Sashe 3
Al'farma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau juma'a hakankuwa yy daidai da saura kwana uku watan azumi yakama, zaune muke asakargida inataya mama aiki,mama tadubeni tace RUMAINA tashi maza kije gidan adama mai adashe ki karbomin kudin adashe tun shekaran jiyafa yakamata ta aikomin gashi harya kara kwana biyu, toh nace namike naje nawanke hannuna nashiga daki nadauki hijjab nasaka nafito,
Nadau hanyar gidan adama mai adashe,ina isagidan dasallama nagaita batama bari nafadi abinda yakawoniba tashigw daki tadauko kudi tamikamin tanafadin kicewa mamanki tayihakuri bana zamane kwana biyu shiyasa ban aikamataba.nakarba nafita...kodanazo bakin titi nasaya dan ababen hawa suwuce..ganinsun wuce yasani sako kaina zan sallaka daga can wata mota takaryo kwana harnasaya sainaga bawani gudu takeba inaganin zan iya sallakewa kafin ya iso, na haura kan titin kafin na ankara saiganin motar nayi dafdani,nayi baya dasauri kafin nakarasa saijina nayi akasa timm"sabar nadimauce bansan sa'ilin dana mike sayeba,
Cikin hanzari aka paka motar ,dasauri direbar dakejan motar yafito kafin yakaraso inda nake wata mata tafito cikin sauri ta isagareni tana fadin subhanallah sannu kinji, yayi kokarin yakauce dan kiwuce amma saida sausayi yagefta"tariko kafadata tana jujjuyani dafadin allah dai yasa bakiji rauni maisananiba,muje asibiti adubaki" ah babo komai basaimunje asibiti ai banji wani ciwoba,tariko hannuna a'a mudaije adubaki kar azauna abawani masala saidare yy jiki yace baiyardaba muje asibitin kawai"
Shiru nayi dan banaso nayi jayayya da babba dan matar babbace dukda hutun dayaboye girmanta zata iya girmewa mama kusuyi sa'a da ita,
Ganin nayi shiru yasata cewa direban muje maza yanzu abisiti,tajanyo hannuna takaini jikin motar shiga maza muje kinji.tarjewa nayi tareda kurawa motar ido ni tundanake bantaba ganin irin motarba ko akan titine irin masu wucewarna,motar bakace hatta glass inta bakine katuwar gaske,tunani nake inda nataba ganin irin motar,sai asa'ilin natuna a' TV nataba gani wani rana da mama ta ai keni gidan alhj tijjani lokacin dana shiga palon gidan natadda TV akunne ana labarai irin nakasashen waje anan naga iri motar"agunne sadam ya iskeni haryace yana sona"
Bakinabude ina cigaba dakallon motar "wato ashe anasamun irin masu irin motar anan gida Nigeria cab ashe Nigeria mu babbace"matar takatsemun tunani dafadin shiga mujemana karmu bata lokaci ana kisa allah daya aranki saikishiga kinji tadubeni tana murmushi"sunkuyar dakai nayi wato tafahimci soroce yahanani shiga,nasaka kafata cikin motar da bismillah,nazauna kan kujerar dakanta tamaida marfin tarufe,kafin tazago dayan gefen direban ya isa dagudunshi yabode mata tashiga shima yakoma mazauninsa yy wa motar key"
Yasubhanallah"anya wanna motace"raba ido narikayi acikin motar badun ina kallon ababen hawa suna shigewaba sainace ba mota bace,wani irin sanyi ne keshiga jikina wanda nakasa gane daga ina yake fita,natakure guri daya,ina addu'a araina"
Nasinkayo muryar direbar nafadin hajiya wani asibiti zamujene? Muje nan (kula hospital) inaga yafi kusadanan.to rankishidade, (kula hospital) cab asibitin masu kudenefa masu kudin garinmu kadai kezuwa wanna asibitin.ni tundanakema bantaba shiga koda harabar asibitinba bare cikinta,ina cikin zance dazuciyata naji tace sauko muje ko"nasha mmkn kaina ashe har an iso tasauka tazo gefen danake harta bode bansani saida tayi magana kafin na ankara"
