafiyar Mommy nagaba inabiye da ita duk seconds idan natuna sunan da Baba yakirani dashi Dr UMMU RUMAINA saina saki murmushi har muka isa jikin motar.kasan cewar duk glass in motar asauke suke kasa hakan yabada damar ganin wadanda suke cikin motar"drever nazaune amazau ninsa saikuma Ya*** I'B dake gidan baya ,inako dago kaina muka hada ido dashi"nayi saurin kawar da kaina gefe kirjina nabugawa,saurin zagayawa gefen gaba nayi jin Mommy nafadin shigamana RUMAINA,nabude nashiga gefen daman drever"Mommy kuma tazauna kusada Ya***I'B drever yaja muka haura hanya...
Shiru bb maicewa komai sai Mommy dake magana shiko gogan jifa jifa ke amsa mata amsarma cikin kasan mokoshi.sosai drever kegudu abisa umurnin Mommy.babu maganar tsayuwa ahanya danko road block, mukaje ba asaidamu.1:49pm mukashigo birnin BAUCHIN Yakubu"waya naji Mommy nayi tanafadin OK kana daidai bakin get inne?bandaiji abunda nacikin wayar kefadaba sai cewa datakumayi toh aima munkusa isowa gurin,tasauke wayar akunnenta"tadago tacewa drever katsaya agefen Zaranda hotels "yace toh Hajiya" muna isa drever yasaida mota agefen Zaranda hotels bayan wata mota"dukansu sukafita harda drever.Mommy tazago inda nake taleko kanta tace yanzu Ku kuje gida nizan tafi mtg ne sainadawo,nace to ALLAH yatsare,tace ameen tajuya tashiga dayan motar drever shima yashiga motar"toni yaushe na Iya tukin mota da duk sukatafi sukabarni wa...aibankaiga karashe zancen zucin danakeba nahadiye miyau dakyar...ganinsa nayi yafito dagacikin dayan motar yanufo motar danake 'mazaunin drever yashiga yazauna tsoro yagama lullubeni sai yatada motar ahankali yake tukin kamar bazai tafiba.komawani narakube gefe, munyi tafiya maidan nisa saiya gyara parking agefen titi yazaro kwalin taba yabude yaciro yasaka abakinsa sanna yakunnasa "saurin kawar dakaina nayi gefe natoshe hancina da hijjab ina saijinayi ya..............

My no 07039464921

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙65馃憠馃徎66

Sorry page in jiya shiyakamata yazamo page (51馃憠馃徎 52) sainamance nasaka (49 to 50) so yanzu kudaukeshi mazaunin( 51馃憠馃徎52) din afwan馃憦馃徎
Chapter 26 · 0% Book details