← Book details Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 39

Sashe 17

Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

""""""Nantake nanimi zazzabinda nakejinna narasa, Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un"shikadai nake nanatawa, tun inayinta acikin zuciyata harnazo inayinta afili"nantake hawaye yafara wankemin fuska,karankataf hankalin wadanda suke parlour yadawo kaina" mommy takalli Dr tace am anya kuwa result inna namuce ko anyi mistekne kakabamu nawasu" yy murmushi yace haba hjy idan hakantafaru to yananufin munawasa da aikinmu kena"wanna shine result inta"hjy,wanna itace result in"Allah shikyauta yafada tareda mikewa saye,yywa mommy sallama yatafi"Rukayya tawaro ido tadaura hannu akirji,tace ciki,ciki gidanna'asamu irinhaka"aisai arikayiwa family nan wani irinkallo"dan duk kwatancen daza ayi dole sai ansa da family nan tunda acikingidanna kk"ammadai gaskiya za abar abunfada"takumayimin wani kallo"saita mike tabar parlour"tana shiga daki'dawani irin salle da murna tazube saman gado tadau wayarta tadanna wani number takara akunnenta tanawani irin dariya..jimkadan takuma fitowa"tajuya takalleni sama dakasa"ta girgiza kai"dafadin lallaiwanna abu ai abunkunyace acikin gidanna saitakuma fita daga cikin parlour tayiwaje gaba daya..."mommy tarika juya takardan ahannuta,saikumata kalleni saita girgiza kai" jinayi nummfashine yana sarkewa"saikokarin janyosa nake dakarfi"goggo larai tace keko yarna wanga batu gaskiyace" ido kawai nakura mata"sonake natan tance shin idona biyune koharyanzu barcin nake"ganin yadda nakeyi da ido yasa ummee riko hannuna"niko narike hannu natagam"mommy tamike saye tace ummee taimakamata"taje daki"tace toh,tajanyoni mukamike,har alokacin bakina yakasa furta komai saihawayi dazufardaketa ketomin"munashiga dakin,ummee tazaunardani bakingado,tace RUMAINA shiru ban amsataba, takuma kirana nanma shiru nayi sai idona danaketa warewa"tagirgizani "dakarfi,tanafadin RUMAINA ki amsamin mana kiyi maga RUMAINA fadamin waishin gaskeyane abinda Dr yafada" sai alokacin natabbata bafa mafarki nakeba,nariko hannuta dakarfi tareda fashewa dawani irin kuka maisuma rai,yinake bbko kakkautawa"itama kukan tafashe dashi,tarungumeni mukarika caskar kuka,cikinmu bamairarrashin wani"saida mukagaji dankanmu ,mukayishiru"sai ajiyar zuciyarda muketa saukewa"harkuma lokacin hawaye baidaina zuba a idonaba" ummee takalleni takaihannnu fuskana tasharemin hawayen,saitace bad'd'o kibarkukanna haka'kinji kwanta kiyi barci"kai nagyada kamar baby nagyara nakwanta"itakuma tamike tafita"inaganin Kiran my nass sai janyo wayarnayi nakasheta gabadaya"narufe ido dakarfi waikodun zandainajin zafinda zuciyata takemin...
Bayan mommy tashiga daki tajima zaune tana tunanin wanna al'amarin,sainanata maganar take acikin ranta "waiciki RUMAINA ce da ciki,hankalin mommy yakai makurar tashi" takasa zaune takasa saye, bayankwana uku"
