Sashe 9
Abu Uku Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Oh babeee” Murmushi tayi irin na saman leben nan batace komai ba tana gyara zaman wandon ,cak ta tsaya tana ƙarema curvature dinta kallo,take taji miyau din bakinta na taruwa
Cikin kasala tace “Zinariyata” Yumnah ɗagowa tayi ta kalleta saboda bata taba jin ta kirata da wannan sunan ba “Yaya nayi kyau kuwa?”
Cikin russunannun ido take kallon ta kasa ƙasa ,lokaci daya ta sauya ta zama wata kalar tausayi “Kinyi kyau sosai ,abun burgewar ma shine kalan kayan...umuuh💋” ta Wullo mata kiss ta hanyar yima tafin hannunta kiss ,ta huro mata iskan inda take ,sannan ta koma ta raɓe a jikin ƙofa ,tayi crossing ƙafarta ta cusa yatsarta a cikin bakinta tana tsotsa kamar ta samu lolli pop ,kana tana mata wani irin kallo mai haddasa tsarguwa ,tamkar dai irin kallon saurayi da budurwa din nan.
Ɗan tsarguwa Yumnah taji tayi ,gaba-daya sai yaji ta takura da kayan jikinta ga wushiryar nono ɓuro ɓuro.
Da sauri ta samu gefen gadon ta zauna saboda batason ma Tasneem taga ɗuwawunta don ita kanta tasan ƙibanta a ƙasa yake.
Da jan ƙafa ta ƙaraso gabanta ta tsaya a saman kanta tana shafa gashin kanta
“Gashin nan virgin ne (Budurwa ne) anya bai ma kanki yawa ba?”
Rausayar da kai Yumnah tayi tana shafa kanta na real fulani
“Meye virgin? Kina nufin dama Ni ba budurwa bace ba? To a haɗe nake” fashewa da dariya tayi
“Hhhh virgin here ba yana nufin meshi kintsatsene ko opposite ba,kinga ko Ni da na saba ƙwaƙular durin mata ,sannan na saba bada wajen ayimun susa ai virgin here gareni”
Ta ƙare maganarta can ƙasa ƙasa ta daura hannunta akan saƙo da saƙon cinyoyin Yumnah tana shafawa tana daɗa cusa hannu kamar me laluben wani abu.
Yumnah bata saba ganin irin haka ba don haka da sauri ta ware ƙare Saiga hannun Tasneem ya sauka akan gadon battt!
“Oya meye virgin din hope ba zagina kike ba”
“Virgin hair shine gashin da ba'a saka masa relaxer just natural ,ke kuma gaskiya gashinan ya maki yawa gashi ƙeyanki da alama yafi saman kanki cushewa ai wannan sai ya zama da ƙazanta” tana magana tana cusa mata hannu a dambun gashinta tana sosa mata saman scalp dinta cikin sigar jan hankali .
Yumnah ina ba kai ,warce hannunta tayi tana dariya harda tafa hannu tana ɗan motsa ƙirjinta kadan kadan cikin sigar rawa ko excitement wani abu yayi maka dadi
“Ehennn kishi kedai ke damunki my frieeeeend” ta ja sunan kawar tana cigaba da motsa jikinta ,kyam Tasneem ta tsaida idonta akan ƙirjinta kafin ta ankare ko tayi shawara da zuciyarta tayi karaf ta kai hannunta kai ta ɗan taɓa.
“Kai meye haka?"
“kina burgeni Yumnah ,You have a very good curvy chest wlh ko mace sai ta lora, mijinki yayi dace Yumnah har naji na fara jin kishin mijinki anya zan bashi ke kuwa ? Zuƙeƙiyar nan dake?”
Hade gira tayi cikin rashin fahimta “See ban gane ba wlh....” kafin tayi magana wayar Tasneem ya shiga neman agaji wannan ya katse masu hiransu ta mika hannu ta dauka sannan ta kanga a kunne
“Alllowwwww sugar dadyna” tace masa Hello irin na tattatun yaran nan masu ji da bariki
Cikin firirita take kada jiki da ido tana shafa cinya zaki rantse da Allah tana gaban wanda suke wayar ne
Da sauri Yumnah ta taso ta manna kunnenta a jikin wayar tanaso taji me ake cema Tasneem din,amma bataji
Caɓe baki tayi ta matsa da jikinta tana watsa hannu .
