Sashe 11
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
BISMIL LAHIR RAHMANUR RAHIM
by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director
馃吙 19馃憠馃徎20
"""""nidai shiru nayi inatunani"taya zan gaskata abinda ummee tafadamin"bayan mutumin danagani adakin "mommy maisuffar larabawane,to taya zan yarda daba gamo nayiba"bayan ninaga aljanin balarabe da idona"
Kasa hakuri nayi"nace ummee toh...saikuma.nayi shuru"ummee tayi murmushi tace kibar tantama ko shakka" dazu dazan shigo nan naga motoci a parking lot"
Sanna naga sojoji asama dakasan gidanna"ko shakka babu ya IB" ne yazo"munfashi nasauke wani bangere nazuciyata hankalina yakwanta da jin cewa ba gamo nayiba"wani bangaren kuma,dinbin tsorone najin cewa sojoji sun cika gidan"gashi shikansa mutumin danaganin sojone to inda yatashi ya harbenifa"nadafe kirjina cikeda tsoro"nace ummee to yanzu taya zamu tafi school nidai allah bazan iya fita nayi ido hudu dawadanna mutanenba"gaskiya saidai in yau bazani school inbakam"
Ido ummee taware"kina nufin yau bazaki school ba?to exam inkumafa?namma shiru nayi dan kaina gabadaya yagama kullewa"yadai zama dole naje school saboda muna exam"to amma taya zan iya fita daga gidanna bayan ga sojoji cike agidan"saikawai nafara hawaye harda shashaka,ummee tabude baki cikeda mamaki nata kallona"tace ba'd'do" menake gani haka,nitunda nake bantaba ganin matsoracin mutum irinkiba"to sai akace sojojin cinyeki zasuyi kkm harbinki zasuyi"nace allah ummee tsoronsu nakeji banason ganinsu"narasa yadda akayi haka kawai natashi nasinci kaina dajin tsoronsu"dukda nasan sudin mutanene amma saina rikayimusu kallon wasu daban"
Ni inaga karshen zamata yazo aginda danni bazan iya zama dasu tareba,
Haba RUMAINA"kada kisake fadan wanna kalmar har idan mommy taji "bazataji dadiba,akan wani dalilinki kice zaki bargidanna"to inamai tabbatar miki mommy ma bazata taba bari hakan tafaruba"dan itama irin daddy ce...saitayi shuru kamar meyen nazarinwani abu"saidaga bisani tace"allah sarki daddy allah yajikanka darahama"daddy mutumin kirkine"bazan taba mance alkhairinsa agaremuba,dukda kasancewar lokacin ina yarinya"nakalleta nace waye shi daddyn?
Tace "alhaji bashir nakowa"shine maiwannagidan"
Tun muna jahar plateau state "abbana suke taredashi"alhj bashir nakowa"lakabine damutane sukasamasa"shi nakowane" duk inda yazaga cikin kasarmu Nigeria"har kuwa kasashen waje"taimakonsa baya yankewa "baya banbance dan kasarsa da wanda bakasarsu dayaba""adalcinsa da taimakonsa"shiyasa ake kiransa da nakowa"
Duk shekara yakan zaga kauyuka harma dabirane"dan taimakon gajiyayyu da marasa galiyhu"yakan dibi mutane bila adadin"masu karfin cikinsu yabasu aikinyi acikin masana'antarsa"wadanda sukarigada sukajikkata"saiya killacesu"guri guda"yawadatasu da kayan more rayuwa" watarana yakaiwa garin shandam ziyara" duk unguwar dayashiga motocinda suke biyedashi"hakazaisa kowa yasauka haka zasu rikabin layilayi na unguwar dakafarsu"suna diban mutane"irin wadanda basada aikin yi inna dakuma matasa wadanda sukeson bata kansu daharkan banza wato shayeshaye"ahaka harsuka shiga unguwarmu"to anan suka tadda abbana"zaune akofar gida"har dashi acikin mutanen dasuka diba, koda abba yazo yasanar wa umma abunda ketafiya umma tayi murna sosai nan mukafara shiri"washegari dasafe mota tazo tadibemu dayan kayakinmu bayan munyi sallama da yan'uwa""motar tadibemu