Nashafe wanna kwanakin cur adaki ,kodaidaida parlour bana zuwa,kankace me kafgidan yadauka kowa yasan inada ciki,abinci kuwa mommy kesawa akawomin,basma takan shigo tazauna shiru dukda surutun tanna amma haka zata zauna tayi tagumi kusadani zuwa cankuma tafita"Rukayya kuwa kullum saitashigo dakin takaracimin hausa da habaici tafice".. Bayan na'idarda sallar azahar,inazaune akan sallayar narafka uban tagumi,basma tashigo.tace mommy nakirana"saida naji gaban kirjina ya yanke,dakyarna iya mikewa inaji kamar iska zai daukeni,a parlour nasami mommy saye da makullen mota rike ahannuta" tana ganina tacedani kibiyoni"nabibayanta har parking lot"dasauri direba yadunfaromu tadaga masa hannu alamar yada kata,tacedani shigamuje"nashiga nazauna tatada motar mukabar gidan" tafiya maidan nisa mukayi sanna mukashiga cikin wani hospital da akarubuta,(city specialists clinic)munazuwa batareda bata lokaciba aka shigarda mu wani office鈥漡aisuwar sani mommy sukashigayi da Dr din,Dr yace lfy hjy naganku da wanna ranar?lfy Dr yarinyace nakawo batajin dadi,yaceto meke damunta"saida tadanyi jim kafin tace,sonake ayimata test,din ciki,juyowa yy yakalleni dakyau sanna yace Ok.yaja jinina,sanna yy rubutu atakarda, yakira wani nurse yamikamasa takardan hadeda jinin da yaja "jimkadan nurse din,yadawo office in yamikawa Dr takardan,yafita" yabude takardan yakura masa ido,saiyadago yakalli mommy "yace toh ciki dai akwaishi saidai karamine,danbaiwuci nasatikaiba" zunbur mommy tamike saye,niko numfashina kokarin fita yake ina janyoshi"Dr yace lfy hjy bamatan aure bace bako dannagadai tayi yarinya dayawa"murmushin yake mommy tayi,tace a'a bakomai mungode taciro kudi ajakarta ta aje akan table,taruko hannuna muka fito"damugun gudu mommy tafigi motar mukabar asibitin,kuka narikayi harmuka iso gida namma takuma ruko hannuna harcikin bedroom inta,kafin tasakemin hannu "tacire mayafin dake kanta tarika fifita dashi dukdako sanyin AC dake cikin dakin"tace RUMAINA wayamiki ciki,wayamiki ciki,RUMAINA wayamiki ciki!tamaso kusadani tariko kafadata,tace fadamin RUMAINA Anas neku" kifadamin mana!tafada dakarfi,shiyamiki fade idanma wanine yamike feden kifadamin"cak nayanke kukan. narika jadabaya ina girgiza kai,mommy ba Anas bane mommy bashibane,sainafashe dakuka,inacigaba dafadin wlhy bashibane.tace to waye idan ba Anas ba"kaikawai naketa girgizawa kuka yarigada yaci karfina,dagudu nafita adakin nakoma dakina nazube saman gado inawani irinkuka maicikeda bantausayi"ummee tashigo tasameni"tarikoni namike zaune, narirrike hannayenta,nace ummee waikam mekefaruwa daninekam,ummee waidagaske ciki nakedashi gashi wani Dr yafada" meyasa mommy kezargin Anas bayan ko amafarki nasan bazai ai kata hakanba"ummee tace kibarfadan haka ,kedai kibarnamiji kawai,dannima nafara zargin sa"nace ummee my nass din? tace kwarai,shikadaine saurayinki aduk fadin garinna taya baza azargesaba"haba ummee ,wlhy natabbata sonda Anas yakemin bazaibarshi yaci amanataba"Anas son aure yakeyimin bana fasikanciba, ummee bazan mance ranarda Anas yakefadamin bayaso murika kallon idon juna saboda gudon fadawa halaka nayarda dashi bazai cutar daniba.hmm namijinko............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙39馃憠馃徎40