“Okay zan kirata Bama tare ynz...nike da godiya sugar dady expect zuwan mu yau Inshallah” ta kare tana masa godiya fara'a fal fuskarta .
Yina kashe wayar ta mike “Yumnah fita ya kamamu ...amma kafin nan ,muje muci abinci yina falo ”
“Ban gane ba wani abincin yaushe ma mukaci abinci a republic Wai ? Nidai bana jin yunwa”
“Taf shiyasa kike jinki kamar tsinken suluka toni abinci so biyar nikeci a rana banda supper ,shiyasa nike da Naman ɗuwawu koda Banda auki Amma ai kaya sun zauna zamu kada a cikin taro zamu tsokano magana ,maza da mata zasu tsirtar da ruwa a wandon su....”
“Ke dai baki da kunya yanzu dai waye ya kiraki a waya”
“Awwwn yarinya kina da Sa'a ,Aseem ne fa ,wai yace muzo yau yaji daɗin haduwa dake jiya”
Zunbur ta mike kamar ta watsa mata ruwan zafi
“Kai ina! Ai bazan sake zuwa ba ”
Miƙewa tayi ta fizgo kafadarta suka zaune a gefen gadon
“Dallah meye haka,jibeki fa yau ɗaya kin fara sauyawa ,Hajiya You need money to survive ,stop acting strange mamanki batada lafiya ,kuna bukatar abinci ,da kayan gayu da maza zasu kalleki suyi sha'awa a hakan ne na gari zai fito musha biki ,ki gode ma zazzafan gaye kaamr Aseem craving on u”
“Wai da gaske kike?”
“Haah ,a gaban ki fa ya kirani...tsaya tsaya wai me kika masa ne ya rude haka Plz dan bani sirrin”
Ɗaura hannu Yumnah tayi a ka.
“Akwai matsala gundumeme” ta fada ,tana komawa luuuu ta kwanta akan bed din gabadaya cikin tunani.
Oum Aphnan
09065990265
_*ABU UKU🤫...!*_
Na..
Oum Aphnan🌸
Page E
Paid Page
_______________
Aseem#
Yumnah#
Tasneem ta gama lura da Yumnah yarinya ce mai zurfin ciki don haka ta fita sabgarta ,ta dauka in tayi mata shiru zata fada mata saidai har suka fito dakin batayi mata magana ba ,wannan bai dameta ba,tayi reserving su shiga mota ne maybe.
Suna fitowa falon sukaci karo da momyn Tasneem tasha gayu an mata daurin gwagwaro bakinta ya sha jambaki sai walwalin gwalgwalai take .
Tana ganin Tasneem sun fito cikin sheɗanun suturun nan kamar wanda zasu tafi clubing yasa tace “Ke Tasneem zo nan”
Yanda tayi magana a tsare yasa gaban Tasneem fadi ,dukda rashin kunyarta ,tasan zafin mamanta ynz zata hau ruwan cikinta tayi mata duka ,duk nauyinta kuwa baya hana ta danne ta ta daka son ranta .
“Momy gani” ta fadi tana sunkuyar da kai na rashin gaskiya
“Ina zaku kuma? Ba yanzu kuka shigo gidan ba ?”
“Momy School zamu”
Waro ido tayi waje “School ? Kin manta yau asabar ne?”
Sosa keya ta shigayi a tsorace bakinta ya fara rawa
“amm..eh..momy Plz karkice bazani ba ,wlh tutorial zamuyi on research kinsan na fada maki bana gane course din yanada matukar wahala”
Caɓe baki tayi kamar bata gama yarda da ita ba ,a gatsale ta wulla ma Yumnah kallon tuhuma.
“Ita kuma wannan fa?"
Waigawa Tasneem tayi sukayi ido hudu da Yumnah tayi maza ta sunkuyar da kai ,itakuma ta kashe mata ido guda .