Nasako kafata kasa" tana gaba inabiye da ita harmuka shiga cikin asibitin, wasu ma aikatan asibitin guda biyu naga sun mike sunnufo inda muke,barka dazuwa hajiya sannu dahanya mutanen suke fada kamar zasu zube kasa dan sananin girmamawa, yauwa tace dasu,sanna takara gaba,babban falon asibitin mukashiga,masha allah lallai (kula hospital) akwai kyau" nanma kafin mukarasa shiga wasu sukakuma isomu,suna zuba gaisuwa kamar zasukai guiwarsu kasa,hajiya dakanki mara lfy kk kawone? nan take fadamusu dr take son gani.dasauri daya daga cikin mutanenna yajuya yanufi wani offece gadukkan alamu shine offece in dr muna saye agun tanata karbar gaisuwar jama'a wanna mutumin yafito,hajiya bismillah yace da ita yana nunamata hanyar offece in" taruko hannuna muka nufi offece in,abin mmk gamutane masubin layi sunfi 30 amma mudaga zuwanmu ance mushiga,
Muna shiga dr yamike saye barka dazuwa hajiya aidakira kkyi sai axo basaikinzo dakankiba "saida yagyara kujerar dake fuskantarsa kafin yy mata nuni da fadin bismillah "tazauna bakomai ay yanzunma banzata zan zonanba sausayece tagifta wlhy shiyasa,akan hanyarmu nashigowa garinna muka bige wanna yarinyar,juyawa dr yy danganin wacce akabigen, hajiyar tajanyo hannuna nazauna kusa da kujerarta. Kuramin ido yy saikuma yakalli hajiyar,amma hajiya ai banga kamar jinciwo atattare da itaba,hajiya tace hakane itama tace bataji ciwoba amma kasan doledai zata bugu hakan kuma zai iya zamo mata illa koda agon kwanciyace,dr yasauke numfashi yajuyo yana kallona,inada inane keyimiki ciwo?shiru nayi danganin irin kallon dayakemin,sanda hajiya tatabani kifada masa inake yimiki ciwo,nan nace nanuna guiwar kafata,amma shima bawani sosai yakeminba, bude muga gurin yafada idonsa akaina,najanye zanina sama iyaguiwar dan kwarzanewa nayi bawani maiyawaba,jin yy shiru baice komaiba yasani kallon fuskarsa.kafata yakuwarawa ido ganin haka yasani sauke zanina cikin hanzari,
ok nagani bawani ciwo mai yawaba so bari arubuta mata magani"koda buguwar cikima zata warware,ya danyi rubuce rubucensa,daga bisani yadanna wani abu dake daure kan table in gabansa,yan mintuna kadan wani yashigo,yamika masa wanna takardar yafita"wayar hajiyar yy kara tadaga ok nima inaga gobe zan ko "tace kawai takashe wayar,batareda bata lokaciba yadawo dauke da laida ahanunsa,ya aje bisa kan table in, hajiya tamike saye nima namike tariko hannuna ,dr dakansa yadauki laidar yamika mata,ta ansa tasa hannu cikin jakarta taciro kude batareda takirgaba tadaura kan table in,sanna tace dani muje,shiko yarika zubamata godiya,harmukafita"tana rike da hannuna, muka isa jikin motar,yauwa to muje musaukeki akida ko,cewar hajiyar"nayi saurin cewa a a kibarshi kawai ngd bagidama zaniba mamace ta aikeni, kallona tayi dansin gaskata abinda nafada, nayi saurin sunkuyar dakaina kasa,dan nata tabbata har idan muka hada ido tofa zata gane bagaskiya nafadaba,toshikena ga maganin kitabbata kinsha kina komawa gida,tamikomin nakarba tareda yimata godiya,nakama hanyar fita,ya sunanki?tayimin tanbayar daga inta take saye,saida najuyo nace RUMAINA sunana..............