""""""Ummee tace kibarnamiji kawai yawuci tunaninki" nidai nima nafara zarginsa .idankuma bashi din bane towanene?"cikin shashekar kuka nace ummee nima bansani,abinda nasane shine babuwani namijinda nataba kebewa dashi,kumani ba fede akaminba'tace to mehakan kenufi"dole zaitabbata fede akayimiki dankuwa ba'ataba daukar ciki batareda namiji da mace sunsadu dajunansuba,bad'd'o fede akayimiki"tayuwu wanda yyhakan yy amfani dawani sinadari wajen gusarmiki da hankali haryacimma burinsa"shirunayi batareda nakumacemata komaiba"tamike saye tace kikunna wayarki Dan Ana's nadamina dayawa,barinaje nadawo tafita" namike dakyar nashiga bathroom nayi alaula nafito nayi sallar la'asar,nadau wayata nakunna"kamar jira yake saiga kiransa yashigo,nadau kirar tareda karawa akunne"shiru nayi batareda nace komaiba,RUMAINA yakira sunana nanma shurun nakumayi"yakumacewa RUMAINA meyake faruwanekam" wani irin magana nakeji agidannane?saikawai nafasheda kuka"har ina shesheka,cikin kukan nace my nass bansaniba"nibansaniba"bansankomaiba"kuka yacikarfina,nayarda wayan,nazame kan sallayar nakifu daciki,inawani irin kuka..
Sauke wayar yy yanabinsa da ido,subhanallah waishin wanna wace irin lamarice"karar wayarce yadawo dashi daga tunanin da yake"yana dubawa saiyaga mommy ce kekiran,nasan za'yi hakan"yafada afili"cikin hanxari yanufi part in mommy"yashiga parlour bb kowa saiya zauna asaman kujera,yana zama tanafitowa daga bedroom,ta isa tazauna"yy hanzarin gaidata"ta amsada lfy lau" tagyara zama tace, Anas menene sakaninka da RUMAINA bayan alakar soyayya dakesakaninku wacce narigada nasane tuntuni' yace banfahimci abinda kknufiba"inanufin RUMAINA tanada ciki,kuma kasandai batada wani saurayi bayankai"dasauri yace subhanallah "wlhy mommy bayan alakar soyayya da yarjejeniyar aure bb wani alaka sakaninmu dayawuce wanna"zaki iyakiran ita RUMAINA gani gata zankuma maimaita abinda nafada yanzu" wlhy ni ba'irin sonda nakeyiwa RUMAINA bakena,shiru mommy tayi saikuma tace tashikaje zansauwala bincike akan lamarin" yamike jiki bakwari yafita.dakinsa yashiga yazauna tareda dafa kansa,dake mugun saramasa, yadau waya daddanna tareda karawa akunne..inakwance akan sallayar har lokacin,sainaji wayata nakara dakyar na iyamike hannu najanyota"batareda naduba maikirarba,nadaga inakai wayar kunne naji muryar my nass yanafadin,
Bayanni natabbata bakidawani saurayi"RUMAINA keshaidace tunda mukedake ko hannuki bantaba rikewaba"RUMAINA waye wanna wayeshi,kifadamin"meyasa kkyishiru tunlokacinda abinyafaru bakifadaba"meyasa xa ayimiki fyede kiyishuru bakifadaba???kiyimagana mana RUMAINA!yafada cikin karaji"bari jikena yakamayi,bakinarawa"nace wlhy bansaniba babu wani wanda yymin fyeda"nibansan komaiba"bansaniba bansaniba wlhy bansankomaiba"nakarashe maganar cikin azaba dakunar rai,nakuma fashewa dawani irin masanancin kuka "yanda numfashina yafara sarkewa yasani sauke wayar, nakuma kifuwa nacigaba dakuka wacce yanzu yazamemin abinci...