“Ehh Course mate dita ce”
“Hmm bansan ya akayi makarantun Nigeria ya lalace ba,Plz look at your outfits a haka zaku shiga makaranta ? Koni da nayi karatu a California muna da dress code ...so oya je ku saka abaya a sama ,kuma kuzo in sauke ku a hanya driver zai kaini mother's eve din Zaran Hajiya Kubura”
Ƙunƙunai ta shigayi harda diddirke kafa ta koma ciki ta dauko masu abaya suka saka ta tasasu kamar criminal har ƙofar mota ,daga nan suka shiga baya ta kame a gaba driver yaja suka tafi .
Har cikin department dinsu ta ajiye su ,wajen tsit ba kowa sai kukan tsuntsaye .Da sauri Tasneem ta fito tana tura baki
“Tasneem come” ba musu ta dawo ta tsaya gabanta na fadi ,don tasan mamanta muguwar detective ce.
“ƙarfe nawa zaku gama mu biyo mu dauke ku?”
“Momy why now? Sai kace secondary school kids nidai bana so,in mun tashi zan biyo taxi 🚕”
“Ke dai kika sani almuhim kar kuyi dare” ta ciro rafan 200# na dubu ashirin kenan ta mika ma Yumnah
“To ga wannan kwa sha chocolate a class”
Sunkuyar da kai Yumnah tayi tana wasa da yatsun hannunta amma taki karɓa
“Amshi man”
“Aah momy mun gode” ai kafin ta rufe baki tasa hannu ta warce
“Kinji momy kawo ,mun gode Ni bana son Halin fulanin nan ” ta amsa jakan hannun Yumnah ta jefa mata kudin a ciki don dai ba zatayi amfani dashiba ,barin mata za tayi .
“Aikuwa 'yata yanzu naji kin daɗa burgeni ,ina amfanin mace ba kunya ? ”
A sanyaye tace “Mun gode momy”
“Ayu karatu da yawa”
Haka sukaja mota suka barsu anan tsaye suna ɗaga masu hannu.
Saida suka ƙule sannan Yumnah ta juyo ta kalli Tasneem “Kamar bamuyi wa momy adalci ba ,she tried ,but still sai kin zama er iska why plz?”
“Me yasa suka bari na balaga na balaga har na san daɗin bura da cin gindi basuyi mun aure ba ,move jareeeh wuce muje ” ta daka mata tsawa ta figi hannunta kamar kaza ko er cikinta suka dauki hanyar gidansu Billy bayan ta kira Aaseem ta shaida masa tsaikon da aka samu da kuma inda suke yanzu ya zo ya aiko a daukesu.
Da sallama ta shiga gidan ,koina ƙal kal ,daidai da tiles din varendar dakunan an goge sai sheƙi suke ,tun daga tsakar gida har dakuna sai ƙamshin turaren wuta suke da freshners ,kamar wani gidan matan aure mai shirin tarban miji ,itama Billy Tasha gayu cikin daguwar rigar atamfa fitted gown ta buga daurin ture kaga balai sai taunan chewing gum take tana karkaɗa kafa tana latsa waya kunnen ta manne da earpiece
Samun cinyarta tayi ta maka mata duka ,zumbur Billy ta mike gamida fasa ihu
“kai wallh Allah ya isa don kin bani tsoro"
Shegiya mai katon duri,wani ɗan tsautsayin ne ya fada komanki this evening? Don yanda naga kinyi wanka hausawann nan babban mutum kika karado”
Ƙasa da murya tayi
“kamar kin sani,sanata for this matter mun hadu a airport ne fa ,na lura sarai manemin mata ne ,Ni kuma na kwantar dakai baiwar Allah sam bana iskanci wannan yasa yake mun bannan nera Ni kuma nayi lamfa... Yanzu fa wai zai kawo mun ziyara ne shine wai mu hadu a hotel nace inaaaa! Ko zaman gidan nan da nike laluran makaranta ne ,don in iyayena sukaji labarin na kawo namiji karyani zasuyi ...bawan Allahn ka ya fa rude shine zaizo ynz haka da kaina nace jiffy restaurant na hado kyawawan girki da snacks gasucan bisa dinning kamar ni na girka ,jiran isowarsa kawai nike ....”