Saicikin garin bauchi" daddy yabamu gidansa dake unguwar federal lokos"yakuma baiwa abbana manager nagidajen mansa dasuke cikin garin nan" kayakin abinci kuwa kanwani yakare za akawo mana wasu"akasani amakaranta "ya auwal shima yacigaba dakaratunsa anan" haka muka cigaba darayuwarmu cikeda kwanciyar hankali"
bayan wasu shekaru"lokacin ya auwal yakammala karatunsa"damasuna soyayya da anty aisha"nan daddy dakansa yaje yanimamasa"aurenta"bayan auren ya auwal"dawata uku"abba yakwanta ciwo,satinsa daya ubangiya yakarbi ransa"munyi kuka kamar zamuyi yy"haka daddy yaji mutuwarsa sosai"bayan arba'in' din abba "daddy yazo yace mushirya gobe mota zaizo yadebemu mukoma sabon gidansa dayakoma shima sati daya dayawuce alokacin"
Haka kuwa akayi "washegari muka dawo gidanna"aranar anty asma'u,damijinta malam suma suka dawo gidan"part guda daddy yabamu"muka zauna tareda su auny asma'u"
Sosai daddy kekula damu"hakama mommy"alokacinne akabaiwa Anas"masayin abba"ya auwal kuma mataimakinsa"
arzikin daddy kuwa saidada bunkasa take"duk inda kazaga afadin kasarna ke harma da makotan kasarna"bawanda baisan alhaji bashir nakowa ba"kamfanoninsa gidajen mansa motocinsa kamadaga kananu har izuwa manyan tireloli"duk in dakikaga" ***I'B NAKOWA"
Tofa nasane"sunan ya ibrahim ne ajikin kowace kaddararsa"wato ***GENERAL IBRAHIM BASHIR NAKOWA"
ranar Monday daddy yy shirin tafiya abuja"ranar ikon allah saiyace bazashi a jirgiba"amota zaitafi"saida yabi kan mutanen gida danawaje kaf yy musu sallama"kafin drever yaja sukatafi"harsunkusa shiga abuja"motarsu tayi hasari"cikin gaggawa akakaisa asibiti " kankace me mommy tabi jirgi tatafi abuja"awa hudu dafaruwar hakan allah yakarbi rayuwarsa"dalabarin yariskemu"bamukadaiba hatta Nigeria saida tagirgiza"dan kuwa anyi babban rashi....hankali yatashi sosai darashin daddy daga karshe aka fauwalawa allah komai"
Bayan rasuwar daddy da wata biyu,umma tasanar wa mommy da zamu koma garinmu"mommy tanuna bacin ranta sosai "tace dansaboda alhj yarasu shiyasa za afara gudunsu ko"umma tace bahaka bane"duk yanda umma taso fahimtar da mommy dalilin tafiyar mommy tace sam bazata taba fahimtaba"hakadai muka cigaba darayuwa agidanna"
Ummee tashare kwallar fuskarta" tace' alkhairin familynna mai daurewane"dukda daddy yarasu amma ayyukan dayake na alkhairi yananan yana cigaba da numfashi adoron kasa"dan kuwa mommy da ya ***I'B "suncigaba daga inda daddy ya yasaya"
Tace RUMAINA mommy bazata taba barinki kitafiba dan haka kimadaina mafarkinna"
Nima nadan share kwallar idona dukda bansan daddy ba amma saida naji mutuwarsa yanzunna datake fadamin"nace allah yajikansa yasa aljannace makomarsa"tace ameen"