Yanajin sautin kukan akunnesa kasancewa wayar baiyankeba,karar bude kofa yaji wanda yasashi kallon kofar danganin maishigowar"gamamakinsa saiganin Rukayya yy" kallo daya yymata yadauke kai,danganin kalar kayanda kejikinta"bawasu masu mituncibane"duk sunbi sundameta duk surar jikinta afili takowa tayi,ta iso inda yake,saiwani karkada kugu take.tazauna akujerardake (Fessing)insa tayiwani smile tareda kashe masa ido,tace haba Anas yazaka zauna karika tasarwa dakanka hankali akan wani dankaramin abu"dankallonta yy danfahimtar inda maganar tata tadosa"tacigaba,kazo mugina rayuwa namusamman kamance da wanna yarinyar kaikanka yanzu zaka gane itaba sararkabace"inbanda sabar cin amana irinnata tasallakeka takaiwa wani kato kanta haryabata ciki" idanma sotake tahole taji dadi,tahuta sosai"harta sallake kanka tajegurin wani kato yanarkamata ciki"idan banda wauta irinnata yaushe zatasake harciki yashigamata,batasan yadda tayiba"Anasa,kamance yarinyarna kazomugina sabuwarrayuwa"idanma kanada wasu yanbukatune duk zan iya daukemakasu"tunda harta Iya cin amanarka tanadawani agefe tanajin dadinta kaitabarka,tunda tafara magana yakafeta da ido har takai aya"wani irin kallo yamata sanna yace idan nafahimceki"kinanufin kice RUMAINA binmaza take"tace sosaima kuwa nikaina shaidace,ita tasan nataba kamasu dawani"kai kananan anacin amanarka kadauki duk yardanka kamallaka mata bakasan kalar holewar datakeba"nasan idan nafadamaka tunfarko bayarda zakayiba"amma kaga yanzu ga gaskiya tabayyana"k....batakaiga kareshi maganarba tajisaukar lafiyayyeyar mari afuskarta"yakuma kaimata wani marin saitayi saurin kaucewa"asorace take kallonsa hannunta akan fuskartaa tana goga inda yamaretan"cikin sananin bacin rai yanunata dahannu,yace, ke kinsan masayin wacce kkmuzantawa da aibantawa agareni kuwa"ke harkinada bakin cewa wata yar iska"RUMAINA tawa kkyimata kazafi"to barikiji,koda mata sunkare aduniya bazan taba saurarankiba,koda ace abinda ake zargi akanta ta aikatashi,toni inasonta ahakan"banza mara mutunci keharkinada bakin aibata RUMAINA"tafiki komai da komai" fitamin adaki!!yafada cikin sawa.jiki nabari ta isakofa,saitaja tasaya takalleshi,tace.wlhy saikayi danasanin marin dakamin wlhy sainajefa ta cikin fitina datashin hankali wanda yafi wanda takeciki yanzu"kumazakaga abinda zaifaru"yace saidai naga alkhairi,sharrikuwa saidai yadauwama akanki"tajuya fuuu tafita....
Washegari..
11:am
Dakyar nalallaba naje nayiwanka,inafitowa natadda anty Asma'u da ummee zaune abakin gado"na isa nazauna inda suke batareda nace kalaba "anty Asma'u tace RUMAINA najuyo nakalleta saikuma nafashe da kuka" tace haba kekuwa kirage kukanna hakamana abinda yahanamu zuwakenan tuntuni nida Aisha saboda munsan dole zakiyi kukanna"kullon saina tanbayi ummee tacemin kwana kuka kk"RUMAINA hakuri zakiyi darayuwa"wanna itace kaddararki"danke musulmace to yazama dole kiyarda da kaddara maikyau ko marakyau" takamo hannuna tace kiyi hakuri kinji RUMAINA in Allah yayarda Allah zaitona asirin duk wanda ya aikatamiki hakan"kidaure kirage kukan dan gudun kada yacutar da abinda ke cikinki,danshi bashida laifin komai baimasan mai akecikiba kinjiko"nagyada kai alamar toh"tace yauwa" tashiga sharemin hawaye"sunjima sosai adakin sunata janada hira harsaida akakira sallar azahar kafin suka tafi..
Lokaci zuwa lokaci sukanzo suyita jana dahira"mommy ma kullum saita lekoni,yanzu batacika zama agidaba kasancewar shekara tazagayo tanazuwa garurruwa dan bada zakka abisa umurnin mijinta...kodana tashiyau hayaniya nakeji sosai acikingidan..............

Comments and Share

MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*ALFARMA*

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

*By*鉁嶐煆�

*Rasheeda S' Director*

*亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲*
___________________________________

*馃寛KAINUWA WRITERS鉁嶐煆� ASSOCIATION*馃馃徎
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

馃吙41馃憠馃徎42
Chapter 17 · 0% Book details