Comments and Share
MAMYN TWINS CE
12/30/19, 14:53 - 拼ar Gatan 茦ainuwa: 馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
ALFARMA
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
BISMILLAHIRRAHMANURRAHIM
by鉁嶐煆�
Rasheeda S' Director
ALLAH KA ALBARKACI ZURI ARMU"BAKI DAYA,
KABAWA BABY KHAYRAT LFY馃げ馃徎
Page 4
""Tayi murmushi RUMAINA to kigaida gida,to nace nafita a asibitin,nadauki hanya mafi sauki dazai kaini gida"
Ina isa gida natadda mama zaune ainda nabarta.tunkan inakaraso inda take tafara yimin fada,ke RUMAINA nan dagidan adama shine kk je kk zauna yanzu idan da babanki yadawo yatadda bakyana fa,nikaina banason kirikafitanna dan kawai banada dan aikene"amma tun dazu kinje kinzauna madadin idan bakisametaba kidawo kawai"ayya mama wlhy tun dazu nakarbo kudin,ahanyar dawowatace mota tatureni,matar kuma tace sam saitakaini asibiti,dukda nacemata banji ciwoba amma tace saimunje likita yadubani kingama maganin da tasayamin"mama tace ikon allah lallai tsautsayi baya wuce ratarsa,to allah yadada kiyaye nagaba,ameen nace namikamata kudin, nashiga daki na aje laidar maganin,sanna nafito nazauna mukacigaba da aiki, ganin narike aikin yasa
Mama tamike tashiga daki, sallama akayi daga bakin kofa,na amsa wai ana sallama da yarinyar data shigo gidanna,wanda yy sallamar yafada.dasauri namike nazo inda yaron kesaye nayi kasa damurya dan kada mama taji,kaje kace bawata wacce tashigo gidanna,saidai in ko nan makotanmu,natura keyan yaron yafita.nakoma nazauna allah yasoni mama batajiba,haushin mutumin yakamani nikaina banason narika fitanna "maza fitinata suke duk sanda nafita tofa sai sun tareni inko naki sayuwa zasu biyoni gida"mama ko tarinka yimin fada kena waini nake gaiyatosu,niko banmasan yadda zanfara hira da samariba,inbanda mazama ai nayi kankanta da soyayya,dudu 15 years gareni shimadin saura 6 month nacika...
Ina kamla aikin namike nashige ciki nima...
Ana gobe za'akama azumi,baba yahado mana kaya rigis atalakance. Duk shekara idan watan azumi yakama akan juyamana lokacin zuwa islamiya, munazuwa 8:am mutashi 12:pm kasancewar zallar KUR'AN akemana....
Shiri nake cikin sauri dan gudun kada namakara, nafito nasallami mama natafi, ina isa bakin get malam nuhu na faka mashin insa, na isa nagaidashi harzan wuce yakirani najuya kaina akasa, idanzaki sallaka titi kisaya kirika subawa dakyau koda sausayin zaigifta zaizamo dasauki" nace to ngd nasakaiciki,wanna ko aina yasamu labarin mota tatureni oho,...
Azumi yy nisa ibada natacigaba dagudanuwa cikin ikon ubangiji, kwanta tashi babu wuya agurin ubangiji gashi yau idan munkai azumi munkai ashirin da tara"
Kwance nake kankatifata inatajuyi dan bakarya yau azuminna yymin kamu,muryar baba naji aiko dasauri namike nafito sannu da dazuwa baba,yauwa mamana yanaganki haka duk agala baice? Allah baba yau azuminna yakamani dayawa,nayi maganar cikin shagwaba tareda riko hannusa nalangobe kaina"yy yar karamar dariya yadaura hannusa akaina sannu ko mamana dama idan aski yazo gabangoshi yafizafi.kidaure saura kadan kinji,nagyada kai,yauwa mamana to bari naje nasayo mana kayan miyar sallah yajuya yakalli mama datasamu gaba tana kallo yace da ita "sannuki da gida tunda ni baza ayimin sannuba. Uhm inako zakajini kasa yarka gaba tun shigowarka naketayimaka sannu,bakatani, baba yace waneni nace banata fadimatu yar mutan yola, murmushi mama tayi to yaukuma zolayace yatashi, shima murmushin yy mata"
Ganin sohuwar soyayya nason tashi yasani zamewa nayi ciki.
Bankuma fitaba harsaida baba yatafi yadawo,muka sunkuya aikin kajindaya kawo guda uku da kayan miyarmu nasalla" damuka gama mama tasani natsefe kisonkaina dan tamin nasalla nafi awa ajikin kwaya biyu dan tsifa namugun bani wuya, karshe itace takarasamin.tanayimin kiso tanayimin fadar randa bama tare zataga wazai rikatsefemun...daf magrib tagamamin naje nayi wanka dannaji karfin jikina inafita anakiran sallah...harda yarkwallata danazo shanruwa waiyau munkare azumi..mama tace gulma saikace badazu nagama narkewaba wai azumi yy yimin kamuba,baba kam bakina yakarba,yace ay nayikokari..washegari duk duniya ana farincikin nayau ranar sallah.nayi wankan sallah na amma ko kofar gida banlekaba har akaci akagama shagalin sallah banfitaba.....