Tamike jiki bakwari tace tashi mutafi,kada mumakara"dakyar na iya mikewa saye,dan gabadaya jikina yagama sanyi"a palo muka tadda basma saye,muka fito kaina sunkuye nakan kame annun ummee,har saida muka shiga mota kafin nasaketa"nanma nakifa kaina asakan kanin cinyoyina har saida muka isa school kafin nadago"
Koda akatashemu drever yazo yadibemu,addu'a narikayi araina allah yasa kada mutadda sojojinna agida"yana daidaita parking muka fito ummee tafisge hannuta tagudu tanayimin dariya"dasauri namasa inda basma take nariko hannu ,nayi raurau da ido zanyi kuka tayi saurin c茅wa maiyafa anty RUMAINA?"nace basma sojoji sojoji'banason ganinsu"tace kai anty RUMAINA ina sojojin anan sudasuke can suna saron get mezai kawosu nan" idanma dazu dasafene kkgansu to saboda ya ***I'B jiyane yadawo to yazama dole sukwana acikin gidanna,kuma yau sunma tafi ragowar kuma suna can bakin get" sai yanzu naji hankalina yakwanta"tace mutafi to,tunkan mukarasa shiga palon kamshi yabigi hancina,nashaka tareda lumshe idona inamugun son kamshi shiya ko shopping mukaje narika jidan turaruka kena" mutanene dam palon dawanda nasansu dawadanda bansansuba maza da mata"sai cime cime ake"muka karasa ciki dasallama,nagaida wadanda hankalinsu kekaina "sanna nashige cikin bedroom ina,bayan nayi wanka nayi sallah akan sallayar nakwanta barci yadaukeni"bani nafarkaba sai magrib,zuwa nayi nakuma dauro alaula nagabar dasallah,bantashi agunba harsaida nayi isha"nakunce zanin dake daure akirjina nasaka rigar barcina.nahaura gado"tunanin Anas hadeda yunwa yadameni nazuro kafata kasa dau hijjab ina nasaka"nafito bbkowa apalo nashiga kitchen,natadda goggo larai sai goge goge take"na isa naimata sannu tace"yarna yau bangankiba kokunshige cikin jama ane yasa nakasa ganeki"nayi murmushi nace a'a goggo larai ina daki"aiki kktayi haka?tace uhm bama ninayiba hajiyace tayi "nikuma nake gyara inda tabata"ai tundaga kan yau baxan sake aikiba harsairanda IBRAHIM yabar kasarna"nace lallai zakisha hutu kena" tace aikam,tace ga abinci can"nace to barinadawo,nafita dasauri dan bazan ya cin abincinba batareda nasanya Ansa aidonaba"inafita saikawai naja nasaya,da mamaki nake kallon gurin, tunda nake gidan bantaba ganin gurinba"inafita kuwa idona yasauka akai" ankawata gurin wanda yake dadan tudu kadan" ga matattakala sukansu anbisu da kwalliya masu kyan gaske"rumface asama wacce yabada kalokin haske masu daukar ido"anjera kujeru masu sheki"asakiyar kujerun wani table ne kayatacce,zaune yake asaman daya daga cikin kujerun" sanye yake da 3qtr da singlet"idonsa sanye da siririyar glass"................
NAGASAKONKU MASOYA馃ぉNGD馃NIMA BANADA NINYAR BAKU WAHALA WAJEN SAMUNA
GA NUMBER NA KAMAR YADDA KK BUKATA"
PLS DAN ALLAH KADA NAMIJI YANIMENI"
NGD DA SOYAYYAR DAKUKE NUNAMIN馃
07039464921
Comments and Share

馃吙 21馃憠馃徎22
馃挅WANNA PAGE IN NAKUNE MY DIRECTOR FAMILY INAKAUNARKU SISTER'S AND BROTHER'S NA"ALLAH YAKARA MANA KAUNAR JUNARMU馃馃徎MY BABBAN YAYA"YA AL'AMEEN"UBANGIJI YAKAREKA DAKARIYARSA馃げ馃徎馃挅